Sashe 40
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗaya daga cikin abin da ke bawa maye farinciki da jin daɗi shine maitar dare, bawai su fito su kama kurwar mutum ba, suna bin saman rufin gidajen jama'a wajan hana su bacci, da sanya musu tsoro da firgici wannan abin kuma yana ƙarfafa zuciyar maye yana jin daɗinsa sosai da sosai. Tsalle ta buga ta hau rufin bukkar Dikko ta fara wani irin firgitaccen kuka me ban tsoro da keta zuciya da wasu-wasi idan ta yi tsalle sai ta dire, yanayin kukan kuma kamar me kiran sunan Dikko da Sadiatu a ƙarƙashin wannan kukan har da fitowar siririyar dariyar da za ka ji kamar kukan jariri.
A wannan lokacin Sadiatu ce ke da kwana tana shimfiÉ—ar Dikko yana mitar su irin ta ma'aurata. Sadiatu ta kalli Dikko a kaikaice ta ce
"Malam kai ko nauyi baka ji sai ka dinga mitar anƙi sauraranka wajan baka haƙƙi?" Fuska a haɗe ta yi mgnar
Dikko ya daƙune fuska ya ce
"Sadiatu bafa tsofa na yi da neman haƙƙina ba ko? Me ya sa kuke mini haka ne wai ni?"
"Malam abin ne babu tsari"
Ya miƙe zaune daga shirin riƙota zuwa jikinsa tana ja baya ya ce "Neman haƙƙin nawa ne babu tsari, ko faɗar Ma'aiki da ya ce ku jewa matanku a sanda kuke buƙatarsu? Wai ko dan jahilci na kara kaina a kanku ne kuke ganin abin a hagunce?"
Sadiatu ta ce "To yanzu Malam me kake nufi?"
"Abin da duk kike nufi shi nake nufi"
Ta juya ta ɗan kalle shi ya girma sosai amma har yanzu bai daina ƙulafucin tarayya da mace ba, da wannan ke saka a samu zuri'a da sai yafi kowa yawan ƴaƴa a rugar Biya.
"Sanyi fa duk ya yi maka illa"
Wani irin kaikaitaccen kallo ya yi mata a fusace ya miƙa hannunsa ya damƙi ƙirjinta ɗaya daya koma ya yi bacci a binsa. "Ai shi ya sa naga ke tsaf kike, ko tinkiyoyin da nake kiwo da nagge naga mashayarta haka nasan ta tashi daga aiki ne balle mace"
Wani irin takaici ya cika zuciyarta ta ce "Naga yadda saman yake haka ƙasan naka yake" ya watsa mata uwar harara yana cire makarin jikinsa ya ce "Kuma a hakan nake neman haƙƙina, ki cinye ko kwaɗa ki sha kin ji"
Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye hannunsa riƙe da wandonsa ya nufi bukkar Kulu yazo daidai tsakiyar gidan ya ji wani irin kuka.
Ana cewa "Dikko.... Dikko.... Dikko.......... Kar kar haka jikinsa ya ɗauki rawa da ɓari ya shiga jujjuya kai ya kasa yin ko da kiran sunan Allah ne. Yana ɗaga kan shi sama sukai idanu huɗu da Batty data zama mage, sai yaga tana zaro harshe, daya rufe ido ya buɗe sai yaga kamar dariya take yi. Shi dai ya san baya jin fitsari amma sharkaf ya jiƙe jikinsa da fitsari ya saka hannu yana tare zubar shi. Yana shirin juyawa ta yi tsalle ta dire a saman kan shi. Wani gigitaccen ihu ya kurma yana kiran "Lami... Sadiatu.... Kulu"
Kamar haÉ—in baki Lami da Kulu suka rufe bukkarsu, Sadiatu na shirin rufe bukkar Dikko ya kwasa da gudu yana yin cilli da wandon ya bangaje Sadiatu ya shige ciki.
Ganin magen na nufo bukkar ta saki nata ihun, sakin ihun ya yi dai-dai da sakin kukan magen idanu rufe Sadiatu ta afka kan Dikko tana faÉ—in.
"Malam gani, sauke hakƙin naka"
"Ki cinye na bar miki"
Ya ce yana ƙanƙame al'aurarsa domin ita ce a fili kuma gani yake kamar watanda magen zata yi da ita idan ta samu kafa babu mamaki haihuwa ta yi take neman kalace.
*
Tunda Daada ya fice bayan ya damƙa Iftihal a hannun Alhaji Baita sai ya tafi sharholiyarsa sai wajan 2 na dare ya shigo, yadda ya bar Innti ta yi zaman ƴan bori haka ya dawo ya same ta, babu inda yake motsi a jikinta sai zuciyarta da take aikin bugawa a tsakiyar ƙirjinta, duk wani bugu da take mata ciwo ne, ciwon ba sabo bane ya kasance mafi girma a raunikan data samu a baya, wannan karan raunin zuciyar har girma ya ƙara, ya yi ruwa yana neman fashe mata, a wannan lokacin bata da maraba da matacciyya, a kullum macewa take yi da tashin hankali, tana sake farfaɗo wa da tunanin makomar yaranta.
Ta ji sautin muryar mace bayan ta Daada, al'amarin daya ruɓayan ciwon dake ƙasan zuciyarta, wutar dake ci da kanta. Ta haɗa zufa tar da yin sharkaf ta ƙanƙame hannunta. A hankali bakinta ke motsawa tana faɗin
"Allah ka shirya mini mijina, Allah ka shirya mini mijina, Ya Allah ina son Daada ka dawo dashi hanyarka ta tsira ka ganar dashi abin da ya zama kurma da makaho a kan su. Allah ka kula mini da zuri'ata ka kula mini da bayana. Ka shirya mini mijina Ya Allah"
"....Shalale" ta ce a fili cikin daƙushewar murya
"Allah ka sassauta mini zuciyarta"
Bata da wani says akan Iftihal ta san definitely za tai wa Daada biyayya ko da hakan na nufin tsayuwar numfashinta. Tsoran Innti ɗaya kada Alhaji Baita ya rusa rayuwar ƴarta ta gurɓatacciyar hanya, Allah kuma ya sanya wa matan Alhaji Baita tausayin Ifti su kula da ita da jikinta. Motsin data ji ya saka ta buɗe idanunta, sai ta ji zuciyarta a rarrabe adaddin rabuwar kusurwar duniya gida huɗu, gabas, yamma da gudu sai arewa. A kowacce kusurwa labari ne wanda babu amsa, damuwa ce wacce bata da magani. Dum! Haka taji wani sauti ya sauka a tsakiyar kanta sai data saka hannunta ta dafe ƙirjinta ta fahimci bugun zuciyarta ne haka. Mace ta gani ta fito daga cikin ɗakinta zuwa tsakar gidan kai tsaye ta je cinyar Daada da yake zaune haihuwar Emama. Ko a faɗa ko ba'a faɗa ba, tana da tabbacin ita ce TANI matar da yake mu'amala da ita. Ta runtse da ƙarfi.
Burin Innti a lokacin bai shige ta nemi ganinta ta rasa ba, fata take da addu'a dama ace ita makauniyya ce da wataƙila ba za taga wannan ƙazantar ba. Sun ma mance tana tsakar gidan masha'arsu kawai suke yi.
Bata san zuciya na numfashi ba, balle har a ji numfashin sai yanzu. Hucin abu take ji yana saukar mata da wani irin soft É—umi, a hankali É—umin ke narkewa yake zama gumi wannan yanayin shine numfashin zuciyarta.
Har lokacin kuma Yaa Jadid a sume yake ba tare da hankalinta ya kai kan shi ba. Inama take da hankalin a yanzu balle ta fahimta?
Shi kuma Yaa Jaheed tunda ya fice bai dawo gidan ba, kamar yadda shima Babban yaya bai dawo ba, ta san damuwa da tashin hankali ne ya haddasa musu hakan, rana ta farko da suka kai biyun dare a waje yau.
Tun tana daure suratan da suke yi da ihu har zuciyarta ta karaya a gigice ta saka hannunta bibbiyu ta rufe ƙofofin kunnuwanta jikinta na rawa da ɓari da wani irin kakkarwa ta sake zubewa akan ƙafafuwanta tana fashewa da matsanancin kuka a lokacin data gama tabbatar wa sun yi nisa a abin da suke domin ga muryar Daada nan yana faɗin "Tani kin fi Innti inganci, kina da garɗi kamar Dabino, Tani ke duniya ce, da a bani Innti gwara a bani irin Tani dubu, wayyo rayuwa Tani ke duniya ce" itama Tanin raddi take yi masa da kalaman da baki ba zai faɗa ba, tana jin sanda sukai ƙara a tare suka saki ajjiyar zuciya lokaci guda.
Bayan shigewar lokacin da ba zata iyakance su ba, taga sun miƙe suna shirin shiga ɗakinta da zafin nama ta miƙe tana kallon Daada. "Ka yi komai a waje ƙazantar da ban gani ba tsafta ce, amma ka daina kawo mini karuwarka cikin gidana ka daina Daada" Daada ya ce
"Ana da Iftihal sune karuwar ba Tani ba"
"Da izinin Ubangiji ba zanga wannan ranar ba. Addu'ata zata cigaba da bibiyarsu"
"Ni kike cewa karuwa?" Tani ta faÉ—a tana buÉ—e idanunta.
"Au ba ki san sunanki bane da za ki yi mamaki don na kira ki dashi? Ai duk macen da take bin mijin aure ba mijinta ba bata da wani suna daya shige wannan. Ina mai jan hankalinki akan ki ji tsoron Allah, ki tuna kema macace, haƙƙina zai biki wallahi"
"Tunda kika kira ni da karuwa sai na tabbatar na miki aikin karuwanci kafin na bar gidan nan. Masoyi ina son second round a É—akin matar nan inda kuke yin sunna" Daada ya ce
"FaÉ—a taki cikawa tawa"
Ta É—ora da faÉ—in "ka ce ta dafa mana ruwan zafi kafin mu tsane mu fito" nan take ya bawa Innti umarnin dafa ruwan zafi.
Akan Idanunta suka shige cikin É—akinta tana jin zuciyarta na narkewa da rabewa gida biyu, É—akin aurenta? Inda suke raya sunna a nan ya ja Tani a ciki. Ta shiga uku me Daada yake nema ya zama? Me yake nema da ita?
Abu biyu ne yake riƙe da ita, bata ƙaunar kalmar saki ta gifta a tsakaninsu daman fa kamar igiya ɗaya ke riƙe da ita, ya yi mata ɗaya lokacin cikinsu Jadid, ya sake yi mata wani sanda ta ɗauki cikinsu Ana. Tana duba goben yaranta. Bata san surutan jama'ar gani, bata da wani confidence na kai wa Emama ƙararsa goya masa baya take yi a koyaushe. Aurenta da Daada ya zame mata auren zobe, bata da inda zata idan ta rabu dashi tunda auren zumuncin ne, rufin asirin kowacce mace ɗakin mijinta. Tana shaƙar takaicin ɗa namiji da baƙincikin dangin miji. Ana cewa komai namiji ya yi ado ne, ba'a tunanin hali jini yake bi. Inama Allah zai fitowa da Ana miji ta aurar da ita ta bar gidan tun kafin ya rusa mata rayuwa kamar yadda ya yi wa Iftihal.