Sashe 59
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali aka fara bada awards kamar daga sama suka ji an ce "Zainab Alƙali ta samu Rising Star in Journalism†wani irin buɗe baki Zainab ta yi, Ahlam ta rakata ta amsa.
Aka kira wata Binta Baba aka bata na
"Most Promising Reporter"
Me bada award ɗin ya ce "Award ɗinmu na ƙarshe me taken,Outstanding Journalist Award, wato Lambar Yabo ta fitaccen ɗan jarida. Wannan award zai je zuwa ga, ga"
A tare Yussy da Ahlam suka miƙe.
Md daga nesa yana ta kallon Ahlam yana murmushi, domin tun kafin yau ya san ita ce, haka ma Anees. Deep down na zuciyarta bugawa yake sosai. Daga sama ta ji an ce
"Zuwa ga Yussrah Yassar Yakasai"
A tare Md da Anees suka miƙe tsaye da faɗin "What!" Yussy na murmushi ta je ta amsa cike da farinciki friends ɗinta sukai ca
A ɓangaren maza aka bawa Md da Anees.
Dishi-dishi haka Ahlam take gani ta miƙe ta yi waje tana fashewa da wani irin kuka. Tana tsaye ta ki an sakar mata dariya da ihu ana mata Vedio. Yussy ta ce "To ya akai Ahlam?"
"Yanzu za ki yadda ni ba sa'arki bace? Za ki yadda na fiki ta kowacce fuska? Za ki yadda ki ɗauki shawarar dana ba ki na ɗaukan roba ki bi layin mabarata? Ki haƙura da aikin jarida, bana irinku bane, ba za ki iya ba wallahi" Billy ta ce "Wai Yussy daman wannan ce me yin ƙasa dake tana ɗaukan footstep ɗinki? Ashe naƙasa ma gare ta"
"Wallahi fa Billy, kuma ya zama na farko na ƙarshe da zan ganki tare da Md domin nawa ne, mijina ne in sha Allah. I'm sorry fa, ga Outstanding Journalist Award da sunan Yussrah Yassar Yakasai, yau kam bacci ai babu shi a cikin idanunki na sani wallahi"
Suka sheƙi da dariya Yussy ta ce "lose....,"
Bata ƙarasa faɗa ta ji an ɗauke ta da mari a hagunce, Md na sauke hannunsa Anees ya sake sharara mata wani marin ya ce "Ke Yussy har kina da zummar faɗawa yarinyar da nake so magana? Waye bai san da yadda kika samu Award ɗin ba, waye bai san halinki ba, award indai ta hanyar da kika samu ne bana fatan baby ta samu irinsa"
Md ya kalli Yussy sama da ƙasa ya ce
"Ya zama last time da za ki yi wa matata haka, ni sa'anki bane zan iya saka ki a gidan yari har ƙarshen rayuwarki, texci no garage"
Yussy jikinta na rawa ta ce "matarka?
"Yes, Mrs Asad Hafiz Hafiz Baffa"
Yana faɗin hakan ya riƙo hannun Ahlam yana sanyata a cikin mota, suman tsaye Anees ya yi, ji kamar bai ji daidai ba, yau yake shirin faɗawa Ahlam komai na yadda zuciyarsa ke son ta, ya faɗa wa family ɗinsa shi kawai suke jira. Yussy kamar ta haukace
Sanda Md ya kai Ahlam gida ya jima yana rarrashinta kafin ta yi masa murmushi ta ce
"Nothing fa, ya shige ai"
Ya ce "Da gaske kike har zuci?"
Ta jinjina kai. "Ok kiss me idan haka ne"
Ta shawagaɓe fuska "Ai ban iya ba"
"Ni na iya, come closer"
Ya riƙota yana kallon fuskarta ta yi masa murmushi ta miƙa hannunta zuwa sajensa ta shafa kaɗan ta ce "Ina son Liman"
"Ina son Asad Hafiz Hafiz Baffa"
Ta sake shafar lips É—insa ta ce
"Ina son Md É—ina"
Wani shock ya kama Md, domin bai taɓa expecting hakan ba, ya san tana son shi, amma bai kawo hakan ba nan kusa, ya dinga kallon ta, ta ce "Ka fasa kissing ɗin?"
"No, I'll try ban iya ba"
Kafin ta yi magana, ya É—ora bakinsa a nata ya shiga kissing É—inta, cikin sa'a ta shiga yi masa nata kissing É—inz few seconds ta zare jikinta ta ce "I'm very sorry Md please"
"Sorry? Na mene?"
Ta ce "Just, za ni Abuja please"
Ya ce "Me za ki a Abuja?"
"Wajan Antynmu, kwana biyu zan"
Ya girgiza kai ta ce "No, ki bari zan kai ki"
"A'a don Allah, da Yaya zamu kuma gyaran amarci za'a yi fa" ya dinga kallon ta.
"Am going to miss you Leemah, ya zan?"
"You can call me, and nima zan yi kewarka ai" ya jinjina kai ya lumshe idanunsa.
"Ka amince?"
"Sure, Allah Ya tsare hanya"
Sai ta yi saurin rungume shi, hawaye na cikowa a idanunta, ya yi holding nata back"
Sallama sukai ta shiga cikin gida, ƙarfe 2 na dare ta gama haɗawa duka wasu ID cards nata, atm, wayarta, computer da komai ta saka a cikin jaka, ta yi ɗan note a paper ta ajjiye. Tana da duka maƙulan gidan ta buɗe ta fice, har kuma ta fice daga cikin gate ɗin me gadi yana sharata bacci bai sani ba.
Ta kalli gidan ta ce "I will be back, zan dawo da nasarar da za ka yi farinciki yaya, zan dawo da nasarar da Yussy bata isa ta yi mini dariya ba, zan dawo matsayin cikakkiyar Æ´ar jarida" ta goge hawayenta. "Zan dawo, dawowar da zata bani nunawa Md so na gaskiya, son da zai yi alfahari dashi, soyayyar da Yussy bata isa ta shiga cikinta ba" ta nemo number Md ta yi masa text da
"I'm sorry sweetheart....
"I will be back soona or later"
***
Washegari ya kama juma'a, Jadid ya dawo gida ya nemi warware sai jinyar zuciya na rashin Iftihal, gashi har lokacin Ana bata farka ba. Suka shirya suka nufi masallacin juma'a, Yaya, Jaheed da Jadid, daga nan suka ƙarasa kabarin Iftihal wajan yi mata addu'a. Lokacin Innti ta yi alwala ta yi sallah ta leƙa ɗakinsu Yaya ta kalli Ana, ta shafi fuskarta tana sumbatar goshinta a hankali.
Innti ta jima tana azkar da yin addu'a ga Iftihal da Ana, ta dinga addu'a Allah Ya bawa Ana haƙuri da juriya Allah Ya bata dangana.
Sallah ta fara, tana cikin sallar kuma su Yaya suka dawo, waje suka nema suna jiran su yi mata sannu da gida, sun san tana jimawa a Sujjadar ƙarshe amma wannan jimawar ya yi yawa. Jaheed ya ce "Sahibarmu a roƙa damu" Jadid ya yi dariya sosai shima ya ce
"addu'ata duka taku ce ai"
Jaheed ya ce "Kai ni Innti?"
"To ai abin da zata ce na faɗa, ni dai ki roƙa mini ko a mafarki ne na dinga ganin Iftihal"
Suna ta barkwanci. Babban yaya yana zaune sai kallon Innti yake yaga hannunta ya ɗan lamƙwashi ya miƙe da sauri ya dafata, yana dafata yaga ta faɗi, jini ta hanci da bakinta hannunta riƙe da farar takadda, da biro daga can gefe. "Innti...!!!" Suka kira sunanta.
"Ta rasu" shine abin da yaya ya ce yana ɗora kan shi a ƙirjinta ya ƙanƙameta jikinsa ya shiga wata iriyar rawa da kakkarwa da ƙarfi ya ce "Don Allah Innti, Anarki, ni ɗaya ba zan iya kulawa da Ana ba" daidai nan Ana dake cikin ɗaki ta fasa wata iriyar ƙara ta ce
"Abbaaa....
*H I Y A A M*
Page 16: Last FP
Bright pens
Yota/001
Note: Akwai sanarwar a end of the page.
As I said, littafin HIYAAM daga farko har ƙarshe sadaukarwa ne zuwa ga Nazeefah Sabo Nashe. Luv u all d tme😘
Wannan shafin naki gabaɗaya Maman Fati, alkairin Allah Ya kai miki har gadon baccinki😊
"Abbaaa!" Ana ta sake ƙwalla ƙiran sunan Babban Yaya a karo na biyu daga cikin ɗaki. Dukkansu kasa motsi suka yi, balle a samu wanda zai iya shiga ɗakin da Ana take wajan duba abin da yake faruwa da ita a ciki ɗin.
Babban Yaya har yanzu kan shi yana ƙirjin Innti hawaye na fita daga cikin idanunsa yana sauƙa a hankali, rawar da jikinsa yake yi ta tsananta, ya kuma kasa amsa tarin tambayoyin da Jaheed da Jadid suke masa.
Jaheed ne jiki na rawa ya ce "Ta ya Innti za ta rasu ta bar mu a lokacin da muke tsananin buƙatarta a kusa damu?" Ta girgiza kai ya ce. "Innti bata rasu ba, wasa ma take yi"
"Jaheed kuma mutuwa ta rasa wa za ta É—auka sai Sahibarmu? Anya ta mutu kuwa?"
Cewar Jadid, jikinsa duka rawa yake yi.
"No, mu za mu riga Innti rasuwa fa"
Wata ajjiyar zuciya mai ƙarfi Jadid ya sauke, abin da Jaheed ya faɗa ya saka ya ji wani irin relief na musamman yana sauka a zuciyarsa da jikinsa, tashin hankalin da ya nemi rikito masa ya ji ya ɗan yaye kaɗan. "Allahamdulillah!" Ya ce cikin sanyin murya. Suka zubawa Babban Yaya idanunsu na jiran furucin cewa Innti tana numfashi, Innti tana raye a duniya, kuma za ta cigaba da numfashinta cikin ƙoshin lafiya da farinciki, za ta cigaba da rayuwa, rayuwar da zai ba ta taɓa ganin cigaban da suka samu a tasu rayuwar, rayuwar da zai ba ta damar ganin sauyin da suka samu, za ta ɗauki Yaƴa da jikokinsu in sha Allah. Babban Yaya ya jima a yadda yake, da ƙyar yake iya jan numfashi da sauke wa, wani irin azababben ciwon kai na musamman tare da zazzafan zazzaɓi suka saukar masa a lokaci guda. Tunda ya taɓa zuciyarta ya ji ba ta aiki, ya taɓa hannunta shima baya bugawa ya san Allah Ya ßauƙi rayuwar Innti a ranar juma'a, a kuma Sujjadar ƙarshe, ga azkar da Kur'anin da ta karanta nan a gefe guda kusa da kanta
Ya shiga tambayar kan shi, ya aka yi Innti ta rasu? Mene ya zama silar mutuwarta? Jini ta hanci da bakinta, ko guba Daada ya sa mata.
Ban da idanun su Jaheed, da yadda za su firgita babu abin da zai hana shi tashin gawar Innti ta faÉ—a masa silar mutuwarta.