Sashe 13
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Da murmushi a fuskanta ta bu膹e ido, k'iran asuban fari ne ya sata tunawa da yau wace rana ce, a hankali ta tashi daga kan gadonta ta shiga toilet, wanka tayi da brush sannan tayi alwala ra fito, nafilfili tayi, ta godewa Allah da ya nuna mata ranar gama makarantan ta lafiya, Addu'a sosai tayiwa iyayenta da al'ummar musulmai, da ta gama tayi karatun k'urani, tana gamawa aka tada sallah ta tashi tayi, koma tayi kan gado bayan ta idar da sallah amma ba bacci take ba, itama bata san tak'amaimai abunda zatayi ba dan murna, wayanta ta jawo ta k'ira Affan, yana 膹auka tace "cousin of life" a hankali ya amsa mata kamar mai jin bacci, "Hello best friend what is it kika tadani da sassafe haka", ido ta wara tace "Affan dont tell me you are still on bed sleeping , its our day fa yau, our graduation day", ce mata ya sakeyi "Batuul saifa 9 o'clock and its still 7, i have two more hours to do everything", ce mishi tayi "ai yanzu zan k'ira Maa ince mata ko tashi sallah bakayi ba, Affan get out of that bed and get ready", katse wayan tayi batajira mey zai ce ba, haka ta k'ira Farida ma, ita ma hira sukayi tayi dan ta kasa bacci itama, sai da takwas yayi suka katse sukaje shiryawa, 膹akin su Ahmad taje ta tashesu tace kowa ya shirya kar su b'ata mata lokaci, Janet ce tazo tace mata wata mata tazo nemanta, cewa janet tayi ta hawo da matar 膹akinta, ita kuma ta juya ta tafi, tana 膹aki sukayi knocking tace su shigo, wata mata ce fara siririya da murmushi a fuskanta suka shigo, wani 膹an madaidaicin akwati a hannunta ta ajiye, sai da ta zauna sannan suka gaisa da Batuul, matar ce tacewa Batuul yanxu zamu fara ko dan kince 9 ne event 膹in naku ko, da ehh Batuul da amsa mata sannan tace "Light nude make up zakiyi min, ko foundation bana so a sa min, just my brows then liner, i just want everything nude" murmushi matar tayi tace mata "Na gane but brows 膹inki are full, ko za a 膹anyi carving", a ah Batuul tace sannan suka fara, takwas da ashirin da bakwai suka gama, ba k'aramin kyau Batuul tayi ba, matar ce ta ciro mata kayanta a closet 膹inta da takalmi da duk abinda zata buk'ata, matar ce ta taimaka mata ta saka kayan, dogon gown ne bak'i, mai bu膹a膹膹an k'asa, wani gold plated pendant da chain 膹inshi matar ta saka mata a wuya na montin猫 da agogonshi sai pin earing da matching bracelet 膹in sarkan, cashmere scarf bak'i mai golden crystals ta 膹aura mata akai kamar turban, ga front hair 膹inta da ya fito ya kwanta lub lub sai ya k'ara mata kyau, wani murmushi ta saka da taga kanta a mirror, ba k'aramin kyau tayi ba , takalmin karen kelly heel bak'i ta saka, a hankali take takawa har ta fito daga 膹akin ta sauk'a k'asa, sai da Aunty tace Masha Allah da ta ganta , duk da Batuul bak'a ce bata kai sauran y'an gidan haske ba amma ta fisu kyau, Baba ne yace "Mamana kinyi kyau" da murmushinta mai kyau tace "nagode Baa", break fast sukayi dukkansu sunsa kaya sunyi kyau, matar da tayi mata makeup 膹ince ta sauk'o ta mik'o mata clutch bag 膹inta shima golden shima na karen sannan tayi musu sallama, k'arfe tara da rabi suka isa international conference center inda venue graduation 膹in yake, tun daga waje manyan motoci ke a pake, k'arasawa sukayi ciki, decoration 膹in wajen yayi kyau kalan graduation gown 膹insu ne purple and blue, sai da suka shiga ta saka graduation gown 膹inta da hula, side 膹in da aka tanadawa graduants 膹in tabi, kujeranta ta nufa seat number twelve, Affan ne daga hagunta sai na Farida daga gefen Affan, tambaynshi tayi Farida bata k'araso ba, bai bata ansa ba ,Affan ne ya dubeta bayan ta zauna, mitsitsika idonshi yayi sannan yace "sorry this is my best friend's seat, can you kindly move to the next seat", dariya tayi ta 膹an dugure mishi kai tace "Allah ya shiryaka Affan, in best friend 膹in taka tazo sai in tashi", dariya shima ya saka yace "Besty you look gorgeous, i mean i cant say how much beautiful you look, am gonna miss you", ya fara share hawayen k'arya, dariya ma ya bata tace mishi "Farida fa, she isnt here....."bata k'arasa maganan ba ta ciro wayanta kenan zata k'irata taji bugun zuciyanta ya k'aru, a zuciyanta tace "No no, not today, let me be happy its my day" sannan ta fara ambaton Innalillahi wa inna illaihi rajiun, tana cikin addu'a taga Farida tazo kusa da Affan ta zauna, da harara tabi Farida da ido, Affan ne ya kare Farida da hannunshi yacewa Batuul "wannan kallo haka ai sai ta ji tsoro, babe ya akayi kikayi latti, i was waiting for you here all alone", ajiyan zuciya Batuul tayi tace "baza ku gane waye Yaa Abu ba, wai fa girlfriend 膹inshi ce mukaje 膹auka shine take b'ata mana lokaci tana ta wani abu kamar yarinya,ni shima nake tausayi ansa aurensu nan da three weeks, ya mayi ya bar mana gida mu samu mu huta", dariya Affan yasa yace mata "babe you are too much", lets concentrate on what we are here for, suka maida hankali kan speech 膹in da VP 膹insu keyi, ita dai Batuul kawai tayi shiru ne amma bugun zuciyanta k'aruwa yayi dan har hawaye ya fara taruwa a idonta
[8/22, 1:46 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
14
By phartiemarhk
Dedicated to
*KHALEESAT HAYDAR*
[8/22, 1:46 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
14
By phartiemarhk
Dedicated to
*KHALEESAT HAYDAR*