Sashe 94
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
65
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Kuka ta fasheda ta shiga tutturashi tana cewa "Yaa Abu dan Allah kayi hak'uri am not clean", kamar kukan nata dad'a tunzurashi yakeyi, hannunshi yasa ya d'age y'ar rigar dake jikinta, sosai ta tsorata da abubuwan da yakeyi mata, tana kukan tace "Yaa Abu dagaske fah nake", hankalinta bai gama tashi ba saida taji hannayenshi kan mararta, rawa jikinta ya fara, ajiyar zuciya kawai ta koma yi sai hawaye ihun ma ta kasa, d'agota yayi yana kallonta jin tayi shiru, rintse ido tayi dan baza ta iya had'a ido dashi ba, sosai takejin kunyarshi ga jikinta sae rawa yake, hawayen da ya gani shimfid'e fuskanta yasa jikinshi yayi sanyi, yasa yatsunshi ya goge mata hawayen, tsam ya rungumota jikinshi kamar zai maidata ciki tareda rufa musu duvet d'in, a hankali ta dinga sauk'e ajiyar zuciya, gashin kanta ya dinga shafawa har saida tayi bacci, kwanciyanta ya gyara mata tareda manna mata kiss goshinta.
Su Aunty Ajiddeh ko tunda aka kwanta bacci, bata tashi ba saida taji motsin ana tab'a mata k'ofa, tashi tayi daga kwanciyar ta zauna da wuri, malamin nasu ne ya k'araso da wani d'an roba a hannunshi, waje ya samu ya zauna daga bakin gadon tareda washe mata hak'ora yana jan carbi, matsawa tayi daga baya tana kallonshi a k'ek'ashe tace "Malan lafiya", dariya ta bashi yace "ai duk lafiyarce ta kawo haka", roban dake hannunshi ya mik'o mata yace "ko ba biyan buk'ata kike nema ba", kai ta gyad'a mishi batareda ta ce komai ba, ganin yanda take yasa shi yin murmushi yace, "wannan wanka zaki shiga kiyi dashi, sannan wannnan turare za ayi dashi kuma babu ke ba yin sallah har na kwana d'aya, kallonshi tayi tace "kana nufin yau baki d'ayan banyin sallah?", gemunshi ya shafa yace "k'warai kuwa, harma da gobe", karb'a tayi tace "toh kaje in nayi wankan nayi turaren", kai ya girgiza mata ya tsareta da ido yace "ai yanzu zaki shiga kiyi ki fito, mu zamu turarakin", ba musu kamar wata wawiya ta karb'i roban da akayi tsubbe tsubbensu ta shige toilet d'in d'akin dashi, yana nan zaune ta fito da d'aurin k'irji sai wani da ta rufa a kanta, lokacin har an kawo kaskon da za ayi turaren dashi, babu abinda yakeyi sai binta da ido, gaba d'aya ta tsargu dashi, ce mata yayi ta cire towel d'in dake d'aure jikinta, ba musu kamar shashasha ta cire wanda yake kanta kawae, kallonta ya tsaya yi yace "duka zaki cire", wani kallon raini ta bishi dashi tace "wannan kawai zan cire in zaka yi a haka malan kayi", dariya kawai yayi ya miqe ya dinga gumbud'a garin maganin nan cikin wuta, cikin lokaci k'anin d'akin ya gauraye da hayaqi, ba a ganin komai, kanta ya fara juyawa, kamin ace komai ta juwa ya yadda ta, shi ya kinkimeta ya d'aura ta kan gadon sannan ya gama asiranshi ya fita.
Bacci b'arawo ne kawai ya sace Batuul dan batasan lokacin da tayishi ba, da asuba ma tanaji Abu ya kwantar da ita daga jikinshi ya gyara mata kwanciya snn ya shiga toilet yin wanka, tana jinshi ya gama shirinshi ya fice masallaci, yana fita itama ta miqe a guje tayi nata d'akin, toilet ta fad'a itama tayi wankan ta daura alwala sannan ta fito ta tada Sallah, Abu na dawowa masallaci d'akinshi ya nufa, murmushi yayi ganin bata nan ya nufi d'akinta, a hankali ya tura k'ofan d'akin, ganin tana Sallah yasashi jawo mata k'ofan ya koma parlour yayi kwanciyarshi, sai da ta gama y'an shafe shafenta ta ta tattare d'akin snn ta sake kaya ta sauk'o kitchen, breakfast ta shiga had'a musu lafiyayye, oat soup tayi da grilled chicken salad sai kunun gyad'a da garlic bread, ido ya lumshe jin aroma d'in abincin duk ya cika gidan, sai da ta gama ta jera musu komai kan dinning, parlour ta k'araso nanma zatayi y'an gyare gyare, ganinshi kwance yasata tsayawa tana kallonshi, lumsassun idanuwanshi ya bud'e ya sauk'e a kanta, da sauri ta sadda kanta k'asa ta kasa ci gaba da kallonshi, kunyanshi takeji gaba d'aya, a guje ta juya ta haura sama ta rufo k'ofa, goma da wani abu bayan ya shirya yayi d'akinta ya ganta zaune kan gado da waya a hannu ga jakanta daga gefe, da alama ta gama shirinta, a hankali ta d'ago ta kalleshi ta maida kanta taci gaba da abinda take shima kallon nata yake yace "bakida class ne yau", a sanyaye ba tareda ta kalleshi ba tace "inadashi by eleven", yace "kinci abinci ne?", kai ta gyad'a mishi alaman A'a, a d'an tsawace yace "talk to me, and don't you dare nod your head to me again, get down and have your breakfast", ganin ba wasa tattare dashi yasa tayi maza ta ajiye wayan tayi hanyan waje, saida tayi gaba snn ya biyota, shi ya fara jan kujera ya zauna snn itama taja ta zauna, kunun ta fara mishi serving ta mik'amishi snn tace "mey zan zuba maka", binta kawai yakeyi da kallo, ta dinga jin wani iri, yayi murmushi yace "serve me anything", plate ta jawo ta zuba mishi duk abinda ta girka, snn ta xuba nata, ita ta fara gamawa amma bata tashi ba har saida ta jira ya gama, sai da ya miqe yana goge bakinshi da napkin yace mata "let's get going" miqewa tayi itama ta haura sama, ba a jima ba ta sauk'o riqe da jakarta a hannu da mayafi, a cikin mota ta tarar dashi ta shiga ya tada suka tafi, shiru cikin motar babu mai cewa komai sai k"ira'ar Shuraim ke tashi yana karanta suratul Yusuf, sai da yayi parking cikin makarantarsu sannan ya rage volume yana kallonta yace "What time zaki gama lecture yau?", kamin tayi magana yace "anyway here is my phone, call me when you are done", ya mik'o mata wayanshi da kud'i, a sanyaye ta karb'a dan batason irin kallon nan da yakeyi mata, har saida ta shige class tukunna yaja motanshi ya bar premises d'in makarantan, yana tafiya wayanshi ya hau ringing, sai lokacin ya tuna da Ajiddeh ganin ita ke k'iranshi, ya sauke ajiyar xuciya yayi receiving yasa a kunnenshi.