Sashe 16
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
K'arfe uku saura suka isa gida , Suna shiga gida bayan yayi parking suka bu膹e k'ofofin suka fita, har sunje bakin corridor taji yana cewa "keh", tsayawa tayi taqi juyowa dan tasan sunanta ba keh ba kuma tasan yassn sunanta, saida taji yace waye zai rufe miki k'ofa sannan ta tuna ashe bata rufe mishi k'ofa ba, komawa tayi taje ta tura k'ofan sannan ta dawo ta shiga, A falo ta tarar da Ammah da Sadiq, Ammah ce tace "Batuul kuda zakuyi shirin fita mey kuka tsaya yi, ai da kunyi sauri kun dawo yunda kuna da abun yi", Farida ce tayi maza tace "Ai Yaa Abu ne ya tsayar damu sai da muka kai Ajiddeh gidansu ya tsaya suna ta hir.....", bata k'arasa ba ya shigo da sallama, Ammah akwai yacewa sannu da hutawa yabi Farida da harara ya wuce 膹akinshi, basu zauna a falo ba suka haura sama dan basuyi azahar ba, Farida ce ta fara shiga toilet bayan ta cire kayan jikinta tayi wanka tayi alwala ta fito, tunani Batuul ta zauna yi na mesa ma ta yadda da idea Farida na zuwa gidansu bayan akwai wannan masifaffen, bata san lokacin da Farida ta fito ba sai ji tayi ta tab'ata, a 膹an tsorace ta juyk tace "hell you scared me", dariya Farida tayi tace "sarkin tsoro, tunanin mey kikeyi", mik'ewa tayi daga kan gado ta fara cire kayanta itama zata shiga toilet da murmushinta na tsokana tacewa Farida "My charming prince", da gudu Farida ta janyota suka zauna a kan gadon a tare tace "Omg, i have been waiting for this moment, bari in k'ira Affan in fa膹a mishi, tell me about him dan Allah, dogone, fari ne, is he handsome, shekarunshi nawa, 膹an inane", dariya Batuul tasa bata barta ta k'atasa tambayoyinta ba tace "I live for you Riri", mik'ewa tayi zata tafi , tayi sauri ta sake janyota tace "Batuul dagaske nake ki fa膹amin waye shi, finally mun same shi", ce mata Batuul tayi "wasa fa nake miki Farida, ai in zai zo you will b first to know tun ban zauna tunaninshi ba", tsaki Farida taja ta saketa tace "ke dai positive vibe killer ce Allah, ni ban sani ba ko 18 birthday 膹inki kike jira kiyi legalizing boyfriend ba", "You still love me", sannan ta shige toilet da murmushi a fuskanta, tana fitowa ta tarar da Farida tana Sallah, itama doguwar riga mara nauyi tasa ta saka hijab ta tada sallah, basu fito ba sai da suka jira aka k'ira la'asar sukayi suka fito, 膹an kwali kawai ta 膹aura, shima bai rufe duka gashinta ba, irin square scarf 膹innan tayi triangle dashi , dinning suka nufa zasu ci abinci dan rabonsu da abinci tun breakfast, tafiya kawai Batuul takeyi amma ta gaji da bugun zuciyan nan nata dake k'aruwa all the time, addu'a kawai tayi ta ci gaba da tafiya, suna isa dinning suka ga Yaa Abu a kan kujera yana cin abinci hankalinshi kwance, wani irin kallo ya bita dashi ganin gashinta da ya kwanta a kafa膹unta har sai da taji wani iri ,kujera Farida ta ja ta zauna, Batuul juyawa tayi zata koma sama dan baza ta iya zama inda yake taci abinci ba ga gashinta da yake a bu膹e, Ammah ce ta fito daga kitchen ta ganta a tsaye, ce mata tayi "Zauna mana bitti kici abinci, kujeran dake facing Abutturab ta nuna mata, jiki a sanyaye taja kujeran ta zauna, kasa tab'a komai tayi sai da Ammah ta sake mata magana, plate 膹aya ta 膹auka ta jawo food flask 膹aya taga pasta ne a ciki, mayarwa tayi ta 膹auko wani, duk abin nan da takeyi in ta 膹aga idonta sai sunyi ido hu膹u dashi, 膹ayan ne da ta 膹auka taga shinkafa a ciki, ka膹anta 膹iba ta zuba a plate ta janyo bowl 膹in salad shima ta 膹an saka ka膹an, a hankali take ci dan a takure take, hannunta na hagu ta 膹ago zata mayar da gashinta dake bu膹e, tana 膹aga ido idanunsu suka sake locking, bugun zuciyantane ya k'aru da k'arfi har saida hawaye ya taru a idonta, hawayen da ya gani yana shirin zubowa ya sashi yin tsaki ya mik'e, ido Farida ta bishi dashi tana tab'e baki a ranta tace "masifaffe ko mey aka mishi kuma yanxu yana cin abinci ma sai yayi fa膹a", Batuul ta duba taga kanta a sunkuye, bata yi tunanin komai ba dan tasan haka cin abinci Batuul yake a hankali, k'ok'artawa Batuul tayi ta mayar da hawayen sannan tayi ajiyan zuciya ta fara cin abincinta
K'arfe 6:30 mai shiryasu for prom tazo, sama suka hau da ita 膹akin Farida, tunawa sukayi da ba a kawo kayan Batuul ba, 膹akin Ammah taje ta fa膹a mata ta sameta tana waya, sai da ta jira ta gama waya sannan tace mata "Ammah har yanxu fa ba a kawo kayan Batuul ba kuma tana ta k'iran wayan Aunty not reachable", da damuwa a fuskanta ta tashi tace "toh muje in duba in Sadiq na nan ya kaita ta 膹auko ke kuma sai ayi miki kamin su dawo ko" wayan Sadiq ta k'ira yace mata baya gida, driver kuma sun fita da Abui, k'asa suka sauk'o , Abutturab ta gani a palo da remote a hannunshi yana kallon Fast8 a MNET, wajenshi ta k'araso tace "Abu, zaka kai Batuul gida ta 膹auko abu, tayi mantuwa ne", tsayawa processing wacece Batuul yayi dan yasan babu Batuul a gidan, sai da tace mishi "kana jina", ce mata Yayi "k'awar Farida ko, Ammah babu wanda zai kaita ne, ina drivers 膹in gidannan, ni yanxu ma nake shirin fita", ce mishi tayi "ai sai ka kaita ka dawo sai ka wuce inda zaka 膹in", ba dan ranshi yaso ba yace a ce mata ta fito, Farida ce ta koma sama a guje tace mata ta fito za a kaita su 膹auko, cikin hanzari ta tashi ta 膹auki hijab ta saka suka sauk'o k'asa a tare, Ammah ce tace mata "Bitti maza kije ku dawo da sauri", da toh ta amsa mata ba tare da tasan waye mai kaitan ba, parking space taje taga babu alamun motan da akwai mutum, horn taji daga gefe, anyi wining glass 膹in 膹ayan side 膹in k'asa, wajen wannan motan ta k'arasa , tana ganin Abutturab ne a ciki tace "innalillahi wa inna illaihi rajiun" a fili, "Yaa Abu da kai zamu tafi", mamakin salatin da tayi ya tsaya yi kamar na taga wani mugun abu, bai ce mata komai ba ya sa hannu ya bu膹e mata k'ofa , jiki a sanyaye ta shiga ta zauna, tun kamin ya tada motan yace mata "inane gidan", ce mishi tayi Gwarinpa, Tai Solarin crescent", bai ce komai ba ya tada suka fita daga gidan suka 膹au hanyan Gwarinpa
[8/22, 1:48 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
16
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*