← Book details Batuul Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 166

Sashe 100

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Babu kowa a parlourn sanda ya shiga d'aki, yanda ya fita ya bar dining d'in haka ya sameshi, kai ya girgiza ya haura sama dan yasan Ajiddeh will never change, ko abinda taci abinci bata iya d'aukewa ba, a gaban mirror ya tadda ta tana shafa lipstick, bata amsa sallamanshi ba saima binshi tayi da wani irin kallo tace "Aliyu ba da wannan kayan ka fita ba", murmushi yayi yace "You thought I was joking ko when I said zanje inda za a shiryani?", idonta ne ya k'ank'ance da bala'i, har zata fara masifa sai kuma ta fasa tace "ga alama na gani ae", daga gefenshi ta zauna tace "Babe yanzu Aunty Jainaba ke ce min ta iso tana airport, har na tura David yaje ya taho da ita", tunda ta fara magana yake kallonta, shi ya rasa wace irin mace ce Ajiddeh, yana kallonta yace "keh bansan lokacin da zakiyi tunani irin na mutane ba, is it proper for you sai da ta iso har kin tura a d'aukota kike fad'amin, tunda keh ke iko da gidan meye na fad'amin?", a fusace ta mik'e kamar wata iska tace "Kai ai kullum tunani na ba irin na mutane bane, kai lokacin da kazo da wancan yarinyar wayace maka wani abin, ko kuma da wa kayi shawara, sai ni da kawai zatazo yin yan kwanaki, in tazo kace ta fita ta bar maka gidanka Aliyu", da haka ta banko mishi k'ofa tayi d'akinta

Hey lovey dovies馃挐馃挒馃挅鉂�, Ya kuke, its a been a while, amishd you guys馃槝, anyi Sallah lafiya?, Toh Allah ya maimaita mana, to all readers of Batuul out there, here is a small token from me to you, Barka da Sallah, wherever you are just know Phartiemarhk loves you 馃拹
[9/6, 7:23 AM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

68

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Chapter 100 · 0% Book details