Sashe 27
Hiyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Luu taja idanun ta lumshe su. Hannunsa ya saka me taushi a saman goshinta ya share mata zufar wajan ya gyara mata zanin jikinta ita kuma ta tsora masa ido, kamar me son gano wani abu a fuskarsa sai ya É—an kashe mata ido yana ja baya saboda har zuciyarsa kallon ta ke saukar masa da wani irin yanayi. A hankali ya ji ta ce "Yaa Sam"
"Na'am, menene ina ke miki ciwo?" Ta girgiza kai sai kuma ta nuna masa tsakiyar ƙirjinta ta ce "Ina Anum da Jarumi? Ina aka kai Dooshima Abban Anum?" Ganin ya yi shiru ta sake kallon shi ta ce
"Da gaske Anum ta rasu ne....
Haysaam ya yi jim ya ce "Su waye haka?"
Sai ta yi masa shiru tana tuna abin da ta ji bayan mafarkin da ta yi, a cikin mafarki Babban yaya ne ta gani yana sha mata ƙirji...
Today's HIYAAM sponsor is Annoor Foods your trusted choice for healthy and delicious food. Kamfanin da suke haɗa garin ɗan wake, garin funkasu, garin kunun Aya, Zobo mix yaji dakan hannu. Duk garin da mutum yake zai biya Rabin kuɗin delivery ne mu mu biya rabi. Kayan ANNOOR FOODS, ingantattu ne masu kyau da tsafta. Ku tuntuɓi wannan number. 09075181211
HIYAAM dama ce ga masu Business da za su yi sponsoring mu kuma mu tallata musu kayansu har zuwa facebook. Ga duk me buƙata ya yi magana a wannan number 08164069385
*H I Y A A M*
Page 8: Tajmahar Palace
Bright pens
Yota/001
"No one be like you" Nazeefah Sabo Nashe
Ganin ta zuba masa idanunta masu tasiri a jikinsa da zuciya ya sake ɗan ranƙwafawa ya share mata zufar fuskarta yaja hancinta kaɗan ya ce "Na ɗaga ki ne ki yi breakfast?" Sai ta girgiza masa kai kaɗan tana lumshe idanunta ƙirjinta na ɗagawa sama-sama da sauri ta buɗe ta ce "Yaa Sam ciwo nake ji"
Da damuwa ya ce "A ina?"
"Nan" ta nuna masa mararta.
"Sosai take mini ciwo, ina jin ciwo Yaa Sam" Ya yi jim cike da tausayi yana jin duk wani pain da Ana take ji a zuciyarsa kamar tare suke raba damuwa da raÉ—aÉ—in, duk farincikin da yake ciki muddin ya yi arba da fuskarta ya hangi damuwa zai ji bashi da saurin wani farinciki. "Sorry jerryna" ya faÉ—a a tausashe da laushin muryar nan tasa me cike da nutsuwa da kamala, ganin yadda take ta zufa ya saka ya É—an miÆ™a bakinsa kaÉ—an ya hura mata iska yana me share mata zufar ita kuma sai bin fuskarsa take yi da kallo tsinin hancinsa tafi kalla fiye da komai, da yawan lokaci shi da kan shi Haysaam yana mamakin irin kallon da Ana take binsa dashi, ta haddace â€Anything and everything†da yake fuskar tashi. "Ka yi brush?" Ta ce a hankali.
Sai ya tsaya ba tare daya kalle ta ba "No, ya akai?"
Ya bata amsa after a few seconds. Taja ido ta lumshe su
"Na ji warin bakinka ne"
Ta ce tana kakkafe shi da manyan idanunta sai kuma yaga tana murmushi da lumshe idanunta alamar wasa take masa "Uhm, tashi ki yi breakfast"
"Ka fasa tafiya Lagos É—in?"
"No" ya ce a gajarce bayan ya É—agota zaune.
Tana ta kallon shi kafin ta ce
"Zaka dani?"
Ya ji me ta ce, sai ya share ya ce "Me za ki ci kafin ki sha maganin?" Ta yi ƙasa da kanta bata ce komai ba, baya ya yi kaɗan ganin tuni lokacin shigowar likita ya yi ma, yatsu biyu ya saka ya ɗago haɓarta abin da bai zata ba ya gani, kuka take yi kuka mara sauti sai hawaye ne suke zuba daga cikin idanunta suna sauka a fuskarta a hankali.
"Nanaah....
"Jerry" taƙi amsawa.
"Menene? Jikin ne ? Ban son kukan banzan nan"
"Bana son mijin Innti, bana son ganinsa Yaa Sam ka tafi dani na zauna a wajanka ka ji" Ganin da gaske take yi sai ya saka yatsu biyu yana goge mata fuska, sosai su Ana suke cikin talauci, wannan shi ne karo na farko kuma daya taɓa ɗora hannunsa a jikinta laushin da taushin fuskar Ana ya ɓaci, kodayake bai ci ya yi mamaki ba, sabulun wankanta, man shafawarta, turaran fesawa duka Haysaam ne ya ɗauke responsibilities ɗinsu.
"Shikenan, fara cin abincin"
"Fitsari nake ji" ta ce tana kumbura fuska.
"Ok. Na kai ki toilet ɗin kenan?" Sai ta yi saurin juyowa ta dube shi, ya ɗaga mata gira. "To kai ni" ta ce tana bubbuɗe idanunta yana miƙewa da tattara hannun Jallabiyarsa kafin ya yi aune ta miƙe ta shige toilet ɗin tana sakin ƴar ƙara "Auchhii"
***
Tsit cikin dajin ya ɗauka babu ƙarar komai sai ta tsuntsaye da suke kuka a saman bishiyoyi. Daji ne me duhun gaske da hatsari wanda yake da wahalar fahimta kai tsaye. Daga gefe guda kuka ne yake tashi daga muryoyi daban-daban, kai tsaye muryoyin sun nuna alamar gajiyawa da wahala da gazawa da gangar jikinsu ya yi.
A hankali ya fito daga cikin rumfar da suka kafa ta ƙawa da hutawa, cikin nutsuwa da gadara yake taka ƙafafuwansa da suke cikin wani kyakkyawan takalmi baƙi a ƙasan wajan. Kallo ɗaya za ka yi wa fuskarsa ka fahimci bai haɗa hanya da imani a zuciya ba, fari ne irin farin nan mara shiga ido, sumarsa har baya baƙa suɗik da ita, sick pack ɗinsa a bayyane yake yana ɗan motsawa ƙirjinsa yake fara rawa. Ash ɗin riga ce a jikinsa armless wacce ta saka rabin ƙirjinsa bayyana.
Daga gefen wuyansa rubutu akai da zane na baƙi inda aka rubuta Triplets-T, iya wannan ne ya bayyana sauran riga ta rufe su. Yana fitowa sauran yaran suka mimmiƙe tsaye daga sabgogin da suke yi. Ɗaya daga cikinsu ne ya kalli wanda ya fito ya ce.
"Ya kamata mu bar wajan nan soon fa"
Sannu a hankali ya juya ya kalli wanda ya yi maganar ya ce
"Kana bani umarni ne?" Sai ya girgiza kai. Ya ce "Akwai matsala ne Oga Hunter shi ya sa"
Wanda aka kira da Hunter ya saka hannu wajan zare glasses ɗin idanunsa ya jim for a while kafin ya numfasa ya ce "Zaman nan ɗin akwai nishaɗi na ganin korayen tsirre, takura ɗaya ce babu sararawa, dole mu yi haƙuri tunda muna under control na T.T.T ne, sai an cika aikinsa za mu tafi"
Jago ya fesar da numfashi can ya ce "Triplets-T, sa baka da dariya sai hamma, uban mazaje maganin mara kunya. Hunter yanzu ya ake ciki ne?" Sai ya ɗaga kafaɗa alamar rashin sani. Ya cigaba da takawa har zuwa inda tarin jama'ar suke, yawancinsu Fulani ne, manoma da makiyaya sai ɗaiɗaiki. A gaban wata dattijuwar mata ya zauna yana kallon ta wacce ta gama fita daga hayyacinta bata iya buɗe idanunta sama-sama haka numfashinta yake fita. Ya zaro chigger daga alijuhunsa ya saka leta ya kunna yana fesar da hayaƙin a fuskar matar. Ya muzar kaɗan. "Dattijuwa to ya? Are You in or out?" Ya zuƙi tabar ya fesar kafin ya ce
"Kina da rayuwar ƴanci a gaba idan kikai mana yadda muka so, bama buƙatar ko kwabo don ba mu yi kama da ɓarayin jama'a ba. Abu ɗaya mukai requesting, ki fita daga cikin Addinin Musulunci, kina fita daga Muslunci za ki samu rayuwa me kyau da tsaf a tattare damu"
Tana daga ƙwancen ƙirjinta na ɗagawa ta tofa masa yawon cikin bakinta wanda da ƙyar ta tattaro shi, laɓɓanta ya tsage yana zubar da jini ta ce "Allahu ahad, Allah ɗaya ne, kuma shine ya turo mana da Addinin Musulunci ta hannun Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, mabiya addinin Islama sune akan daidai muna kan daidai" ya miƙa hannunsa zuwa kan fuskarsa ya lakato yawon bakinta data tofa masa. Ya murmusa kaɗan ya ce. "While.........
Sai ya juya zuwa bayansa ya ce "Jago, wai ta ce ba zata fita daga addinin musulunci ba, me ya kamata a yi?" Wanda aka kira da Jago yana tattare belt É—in wandonsa bayan ya fito daga wani lungu da wata yarinya wacece ya ci mutuncinta ya barta a wajan ya saki dariya. "Hunter wannan hukuncin yana hannunka ai, me girma Triplets-T ya bar komai a wajanka har zuwa sanda zai shigo ciki"
Hunter ya kalli matar ya ce "Hajju kin ji fa? Try your best kina da last chance na kasancewarki a raye, fita daga Muslunci ko rayuwa me kyau"
"Allah ɗaya ne, bashi da abokin tarayya, bai haifa ba, kuma ba'a haife shi ba, shine ya samar da Addinin Annabi Isah ɗan Maryama, kuma a bayan Addinin Yesu, ya kawo mana Addinin Musulunci, Addinin ƙarshe, Annabin ƙarshe, zamanin ƙarshe. Na shirya mutuwa akan addinina, ban san dalilinku na san raba mu da addininmu ba, ko ma mene idan addu'ar Ubangiji Ya hana ku cimma burinku, Allah Ya wulaƙantaku, Allah Ya ɗaukaka Muslunci da Musulmai" ta faɗa da wata murya me cike da alfahari jikinta na ƙara samun ƙwarin gwiwa tana jin babu wani mutum daya isa ya rabata da Addininta.
Hunter ya yi baya kaɗan, a hankali ya ɗora hannunsa a daidai gaban wandonsa ya janyo shi kaɗan, har ana iya ganin ƴar kwantattun sumar mararsa ya shiga rawa da juyi kaɗan, idan ya ɗan tura gaba sai ya yi baya. Yana rera wata waƙar Square. Jago dake gefe ya shiga murmushi yana rungume hannunsa.
Sannu a hankali ya daina rawar ya kalli Jago ya ce "Wa'azi take mana fa Jago, zaka jure ji ne ko yaya?" Jago ya ce
"So boring gaskiya"