Sashe 19
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nop, ina da meeting da Kwamishinar kuÉ—i, domin tattauna batun gina sabbin makarantu a jihar. 2 weeks zan yi na dawo akwai zama a Executive Council Majalisar zartawa"
Sallama suka yi ya shiga bawan haÉ—aÉ—É—iyar motarsa driver ya ja shi.
***
Tsoro ya hana Batty komawa gida saboda bata san wanne irin hukunci za ta yi mata ba na zuwa gaɓar kogi da take yi, tana tafe tare da wawwaro idanunta hannunta riƙe da sanda jikin nan babu kayan arziƙi sai kayan Fulanin dake jikin, kanta a buɗe babu kallabi, gashi dare tuni ya kawo kai. Cikowar mutane ta gani ga kiɗe-kiɗe na tashi akwai samari maza da mata da kuma ƙananun yara, cikin sauri ta washe jerarrun fararen haƙoranta cikin jin daɗi da nishaɗi ta ƙarasa wajan, wasu Ƴan'mata ne suke rawa a tsakiya ana musu kiɗa ga wasu samari na yi musu liƙi, Batty ta shiga girgiɗa kai saboda bata taɓa jin nishaɗi da kiɗa irin wannan ba.
Wuf ta faki idanun jama'a ta shige wajan tare da kutsawa tsakiyar matan dake rawa, rawa ta shiga yi tana girgiza tare da yin fari da idanunta da wani irin salo yadda take rawar kamar wacce ta saba da yin rawar dandali. Kafin wani lokaci matasan rugar Biya sun rufe Batty ana yi mata liƙi ta ko'ina.
Mado, ɗan gidan Moddibo shugaban rugar shine ya tako a hankali shi da abokansa ya tsaya a gaban Batty yana ƙare mata kallo tun daga sama har ƙasa, yarinya ce sosai akan yadda ya san matan birni, amma a rugar Biya tuni ta isa shiga ɗakin miji.
Tunda da yawansu a gidan miji suke irgar dangi, duk da itama bashi da tabbaci ko ta fara. Kuɗi ya fara watsa mata a jiki, Batty ta ɗauka yin rawar abin arziƙi ce ta shiga banƙaro ƙirji ana malƙwasa har Mado ya gama yi mata liƙin. Cak ta tsaya daga rawar saboda ƙwayar idanunta daya hango mata kasasshiyar kazar daya gama ci ko gama narkewa a cikinsa ba ta yi ba, ta rufe ido ta buɗe tana sake hango komai da yake cikinsa har da fura da nonon daya sha.
Cikin sauri ta biyo bayansa yana cewa
"KaÉ—o, kaÉ—o hai kaÉ—o"
Mado ya tsaya a inda yake yar Batty ta ƙarasu wajan tana zuwa wajan ta ce masa
"Nima ka bani kazar da kaci"
Da mamaki yake bin bakin maganar da kallo na rashin fahimta. "Har da fura da Nonon"
Ta sake kashe shi da mamaki da faÉ—ar Fura da nono. Mado ya numfasa ya ce "To"
"Amma sai gobe ko?"
Ta girgiza kai ta ce "A'a yunwa nake ji, tun safe ban ci abinci ba, ko kazar ce ka bani"
Ya ce "Ya akai kika san na ci naman kaza?"
Dariya ta ƙyalƙyala ta ce "Wai ma, gata nan ina kallonta gwanin sha'awa ka siya mini"
Ya share maganarta, domin a shirme ya É—auki zancen Batty babu mamaki taga lokacin da yake ci ne, tunda a nan ya siya É—in. "Me kike da ba ki ci abinci ba har kawo shigowar dare?" Ta yi shiru sai kuma tadai
"Yau aka kawo ni nan gidan Ƙanin Baffana, kuma matansa basu bani abinci ba, ina can baƙin kogi ina wasa ni ɗaya da ruwa sai barkono ɗanye da na ci in faɗa maka"
Mado ya buÉ—e ido ya ce
"Subuhana, harkokin kuma?"
Sai kawai ta jinjina masa kai tana murmushi.
"To, ina ne garinku?"
"Rugar Yari"
"Me ya sa aka kawo ki nan?"
A hankali ta ce "cewa akai wani kaɗo yana taɓa mini ƙirji wai nono ya fito mini"
Da wani irin mamaki da tashin hankalin surutun yarinyar Mado ya buÉ—e baki ya rasa ma me zai ce, tashin farko tsoro maganar ya dinga bashi, yanzu kuma ita É—ince take bashi tsoron ba wani ba. "Kuma da gaske ne?" Ta juya idanunta na rashin fahimta
Ta ce "Me É—in?"
"Shi kaɗon ya taɓa?"
Ta jinjina masa kai.
Ya ɗaure fuska babu wasa ya ce "Allah sai ya saki a wuta yarinya, kike buɗe masa jikinki ko? To me ya taɓa ɗin? Me kike ji?"
Kai tsaye ta ce "Nono ya taɓa, zafi na ji"
Mado ji ya yi zufa na yanko masa ta ko'ina a jikinsa. Batty ta ce "Kai ma idan sai ka taɓa zaka bani kazar na buɗe ka taɓa kaɗan, sai ka siya mini abinci shima kaɗon abinci yake siya mini, saboda a gida ba'a bani komai. Bana cin komai sai duka da azabar zagi da kiwo, shine shi kuma yake.....," hannu ya ɗaga mata fuska a ɗaure ya ce "Ya isa"
Ya ciro kuÉ—i ya bata ya ce "Duk abin da kike so ki mini magana amma duk sanda na ji labarin kin sake buÉ—e jikinki sai na yanka ki"
Batty ji ta yi kamar fitsari na bin ƙafafuwanta, kisa? Irin kisan da aka yi wa Innarta? Me ta yi masa? Ko shima me sace nagge ne? Jikinta ya yi sanyi ta amshi kuɗin shi kuma ya yi gaba abin shi. Tsire ta siya me zafi ta ci ta sha ruwa kafin ta ɗauki hanyar gida hankali ƙawance. Sanda ta shiga a waje ta same su Kulu nata kuka saboda jikin yaronta da ya yi zafi sosai baya ko numfashi, an rasa abin da yake damunsa Sadiatu sai banbaki take yi amma taƙi shiru.
Gana na zaune gefe tana yin kaÉ—in Audiga.
Babu wanda ya kula da Batty har ta shige ƴar bukkar da aka bata tana shiga ta yi kwanciyar babu jimawa bacci ya ɗauke ta me nauyi ko sallah ba ta yi ba. Cikin bacci ta fara wani irin mugun mafarki wanda bata taɓa yin irinsa ba, ita sam bata mafarki.
Wani waje ne babba, yana kama da gari gudu ko masarauta, bata taɓa ganin girman gari da jama'ar garin da suke wata kala ba irin waɗannan mutanen da take gani a gabanta. Bata san mene ya kawo ta garin ba, tana cikin tafiya kawai ta ji an kamata an ɗaure da sarƙa an sanyata a cikin jerin matan da aka kama, sai muzurai take wani babban tashin hankalin ma, ganin yadda ake kwantar da mace a tsakiyar filin wajan ana rabata da budurcinta su yi mata kaca-kaca, kamar masu neman wani abu jikin matan, idan suka amshi budurcin nan take suke kashe yarinya su cillata ruwa ko a bawa dabbobin da suke wajan su cinye.
Batty ji ta yi fitsari na bin ƙafafuwanta, ita bata san ma'anar yadda ake danne mace ƙato ya hau kanta ba, kuma namiji ɗaya ne yake yin wannan ta'asar yadda yarinya ke kuka da ihu yake bawa Batty tabbacin ko ma me ake yi tabbas abu ne me ciwo da azaba.
Ta fashe da wani irin matsananci kuka tana jin kamar ƙasa ta tsage ta shige ko kuma ta mutu kafin azo kanta. Mutumin ne ya ce
"Ko duka matan duniya za su ƙare ba za mu saurara sai UWA MAMAA ta bayyana ta cece mu daga halaka, sai ABAR BAUTA ta bayyana"
Jin abin da ya ce ya saka Batty fashewa da kuka da ƙarfi ta ce "Do Allah idan akwai ɗiyar data san sunanta UWA MAMAA ta fito, walle bana son abin nan da ake yi kowa"
Daga daga cikin dakarun wajan ya zube a ƙasa yana ɗaga hannu ya ce "Ya shugabana shin babu wata alama da za'a iya haska mana yadda za mu UWA cikin sauƙi haka?"
"Akwai"
"Sanar dani Shugabana"
Ya shaƙi iskar wajan, yana wani irin ɗaci da raɗaɗi da yake cin zuciyarsa, ya dubi yarinyar dake kwance cikin jini har yarinya idan ya lissafa ya lalata budurcinta mata kusan arba'in kenan amma har yanzu haƙarsa bata cimma ruwa ba, da ƙyar ya ce
"Akwai wasali UKU da aka bamu na farkon sunanta, a ciki É—aya akwai wasalin daya fara da sunan UWA MAMAA shine kawai"
Farinciki ya kama duka jama'ar wajan.
"Ka bamu sunayen wasalin?"
A hankali cikin taƙama ya ce
"Akwai A akwai F da H"
Ajjiyar zuciya Batty ta sauke jin babu wani wasali da ya yi iri É—aya da BA tunda sunanta BATTY ne sai ta samu nutsuwar zuciya.
A haka aka dinga tambayar sunansa aka dinga ware wanda farkon sunansu ya yi ɗaya, a nan ne Batty ta hango wata mata a cikin babban keji da ƙaton ciki a jikinta tana kuka da ihu tana kiran Batty tare da yi mata alama ta gudu ko kuma dai tazo ta taimaka mata. Daidai nan kuma layi yazo kan Batty.
"Ya sunanki?"
Ta ce "Batty"
A hankali ya maimaita sunan "Batty"
Tun kafin ya yi magana ta ce "Amma na gaskiya Fatima ne kuma mayya ce ni....
*H I Y A A M*
Page 6: Haunted by Blood
Bright pens
Yota/001
“You are a blessing, and I pray happiness never leaves your side.†Nazeefah Sabo Nashe
A firgice ta farka daga mummunan mafarkin data afka a cikinsa, wani irin nishi take yi numfashinta yana yin sama ƙirjinta na ɗagawa, kaf-kaf kuma haka duka ilahirin jikinta ya shiga rawa da kakkarwa zufa sai yanko mata take yi, ta kasa buɗe idanunta saboda tsoran daya gama gigita mata nutsuwarta tunanin abin da ya faru da inda taga kanta ya tsayar da tunanin ƙwaƙwalwar Batty cak waje guda. Ta jima a haka kafin ta saki wata iriyar ƙara me firgitarwa tana yin baya tare da kakkare jikinta tana ganin kamar mutanen zuwa za su yi su kamata.
"Ƙarya nake yi, ba sunana Fatima ba" Gabaɗaya ta ruɗe ta fita daga hayyacinta
"Bani ce wacce kuke nema ba, don Allah kar ku bari ya yi mini abin nan bani ce ba" da wani irin sauri aka É—aga assabarin bukkar tare da shigowa ciki, Lami ce ta haske fuskar Batty sai taga kamar ba Batty É—in ba, lokaci guda ta sauya ga fuskarta ta yi jajur sumar kanta ta kunce ta hargitse kamar mahaukaciya sai ihu take yi tana karta faratanta a jikinta jini na fita a duk inda ta saka farcen hannun nata haka jini yake fitowa. Baya Lami ta yi da sauri ta ce
“Kai ni kam na shiga uku, mun lalace ƙwarai!†Dikko ya girgiza kai cike da damuwa ya ce