Sashe 12
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannu a hankali ta juya ta sake kallon jaririn sai taga kamar numfashinsa baya tafiya yadda ya kamata, ba kamar sanda ta haife shi ba, ta dinga kallonsa gabanta na faɗuwa, jinin jikinta na daskarewa saboda tsabar fargaba da zullumi, bata son dukkan abin da zai gitta a jikinsa da sunan ciwo ko wata damuwa, a hankali ta ja numfashi ta fesar, sai kuma ta miƙa hannunta ta ɗauke shi, sharf haka ta ji jikinsa ya saki, yana wani ƙanƙandarewa, ƙwayar idanunsu ta yi fari tas tana kallon sama. "Na shiga uku, Yaa Sadiatu duba mini yaron nan kamar bashi da lafiya, wayyo Allahna" jikinta ya ɗauki rawa da wani irin kakkarwa na fargaba.
"Ki nutsu Kulu, shawara ce ta shige shi" da ƙarfi Kulu ta ce
"Shawara?"
Kulu ta maimaita a kiÉ—ime.
Sai kuma ta girgiza kai idanunta na cika da hawaye ta ce "Ba haka na haife shi ba..," ta kasa ƙarasawa "Da cikakkiyar lafiya yazo duniya" ta furta a lokaci guda tana fashewa da kuka sosai.
Sadiatu taga sauyi sosai a tattare da jaririn amma bata so ta ruɗa Kulu cikin kulawa ta ce "Haba Kulu, shikenan Ubangiji baya jarabtar bawa? Na faɗa miki shawara ce ba wani abu ba, yara kuma suna yi, bari na fitar dashi waje yanzu zan aika a amso mini magani" ta faɗa tana miƙewa tsaye, bata son rawar da jikinta ya ɗauka ya ankarar da Kulu cewa ba lafiya ba, don haka cikin sauri ta fice da jaririn tana sallallami a zuciyarta.
Batty dake rakuɓe tana wasa da wani zakara data kama tana fiffige gashin jikinsa yana cara da kuka amma duk basu ji ba, ganin jini na fita a jikin zakaran ta yi saurin rungume shi kamar mutum yunwa ke ƙoƙarin zautar da ita. Da sauri ta zubawa Sadiatu manyan idanunta da nan take suka sauya daka fari zuwa ja, ba Sadiatu take kallo ba, jinin dake gudana a jikinta shi take bi da idanunta guda huɗu, jikinta ya ɗauki rawa, sai ta yi saurin yin ƙasa da idanunta zuwa ƙafafuwan Sadiatu ta zubawa kurwar Sadiatu dake yawo a ƙasan ƙafafuwan idanu, idan ta yi kamar zata kame kurwar sai ta fasa, cikin hanzari ta yi cilli da zakaran ta fice daga cikin gidan ta fara tafiya idanunta na shigewa ciki ya yi jajur bata ganin ko gabanta, sai data nausa ta shiga cikin gonaki kafin ta samu gefen wata ƙorama da ruwa ke gudana a wajan ta zauna, zanin Fulanin dake jikinta ta ɗan kuntu kaɗan sai ga baƙar leda ta bayyana, ɗanyen barkono ne a ciki jajur dashi, ta saka fararan hannunta ta ɗamki barkonon ta watsa a bakinta ta shiga taunawa kamar zata ci babu, sai data kusa cinye sannan ta ji abin ya faɗa mata a hankali.
“Baffana, Innata ku cire mini abin nan bana so bana so a cire mini bana so†ta ce a hankali. Tana yi tana ƙoƙarin yage kayan jikinta.
Sai kuma ta kwanta a gefen ƙoramar tana sakin wani irin kuka mara sauti tare da shura ƙafafuwanta tana riƙe cikinta. Idan ta tuna mutanen da suka shigo har rugarsu suka yanka Innarta wani irin abu take ji yana yawo a ƙirjinta, burinta na son yin karatun boko yana ƙaruwa a ranta.
***
Yana daga zaunen da yake a saman kyakkyawar kujerar ofis ɗinsa tana ɗan juyawa dashi cike da nutsuwa ya ɗaga kai ya kalle ta kafin ya ce "You again? Na ɗauka na kawo ƙarshen matsalarki? Ina nufin zuwa yanzu ba ki da wata damuwa akan aiki?"
Murmushi ta sakar masa tana ɗan juya jikinta da kwainane ta ce "Kasan buƙata haifar kanta take yi sir, kuma sai ina da buƙata zan zo wajanka tunda ka sabar mini?" Ta ƙasan idanunsa yake kallon ta ya yi shiru alamar yana sauraranta.Sai ta yi ƙasa da murya ta ce "Akan recorded ɗin dana tura maka ne wanda Ahlam ta yi, kuma ni ce wacce zan gabatar dashi a labaran rana. Labarin me kyau ne idan aka cire sunan Ahlam a matsayin wacce ta kawo labarin aka maye gurbinsa da nawa zan samu ƙarin ɗaukaka sosai Sir, zan ƙara farin jini a idanun mutane kuma kasan an kusa taron ƙarshen shekara zan iya samu award, shine requesting ɗina"
"Amma kin san wannan labari ne me kyau da zai ƙara kawo mana audience a gidan rediyon nan, daga zuwan Ahlam kawo yanzu kin san muhimman labaran data kawo ake saka sunanki a madadinta saboda kawai ki samu ɗaukaka da fashion. Shekara nawa da kafa gidan rediyon nan wanne irin Appointment letter ne bamu turawa Sayyadi Baffa ba, amma ko sau ɗaya daga Office ɗinsa na Hisba Shari'a ba'a taɓa responding ba, amma tun wani program da Ahlam ta yi akan rigingimu addini da ake da Malaman Ɗari'a da jama'ar Shi'a sau ɗaya ya amshi gayyatar ta ɓoyayyiyar hanya, madadin a tura Ahlam ke aka tura, ban san ta ina ya fahimci cewa ba Ahlam bace sai office ɗinsa suka cancelled program ɗin ma, last last ma ashe bada shi za'ayi hirar ba da yaronsa ne. Kin ja mana asara babba, da Ahlam ta yi hira da Sayyadi Baffa Allah kaɗai ya san mabiyan da Bright Fm zata samu da irin ɗaukakar da yarinyar za ta yi"
Cikin sigar damuwa ta ce "Ka kwantar da hankalinka sir zan nemo Sayyadi Baffa zan yi program dashi a wannan gidan radiyon" wani kallo ya yi mata na kamar bata san me take ba, a baki kawai take jin Sayyadi Baffa ɗin, ko Hisba bata da ikon shiga balle Office ɗinsa. "Kar ki wahalar da kan ki, kamar yadda bai taɓa shiga kowacce kafar yaɗa labarai ya yi magana ba, to ke ba ki isa ki saka shi ba, duk wa'azinsa da yake yi har gidansa ake zuwa a ɗauka" "Ok fine. Yanzu yaya ake ciki?" Sai ya miƙe tsaye ya zago inda take yana kallon ta a tsanake. "Kenan a kamilalliyar ƴar jarida ake kallonki duk wannan uban rawar kan da kike dashi da yadda kika gama rabawa manya jikinki saboda kawai ki samu damar program dasu" murmushi ta yi kawai tana jin yadda ya ɗan rungumeta ta baya yana hura mata iska a kunne ta yi saurin jan numfashi.
"Sir.....
"Can I?"
Idanunta a lumshe ta kasa motsi muryarta na rarrabewa ta ce "What?"
"Kiss you"
"Can I kiss your lips?" Ta fara gajiya amma kuma tana buƙatar cigaba da ɗaukaka a matsayinta na ƴar jarida ta jinjina kai. Kissing ɗinta ya fara na wani lokaci kafin ya sake ta ya yi baya ya ce "Approved"
"Thank you sir"
"Amma da sharaÉ—in za ki saman a hotel yau mu kwana ko?"
Ta yi É—an jim sai ta ce "Amma me zan ce a gida?" Ya ce watsa mata harara "ÆŠan jarida ai yafi kowa iya tsara zance. Ki nemi abin faÉ—a kawai ko ki ce dutyn dare ne dake suwa safiya, ita Ahlam ki mance da ita bata biyo layin É—aukaka ba" har zata fita ya ce "Taken ki, hankaka me da É—an wani naka, idan kin zo hotel É—in haka za ki ce ina da shadols da yawa"
"Ok sir" ta faÉ—a tana ficewa.
***
A hankali take takawa kamar bata son shiga ciki, sanye take da abaya purple wacce take da feshin stones daya kasance baÆ™i, ta yi rolling kanta da baÆ™in mayafin abayar, hannunta É—aya riÆ™e da jakarta da wayarta, É—aya hannun maÆ™ale a wajan hammatarta wanda ya kasance shanyayye. Addu'a ta yi kafin ta sako Æ™afafuwanta cikin reception É—in BRIGHT FM. Wanda a Æ™ofar shiga aka rubuta da babban haruffa da golden colour da feshin milk. “BRIGHT FM 116 KANOâ€
"Bulala hamsin ta makara"
Ta ji an furta a bayanta, cikin murmushin da baya taɓa barin kyakkyawar fuskarta ta murmusa kaɗan cike da ladabi tana yin baya kaɗan ta ce "Baba driver ina kwana" ya washe baki ya ce
"Lafiya lau Alam"
"Alarm?" Ta faɗa tana marairace fuska. Ya ce "Sunan naki ne na ƴan gayu, akwai wahalar furtawa a saman harshe musamman wajan irinmu tsofaffi wallahi" Ta lumshe idanunta ta buɗe, har ƙirji ta ji ƙamshin turarensa ya saukar mata, kafin sannu a hankali ta ji takun tafiyarsa ya ratsa ta gefenta ya shige, sai ta ji kamar ya shige da komai nata ne, nutsuwa, farinciki, da sauran kuzarin daya ragu a jikinta komai ba. Idan ta ce komai, tana nufin everything!
"Barka da shigowa MD"
Ta ji Baba driver ya faÉ—a, bata da tabbacin ya amsa, domin a karkashinsa ta san tuni ya yi kwana ya shige sashin da yake. Idanunta ya É—an yi rau-rau wani ruwa na kwanciya a cikinsu, idan akwai abin da take da rauni ko yake nuna saurin gazawarta, bai shige kuka ba. Ko fitar hawaye daga cikin idanunta.
"Ahlam ne baba" sai ta ɓata fuska.
"Idan ka ce Alarm kana nufin abin agogo" Baba ya ce "Ba ki da sunan gaskiya ne?"
"Akwai, Haleemah"
Ya ce "kice kakata ce, bari na ce tsohuwa"
"To shikenan, na gode baba"
Ta furta tana jan ƙafafuwanta zuwa ciki, kai tsaye sashin sashen Labarai (News Department) ta dosa, office ɗin Director of News ta fara shiga, ta yi sa'a yana zaune yana duba wasu ayyuka a computer gabaɗaya ya tattara hankalinsa zuwa ga abin da yake yi . "Sai yanzu?" Ya furta a hankali.
"Sir, na tashi da ciwon kai ne"
"Opps, wish you a very quickly recovery"
"Thank you, Sir"
"Zauna mana, have a seat please"
Jin shiru kuma bata zauna ba, ya sanya a karon farko ya É—ago idanunsa da suke cikin farin glasses ya zuba a saman fuskarta kamar ba zai yi magana sai kuma ya ce.
"Ahlam"
"Na'am"
"Nemi waje ki zauna, ya akai?"
A sanyaye ta ja kujera ta zauna, yau É—in ba kamar yadda ya saba ganin karsashi a jikinta ya ruske ta ba, sai ya ji a ran shi tabbas akwai damuwa, duk da É—abi'arta ce zuwa gaida kowa a gidan rediyon muddin ta shigo. "Kin yi shiru? Kamar da matsala ko?"
"Sir, akan rahoton dana tura maka jiya ne"