← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 107

Sashe 50

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rnta a matukar bace kmr tana jira ta fara zazzaga masa masifa. "Yanzu hammad harnakai hk a gareka..ka fifita mace a kan, nida na tsugunna na kawoka duniya..ka nunawa kowa matarka kafifita a kanni..haba aikou bani na haifekaba yakamata ka ragamin wasu abubuwan dakakeyimin In ubanka yayimin yaci lilis ai inkai kyimin bazakaci lilis ba..."

Cikin sanyin murya yace "Am sorry mommah..."

Ai kmr ya zugata tacigabada yayyafa ruwan matsiya ta rufe idonta ruf se bala'i takeyi masa, haka y hkra da bata haqurin ya mike ya nufa bedroom biyoshi tayi tacigabada yayyafa masa ruwan jaraba. ya dauko abinda yakeso ya dauka ya hdsu a krmin akwatinsa ya fito still tana biyedashi. Har harabar gidan ta biyoshi . "Dan ubanka inde Ina numfashi seka saki tsinanniyarnan..ba ruwan gindi ta bakaba kouna dubura be seka sakena..ka bude kunnenka da kyau wlhy kajina gaya maka seka saketa Dan bura uba kawai sallamamme kawai Wanda besan darajar kansaba..dakasan darajar kanka ai bazaka aura tsohuwaba kamata wannan haihuwa daya intayi sede wata bade itaba shiyasa nakeson ka ankare ka saketa ka huta Amma bakada wayau asiri ya rufe maka ido ..allah shine zeyimin sakayya tsakanina da tsohuwar karuwarnan..." tanata jaraba haryaja motar yabar gidan. Da ace yanada yadda zeyi da halin mommah da yayi. Da ace da yadda zeyi ya canzata daya chanzata Sam halinta se a hnkli. Seda ya tsaya yase musu kifi da kaza Dade kyn snacks kna ya nufo gidan. Packing yy yafito ya dauki akwatin dayazo dashi da jakar system dinshi ya nufa cikin gidan dashi. A bedroom dinshi ya ajiye kna ya dawo ya daukko ledojin siyayyar direct bedroom dinta ya nufa yy tunanin yajishi arufe se kuma yajishi a bude murmushi yy ya krsa shiga dakin. still Tana kwance rufda ciki kn gadon ta juya face dinta gefe.. krsowa yy ya zauna Yana zubowa kafafuwata ido yasanta da sarkar kafa Amma be ganiba yanzu. Krsawa yy ya shafo kafafuwan nata zumbur ta mike zaune tana Jan numfashi. Wani irin kallo ta jefeshi dashi.

Smiling yy yace "su love mnya..Ina sarkar kafarki da zobennan dakike sawa tin tini.."

Cikeda haushin, taba mata kafar da yayi tace "Bansaniba.."

Shagwabe face yy yace "Allah da gaske nakeyi inason abun koude knsan inasone shiyasa kika cire.." ya krshe mgnr yana zubawa kirjinta ido. Tsaf taga abinda yake kallo harara ta galla masa tace "banason iskanci.."

Murmushin gefen Baki yy irin na iskncinnan yace "Danna kalli nononki aiba sha nayiba kou na tabane..?..Kuma ai a riga nagansu ba a filiba."

Haushine ya rufeta sam black beda kunya mgnr banza tsaf ya iyata dukse tji kunya.

"Anty kinada kyau..wlhy duk duniya bnga macen data kaiki kyauba.. kuma kinada diri nasan pussy dinki tsaf ze dauke namiji duk girmanshi...daga gani zakiyi juriya gun making love..irinkune matan da sede a gaji a barku...."
Cewar hammad

Da sauri ta toshe kunnuwanta bata iya Jin wannan mgnr bnzar. "Pls ka Dena irin wannan mgnr yaro karami dakai knason ka lalace.."

Murmushi yy yace "Ina gaya Miki kidena cemin yaro akwai rnr nadama fah.."

Harara ta gallah masa tace "tashi ka fita.." tyi mgnr tana nuna masa hanyar waje.

Bin yatsun hannunta yy da ido abinda yake kauna kenan fingers dinta suna burgeshi dagani zasuyi dadih gun tsotsah..."Tashi muje muci abinci.." yace yana tsotsar lips dinshi na qasa.

"Bnajin yunwa.."tace a takaice.

Hade girar sama da kasa yayi yace "Banason gardama.." yy mgnr Hadi da mikewa ya ajiye musu ledojin a kn dining din dakin ya fice daga dakin ya nufa kiching ya dauko musu pleat guda daya da fake da ruwan wanke hannu da glass cups. Ya nufo dakin dasu. Har ynzu tana Nan a gefen gadon. Ajiye trea din hannunshi yy a kn dining din ya juye musu kazar a cikin pleat din ya kalleta yace "Taso..ko in kawo Miki Nan." yy mgnr yna tsare gida.

Bnza dashi tayi.. yace "okay hk nkeso.." ya nufota gadan gadan tsaf tasan daukarta zeyi. Da sauri ta mike tsaye ta nufo dining din. Murmushi yy Yana binta a baya yana kallon yadda hips dinta ke moving. "Wiww! godiya ta tabbatar ga ubangijin daya halicci wannan halittar.me tarin baiwa." Ya fada zuciya.

Zaunawa tayi a daya daga kujerun dining din, shima zaunawa yy a kujerar kusa da ita ya daukko ruwan ya wanke hannunshi itama ya bata taki wankewa ya kamo hannun ya wanke mata da knshi. Pleat din ya jawo gabanta. "wanne kkeso kici a ciki..fishi kou chicking.." yy mgnr hannunshi cikinnata. Qoqarin fisge hannunta tashigayi amma ta kasa. Cikin sanyin murya tace "Sakarmin hannu.."

Hammad Yace "zansaki amma sekin gayamin wanne zakici a ciki.." ya krshe mgnr yana dora knshi a kn kafadarta.

Cikin hnzari tace "chicking.." a baki ya shiga bata dole tasa take karba a hnkli seda ta koshi kna shi ya fara cinnashi. Tasha exotic dmn bawata yunwa takejiba kna ya mike tabar dining din ta nufa Kan bed dinta ta zauna tayi tagumi. Krsawa yy ya kwace komi yakai kiching fish din dabasuciba da sauran kazar daduka rage yasa a frij din kiching. Kna ya dawo dakin cire tagumin datayi yy Yana tambyrta "What happen.."

Shiru tayimasa..zaunawa yy a kasan kafafuwanta. "Nadameki saboda bakya sona ko...am sorry...and am still love you my love..Ina sonki tin kafin inkai hk tin rnr dana fara ganinki na fara sonki ..bnsaniba seda na girma nasan cewa sonki nakeyi..Dan Allah kouda kadanne kisoni.. but nasan bazaki taba sonaba yadda nake sonki.." ya fada cikin muryar tausayi. Harga zuciyrta takejin kalamnshi itade tasan bawai tana sonshi bane.

Hk rayuwa taci gaba kwata kwata hammad ya yakice zuciyrshi kusantarta badan bayasova kawaide yafison ta fara sonshi kafin ya kaiga kusantarta. Kuma ynason ya tabbtr mata da itadin ykeso ba jikinta a kmr yadda tyi zato.

Duniya tayima jawaheer zafi tanason fita Amma babu halin ta fita tsoro takeji saboda jiya gidansuma taje daya gnta tadawo yace yawon karuwanci taje nan yayi mata tas yce duk rnda ya kara fita a bakin aurenta. Bkramin xafin klmnshi tajiba, Nan ta kira mama rabi ta shaida Mata, ita knta hnklintan a tashe yake zuwa lokacin burinta tasamu yadda zasuyi su samu galaba a kn jannarht da Hammad din. Amma Abu yaci tura zuwa lokacin taje gun bokaye kala kala gari gari yafi a kirga.

Ummih Kam ta fawwalawa Allah lamarin tinda tayi makarfin iskar dake yawo tsakanin ita da jannarht yace mata kada tazama silar raba auren saboda a cikin auren akwai wani sirri da Yana Nan ze fallasu. Hknne yasa tyi sanyi da lamarin. Da jannarht ta kirata Lafia lau sukayi waya tayi mata natsihohi a kn tayi hkri dakou wacce iriyar qaddara ta rayuwa. Jannarht de tace "tou ummihn nagode.." da hk sukayi sallahma tin daga rnr kullum se sunyi waya. Satin jannarht daya da tarewa a gidan hammad hajiyar chardi tabar kasar ta koma chardi byn taxo sunyi sallamarh da jannarht sannan tyi mata natsihohi ta bata magungunan mata masu kyau. Ai tana tafiya jannarht ta zubar da Yan iska a bola.

Hammad Kam bayason ya matsa kouda Nan da can saboda anty jannarht. Karfi da yaji yazama kukunta batayin komi shikeyi hatta abinci dazata yards kullum shi ze rinka bata a Baki. se wanka shima dazata yadda she zeyi mata tsaf. Amma har lokacin bata yarda ya tabata dole yake haqura badan yasoba, a hnkli ya fara sawa rnshi hkrin abun.

Mama rabi ce da mommah zaune a falon mammah din mama rabi ta tasata gaba se bala'i takeyi mata "yanzu zainab kina nufin Haka zamu zubawa lamarinnan ido fisabillahi..kin nade hannu kinyi shiru...tou gaskia dasake an yanka kaza an bawa me kazar Kai.."

Mommah tace "ya kikeso inyi mama rabi..knsan na mnta rabon da inyi baccin kirki kullum Ina cikin dmwar yadda Dana na cikina ya auri tsohuwar macennan.. bala'i kuwa inajin babu wanda banyiba a fadin duniyarnan. Dana matsama alhaji cewa yy a bakin aurena..nifa na fara tunanin gaskia da dana yaci gabada zama da karuwarnan kwara nima in rasa aurennawa kowa ya huta.." cewar mommah..

Mama Rabi tace "tabdijan..ai wannan ba masalaha bane in akayi hkn aimunci bya kenan... Ni a ibinda yafi cimun tuwo a kwarya ma shine yadda jawaheer ke gyamin duk yabi ya sukurkuce ..yazama kukun karfi dayaji kullum shike Komi itakou tana zaune ta nade kafa..aikou wannan babban abun bakin cikine..danki na cikinki a matsayinki na zainab gumel.."

Zaro ido mommah tayi tana jinjina kai tace "ze aikata fiyeda hkn keko an wanke an bashi yasha yazama sallamamman karfi da yaji..nifa nagaya miki raboda dashi tin rnr dayazo nayi masa tijara ..tou inyazo baya zuwa gidana sede yaje gidan dayar uwar tasa." Cewar mommah.

Mama Rabi tace "kinji tsiyar kou..aina gaya miki..tou knga har sunan naki takai gun bokanta anyi muku farraqa"u..Ina dadin danka ya aura karuwa ta bata miki zuriarh sannan ta rabaki da danki duniya da lahira..tin wuri ki kara tashi tsaye."

Mommah tace "baride mama rabi ynzu yaronnan sam be tsoron bacin raina aini bnji dadihn aurennanba..",

Mama Rabi tace "haka suke ai ..yanzu gashi har dakin jawaheer ma tayi musu farraqa'u ta hana yashiga dakinta sede kullum yna gindinta ita shegiyr..da naso inje in tijareta Amma se nyi tunanin yaronnan kada yaje yayita kwareni a gabanta..Amma wlhy nasoyi Mata takakkiya."

Mommah tace "zeyi miki kuwa ai ynzu be ganin kowa da gashi inba yarinyarnanba..duk duniya ita kadai yake ganin mutumcinta...aini bnsan yazanyiba da qaddararran aurennan nasuba.."

Mama rabi tayi tsuki tace "aikemade kinada matsala danice dashi ai da tini Komi ya kare.. Ni bazama a faraba gaskia dan danaga take takenshi zan asurceshi in rigata.."

Mommah tace "nanfa daya ..nide barni da matsifa da jaraba amma bnyrda in hada Allah da waniba..ni gani nakeyi knr inje gidanne inci mata mutumci yadda dolenshi ze saketa tinda ba tare na haufesuba."

Mama Rabi tace "Yauwa yar gari..sannan dan Allah kouda lallabashine ki farayi yanzude ya fara shiga dakin ita jawaheer din knga dukta matsa ga maganin mata dukta tsumu se abun ke damuwarta. .."

Mommah tace "Kai yaronnan Dan bnzane ..ynzu a Kai masa yarinya kmr ankai masa picture saboda wulknci. Barni dashi.."ta krshe mgnr tana kwafa.
Chapter 50 · 0% Book details