← Book details Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 64

Sashe 45

Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Iftifal ta kasa magana sai kallon shi kawai da take yi zuciyarta na rarrabewa. "Anisa na wata shida na yi mata fyaɗe, kuma na tsafa ce ta, ita ce take bani kuɗin da nake dasu a yanzu, har gobe ina kukan rashinta akanta kuma zuciyata taƙeƙashe, yarana duk suka zama kangararru, Jummai ta yi kawalcin mata, Marka babbar ƴata ce, taƙi aure zaman kanta take yi, tana shigowa da duk namijin da ta yi niyya kuma ta fita dashi, ni ne da kaina na gyara mata ɗakin, sai Lamratu tana siyar da wiwi itama bata da kunya ba'a taɓa ta a zauna lafiya kowa ya shiga gonar ta ni da kaina nake saita masa hanya, sai Kasko namiji ne shi. Bari na bar ki haka abubuwan da za ki ji zuwa gaba zai iya sanadin rayuwarki a yanzu, ni kuma ina buƙatarki da kuma aikin da zan yi akan ki"

"Don Allah.....," sai ta kasa magana saboda hawaye da bugun zuciya. "Innti ta ce duk namijin daya kaɗaita na mace tana ɗaukan ciki, duk macen da ta yi ciki kuma tana rasa ƙimarta a idanun Ubangiji da jama'a, ban san me take nufi da kaɗaita ba sai yanzu, don Allah ka tausaya mini ka kashe ni kafin ka ci mutuncina" ta shiga girgiza kai a razane

"Ba zan iya ba, da gaske ba zan iya ba, zuciyata zata iya bugawa idan kaci zarafina. Innti ta ce girma da martabar mace gidan mijinta" Alhaji Baita ya yi shiru yana tunani.

"Nice. Gaskiya Innti ta cika uwa ta gari ta baku biyayya iya iwarta she's a good mother"

"Ka aure ni. Na yarje maka ka aure ni daka aikata ba daidai ba dani, gwara na zama matarka ba zan iya saɓa umarnin Innti na ƙin biyayya ga Daada ba, da tabbas na gudu daga gidan nan. Ina son Daada sosai da sosai wallahi ina matuƙar ƙaunar mahaifina. Wacce ta kashe kanta ta mutu kafura da tuni na raba kaina da wannan duniyar. Don Allah ka aure ni ka ceci martaba da kimar ɗiya mace, ka ceci tarbiyyar Innti Please"

"I can't do it".

Ya jinjina kai "Ba zan iya wani auren ba, wannan sharaÉ—in Fulani ne da kanta"

Yana faɗin hakan ya yi kanta wani irin gigitaccen ihu ta saka tun bai fara yi mata komai ba, bata da ƙarfi don Allah kuka take tana kiran sunan Allah da Innti da Anarta, dukkan wasu ƴan gidansu sai data kira su, hatta Diyanah da bata da wata alaƙa sai data kira sunanta, jikinta na waia irin rawa da ɓari da kakkarwa saboda tsananin tsoran daya gama raza zuciyarta ta wanzu a gaɓɓan jikinta, ta ƙanƙame jikin da ƙarfi wanda ya saka Baita jan uban tsaki ya ce "Don ƙaniyarki ba za ki buɗe jikinki ba sai kin ɓata mini aiki? Kin san girman aikin da yake gabana ba, idan ba ni ba, babu mai iya yin aikin nan sai an je can kusa da Tajmahar" bata hayyacinta tuni tun kafin ya shiga jikinta firgitar da ta yi ya ɗauke ji da ganinta, bata taɓa tunanin irin wannan yana wanzuwa a tattare da mace da namiji ba sai yau, ita tausayin Anarta take yi, Ubangiji kada ya ƙaddara mata wannan abin. Yin duniya ya yi abin da yake so na shiga jikinta abu ya gagari kundila, sai daya zura yatsarta sai kuma ya yi cak yana nazari. Kafin ya ce "Lalle uwarku Innti ta iya maganin ƴan iska, amma na yi mamaki fa"

Ganin bashi da cikakken lokaci ya miƙe daga kanta ya ɗakko wani hayaƙi ya bunka a ɗakin ya ƙarasu daidai inda take ya kara hayaƙin a al'aurarta wani irin tsuma naman jikinta ya shiga yi, ta zaro harshenta waje ta datse har bata san haƙoranta sun nutsa cikin harshen na sai da jini ya fara fita, azabar hayaƙin ce kuma ta saka ta farfaɗo daga suman da ta yi. Ajjiye hayaƙin gefe ya yi ya sake kwantar da ita kamar matacciyya a wajan, sai daya fara tura yatsarsa jikinta ya ji ta saki ƙara tana zabura sannan ya ce

"Good!" Ya janyo wani jan ƙyalle ya ajjiye a daidai gabanta, ya kalli jan zakarar dake gefe guda me rai sai ɗaga kai yake sama an ɗaure shi da igiya. Sosai da sosai Alhaji Baita yake haɗa zufa, wannan karan ma kasa yi ya yi yaja siririn tsaki ya ɗauki wata reza dake gefe babu tausayi babu imani ya saka rezar a gaban Iftihal ya yaga fatar wajan, wata kururuwa data amsa dukan gidan Iftihal ta saka, a zabure cikin fitar hayyaci ta damƙo wuyan Alhaji Baita ta kafa masa haƙora a wajan tana me kiran sunan Ana da Innti, har tafi kiran sunan Ana ma akan mahaifiyarta daidai nan ta sake wani irin ihu ta datse bakinta numfashinta ya tsaya cak. Wani numfashi Alhaji Baita ya yi yana sakin murmushi da ihu da kururuwa yana kiran sunan Jummai, Allah ya taimaka yaran gidan babu kowa sai matan nasa.

Jini ya zuba akan ƙyallen ya zare, ya miƙa hannunsa ya damƙo zakaran bai jira komai ba ya murɗe wuyan zakaran ya cike ya ajjiye uwar jikin a gefe, ɓare bakin zakaran ya yi ya tara jinin budurcin Iftihal ya zuba a jikinsa, nan take daga kan zakaran har uwar jikin suka ɓace ɓat daga ɗakin, ya samu nutsuwa da gamsuwa ya miƙe ya faɗa kan katifa sai baccin daya rasa tantance na wahala ne ko kuma da farinciki da nutsuwa?

*

Emama dake zaune a tsakar gidan tana juya ruwan shayi daya sha madara da milo ga soyayyiyar doya gefe ta kalli Innti ta ce "Ina ganin masifa da bala'i ni Emama, wai da kika zo mini gida da maraican nan uban me kike so na yi miki bayan kin riƙa da kin gama mini da yaro, ban taɓa sanin ke na haifawa Daada ba billahil azim sai yanzu, ya zama mijin tace baya jin maganar kowa sai taki, yanzu me kike nema? Ci sha, magani suttura duka ya ɗauke muku da yaranki saboda rashin godiyar Ubangiji kike nuna rashin gamsuwa da hakan ko?" Hanna yayar Daada ta ce "Kina fa gani Emama mu da gidan ɗan'uwanmu amma bamu da mutumcin da matar nan za ta yi girki ta kawo mana" Liya da take ƙarama a cikinsu ta kalli Innti a sheƙe kamar kashi ta ce

"Ai wani auren zumuncin sam bai yi ba, banda iyayenki sun rasu ai dana ce musu Allah Ya isa da suka ƙaƙabawa Daada ke"

Innti ta ce "Liya iyayena me suka yi miki? Me na yi muku da zafi ne wai har haka? Shi Daada ya ce ya ɗauke mana buƙatunmu?"

"La'ilaha ilallah kun ji munafuka ko? Kai wasu surukan akwai mugwaye azzalumai, a haka aka auro ki da? Wannan ƙugun a gidan uban wa kika same shi idan ba gidan yayana ba? Akan idanunmu kika dafa ƴar murji"

Idanun Innti ne ya ciko da hawaye ƙirjinta na ɗagawa ta saka hannunta ta dafe ƙirjin ta kasa cewa komai, da ƙyar ta ce "Allah shine shaida, me ɗaki shi ya san inda yake masa yoyo. Jikin Yaa Jadid ne ya tashi kuma alamu ya nuna wankin ƙoda yake buƙata, an sace mini kan keken ɗinkina yau da safe na rasa kuɗin dashin jama'a bani da komai hatta abin da za mu kai bakinmu bamu dashi wallahi. Emama don Allah ki taimaka akai yaron nan asibiti na baro shi a cinyar ɗan'uwansa yana ta suma kece kakarsu basu da wani a duniya bayan mahafinsu sai ke. Ki tausaya kada na rasa yarona don Allah" ta fashe da wani irin kuka tana durƙushewa a wajan zuciyarta sai bugawa take yi.

Hanna ta ce "Kan uba an sace kan keke ko dai kin siyar a yawon bin bokaye da mallake Daada? Wai har da kuÉ—in adashi ma kamar"

Liya ta buƙa tsalle da tafi ta ce "Bala ba a wajanta yake yin adashi bane wai Yaya?"

"A wajanta ne. Har da kuɗinsa kenan?" Cewar Hanna tana riƙe haɓa.

Murya a karye aka ce "Me nake ji haka babu daÉ—in ji wai arne da yin asuwaki, yaya ne ya akai kuma"

Liya ta juya ta kalli Sukunbiya daya shigo yana yarfe hannunsa da murya a karye ya dire kayan cefanan hannunsa yana faÉ—in

"Wash ƙirjina, me haihuwar fari a farin shigar shayarwa ta ce wash ƙirjina. Liya ya akai wassafa mini a gajarce do Allah"

Liya ta ce "Bala wai kuɗin adashinku na wajan Innti aka sace kuma ƙarya take yi yawon malamai ta yi da kuɗin wallahi"

"Kuturun uba, da fari Liya wuta balbal da sunan da kika kira ni, idan ba za ki iya cewa Sukunbiya ba ki ce ke. Me nake ji haka wai kwarto ya yi wa uwarsa fyaɗe ya ce me nake jin haka, billahil azim ba zata saɓo ba, ba'a isa a cinye mini kuɗin da nake ganganɗawa zan buɗe wajan cin abinci ba, duk inda suke dole ne a fito dasu ni za'a yaudara? A ci amana" sai ya fito da waya ya kira wata number ana ɗagawa ya ce "Ahhayyyye cas" Daga cikin wayar aka ce "Cas mutuniyar ya aka yi ne?" Muryar Abar ƙauna ce a wayar

"Ki biya ki ɗakko ƴar Beauty tare da polices zuwa gidanmu na gado, ni za'ayi wa hau ni za'a yi wa bariki, ni za'a ciwa kuɗin adashi ina daku a raye a duniya" ya ƙare maganar da yarfar da hannu a gefe can kuma ya saka hannun ya tallafo ƙirji yana karya wuya.

Abar ƙauna ya ce "Ni na rasa ta cewa yaya Sukunbiya wai uwar gulma ta yi cikin shega, ai dangi guda zan haɗo tunda abin na jinsi ɗaya ne" yana faɗin hakan ya kashe waya

Hanna ta ce "Ai nasan abin babu sauƙi dama matuƙar Sukunbiya yazo"

"Wai mayya da kaɓar haihuwa, ban ci nanin ba nanin ba zata cini ba, bikin ƴar aminiyyata za'ayi aka fasa shine zan buɗe restaurant da kuɗin amma matar nan zata kunyatani a idanun duniya" Liya ta saki dry "Kar ka kuskura ka yarda Bala"
Chapter 45 · 0% Book details