Sashe 4
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ta shige cikin É—akin ya nufi hanyar waje, bai jima da shigowa ba tun safe amma har zai sake ficewa.
"Tafiyar kenan?" Inji Innti.
Ya jinjina kai alamar "Eh"
"Allah Ya tsare hanya Babban yaya, kar ka yi dare don Allah bana son kaiwa daren nan ka ji ko?" Jiki a sanyaye ta yi furucin.
Bai amsa ba, ya saka kai ya fice.
"Babban yaya kike cewa kar ya kai dare? Shine fa babba a gidan nan, babban wa magajin uba ne Innti a É—an raga masa"
Hararar wasa ta yi masa kafin ta fara ƙwalla kiran sunanta. "Ana kika bari na shigo ba ki fito kin ɗauki buta a gidan nan kin yi sallah ba, mai rabani dake sai Allah ki cigaba da saka ni kumfar baki a gidan nan" Ita kam tuni ta yi nisa a tunanin da take yi, game da rayuwar mutanen da aka haska mata a cikin baccinta, waɗanda bata san su waye ba, ƙilama basa duniyar, domin rayuwar da taga sunayi irin ta labaran almara ne da hikayoyi da kuma da tsuniyya, koma yaya ne, ita a Film ta ɗauke shi, kallon ya yi mata daɗi sosai, domin taga abubuwan daba kowa ne ya san dasu ba.
"Jadid shiga ka fito mini da yarinyar nan"
Fit ta fito daga ɗakin, kai babu ɗan ƙwali sumar kan nata a hargitse gashi tubarakallah kamar Buzuwa har ƙasan wuyanta baƙa suɗik da ita. "Ki cigaba da shiga banɗaki babu kallabi Ana, in sha Allah sai na saka Babban yaya ya aske mini rabin sumar nan taki, kamar wata Bunzuma" babu abin da take so sama da sumar kanta cikin sauri ta fusge hular kan Jadid ta kifa a nata kan. Ta yi cikin banɗakin
Ya ce "Kika shafa mini kwarkwata a hula na daina koya miki komai, me kama da chocolate"
"Yaushe ka fara yin halitta ne Jadid?" Ya ce "A gafarce ni Innti, fatar Ana ce ke bani mamaki wallahi, ko mai take shafawa ne?" Innti ta ce "Sai ka tambayi Babban yaya, domin naga kalarsu iri É—aya ce ko shine yake sammata man da take shafawa, bata da kuÉ—in siyan mai"
Jadid ya yi saurin yin shiru jin ta sako Babban yaya a lamarin nasu. Ganin ya yi shiru ya saka ta ce "Kasha maganinka ne?"
Ya ce "E, saura na dare in sha Allah"
"To, Allah Ya sa kaffara ne Jadid"
Ganin ta fito da gudu daga cikin banɗakin ya saka suka juya suna kallon ta, ta saka hannu ta tushe hancinta ta ce "Wanne ƙazaminne ya gundura mana kashi a ruɓaɓɓen banɗakin nan sai uban wari, kana gani ka san kashin gardi ne wallahi" Jadid ya ce "Waye gardin? Babban yaya? Bari ya shigo gidan zai ji komai in sha Allah" Tsuke fuska ta yi, bata sake magana ba ta cigaba da ɗaura alwala cike da nutsuwa da tarbiyyar da Innti ta ɗora yaranta akai.
***
“Labaran rana, a ranar 25–26 Disamba 2025, Amurka ta kaddamar da harin sama da ake kira da airstrikes a yankin arewa‑yammacin Najeriya, musamman jihar Sokoto. Wannan aiki ya kasance tare da haÉ—in gwiwar sojojin Najeriya Harin ya shafi sansanonin Æ´an ta’adda masu alaÆ™a da Æ™ungiyar Islamic State (ISIS)musamman irin waÉ—anda ake kira Lakurawa a yankin. Sojojin Amurka sun yi amfani da makamai masu daidaitaccen GPS daga jiragen sama masu iko da na teku, inda suka kaddamar da harbe‑harbe kan manufofin da aka gano suna da alaka da ISIS. Babu cikakkun bayanai kan adadin mutane da suka mutu, amma gwamnati ta ce an kashe Æ´an ta’adda da dama. Harin ya faru ne da yardar gwamnatin Najeriya ta wancan lokaci. Me rahoto Ahlam Abdallah Zango, mita 116 BRIGHT FMâ€
Cigaba da sauraron Redion ya yi yana murmushi cikin nutsuwa da kamala.
“An saurari rahoton tsaro daga abokiyar aiki Ahlam Abdallah Zango. Yanzu za mu koma ɓangaren wasanni, me rahoto Anees Adeel Yakasai" kashe Redion ya yi ya ajjiye a gefe ya ɗan murmushi tare da kallon ta ce ya ce
"Madam"
"Na'am Abban Mufeed"
Ya furta "Ina jin daÉ—in yadda kika taimaka mini muka tsaya kai da fata wajan cikawa Ahlam burinta na zama Æ´ar jarida".
"Abban Mufeed, Ahlam amana ce a gare mu, kafin mahaifinka ya rasu kai ya bawa wasiyyar kulawa da Ahlam, a matsayina na matarka dole ne na tayaka kulawa da ita, da wannan wasiyyar, ka duba muryar Ahlam ce muke saurara ni da kai a Redion yanzu haka" ta ce tana riƙe hannunsa.
"Ba iya ni dake ba, duka garin Kano suna sauraron Amanata, ita É—in Golden voice ce"
Idanunsa ya kawo ruwa, sai kuma ya ce "Ni tana ina ne ma? Wani labari na ji ɗazon nan ta zo na faɗa mata amma sai ta bada abin sadaƙa" cikin tsokana Jiddah ta ce
"Haba ranka ya daÉ—e uban Mufeed, yayan Ahlam mijin Hawwa'u a gaza mana"
Daidai nan Ahlam ta fito tana gyara hular kanta, bata gama dawowa daidai daga baccin da take ba, Mufeed ya je ya uzzura mata ganin yayanta ya saka ta zauna cikin shwagaɓa ta ce "Yaya kaga Mufeed ko?"
"Babu ruwan Yaya, ki faÉ—awa babarsa"
Cikin sauri Jiddah ta miƙe tsaye ta ce "A'a sun fi kusa, harshe da haƙori kunga hanyata" ta haura sama tana musu dariya.
Engineer ya ce "Na biyo hanya na ci karo da taron mata, har zan shige na tuna ina da suda a gida, na tambayi meke faruwa aka ce wata kishiya ce ta ɗauki jaririn amayar mijinta ta cilla a ruwan zafin..," ko gama bata labarin bai yi ba, ta zabura ta miƙe duk da hannunta ɗaya da yake shanye ta ce
"Yaya wacce unguwa ce don Allah"
Ya ce "Kawo abin sadaƙa"
Cikin shwagaɓa ta ce "Ina son ka, sosai da sosai yayana abin alfaharina, you're my 001"
"DaÉ—in baki, babu komai da haka kike yin nasara akai na. A Gandun Albasa ne"
ÆŠaki ta koma, ta É—auki jakar kayan rahotanni cikin sauri ta fice tana waving yayanta. Ya lumshe idanunsa ya ce
"Allah Ya tsare"
***
Jifanta ake yi da duwatsu yara sun taru maza da mata ana kallon yadda take durƙushe, tuni yaron da aka kama shi da ita acikin lungun yana taɓa mata ƙirji ya gudu. "Nifa gwara da asirinta ya fito fili, ba zata zauna ta ɓata mana yara ba, uwa uba gata mayya dole ne tabar mana cikin rugar" bata fahimtar me suke cewa, wani irin kartawa cikinta yake mata saboda saɓar yunwa.
Fincikota aka yi da ƙarfi. Jamila ta ce "Babu mamaki ita ta cinye jaririyar Zabba'u tun tana ciki. Wannan ai irin masifa ne"
Rinannun idanunta kawai Batty ta ɗago tana binsu da ido da ƙyar ta ce "E ni mayya ce, amma wallahi bani na ci jaririyar Zabba'u ba, daman Zabba'u bata da ciki ƙarya kawai ta yi muku. Ga cikinta nan lafiya lau babu alamar ɗa ya taɓa zama a ciki, kayan cikinta gwanin sha'awa" Jamila ta ce
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Wannan wacce kalar masifa ce ai dole ki bar rugar nan kafin ki cinye mu gabaɗaya" tusa ƙeyarta suka yi zuwa gidan me gari.
***
Ganin Shida ta kusa ya saka ta ɗan ƙara saurin da take yi akan nada, kanta a ƙasa tana tafiya cike da nutsuwa kamar kazar da ƙwai ya fashewa, addu'a take yi Allah Ya sa Babban yaya bai dawo ba, yanzu sai ya haɗa mata Malaman jikinta. Daga can nesa ta ji an ce "Ifti" cikin sauri ta juya.
Zaune ta hango shi a ƙasan bishiya, shi da abokansa suna ta faman karta hayaƙin taba na tashi, ya ɗan ya fito ta da hannunsa ta ƙarasa "Na'am Dadaa" ta amsa tana durƙusawa. Ya dube ta sosai yana sake zuƙar tabar yana busawa a gefe ya ce "Ina Ana na ganki ke ɗaya?"
Ta ce "Ana na gida, kitso na je na yi"
"To nawa kika samu a can?"
Ta ware hannunta, yaga curarriyar Æ´an dubu guda biyu, ya kwashe kuÉ—in yana faÉ—in "Jeki gani nan zuwa gidan, hanzarta Ifti, kar Ana ta biyo sahunki"
Kan ta ƙasa hawaye na cika idanunta ta ce
"To Dadaa"
Bayan ta yi gaba, wani Dattijo wanda a ƙalla zai yi shekaru 62 bakinsa fal goro da ƙaton tumbin daya kwanta masa, ya saɓa babbar rigar jikinsa ya ce "Kar ka ce mini ɗiyar wajanka ce wannan?" Dadaa ya bushe da dariya yana juyawa wajan kallon Ifti ya ce
"Alhaji Baita, kar dai ka ce baka san Æ´ar taka ba, ai Tagwaye ne su, Ayshatul-Ana, da Ayshatul-Ifti, wannan Ifti ake ce mata, ta gidan kuma Ana, yarana ne"
"Ka ce kawai dukiya na gida a ajjiye"
In ji Alhaji Baita.
Ya ɗora da "Ina da shawara, Miliyan goman dana saka na caca, kai kuma ka saka keken ɗinkin matarka, yanzu na ƙara miliyan goma akai ya zama miliyan ashirin, ina son ka saka Ifti ma'ana Iftihal a cikin cacar, idan ka ci zan baka miliyan ashirin kash, idan na ci, zaka bani Iftihal....
*H I Y A A M*
Page 2
Bright pens
Yota/001
Dedicated to Nazeefah Sabo Nashe
Bai sani ba ko yana da gwaggwaɓar riba a sanya ɗiyarsa Ifti a cikin cacar, idan ma ya barta mene amfaninta da kuma tasa ribar, banda galaulawar kula da ita, shi ƴaƴa mata a marasa amfani yake kallon su, bai taɓa saƙawa a ran shi suna da wata rana a wajansa ba. Gwara ya sata a cacar ya ciyo Miliyan ashirin a kanta, bashi da wata asara.
"Zan saka Ifti a cacar na ci Miliyan ashirin, ita kuma Ana zan kai ta wajan wani Alhaji da zata dinga kwana a can yana bani kuÉ—i"
Ya yi zancen a ƙasan zuciyarsa.
"Idan bai ci cacar ba, hakan yana nuni da cewa zai damƙa Ifti a hannun Alhaji Baita?"
"Ko kuma aikin gida zata dinga masa, tunda matansa huɗu yana haddace dasu a kan shi" ya yi shiru yana nazari, me gobe zata haifar. Ifti ta yi ƙanƙanta da auren Alhji Baita ya yi mata tsofa tuƙuf, to me zai yi da ita?