Sashe 19
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi anty Salaha tayi tace "ammen de..ai HAMMAD dan darune miskili kenan.." hk sukaci gaba da yan hirarrakinsu.
Kwananshi daya a asibitin aka sallameshi anwar ne ke jinyarshi duk family din waziri babu wanda bezo ya dubashiba har mama rabi da diyarta jawaheer yadan murmure anwar na bashi baki da bn haquri da bn baki. amma still tna rnshi be tabayin daidai da second ba batare daya tunataba. yadan sawa rnshi dangana amma kullum se yazo asibitin daidai lokacin tafiyarta ya tsaya ya zuba mata ido harta shiga car dinta tabar Asibitin inya gantan yana samun sassauci,a rnr yakan samu yadan ci abinci kou yayane. Anwar de kullum cikin lallashi yake.
Ganin yadan samu sassauci kwana biyu daman mama rabi takan dan zagayo dataga yasamu sauki tasamu mommah da mgnr.
Suna zaune a dakin mommah anty Safara'u na gefe nasreen na zaune kusa da ita a kn kushin. jawaheer na zaune kusa da mama rabi a kn bed mommah na zaune ita kuma a kn carpet a kasa ta gishin gida da katon trea a gabnta wanda yake cike da kyn marmari. Suma sauran dukkaninsu akwai trea din a gabansu.
Wani shu'umin Murmushi mama rabi tayi cikeda kissa tafara magana ." Zainab yarkifa ta matsamin.."
Tashi zaune mommah tayi tana smiling irinnasu na manya kuma jinin sarauta tace " Toufa jawaheer.."
"A wallahi.."
"Tou diyata taho ki gayamin menene ke damuwarki.."
Rufe fuska jawaheer tayi wai ita adole tanajin kunya.. mama rabi dake kallon yar tata tace "ai bazata iya gaya mikiba.."
"Tou mama rabi ki gayamin knsan banison dmwar diyarnan tawa.."
Anty Safara'u de suna sauraren koume suke cewa.
"Wai daman yar gida takeson ayi.." cewar mama rabi.
Cikeda rashin fahimta mommah tace "kmrya kenan kunsani a duhu.."
"Wai HAMMAD takeso nikuma nace wannan ai abune me sauki inde a gunkine.."
Anty Safara'u dake gefe ta rangada wata uwar guda..nasreen ce kadai bata waniji dadin hknba amma bata bayyanaba.
Mommah kam kmr dadih ze kasheta tace "ai wannan abun farin cikine..se ayi tuwona maina, haba ga abu a gida ai ba a kaiwa dawaba.. diyata wannanne kiketa kumbiya kumbiya."
Farin ciki fal ran mama rabi ganin yadda kowa yayi Naam da lamarin. "Aikuwa tin tini taketa fadimin nace A'ah.."
"Habade wani A'ah..mama rabi aiko suma nijer zasuji dadin labarin hadinnan. Kai abu yayi dadih yau kam zanyiwa daddy kyakyawan albishir...dmnni tin tini nkeso ayi hadinnan bnde furta bne."
Mama rabi ta kara rangada guda tace "kice yar taki ta kwantrda hnklinta.."
Mommah tace "kwaraima kuwa kmr tsumma a ruwa..aida ita da HAMMAD din duk dayane a gurina.."
Anty Safara'u ta kwashi wata uwar shewa tace "ai kuwa mude sede muce Allah yasa alkhairi wannan abun dadih hk..gaskia Mommah asa rnr bikinnan a kusa mu debo makida da mawaka..wannan dadih hk.."
Murmushi mommah tayi tace "aikuwade bri Safara'u nji ddh wlhy.. daman dukya sukurkuce ai kwara ayi mishi auren ko ze natsu.."
Mama rabi de baki har kunne itakuwa uwar gayya tinda aka fara zancen ta rufe ido wai ita adole kunya ammafa farin ciki fal rnta. Itakam Nasreen tanajinsu batace uffanba bataji dadihn hknba har rnta. Babu wanda besan cewa yarinyar bin maza takeyiba, tayi ciki yakai sau hudu wanima yayanta bilalne keyi mata kai daka gnta zakaga komi a sassake kmr na bazawara.
Da daddare mommah tasamu daddy a falonshi da mgnr abun mamaki tash ze bata matsala amma se taga akasin hkn yayi farin ciki shima danshi a tunaninshi ko yaran sun shirya kansune.
Shikam gogan bemasan meke gudanaba, abinda yake gabanshi kawai anty jannarht dinne.
**
Lokacin bikin nata matsowa a ynzu hk saura kwanaki 35. Ganin yar tata tashiga taitayinta yasa Ummih tadan fara saukowa don ynzu tana amsa gaisuwarta harma tana feeding dinta sosai tadan fara sakewa da ita amma ba kmr adaba.
Yau takasance sunday ne bata zuwa aiki. Wajajen 12:12pm kwance take a dakinta a kn makeken gadonta da wayrta a hannunta. Kasancewar yau ana rana me zafi dagani zakasan rnr ta ruwa ce, hknne yasa acn dakin a kunne yke. Ummih tashigo dakin da sallamah. Amsa sallamar tayi hadi da tashi zaune. "Sannu ummihnarh.."
"Yauwa mamana.." tazauna a gefen bed din idanuwanta na kan Jannarht din. "Ki shirya gobe me gyaran jiki zatazo daga chardi za a fara miki gyara."
"Ummih gyaran jiki kuma.."
"Eh mna kou kina nufin hk zaki kai mishi jikin babu gyara..ai dole se anyi miki gyara.." cewar ummih.
Murmushi tayi tace "tou ummih.. ta yaya kikasan me gyaran jikin a chard.."
"Eh makwabciyarmu dinnan maman Ibrahim ita kinsan yar chardi ce to itadincema ta dauko miki ita kuma ta biya kudin.." maman Ibrahim babbar macece kmr su ummihn take mijinta babban low ne Yaranta uku biyu maza daya mace suna mutumci da ummih.
"Allah sarki ai mmn Ibrahim akwaita da mutunci .aiko mungode allah yabar zaman tare.."
"Ameen..seki shirya ai gobe tana tafe.." cewar ummih.
"Tou ummih aikinfa nji ance in ana gyaran ba'a fita.."
"Zakije mna ai rana baya dukanki tinda kina mota ne. seta rinkayi miki dasafe da kuma yammah .."
Murmushi tayi tace "tou ummihnarh nagode..." itade har rnta da danta itane bawani gyaran dazatayi.
Washegarin matar ta iso dayake jirgi tabiyo zuwa 2:pm ta iso lokacin jannarht batanan tana office. mmn Ibrahim ta tura dreba ya daukota yakawota gidanta. Ta huta taci abinci. Sannan suka shiga gidannasu. Suka gaisa da ummih da hajiya fatima itama babbar macece amma seka natsu zaka gane hkn, taci gyara dan daganinta zaka gane tabbas itadin me gyarace and farace sol.
Da yammaci jannarht din tadawo tasamesu a falon kasa sunata hira da ummih da hajiya rafi'ah mmn Ibrahim da hajiya fatima. Gaishesu tayi cikeda girmamawa tayima mmmn Ibrahim din godiya. "Haba bakomi jannarht ai anzama daya.." cewar mmn Ibrahim din.
Hajiya fatima da tinda jannarht tashigo taketa kallonta tace "wannance za ayiwa gyaran hajiya rafi'a.." tyi mgnr idanuwanta na kn mmn Ibrahim
"A itace jannarht ba.." cewar mmn Ibrahim.
"Kai tubarakallahu..yarinyar akwai kyau kou babu gyaran wannan ta hadu.." cewar Hajiya fatima dataketabin jannarht da ido wadda tajima da mikewa ta haye upstairs din tnajin me hajiya fatima ke fada.
"Eh hajiya ammande a gyare mna ita kinga tnada kishiya yadda de yallaban ze rikirkice..kmrde yadda kika gyara sadiya.." sadiya yartace ta biyu.
"Kwantrda hnklinki hajiya ai ina tabbatr miki se yaji inba ita ya kusantaba ba mace ya kusan taba.." cewar hajiya fatima.
"yauwa hajiyata.."suka tafa.. ummihde tana jinsu Murmushi kawai takeyi.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...24
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 09038275715.08033368013.
Daki daya aka ware mata a gidan dakine me dauke da komi da komi nan hajiya ta baje kayan gyaranta, da de mmn ibrahim tace aje gidanta hjya fatima tace aah ga mijinta bazasu sakeba.
A daren rnr hajiya ta fara ma jannarht din gyaran jiki Itade jannarh se yadda akayi da ita. Na sanyi aka farayi mata kasancewar yanayin damuke ciki a ynzu babu mace dazatace batada sanyi sede na wata yafina wata.
**
Tini mama rabi ta rinka shigar da mgnr muradinnata itada yar tata cikeda kissa da kisisina take gudanarda lamarinta.. tou damande mama rabi se yadda tayi da mommah kou ango ba a sanar mawaba.. tou wani ankone batashi akeyiba.. ankai kudin gaisuwa dana sadaki da kudin sa rna akasa rnr biki nan da wata daya. Mama rabi kam ba hi tasoba ita in asan samuntane ace sati biyu domin bataso auren yakai wataba tindade kowa a shirye yake .tini mgnr bikin ya zagaye ko ina a Waziris family. Kaji bikin da ango be saniba.🤔
Anwar yaji labarin bikin amma be samu HAMMAD da mgnrba don ynada tabbacin bada izininshiba ze auri jawaheer don yasan inharda yawonshine ko kallo jawaheer bata isaba HAMMAD yayi mataba.
Shikam HAMMAD bema ta kowa a family din tunanin anty jannarht yazama komi na duniyrshi a ynzu. Ji ykeyi kissn dintanma da yayi kara mishi sonta yayi. Kullum HAMMAD na daki anwar na tare dashi sam be gajiya dayi mishi natsiha. Shikam gogan yafi kaunar zaman kadaici fiyeda komi a rayuwarshi ta ynzu.
Su jawaheer kam Anata shirye shiryen biki tini tafara amfani da maganin matsi da gyaran nono don duksun kwanta dmn gasu nonon har ciki daman suke.
Mama rabi kuwa duk wani wanda ze kawo mata cikas a bikin tini ta gama dashi tariga takai sunanshi gun madam na bakin rafi, in Mommah tace zata gayawa HAMMAD mgnr bikin se mama rabi ta fatattake ta rufe ido tahau matsifa tana cewa "ke zainab kwata kwata baki isa da yarankiba inbnda abunki yaronnanfa kece kika haifeshi harse kin gaya mishi kibari mna se ana gobe biki kya sanar dashi aike kika haifeshi bashiya haifekiba"
Mommah takance "Tou mama rabi wai damande abinda yasa nakeso a gaya mishi saboda gudun matsala.."
"Mtwss banaga matsalaba a bikin yataba nide..inde an daura auren ko bayaso ai dolenshi ya zauna da ita.. hba sekuyiyata bin yaya a memakonsu su biyu .."
"Tou mama rabi aibakomi yadda kikacedin hkn za ayi..."
"Yauwa ko kefa zainab...ynzude yakamata ki bada kudin gyaran amarya knsanfa tinynzu za a fara ynzu kimtsa kintse.. " cewar mama rabi tana washe uban hakora.
"Tou mama rabi..nawane.."
"A'ah ke kuwa ai anzama daya kide kamanta ki bada ..gashi kuma tanason tayi yn siye siye" cewar mama rabi cikeda kisisina.
"Okay 4millions yayi.."
Cikeda jin ddh ta Zaro ido mna tayi yar dariya tace "eh bkm yayi kinga ai ykmata a gyare mishi ita sosai da sosai.." cewar mama rabi ..Murmushi kawai mommah tayi.
Sam Mommah bata gayawa anty nahnah ba dayakema tayi tafiya zuwa dubai ita da mijinta. Seda ta dawo Nasreen ta kirata a waya dagawa tyi bynsun gaisa tace "anty inata kirnki baya zuwa.."
"Eh knsan munje dubai da bbnsu noor walhy tafiyarne unexpected mommah da daddy kawai nasanar mawa.."
"Okay.. mommah tagaya miki wani mummunan labari kuwa.." cewar nasreen
Cikeda rashin fahimta tace "menene yafaru.."
"Au ba a gaya mikiba.."
"A mna ki sanar dani mna ke bnason rainifa kinsani niba wasa nakeyiba dake.." cewar anty nahnah dayake tasan halin nasreen da raini.
"Nifa tsiyata dake kenan..Na kiraki zan gaya miki abu zaki hauni da matsifa.."cewar Nasreen.
"Ina jinki tou gyamin mna.."
"Hmmm wai yaya HAMMAD ne ze auri jawaheer.."