Sashe 93
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Bai ce mata komai ba ya tada motar sukayi gaba, lokaci lokaci yake juyowa yana kallon yadda ta tsuke fuska, murmushi kawai yake yi yana tuk'in, Batuul kam ko sau d'aya bata juyo ta kalleshi ba sai ma window da ta juya tana kallon waje, hannunshi ya mik'o ya kamo nata cikin nashi har lokacin bata juyo ta kalleshi ba wai a dole fushi takeyi anqi barin ta a gidan glass, gaban wani fruit stall yayi parking, sai snn ya sake mata hannuwa ya fita, ba a jima ba ya dawo riqe da paper bags da fruits a ciki, daga bayan mota ya zuba su ya zagayo ya shiga ya tada suka tafi, har lokacin su Batuul rai a had'e, a hankali ta juyo da kanta suka had'a ido, tsuke baki tayi ta d'auke kanta da sauri, ganin expression d'in fuskanta bai san lokacin da dariya ya k'wace mishi ba, dariya sosai ya shiga yi harda dukan steering wheel, juyowa tayi tana kallonshi da idanunta da suka cicciko, ganin yana kallonta baice komai ba ta kifa kanta a cinya ta fashe da kuka, kuka sosai takeyi kamar wacce aka Zane, dariya hakan ya dad'a bashi, dakewa yayi yace "Wai What's wrong kike cikamin kunne da kuka, mey akayi miki?", bata d'ago ba, saima k'arawa da tayi, daidai nan yayi parking, k'ofa ta bud'e zata fita ya fixgota, d'ago kanta yayi yana kallon yadda cute lips d'inta suka koma ja, kallon idonta yayi in a serious tone yace "mey ya sameki"?, fashewa tayi da wani sabon kukan, janyota yayi ya rungumeta jikinshi tsam, babu abinda take sai sauk'e ajiyar zuciya jinta kwance kan faffad'an k'irjinshi da k'anshinshi mai dad'i, har saida yaji tayi shiru sannan ya d'agota yana kallon fuskanta yace "tell me mey ke damunki kike kuka", zumb'uro baki tayi ba tareda ta bari sun had'a ido ba tace "ba kai ne ke min dariya ba, kuma kace baxan tsaya wancan gidan ba", baisan lokacin da dariyan ya sake kubce mishi, rai b'ace ta tsaya tana kallon yadda ya dage yana mata dariya, a fusace ta bud'e k'ofar motan ta fice, bata tsaya ko ina ba saida ta shige d'akinta, kan gado ta fad'a taci gaba da kukanta, sai da ya gama dariyarshi ya fito cikin motar, abubuwan da ya siyo da kuma wad'anda suka d'ebo can gidan ya kwaso sannan ya rufe motar shima ya shigo gida, a kan kitchen island ya xuba kayan da suke hannunshi ya haura sama, direct d'akin Batuul ya wuce, kwance ya tarar da ita a kife har lokacin kukan takeyi, hannu yasa ya d'agota yana kallonta yace "I told yhu d house is my wife's, dariya kuma ai ke kika sani yin dariyan", d'an murgud'a bakinta tayi ta janye jikinta ta juya mishi baya, murmushi yayi ya matsa inda take ya rungumota ta baya, ajiyar zuciya ya sauk'e jin k'anshin jikinta mai dad'i, cikin sanyin murya yace "okay sorry, I will ask my wife, if she permits then you stay there", wani bak'in ciki ne ya sake turnik'e ta jin sai ambatar wife d'inshi yakeyi, d'an k'aramin tsaki tayi daga ciki ta shiga k'ok'arin kwace kanta daga rik'on da yayi mata ta miqe ta shige toilet ta rufo k'ofar da k'arfi, dariya yarinyar ke bashi in tayi wani abun, waje ya samu kan gadon yayi kwanciyarshi abinsa, tafi minti talatin cikin toilet tana zaune cikin bath tub, sai da tayi wankan tsarki sannan tayi normal wankan ta ta fito, ganin dad'ewan da tayi tasan ya bar d'akin, tana d'aure da towel jikinta d'aya kuma tana goge gashin kanta dashi ta fito, gaban mirror taje ta jawo stool ta zauna tana goge gashin, sunkuyawa tayi ta d'auko hand dryer, d'agowan da xata yi ta hango mutum jikin mirror, wani irin k'ara ta fasa zata koma cikin toilet don bata yi tunanin yana nan har lkcn ba, da hanzari ya mik'e ya fixgota kan ta shiga bayin, kuka ta fashe da zata sulale k'asa dan ta tsorata sosai, k'afafuwanta duk suka yi weak, tsam ya rik'ota ya rungumeta, har lokacin kuka takeyi, hannu ya d'aura bayanta ya shiga patting, a kunne ya dinga rad'a mata addu'a har ta samu nutsuwa, "sorry i didnt mean to startle you", kan gado ya maidasu suka zauna, kallonta kawai yakeyi, gashinta dake d'igar da ruwa ya kalla sannan ya kalleta yace "wankan mey kikayi?", wani kunya ne taji ya kamata da ta gano inda tambayarshi ta nufa ta had'e rai tace "wanka nayi", still yana kallonta yace "did you hear me say kinyi wasa da k'asa?, I said wankan mey kikayi?", kwace jikinta tayi daga nashi zata tashi ya fixgota, had'e rai yayi yace "na fara miki wasa ko?", baki ta zumb'uro ta shagwab'e fuska tace "Yaa Abu ni wanka kawai nayi", hannu yasa cikin gashinta dake jik'e ya yamutsa, hannu da ya jiqe da ruwa ya kawo gaban fuskanta yace "And this", a hankali ta d'ago kai kalleshi taga babu alamun wasa a fuskanshi tace "Yayi datti ne kawai shine na wanke", murmushi yayi ya saketa ya mik'e yayi hanyan fita, har yaje bakin k'ofa ya juyo yana kalleta yace "kin iya fruit salad?", a hankali ta kad'a mishi kanta tace "na iya", yace "make some, and don't add apricot", kamar yarinya k'arama haka ta kad'a mishi kai, yana fita ta sauk'e ajiyar zuciya ta koma gaban mirror tayi y'an shafe shafenta ta gyara gashinta ta kameshi waje guda, kaya ta canja tasa ash wando da pink tank top, hijab ta d'auko sannan ta shimfid'a abin sallah ta hau ta rama wanda ake binta, ta dad'e zaune tana azkars, tana gamawa ta nad'e abin sallah kenan aka turo k'ofar d'akin, a tsorace ta juyo ganin waye, da sauri ta sake abin Sallah hannunta tace "Yanzu zan fito inyi", da gani kasan batada gaskiya, murmushi yayi yana kallon sallayan ya k'araso gabanta yace "Didn't I tell you not to wear hijab in my presence", a daburce tace "sanyi ne nakeji shine na saka", da kanshi ya k'arasa inda take tsaye ya cire mata hijabin yace "Move now", ba musu tayi gaba ya biyota a baya, a d'arare ta dinga tafiya, kad'an kad'an ta riqa juyowa ko yana bayanta, haka, tana juyowa suke had'a ido ta d'auke nata har ta iso kitchen, paper packs d'in da ta gani kan island d'in ta shiga bubbud'ewa, fruits ne iri iri ciki, ciccire su tayi ta d'ebi wad'anda zatayi amfani dasu ta maida sauran Fridge, sai da ta fara d'aura syrup kan wuta tukunna ta d'ebi fruits d'in tayi sink dasu, ganin kwakwa ciki yasa ta tunawa da abinda Aunty Amna tace mata ta had'a tasha, sai da ta fara jik'a ayar sannan ta wanke fruits d'in ta shiga yankasu, a fridge ta saka sannan ta d'auko coconut breaker ta fasa kwakwar, ta kankare ta had'a ta markadesu a blender da dabinon, ta hada rich drink din ayar da kwakwa sae dabino, tana gamawa ta ciro fruits din da ta yanka ta zuba a glass bowl snn ta zuba syrup d'in da yaji flavours iri iri a ciki, juice d'in da ta had'a ta tsiyaya kad'an cikin tumbler ta juye sauran cikin jug ta saka fridge, a tray ta d'aura bowl d'in fruit salad d'in da spoon ta d'auka zata fita kenan ya shigo kitchen, yana kallonta yace "har kin gama?", kai ta gyad'a mishi , amsan trayn yayi ya koma cikin kitchen d'in ya ajiye shima ya zauna ya d'auki spoon tareda d'iban fruit salad d'in ya kai baki, lumshe ido yayi jin taste mai dad'i, a hankali ya bud'esu yana kallonta yace "Thank you, yayi dad'i", murmushi tayi mishi kawai ta d'auki tumbler da ta zuba juice d'in a ciki zata fita, yana kallonta yace "ke baki sha ne?", kai ta girgiza tare da nunamishi abinda ke hannunta tace "ni wannan zan sha", "meye shi wanna d'in?", ya tambaya tare da tsareta da ido, sunkuyar da kai tayi tace "coconut juice", smirking yayi tare da ce mata "Ai ba shi kad'ai Aunty Amna tace kisha ba, harda fruits ma naji tace kisha", sai lokacin ta tuna da yaji abinda akace tasha d'in, kunyane ya kamata tace "ni wannan kawai nakeson sha", alama yayi mata da tazo ta zauna, ba musu ta dawo ta zauna kan kujeran dake facing d'inshi, d'ayan spoon d'in ya mik'a mata, ansa tayi daga hannunshi tana kallonshi yace "sha mana", a hankali ta dinga tuttura fruit salad d'in har saida suka gama a tare, "lemme have the drink", yace mata, wani tumbler d'in ta d'auko ta tsiyaya mishi ciki, karb'a yayi tareda kashe wutan kitchen d'in ya janyo hannunta sukayi waje, har suka isa parlour nanma duk ya kashe wutan sai TV kawai da yake aiki, sai da ya zauna a k'asa sannan ya fizgota jikinshi, a tsorace ta riqe tumbler da hannayenta tana tsoron kar drink d'in ciki ya zube, gashinta ya baje ya sa fuskanshi ciki yana shak'ar k'anshinsu, take jikinta ya fara rawa jin hannayenshi cikin rigarta, ba tareda ta bari sun had'a ido ba tace "Yaa Abu zanje in kwanta", shima d'in bai kalleta ba idonshi na kan TV yace "tsaye kike yanzu?", shiru tayi ta koma ta kwanta tayi lamo jikinshi, sai da ya gaji dan kanshi ya barta, wajen k'arfe tara ta fara jin bacci tace mishi "Yaa Abu I have school tomorrow, zanje inyi bacci", baice mata komai ba kamar ma bai ji ba, ta sake maimaita mishi, d'ago fuskanta yayi yana kallonta yace "kina damuna fa da surutu, na hanaki bacci ne", hawaye ne ya cicciko idanunta ta koma ta kwanta, a ranta taji dad'i tayi sallah, a hankali ta dinga kuka batasan lokacin da bacci ya d'auketa ba, sha d'aya ya kashe TVn, cak ya dauketa kamar wata baby yayi sama da ita, a kan gadon d'akinshi ya direta sannan ya saka pyjamas d'inshi ya hawo kan gadon, jawota yayi jikinshi tsam ya rungumeta sannan ya kashe musu wutan ya tofa musu addu'o'in bacci ya kwanta tare da rufa musu duvet, tun lkcn da ya dauketa dama ta farka, duk ta tsorata ba kadan ba, ganin inda ya kai ta maimakon dakinta ya kara rikitata, sae dae bata nuna masa ta farka ba har taji ya direta kan gado, a hankali ya shige jikinta bayan ya rufesu, nan jikinta ya dau rawa jin hannunsa a cikinta, bata san lkcn da ta saka kuka a hankali tace " Yaa Abu pls allow me to sleep" murya can kasa yace "dama baccin karya kike koh?" Girgixa kai tayi tace "Allah bacci nake fa" bata rufe baki ba ya tura bakinsa cikin nata, nan ya fara mata abubuwan da suka tsoratata, ta kwace bakinta jikinta na rawa tace "Don Allah kayi hakuri ya Abu, am not clean" wani murmushin rainin hankali yayi yace "Really?" Cikin kuka tace "Yess" ihu ta saka jin abinda yake shirin yi tace "Ya Abuu stop, don Allah kayi hakuri" murya can kasa yace "No! I will check for my self"
[8/30, 7:38 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
[8/30, 7:38 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐