Sashe 43
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babban yaya ne ya lallaɓata ta yi wanka ta sauya kaya ta sha maganinta ba tare data ci abu ba. Tana zaune ya ware mata tulin sumar kanta fuskarta babu walwala ko kaɗan, taƙi tambayar Iftihal kuma rashin Iftihal ya jefa ta a cikin wannan yanayin, tana jin kamar zuciyarta ce zata buga amma ta yi alƙawarin ba wanda zata tambaya ita zata nemo ta da kanta in sha Allah. Ya ware kanta ya je mata shi ya raba gida biyu ya tufke, ya cire mata farce tare da kakkarewa ganin tana lumshe idanunta kamar za ta yi bacci. Ya zuba mata narkakkun idanunsa da suke sauya kala kafin ya saka yatsu biyu ya juyo fuskarta zuwa daidai tasa ya ja idanu ya lumshe alamar "Tashi kije ɗakinku" ta girgiza kai tana damƙe hannunsa ta ce
"Zan kwanta a nan" ta nuna masa cinyarsa tana gyara kwanciyarta ta cure jikinta gabaÉ—aya a cinyarsa.
Innti mayafi ta zara ta nufi gidan uwar mijinta Emama wacce take tare da yaranta Hanna da Liya da Bala Sukunbiya.
*
A tsorace Iftihal ta kwana a gidan Alhaji Baita, bai yi mata komai ba amma idan ta yi bacci sai dai ace bacci ɓarawo da yake sace mutane ba tare da saninsu ba, ta wanzu tana kuka da kiran sunan Ana da Innti. Babban abin da yake bata tsoran da gidan tunda ta shigo ake surfa masifa da bala'i wanda bata san su waye masu yin hakan ba, ta fahimci babban gida ne yadda take jin motsin mutane da hayanayi kamar gidan bariki. Ta yi kuka har ta rasa hawayen yi, banda kashe kai babu kyau a addinin musulunci da tuni ta bar wannan duniyar da babu daɗi a cikinta balle farinciki. Da ƙyar ta tashi ta yi sallar asuba, bata san a yaya ta yi sallar ba duk da ta yi ƙoƙarin aro jarumta da nutsuwa ta sakawa zuciyarta amma ta kasa. Addu'a ma kallon gabas kawai take yi tana da yaƙinin Ubangiji ya san me take so kuma me take fata wato mutuwa. 8:00 aka shigo kawo mata abin kari wata mata ce ta kalli Iftihal ta ce
"Ga abin kari, yau ranar kice tunda tun jiya aka kawo ki nan. Amma mai gidan ya labarta mini bai riga ya angwan ce ba sai yau" ko inda take Iftihal bata kalla ba.
"Sunana Jummai kowa ya bini ya huta wanda ya ƙini ya wahala. Ni ce uwar gidan Baita ina da yara goma cif, akwai Marka me zaman kanta, ƴata ce tana da gida a gidan nan amma zaman kanta take yi, akwai Lamratu tana siyar da wiwi, sai Kasko shi kuma cikakken ɗan'daba ne. Ni kuma ni ce sirrin Baita na san abin da babu wanda ya san dashi. Baita yana da adadin yara talatin cif da ɗaya, amma cikon ta ɗayan bata duniya, tana raye bata raye bamu sani ba, amma sama da shekaru goma sha bamu san inda take ba. Baita yana da kuɗin da ni kaɗai ce na sani sai mutanen da yake mu'amala dasu, kuɗinsa bana Allah da Annabi bane, sanin inda ya samu kuɗinsa daidai yake da sanin wannan jihar da ruguza manyan mutane masu faɗa a ji. A fili shi ɗan caca ne kuma dillalin gidaje. A ɓoye shi cikakken ɗan....."
Cikin tsawa ya ce
"Jummai!" Da sauri ta miƙe tsaye tana kallonsa ta ce
"Har ka shigo? Ka shanye haÉ—in maganin?"
Ya murtuke fuska ya ce "Na shanye ya yi ƙarfi da yawa amma shi ya sa na shigo babu shiri ba zan iya jurewa zuwa dare ba gsky" Wata uwar shewa Jummai ta yi ta ce "Gaske, sai da kai uban Marka da Kasko kace yau zaka raya dare akan Buzu aikin jama'a zai yi kyau an bawa jiki abin da yake buƙata tsayin shekaru" ya ɗan murmusa cike da taƙama yana shafa rumbun cikinsa ya kalli Jummai
"Kina da matsala uwar Kasko, ki bari na fara hutawa ai wannan yarinyar da biyu na shiga caca akanta, ga sabga ga aiki yanzu dai jeki ki fara ɗora ruwan zafi ki kuma kawo mini jan ƙyallen nan da zan tare zubar jinin a jikinsa na aiki"
"Hankaka kake mai da ɗan wani naka, bawa mara gaskiya, gaskiya azurta wanda bashi da farcen sosai saka soyayyar wanda ya zama mujiya a idanun jama'a. Nasan matsalarka zaka iya ware ɗan iskan bakin nan naka ka cika gidan nan da ihu har maƙota su ji, ga yaranka a tsakar gida suna ji" ya sutale rigar jikinsa ya fara zare tazuge ya ce "Ki faɗawa yaran idan suna ra'ayi su leƙo su gani, mazan amma. Matan kuma babu ƴar iskar da bata taɓa sanin namiji ba. Marka ciki nawa ta zubar? Ke duk gantallu ne sau nawa basa kwana a gida har a ɗakina na tarfa Zainaba da wani yaro" ya ɗora da "Maƙota kuma ko sun ji babu abin da za su iya tuni mun ɗinke bakunansu. Jeki"
Jummai ta ce "Haka ne. Yarinyar Allah Ya ba ki juriya, kwaɗayin ubanki ya ja miki wahala" Tana ƙoƙarin fita Iftihal ta yi saurin riƙota ta ce "Don Allah don girman Allah ki taimaka mini ban taɓa yin magana da wani namiji ba balle kwana ɗaki ɗaya, wallahi tsoran mutumin nan nake yi ki tausaya mini ki cece ni" wani irin kallo Jummai ta yi wa Iftihal Idanunta na juyawa ta ce "Akan idanuna ya yi da ƴarsa me kike tunanin ke zan miki?"
Ta ture hannun Iftihal ta yi waje abin ta. Baita ya rufe ƙofar ya tuɓe yana lashe gefen baki ya yi kan Iftihal.....
*H I Y A A M*
Chapter 12: When Innocence Bleeds
Bright pens
Yota/001
"A sister to share secrets with, laugh with, and trust forever." Nazeefah Sabo Nashe su Falmata Ceo NAZY's KITCHEN.
Kamar kodayaushe yara sun cika a dandali suna harkokinsu. Batty dake gefe guda ta kalli Shatu ta ce "Yau ma kika ci abu ba ki bani ba ko Shatu?" Far Shatu ta yi da Idanunta cikin wani irin nishaɗi da jin daɗin yau zata ƙure Batty da take cewa tana gani har hanji. "Batty in manshe ki tambaya?"
Batty ta murmusa ta ce "Ingizo ta ina jinki" Shatu ta ɗan gwame numfashi ta yi ƙasa da kanta kamar me son yin raɗa ta ce "Yau me na ci waɗe mini, idan kin yi daidai ina ba ki abin daɗi walle Allah" Batty ta kalli cikin Shatu sannu a hankali kuma ta fara murmushi domin fura da nono ne Batty tasha sai kwaɗon zogale da tumatur wanda suke cikin har yanzu basu gama narkewa ba. "Kin yi shiru ko ba ki sani bane Batty?" Batty ta girgiza kai a hankali sannan ta ce
"Na sani. Kin sha kindirmo me zafi a jikin nagge, shai aka dama miki fura da wani kindirmon, É—anÉ—anon bai gushe a bakinki ba kika É—auki kwaÉ—on zogala kika ci da tumatur na gona. Shatu nima ina so ki bani yunwa ina ji, cikina ciwo yake yi mini"
"Laaa....laaaa....laaaa" shine kawai abin da Shatu take iya cewa saboda wani mahaukacin daÉ—i da ta ji yau ma Batty ta faÉ—i abin da ta yi kari dashi ta lumshe idanunta ta buÉ—e su tarwai akan Batty ta ce "Daga yau sunanki bokanya, a dinga ce miki karaba kin ji kyakkyawar Batty?"
Da rashin fahimta Batty ta ce "mene bokanya? Da kuma karaba?"
"Muna da ƴan'uwa a binni, Innata ta taɓa zuwa dani kin san su suna yin kallo a wani abu. Sai aka saka mana wani kallo a ciki na ji ana cewa bokanya da karaba" Shatu ta labarta mata kafin ta muskuta ta ce "Zo kiji" Batty ta ɗan matsa, Shatu ta kara bakinta a kunnen Batty ta ce "Kawai ki dinga bada magani, da yin asiri sai mu tara kuɗi sosai mu siyi nagge da yawa su dinga haihuwa muna samun ƴaƴa" Batty ta kalli Shatu ta ce
"Ina zan samu maganin?"
"Ke muna da ganyayyaki har da su rai ɗore su tunfafiyya. Ki yadda dani Batty zan dinga kawo miki mutane, idan mun samu kuɗi sai mu shiga kasuwar yamma ya kika gani?" Ta yi narai narai da fuska cike da tsoro da rashin gamsuwa. Da tsoro a tattare da ita ta ce "Idan aka gano ni mayya ce fa?" Shatu ta ce "mene mayya kuma? Daga yau sunanki bokanya karaba. Za ki lulluɓa ganye a jikinki, a shafa miki bayan tukunya a fuska ana shigowa sai ki ce "Bokayan karaba tana muku maraba meke tafe dakai ko ke, me kake so mene damuwarka kuma? Hahaha"
Ta ɗora da "Sai ni bokanya karaba me gani har hanji kuma me abin mamaki hahaha" Batty ta sauke ajjiyar zuciya "Amma wannan ya zama sirri tunda mun zama ƙawaye ko? Daga yau zan dinga ce miki mutuniyar"
"Ke kuma masoyiyar" inji Shatu.
"To mu ƙulla kar ki ciki amanata ki sauya ƙawa, kinga daman ni bani da yaya bani da ƙanwa bani da kowa sai Yaaye kuma ta tsane ni ta saka an kore ni daga rugarmu ta Yari don taga Innata ta mutu" kamar wasa sai ta hau kuka wiwi har da majina tana murza ƙafa da yarfe hannunta ta narke gabaɗaya. Shatu ta saki baki tana kallon ta, da yawan mutane idan suna kuka muni suke yi, akasin hakan wani irin kyau Batty ta yi mata tana kuka tana shigar da leɓenta na ƙasa tare da tsotse shi ruf kuma take rufe idanunta, dogwayen gashin idanun da suka kwanta sai su bi fatar idanun su lafe gwanin sha'awa. "Ba za ki ce na yi shiru ba?" Ta yi furucin cikin raunin murya.
"Ki yi shiru masoyiyar"
"Na yi mutuniyar. Ina Ramu?"
"Laa ba kin ce daman hanjinta ciwo yake ba? Tana can ta kwanta lalura abin tausayi ko za ki ke duba ta?" Batty ta girgiza kai "Ki faÉ—awa Innar Ramu ta kai ta wajan Bokayan karaba zata samu waraka" Shatu ta ce
"To"
"Hawwa fa?"