Sashe 88
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Batuul kam Na zaune wannan gurin har 4:15, sosai wajen ya mata dad'i har yasa ta manta damuwar dake ranta, sai kallon tsuntsaye takeyi suna shawaginsu kan bishiyoyi da water fountain d'in dake tsakiyar wajen, agogon dake hannunta ta duba taga 4:15, a razane ta miqe ta tattare kayanta ta fito daga gun, tasan dan bata sallah ne shiyasa time ya qure har haka bata sani ba, rana har ya kusa fad'i lokacin, tafiya kawai ta shiga yi har ta iso dpt dinsu ta tsaya tana kalle kalle, bataga kowa da ta sani ba, haka kawae taji hawaye sun cicciko mata ta nufi hanyan gate a sanyaye zataje ta tari cab ya kaita gida, tafiya takeyi tana ta share hawaye, har wani blur take gani, dab bakin gate taji mota na mata horn, matsawa tayi ta bashi hanya ta koma gefe taci gaba da tafiya, ji tayi horn d'in na dad'a k'aruwa, "Fatima", a tsorace ta juyo tana kallon mai k'iranta, parking yayi ya fito yazo ya sameta inda take tsaye, fuskanta ya gama examining sannan yace mata "do you always cry?", d'ago idonta tayi ta kalle shi tace "Are you stalking me?", dariya tambayarshi ya bata yace , "Mey ya faru baki tafi gida ba tun d'azu and you finished your lecture for d day tun 10", shiru tayi bata ce mishi komai ba, tambayanta ya sakeyi jin tayi shiru yace "ina zaki yanzu?", a hankali tace mishi "gida" ido ya wara yace "by yourself, do you normally go by yourself, mey kika zauna yi a school d'in har kika kai this time?", kai kawae ta girgiza mishi, ya juya zai koma mota yace "let's go, I will drop", ba musu ta shiga gaba yana biye da ita a baya, shi da kanshi ya zaga ya bud'e mata k'ofa, wani kanshi ne mai dad'i yayi mata sallama, ido ta lumshe ta jinginar da kanta jikin kujera, Hamdala ta dinga yi a ranta dan dama tsoron shiga cab d'in takeyi, sai da ya fita gate d'in ya juyo ya dubeta yace "yace where are we heading to?", sai a lokacin ta bud'e idonta tace mishi ST.Georges No 15, daga nan bai sake cewa komai ba ya d'au hanya.
Waya Abuturrab ya bugawa Mr Steven akan ayi enquiring abt Batuul dan har yanzu bata dawo gida ba kuma school d'inma bata can, daga nan ya shiga yayi wanka ya canja kayan dake jikinshi, ko mai bai shafa ba ya sake d'aukan key yayi waje, yana zuwa bakin k'ofa yaga wata bak'ar Rolls Royce ta shigo compound d'in, sai da motan yayi wajen two minutes da parkin tukunna maishi ya bud'e ya fito, ajiyar zuciya ya sauk'e ganin Batuul ta fito cikin motar yayi tucking hannuwanshi cikin aljihu yana kallonta, "Thank you" tace da Shaheed tana kallonsa, Sam bata lura da mutum na tsaye ba sai da ta juyo zata shiga gida, gabanta ne ya bada sautin dam ganin Abu tsaye bakin k'ofa ya zuba mata lumsassun idanunshi ko kifta wa bae yi gashi ya wani hade rai, dakewa tayi ita a dole tana fushi taci gaba da k'arasowa, Sai da tazo dab dashi ta kasa d'aga k'afa ganin yadda idonshi ya canja kala yana kallonta dasu, shi kam Shaheed tuni ya bar compound din ba tare da ya lura da Abuturrab ba ma, a hankali Batuul tace "Ina yini" bae amsa ta ba ya kama hannunta suka nufi cikin gida fuskarsa a daure, gabanta ya dinga faduwa har suka shiga Palo, kulle kofar yayi ya juya yana facing dinta yace "Daga ina kike?" Sunkuyar da kai tayi ganin he's serious, murya can kasa tace "School" wani tsawa ya daka mata yace "I will slap you idan kika ce min school, I repeat my self where are yhu coming from, kuma waye yayi dropping din ki yanxu" hawaye ne ya xubo idonta har lkcn bata d'ago kanta ba. 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
61
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*