← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 107

Sashe 98

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jawota yy jikinshi y a rungumeta. "I love you mAh love..." Ya rada mata a saitin kunnenta, ya kara rungumeta tsam a jikinshi, ajiyar zuciya suka sauke a tare. "I love you.." ya kara furta mata zuciyarshi fal shaukinta, Da kyar ya iya sakinta ya fito daga car din lokacin gari yy duhu dan an jima da sallarh isha'i. Bude mata car din yy ta fito, cikin hnzari, hannunshi cikinnata, suka isa inda ni'ima tayi parking motarta kusa da tasu, harma ta fito waje tna jiran fitowarsu. Krsowa sukayi hannunshi cikinna JANNARHT, seda ya kara mata kiss a gaban niima kna, ya bude mata gaban motar ta shiga. Niima ta shiga dreva seat, hammad ya leqa ta gefen niima "ngde sister..inkun shiga ta kunna wayarta inba hkba xaku ganni..."

Ni'ima tace "insha allahu zta kunna sir..."

Hammad yy murmushi ya mika mata ledar mgnin hannunta, ta amsa yace "pls tarinkashan mgni a kn lokaci na baki amanrta.."

Ni'ima tace "na amsa ranka ya dade..."

"Tnks Allah ya biyaki da mafificiyar aljannarh.."

Niima tace "ameen..." Ya zaro kudi a aljihu bandir biyu na Yan dubu dubu ya miqawa niima kin amsa tayi seda ya matsa mata, kna ta amsa tayi godiya, shima godiyar yy mata idonshi na kn jannarht hk ya koma cikin car dinshi cikeda kewarta da sonta.

Tayarda motar niima tayi, ta kraa bakin get din gidan tayi hon get man ya wangale mata get din gidan ya danna kn motarta cikin gidan.

Tayar da tashi motar yy ya juya ya bar layin zuciya fal kaunarta da dumbin sonta, harga Allah ynason anty jannarht , soyayyarta ga zuciyarshi baze misaltuba. Direcr hotel din ya nufa, zuciya cikeda thinking.

Am sorry fans da typing erros.
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..79

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

Lafiya lau suka isa garin kaduna, direct gidanshi ya nufa zuciyarshi bb ddh, yasamu kou ina tsaf saboda akwai maaikata, masu kulawa da gidan kullum, direct bedroom din anty jannarht ya nufa, daya shiga se yga kmr ze gnta, fadawa yy gadon yna sauke ajiyar zuciya,wanka yy ya shirya cikin kna nan kya kna, yayi sallinshi ya koma da kwanta dukda ynajin yunwa Amma beci abinciba,zuciya fal damuwarta Dan a duniyarnan jannarht ce dmwar hammad, a duniya beda dmwa byn anty jannarht sannan beda abun tunani byn ita, ita kadaice yakeso a rayuwarshi ta duniya, hk yakai dare a gidan yy sallarh isha'i kna ya iya shiga kiching ya hada coffe yasha, ya koma ya kwanta a nan falon, jinshi yakeyi kmr maraya. Hk ya kwana zuciya na quna, washe gari daddy ya kirashi yarinka fada kn be dawoba yacema daddy ya dawo ammande yna gidanshi Nan ya kwana daddy yace maza ya dawo, gida Dan mommah tazama kmr mahaukaciya, se jaraba takeyi, ba shiri ya taho gidan, direct falon mommah ya nufa, Nan ya sameta tnata sababin jaraba, se rma ma ta karayi saboda tasawa rnta matsifa, be kulataba ya nufa bedroom dinshi rnshi a bace, bade ta gnshiba aishikenan, yna shiga yyma bedroom din key. Jawaheer de data gnshima setaga ya kara kiba, yy fresh yy kyau setaji wani mugun kwadayinsa yana taso masa.

Byn tafiyarshi da kwana biyu gabaki daya tajita babu lafia ma at all kullum cikin kewarshi takeyi, tnata jira ya kirata, Amma Sam be kirataba, tnajin nauyin ta kirashi dantasan ya tafi da bacin rnta. Niima Kam bkrmin haushi ta bataba har lokacin haushinta takeji.

Kwananshi uku da dawowa bya fita kou ina sede in ynada bukatar abu,yakira, kukun gidan ya kawo masa, hatta anwar besanma ya dawoba, danya kashe duk wayoyinsa, in Anwar ya kirashi baya shiga.

9:pm Kwance yake a kn bed dinshi idonshi na kallon sama, zuciya fal kewarta da kaunarta babu abinda yake tunawa kmr dadinta, ynason kirnta amma sam baze iyaba, kwara ya daurewa ranshi kawai, tinda ta nuna ba ruwanta da dmwrshi.
Shigowa tayi bb Kou sallamarh Ido yabita dashi. "Wato Kai hammad kafi karfina kou...ka tattara da matarka ku koma gidanku kna jina kou..."

Ido ya zuba mata kmr ma besan me take fadiba, haka ta gama jarabarta ta fice a dakin tna mita, tsabar bala'i duk tafi ta firgice daka ganta kasan tna cikin damuwa.
Girgiza kai kawai yy ftnshi a kullum Allah ya gnr da mommah.

Byn tafiyarshi da sati daya, gabaki daya batajin dadin rayuwarta, jikinta ba yayi mata dadih, jinta takeyi somehow, gashi kullum se bacci kawai takeyi, Gacin abinci, ga tsananin bukatuwa tanaji na namiji.
6:am ta tashi a bukace jikinta har yna rawa, a firgice ta tashi, ta miqe da kyar ta nufa side drower din gadon, ta dauko mgni ta hadiya guda biyu, jikinta na kyarma takoma ta kwanta, tna numfarfashi, ta jingina da bayan gadon. Dai dai niima ta bude ido tasauke a knta, ganinta a wani hali yasata tambayarta meke damunki... "Yunwa nkeji.."
Ni'ima tace "yunwa kuma..."
Jannarht ta daga mata kai. "Okay me kikeso kici..."
"Indomie..."
dole niima ta tashi ta shiga toilet ta dauro alwala, tayi sallarh kna ta nufa kiching ta dora mata indomie din ba jimawa ta kawo mata, jikinta har yna kyarma ta amsa ta faraci bakinta kou brush bb hk ta cinye indomie dinnan, duka niima na kallon ikon Allah. "Wai sannu..." cewar ni'ima.
Jannarht ta yatsina fuska tace "yauwa..." kna ta miqe ta nufa frij ta daukko ruwa me sanyi ta fara sha, seda tashanye qaramin robar faro duka kna ta wurgar da bottle din. Duk niima na kallon ikon Allah.
A kwanaki biyun bata da abinci se indomie, shine abinda take iyaci, se chocolate kuma, ai yazana kmr abincinta, Dan tamafi cinsa fiye da Indomie din, ga bacci data dan gishin gida,se bacci kmr yar shaye shaye.
Yau tinda ta tashi takejin zuciyarta na tashi, Amma hk ta rinka daurewa. Sun fito falo Domin gaida su Ummih da hajiya, sun tsugunna kenan kamshin turaren da akasa a falon ya hautsina mata ciki, Nan ta fara kakarin, amai miqewa tayi a guje, ta nufa toilet din dake falon. Ido su Ummih suka bita dashi niima de binta tayi a baya. Ai tna shiga ta fara kwarara amai tin daga kasan Toilet din, Babu Komi a cikinta, Aman kumallo kawai takeyi a wahalce, Aman na bata whla yadda kasan zata amayar da hanjin cikinta,. Niima ce ta temaka mata ta gyara jikinta byn ta gama aman ta tallabota suka koma falon ta zaunar da ita a kn kujera, tin daga kafafuwanta Ummih ke kallonta, har zuwa fuskarta. Hajiya tace "sannu, dmn bakida lafia ne..."
Daga mata kai jannarht tayi.
"Allah ya kara sauki..." Cewar hajiya.
Ni'ima ta amsa da ameen.
Kamata tayi takaita bedroom dinsu ta kwantr da ita bisa gadon, ajiyar zuciya tasauke a wahalce.
Abufa kmr wasa yazama gaske, kwata kwata jiki yaki lafia kullum tna kwance, ga uban miyau da bata iya hadiyewa, kullum bakinta da dabino, lokaci qanqani ta rame tayi uban fari nonuwanta suka cicciko, hips dinta ya kara bunkasa yadda kasan zasu fasa zani su fito fili.
Kwance take bisa gado sanye take da doguwar riga bakinta cike da yawu, niima tna kiching tna dafa mata indomie Ummih ta turo kofa tashigo dakin. Da sallahmarh babu bakin amsa sallarmar sede tayi shiru, ido Ummih ta zuba mata , ganin kallon datake mata yasa tayi kasa da knta ta miqe ta nufa toilet dan zubar da yawun dake bakinta. Ido Ummih tabi bayanta dashi, komide ya kara habbaka, alamu sun nuna tnada qaramin shigar ciki.

Fitowa tayi ta tadda Ummih a tsaye, krsawa tayi ta zauna gefen gadon tna raba idanuwa, knta a kasa.
"ciki gareki kou jannarht..." Ummih ta jefo mata mgnr. Nan da nan zuciyarta ta girgiza knta na qasa tace "ciki kuma Ummih...ina zansamu ciki..." Ta fada murya na rawa.
Murmushi Ummih tayi irinnasu na mnya. "A tunaninki bnsani bne,,, wato duk fadi tashen danakeyi a kn, uwar yaronnan, da Yar uwarta, Amma seda kikasan yadda kikayi kuka hadu dashi yayi amfani dake, har kikayi jinya a tunaninki,bansani bane, kou a wani hali kike ciki jikina yna bani nana fiddausi, Amma kin mayar dani kmr bnsan komi ba kou,,,"

Jannarht kanta na qasa ji takeyi kmr tashige kasa dan kunyar ummih, Nan da Nan idanuwanta suka ciko taf da kwallah. kalma dayace ta tsaya mata a rai nacewar cikine da ita. "Hmmm kin kyauta, ki shirya yau zamu koma kaduna,.."
A mtkr razane ta dago kanta hnklinta a matukar tashe, idonta na zubar da kwallah, Ummih kuwa tna fadar mgnr ta fice daga dakin cikeda takaicin jannarht.

Tna fita ni'ima tashigo dakin hannunta riqe da plt me dauke da indomie da kwai biyu ta qaraso taga jannarht din na kuka, ajiye plt din tayi a kn canter table ta qaraso tana tambayarta, "meye ya faru kike kuka..."
Jannarht ta share hawayen dake kn kuncinta tna shasheqa tace "Ummih ta gane komi,harma ta gano inada ciki...Ni Wlhy bnason cikin zubarwa zanyi...gashi Ummih tace, in fito mu tafi kaduna yanzunnan..." Cikin kuka take mgnr.
Ni'ima tace "shine abun kuka, Dan Allah kiyi hkri, Wannan abun farin cikine, godiya yakamata kiyima ubangijinki, daya azirtaki,,,nifa bnga abun dmwaba Dan Allah kiyi shiru knga ke me cikice...sannan dakike cewa zaki zubar da cikin jikinki Wlhy karkima fara..."
Jannarht tace "Ni bnason cikin sbda Ummih bata farin ciki dashi..." Still tna kuka take mgnr.
Ni'ima tace "hmmm gaskia bakyajin tsoron Allah jannarht ynzu in aka barki seki zubar da cikin jikinki ...."Nan niima takaici ya rufeta ta cika jannarht ta was"azi dakuma natsiha. Jannarht de tna jintane kawai.
Chapter 98 · 0% Book details