← Book details Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 64

Sashe 64

Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

"Wannan ba zai zama matsala ba, idan ina sonki wadatar, kuma I will keep my promise na sakinki idan kin samu wanda kike so ko?" Kamar ta yadda kamar bata yadda ba.

"Da gaske kake?"

Ya jinjina kai tare da faÉ—in "Yeah. In sha Allah" "Na amince Yaa Sam"

"Dame?" Ya tambaya a hankali yana jin wani sanyi yana lulluɓe jininsa tare da saukar masa da kasala a jikinsa. "Da auren naka"

A tsayin shekarun da ya yi da ita bai taɓa sha'awar riƙe ko da hannunta bane, ko da ya riƙe bai riƙe da wata manufa ba, da gaske kallon jinjira yake mata kamar yadda yake yawan ce mata "My ƙwailata" ko kuma "Jaririyar babarta" ya ji akasin hakan a yanzu, har bai san yaushe ya taka kusa da ita ba, balle ya san yaushe ya jawo ta jikinsa ya rungume ba, sai jin goshinsa ya yi a saman nata numfashinsa na sauka a saman fuskarta ta watsa idanunsa cikin nasa itama. Da rawar murya ya ce "Ni talaka ne Nanaah, amma zan fifitaki za ki yi farinciki a tare da wannan talakan, a tare dani, mudin kin kasance tare dani. Ki mini alƙawarin za ki jira ni, ki mini alƙawarin za ki saurari dawowata?" Idanunta cike da hawaye ta ce

"Na yi maka Yaa Sam, zan jira ka"

Yana ta kallon idanunta ya ce "Adadin yaushe jiran naki zai É—auka Nanaah?"

Jikinta ne ya saki saboda ta san shi kaɗai ne hope ɗinta tsanin da za ta cika burinta laɓɓanta na rawa ta ce "Adadin sanda zan koma ga Ubangiji Yaa Sam, ina nan ina jiranka ba zan ƙarya alƙawari ba, zan ta jiranka ka dawo da wurwuri ka ji ko?"

"In sha Allah" ya É—ora da;

"Rufe idanunki" ta yi kamar ba za ta rufe ba, sai kuma ta ja idanun ta rufe. Iska ta ji ya wura mata a kunne tare da kiran sunanta tun na yarinyarta “Jerryna" sai kuma ta ji alamar saukar laɓɓansa akan nata, jikinta ne ya shiga rawa jin abin da ba ta taɓa tunani ba, ba ta ma kawo shi cikin kanta ba.

Kissing ɗinta yake slowly yana riƙe da ita, idanunta lumshe hawaye na tsiyaya.

Ya sake ta yana murmushi "Na samu aiki, Interview zani, da an gama zan dawo a goben in sha Allah kin ji my wife to be"

Kallon shi kawai take yi kafin ta juya ta koma gida. Jaheed na ta rarrashinta yana cewa Abbaa neman aiki ya tafi. Bayan gari ya hawaye Jaheed ya fita shago Jadid ya je wajan inda ya samu aiki. Tun safe take sunturi a gidan Maman Haysaam har yamma babu labari. Daga ƙarshe Walid ne a gigice ya shigo yana cewa an tare motar ɗaliban University da suka tafi Interview Abuja a hanya, an ƙone motar tas da mutanen cikinta su wajan ɗari kuma duka zaratan maza. Ana ta yanke jiki ta faɗi.

Sanda ta farka a wani ɗaki a ganta daban kuma dare ya yi, ta shiga juyawa tana tunanin Ina ne nan ɗin? Muryar Daada ta ji yana cewa "Ai Baita na samu damar ɗauke yarinyar, tunda ka bani ƙalanin da zan yi arziƙi ai an gama burina na zama attajiri"

Ya yi shiru sai ya ce "Ba dai ka ce dana amshi budurcinta shikenan ba?"

"Gwara ka kashe ni ko ka yi mini aure da ka aikata mini abin da kake niyya" a kiɗime ta faɗi hakan tana saka hannu wajan kakkare ƙirjinta. "Ko ka siyar dani matsayin baiwa, na san zaka samu abin da kake so Daada"

Ƙafafuwanta ne suka gaza ɗaukan gaggar jikinta, ta kalli kwalbar dake hannunsa wacce ta tabbatar ta giya ce, ta sake kallon wani jan zare da kan zakaran dake ajjiye an buɗe bakinsa, da ƙyar ta fusgi numfashi wanda ya kasa sauka a maƙoshinta hatta iskar dake cikin ɗan ƙaramin ɗakin a gurɓace take shaƙarta, ganin yana tunkaro ta idanunsa sun yi jawur saboda azabar buguwar da ya yi da yadda abin da yake ji yana addabar sa tsayin kwanaki da suka gabata da zuciyarsa ta fara kwaɗaita masa ƴar cikin nasa, wannan rana ta zame masa ranar da zai jefi tsuntsu biyu ne da dutse ɗaya, ko ma ya ce tsuntsaye uku masu lafiya. Ya ɗan laso gefen bakinsa yana kallon ta da miskilayen idanunsa masu tasiri.

"Zan cika buri na ne a kanki tun da wancan damar ta shige ni Ana, ni ubanki ne ba zan taɓa cutar dake ba, ko na raɓe ki babu damuwa ai, kuɗi zan samu, kuma kema zan saka ki ne a turɓar arziƙi, rayuwar da muka yi baya zata zama tarihi, za ki zama sarauniya, me isa da kuma iko. Zan ƙirƙirar miki wata sabuwar duniya wacce babu kowa a cikinta daga ni sai ke, sai daula da farinciki irin wanda arziƙi ke samar wa kowa" ya ɗaga kwalbar ya tuttula abin da ya yi saura a ciki "ƙyasss" ya saki wata ƙyasa me warin data saka ta saurin ɗauke kanta zuwa gefe, ya kusantoto yana me ƙarewa surar jikinta kallo ban da ƙirjin da ta saka hannu ta kare.

Ya miƙo hannunsa zai riƙota ta yi saurin zillewa zuwa gefe. "Na tsaneka Daada....,"

Ta kasa ƙarasa sauran maganar da ta yi niyya saboda wani abu daya tukare mata a tsakanin wuyanta da maƙoshinta ta kasa yin koda ƙwaƙƙwarar numfashi wajan da kuma saukewa. A hankali ta ɗago kanta wanda suka rine da ja asalin blue eyeballs ɗinta ya rine baka ganin komai a cikinsu wanda ya shige tsana me munin gaske, damuwa wacce bata da magani, kaɗaici wanda babu wani mutum da ya isa ya cike mata gurbin kaɗaicin da take ji yana mamaye ilahirin ƙofofin zuciyarta yana sauƙa a gangar jikinta. Ta watsa masa rinannun idanun ta ce. "Wai me kake nema dani ne Daada, me ya sa ka ɗakko ni daga gida ka kawo ni nan?" Ya ɗora hannunsa ɗaya a ƙugunsa yana sake bin sassan jikinta da kallo.

Murya ba ta fita ya ce "Kin kwanta mini na kuma kwaÉ—aito dake, ki bani haÉ—in kai"

"HaÉ—in kai?" Ta maimaita a raunace raunin daya shiga rarraba zuciyarta in to peaces ba tare data sani ba. "HaÉ—in kai na mene?"

Ta sake nanata tambayar a karo na biyu.

"Na sanki a matsayin É—iya mace.....,"

"Ka ɓata mini rayuwa kenan?"

Ta yi saurin tare numfashin da tambayar da ita kanta ta kusa jikkita mata tunani. "Ubana ya yi mini fyaɗe ko kuma me?" Ta ƙara ruɓanya masa tambayar, bai gama tattaro abin da zai ce ba, duk da bashi da abin cewa ya sani ɗin face cimma burinsa wanda yake tsaye a kan shi kai da fata, ya ji ta jefe shi da wata tambayar. "To idan na samu ciki fa?"

Ta yi wani irin murmushi ta sakin numfashi, numfashin daya saukar mata har zuwa fuska. "Cikin ubana? Ubana ya yi mini ciki?"

"Eh, Yes." Ya bata amsa sai kuma ya ce

"Kin ga is normal thing a wannan zamanin, ni zan nema miki mijin aure idan hakan kike gudu, ɗan kuma mata nawa ke haihuwa suna yar da babyn a ƙwata ko bola ko dai a cilla shi a masai ko kuma a murɗe masa kai"

"Anya kai ne ubana ne na jini? Kai ka haifan"

"ANA!" Ya kira sunanta da ƙarfin gaske. Ita kanta sai a lokacin ta san cewa ita ta yi wannan furucin ta dai ji saukar maganar ne kamar zubar ruwan sama, kamar yadda zuciyarta ke gudu daidai da gudun ruwan, daidai kuma da bugawar lokacin daya sauya komai ya lalata komai daga cikin komai ɗin har da abin da ubanta yake buƙata a gare ta. Duk da bashi da ƙarfi haka ya tattaro abin da ya yi masa saura a jikinsa ya raromota zuwa gare shi, ta yi saurin durƙushewa a wajan tana faɗin. "Ka ji tsoron Daada, ka da ka lalata mini rayuwa, Yaa Sam nake jira zai aure ni, ya ce zai aure ni zai tafi dani. Ka ji tsoron Allah Daada...,"

Rikitowar da ya yi jikinta ya saka numfashinta ɗaukewa cak, idanunta ya rufe ruf babu abin da take gani sai duhu da ƙucin dake lulluɓe da zuciyarta.

Wani ihu ta kurma saboda wani irin raɗaɗi da azabar da ta ji a zuciyarta kafin ya cimma burinsa, wanda ya tilasta mata dawowa daga tunanin hirar da suka yi da Yaa Sam a daran jiya, a haukace ta saka ƙarfi wajan ture Daada daga jikinta, ta yi nasarar hakan ta miƙe a lokacin da idanunta ya sauka akan wasu wuƙaƙe biyu da suke gefe, shima Daada ya ga wuƙaƙen kamar ya san abin da take shirin yi ya miƙa hannunsa, a kusan tare kowanne daga cikin su ya ɗauki wuƙa ɗaya, ta ja ta tsaya ita ko ganinsa da kyau ba ta iya yi ta fita daga cikin hayyacinta. "Gwara na kashe ki da ki hanani abin da na yi niyya" ya yi kanta da wuƙa yana zuwa ta ɗaga wuƙar ta luma masa a ciki daidai lokacin da itama ya caka mata wuƙar a ciki suka yi rakas, lokaci guda suka faɗi gefe jini yana malala a ɗakin, shi ko motsin kirki bai yi ba, saɓanin ita data motsa kaɗan ta shiga ƙiran sunan Allah da salati fuskarta ɗauke da murmushi da kuma hawayen da suke fitowa daga cikin idanunta a hankali kuma ta shiga lumshe idanun lokaci guda komai nata ya tsaya cak.

LAST FREE PAGE.
ƘARSHEN SHAFIN KYAUTA NA LITTAFIN HIYAAM.

Idan kana son cigaban labarin, kana son shiga paid group. Za ka biya 1k kacal ta wannan account É—in.

0116886423 Union bank Na'ima Sulaiman S

Ko kuma 8164069385 Opay Na'ima shu'aibu Sulaiman.

Duk account daba na Na'ima ba, to ba na littafin HIYAAM bane ba ruwana. Ka tura shaidar biya ta wannan number.
08164069385.

NOTE. Littafin HIYAAM book 1 2 3 ne. Free É—in nan ba wai book 1 bane, an cire pages É—inne a cikin book 1. Littafin HIYAAM 1500 ne, daga yau zuwa 1 ga watan July muna tsarin discount akan 1k kacal. Muna shiga 2 ga wata ya koma 1500.

Bani da ducoment ongoing ne, me buƙatar ducoment ya jira a kammala. Kuma 2k ne in sha Allah.

Idan an yi payment da yawa a WhatsApp za mu yi paid book É—in, idan ba'ayi ba, a Telegram za yi.

Akwai tsarin posting a AREWAPEN. Ku yi searching sunan Littafin ku yi following account É—ina domin samun notification idan an yi update.

Ina fatan za ku bani haÉ—in gwiwa ku biyo ni a wannan littafin babu danasi a siyan shi in sha Allah. Duk abin da kake zato akan shi ba haka bane. Follow me.

Bright pens na godiya har kullum.
KEEP READING HIYAAM 2026 BOOK.

Sai mun haÉ—u daku a paid group.
Chapter 64 · 0% Book details