← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 107

Sashe 65

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ihun natane ya jawo hnklin nasreen datake bedroom dinta', a guje ta fito hnklinta a matukar tashe ta tsaya a falon danjin inda ihun ke fitouwa, Nan tajiyo mama rabi ta kara kwallara wani ihun daga dakin mommah, a guje ta nufo bedroom din mommahn tana shiga ta gnta kwance sumammiya,. "Mommah..." Ta fada cikin rawar jiki karasawa tayi ta ganta a kwance kasan sumammiya,. "Nashiga uku..menene yasamu mamanarh..." Ta fada a kideme, kallon tuhuma tayima mama rabi, kna ta dauke knta ta fice a dakin hnklinta a tashe taje ta dauko wayrta ta kira daddy tasanr dashi, kna ta koma dakin tana jijjigata,tna kuka tna kiran sunNta mama rabi na gefe hnklita a matukar tashe,...ba jimawa daddy ya shigo dakin dmn yna gidan, ganinta a sume yasa masa karin tashin hnkli, wayrshi ya Ciro a aljihu ya dannawa lmbr dr nahnah waya, tana dagawa yace "maza maza kizo gida ki duba mara lafia.."yna fdr hkn ya katse wayar,. Frij ya bude ya daukko ruwa me bala'in sanyi ya watsa mata, seda ya tuttular mata da gorar ruwan kna yasamu ta farfado,. A hnkli ta fara sauke ajiyar zuciya, kna ta bude ido ta fara binsu da ido jikinta babu kwari, Nan abinda ya faru ya fada dawowa kwakwalwarta, harga Allah ta tsani jannarht fiyeda tunanin me karatu, a gaskia dataga dansu ita da Hammad kwara ace mutuwarta tagani,. "Sannu mommy.." cewar nasreen.

"Sannu Yar uwatarh.." cewar mama rabi.

Se a lokacin daddy ya samu damar yimata kallon tuhuma, Batare dayace mata komiba ammande yasan sumannata baze wuce nasaba ba da ita mama Rabin. Daddyne ya dauketa jir ya dorata bisa gadon yanayi mata sannu,. Dr nahnah ta iso hnklinta a matukar tashe, tana shigowa dakin idonta ya sauka a kn mommah, su Kuma suna tsaye cirko cirko daddyne yake zaune,. hnklintane ya kra tashi ta krso tana tmbyr meke faruwa, daddyne yy mata bayanin nasreen ce ta kirashi besan meye musabbabin hknba yaganta a sume . Nasreen ma tace hkn tazo tasameta,. VP dinta ta fara dubawa nan taga yy mummunan hawa, hnklintane ya kara tashi kou meye dalilin hawan jinin nata oho kwata kwata mommah batada hawan jini, Dan hk tayi mamakin ganin yadda jinin nata ya hau fiyeda tunaninta,. Drib tasa mata da allurorin baccin, nan da Nan bacci ya dauketa me mugun nauyi. Jan daddy tayi suka nufa bangarenshi, byn sun zauna tace, "daddy Akwai problem fa.."

"Na mene ne mamana.." daddy ya tambayeta,.

"Vp dinta yahau sosai inyafi haka zata iya kamuwa da ciwon shanyewar barin jiki.",

Hnklin daddy a matukar tashe yace "What...."

"Wlhy kuwa daddy.." Dr nahnah ta fada cikeda damuwa,.

"Hasbunallahi wani'imal wakeel..kou menene ya faru da zainab ita tajawa kanta mamana.."

Dr nahnah tace "kmrya daddy.."

Daddy yaci gaba dacewa, "tinda akayi auren yaronnan da yarinyarnan tasawa rnta tsangwama da kiyayyar yarinyarnan, tou knga kuwa ciwonnata be wuce natsaba da hakan,.taso yaronnan ya saki yarinyarnan amma Allah besoba..Ni bnsan meyasa tabi ta tsani yarinyarnanba,."

"Wallahi kuwa daddy nimade bnga dalilin kiyayyarba anty jannarht batada matsala macece me tarbiya, Dani"unta abun koyine.....Amma fa ni daddy se nake ganin wata kiyayyar harda ita mama rabi take kara zafin abun..."

Daddy yace "tou dukda hkde da hali..."

anty nahnah tace "Hkne daddy,,,nifa banganin lefin hammad dukda mommah mahaifiyarmuce, Amma hammad yayi mata biyayya kn abinda takeso, zuwa ynzu ya isa ace mommah tayi hkri hakanan, tabarshi ya huta da iyalinshi."

Daddy yace "hkne knsan wani lokacin halin zainab ne se a hnkli...Allah de ya gnar da ita."

"Ameen...Bari in tashi inje in kawo mata magunguna.." tyi mgnr hadi da mikewa,. Daddy yy mata Allah ya tsare ta fice daga gidan. Ta kira hammad ta sanar dashi mommah babu lafia lokacin yana manne da jannarht. Jin rashin lfyr nata hnklinshi ya tashi kwarai, kunsan uwa da danta, . byn ya gama wayr jannarht dake kirjinshi ta juyo ta kalleshi, taga duk ya fita a hnklinshi. "meya faru.." ta tambayeshi cikeda kulawa,. Se yaji dadihn yadda ta nuna kulawarta gareshi,. "Mommah ce bb lafia.."

Mikewa tayi zaune tana fadin "Subhanallahi..meya sameta.."

Hammad yace "Bata gayaminba...Amma ynzu zanje." Yayi mgnr hadi da miqewa ya nufa bathroom, "Allah ya kara sauki.." ya amsa da ameen dai dai ya krsa shigewa toilet din,. Tana Nan zaune yy wankan ya fito ya shirya tsaf cikin mnyan Kaya se yayi kyau, ita knta yy mata kyau kwarai da aniya tanason taga yasa mnyan kaya Dan ita yafi mata kyau da mnyan kayan Amma ko wanne yasa yanayi masa kyau, saboda kyaun aka taras,. Matsowa yy ya hura mata iska a idonta, lumshesu tayi.. "beautiful...Zan tafi..kiyimin adduarh.."

"Zan bika.." ta fada cikin shagwabar da batamasan tayiba,.

Murmushi yayi yana kallon kyakyawar fuskarta yace "Nop ba inda zakije.."

"Plss inason inje inga jikinta.."

Dan shafar Kan nononta yy... "Sssshhhh..." Tace tana gantsaro masa su.

"Gindin ya fara zuba ko..." Hammad yace,.

Harara ta galla mata ta Dan kai masa duka tace "Bakada kunya.." da sigar wasa tayi mgnr,.

Murmushi yy yace "bazaki gane bnda kunyaba se rnda kika bani gindinki Nan wanda yake cike da ruwa na jono da burata nande zakiga ainihin waye hammad.."

"Aiko babu ranar dazakaci gindin.." jannarht tace,

"Au haka kikace...okay fine..yau ki shirya Zan amsa haqqina ai nayi haquri kusan wata uku, banci gindiba... aikou yau zanci abuna.."

"Sekace kna shaye shaye..Kai ynzu ko kunya baza kajiba.."

"Haka kikace...."

"Ka tafi pls..ka gaida mommah da jikin.."

"Zataji...ammafa ki shirya yau zakisha jijiya.." yna gma fadar hkn yabar dakin,. Murmushi kawai tayi ta koma ta kwanta, sometimes ko kallonshi tayi se taji farin ciki fiye da tunanin me tunani harga Allah ya fara burgeta, Amma har gobe bata yarda ta fara sonshiba,.

Shikam gogan ya fito falon kenan sukayi kicibus da jawaheer, Daman mama rabi ta sanar da ita rashin lafiar, shine tashirya tazo tambayrshi zatace,. Kallo daya yy mata ya dauke knshi,. "Yah Daman nazone in tambayeka zanje duba jikin mommah."

"Okay nima can zanje..."

Farin ciki kmr ze kasheta tace cikin kissa "tou muje tare Dan Allah.." daga kafada yy, Nan yy gaba ta biyoshi a baya, ya shiga dreva side ita kuma ta wani hakimce a gaba, yaja motar sukabar gidan,. Jannarht na labe ta window tana kallonsu ganinsa da jawaheer se rnta yayi matukar bace. Watoma da ita zasu fita amma dan munafurci be gayamataba,,,maybe ma shiyasa yace ita kartaje saboda zeje da matarshine.." komawa tayi ta kwanta zuciyrta na quna,.

Batayi wani baccin kirkiba dukda allurorin da akayi mata bata wani jumaba ta farka, mama rabi na gefenta nasreen ma haka nahnah Mae tana zaune gefen gadon ta farka,. "Sannu mommah.." Dr nahnah tace, daga mata kai kawai tayi, kna ta maida kallonta kn mama rabi, cikin muryar marasa Lafia tafara mgna "mama rabi Dan Allah da gaskene mgnr dakika gayamin,."

"Haba zainabu ki bari ki samu sauki mna semu qarasa mgnr.."cewar mama rabi.

"Wacce maganace.." cewar Dr nahnah

Wata irin uwar harara mommahn ta watsawa Dr nahnah,. Jan bakinta tayi, tayi shiru tanayima mama rabi kallon tuhuma,. "Gaskia mommah a fada koma meye ..maybema shine sanadin ciwonnaki.." cewar nasreen uwar rashin kunya,.

"Kema kina neman fin karfina ko.." cewar mommah tyi mgnr tana dafe knta dake sara mata,. Tabe baki nasreen din tayi,.

"Dan Allah kisan yadda zakiyi da mgnr Nan ..." Cewar mommah.

"Kibari kisamu sauki mana Zainab.."

"Bazan iya bariba mama rabi yaronnan in nayi wasa bakin cikinshine ze kasheni..wani iri nakeji a jikina bansan randa xan warkeba..nifa dason samunane kadama ta kara kwana a gidan dana tasan inda zatayi da danta na shege.."

Dr nahnah datayi kasake dukta fahimta me ake fada tace, "gaskia mommah karkiyi hka..."

Wani irin kallo mommah ta watsa mata tace "uwar munafukai..knsan a kn waye ake mgnr zaki sako mna baki,"

"Nasan baze wuce Hammad ba da jannarht.." cewar Dr nahnah

"Insu dinne se akayi me.."cewar mommah.

"pls and pls mommah ki barsu su huta kema ki hutawa rywrki,,dubafa bakida lafia nefa hba mommah.." cewar Dr nahnah.

"Idan kika kara sako mna bakinki a mgnrnan senaci kutmar ubanki.." tyi mgnr tana dafe kai,.

"Sorry mommah knsande bakida lafia.."cewar nasreen. Nahnah Kam shiru tayi tace "am sorry mommah.." tin daga hk bata kuma mgnaba,.

Mama rabi ta kallesu ta yatsina fuska tace "ammanku yarannan bakusan kushin kankuba..ynzu ace uwarku batason abu ammanku kunaso..gaskia ya kmata kuyiwa knku fada."

Nasreen harara ta gallara Mata Dan tinda akayi auren hammad da jawaheer ta tsani mama rabi,. Dr nahnah de dauke knta tayi kmr ma bata gurin.

"Gyalesude ai basuda hnkli...basusan darajataba...Dan Allah mama rabi kisan abinyi pls koumade mene kiyi yadda baza a gane da hannu naba a ciki...."

"Ai angama...nariga Dana Gama shirya komi," cewar mama rabi.

Mikewa Dr nahnah tayi tace, "nide Zan wuce,,nasreen in ruwan ya kare ki bata abinci mara nauyi sannan seki bata magungunan dana kawo mata,,ki tabbtr Tasha pls,anjima zandawo in karasa mata ruwan..Allah ya kara sauki.."

A hasale mommahn tace "ameen.." nasreen kuma tace "tou ki gaida bbys.."

"Zasuji..." Tna gma fadar hkn ta juya tabar dakin a falo sukaci karo da Hammad da jawaheer,. "Hammadu.." cewar Dr nahnah.

"Antys Ina wuni..ya jikin mommah.." cewar Hammad.

"Alhmdllh..ya anty jannarht.."

"Lafia qalau.." ya amsa yna wani murmusawa,. Itakam Daman jawaheer bata iya gaisuwaba ballantana dmn basa shiri da anty nahnah,. "Meke damun mommah ne ..."

"Hawan jini.." cewar Dr nahnah.

"Subhanallahi..hawan jini kuma.." Hammad yace hnklinshi a tashe,.

"Yeah Amma da sauki.." cewar Dr nahnah.

"Allah ya kara sauki..har zaki wucene.."

"Eh zanje asibiti kasan ynzu abubuwa sunayi mna yawa saboda babu dr jannarht dukse asibitin babu dadih.pls Hammad ka barta ta dawo aiki pls..."

"Okay ..senayi tunani." Ya fada cikin isa.

Girgiza kai dr nahnah tayi tace "au sekayi tunani..Allah ya shiryeka.." cewar Dr nahnah.

"Ameen..ki gaidamin bbys dina.."

"Okay zasuji..ai xandawoma anjuma insa mata drib.."

"Okay dear.." a tare suka nufa dakin shida jawaheer, ita kuma nahnah tabar falon.
Chapter 65 · 0% Book details