← Book details Batuul Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 166

Sashe 140

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

tayi tunanin ba nata bane ita kad'ai, she have to share him da wata, "Fad'a min mana, tsoron mey kikeji?", a sanyaye tace "Of losing you", wani irin farin ciki yaji har ranshi, ya sake tabbatarwa dagaske take tana sonshi, wani lallausan murmushi ya saki ya d'ago hab'arta da tak'i yadda su had'a ido yace "And you think this will happen?, kin rigada kin sameni Fatima sai yanda kikayi dani, I don't need to remind you how much you have changed me, but zan fad'a miki cewa you have gotten Aliyu sai yadda kikayi dashi, Aliyu nakine ke kad'ai, baza kiyi sharing d'insa da wani ba", batason yana mata irin wannan alk'awrin, tun kamin ta sameshi tasan wata ta sameshi kuma babu yadda za ayi ya zama nata ita kad'ai, tasan ba mantawa yayi ba, badai yasone yayi ruining moment d'innan shiyasa yaketa wannan zubar haka", hannu tasa tayi cupping faces d'inshi tace "Ka dena fad'an haka, before me there was someone a rayuwarka, she got you before me", tayi wani irin murmushi tace "am okay with it, just love me, kar ka dena sona that's I want", sai lokacin ya lura da maganan da takeyi, sai lokacin hankalinshi ya nuna mishi cewa da Ajiddeh take, wani irin b'acin raine yaji ya ziyarce shi lokaci d'aya, ya kai hannu kan hannyenta dake fuskarshi ya riqe yace "ki riqe a ranki ke kad'ai keda ni and no one else", kallonshi take tana dad'a tabbatar da what he is saying, from his eyes tana ganin he meant what he is saying, kai ta girgiza mishi zatayi magana yace "I promise, ke kad'ai kike dani nima ke kad'ai gareni", ajiyar zuciya ta sauk'e ta lumshe ido zuciyarta na bugawa tana kokonton abinda zuciyarta ke shirin sata tayi, a hankali tayi leaning ta cikata gap d'in dake tsakaninsu ta had'e bakinsu waje d'aya, wani irin dogon numfashi yaja kamin ya amshi bak'uncin abinda yakeji yanzu, a hankali yayi parting lips d'inshi suka聽 shiga kissing junansu with so much affection, kamar wacce ta tuna abu tayi maza ta janye bakinta daga nashi, a raunane ya d'ago ya kalleta da puppy eyes yace "Plssss", had'e rai tayi tace "Su waye y'an matan d'azu da suka zauna suna maka magana harda dariya?", ajiyar zuciya ya sauk'e tareda lumshe ido ya sake kamota ya had'a bakinshi da nata, saida ya gaji don kanshi ya k'yaleta ya cire mata hijab tareda da kwantar da ita jikinshi ya na yamutsa mata gashinta da yake a tsefe, ya bud'e baki zaiyi magana聽 daidai lokacin wayarsa tayi ringing, dubawa yayi yaga Ammah ke k'ira, jiki ba k'wari ya d'aga, muryar Aunty Amnah yaji tana cewa "Sannunka Abu, ina ka kai y'ar mutane ana zuwa dubata bata nan?, Massa da Rahama tun d'azu suke zaune baiwar Allah kasa ta zaman jira, ka dawo da ita", murmmushi yayi yace "She is my wife, nafi kowa buk'atarta, suyi hak'uri su barni da ita, I need my wife", baki Aunty Amnah ta bud'e tace "Lallai Abu, yanzu ko kunyata baka ji kake cewa a bar maka matarka you need her ko?, toh ga Ammah nan kayi mata bayani", muryar Ammah yaji tana cewa "Abu bana son wasa, ina ka kai yarinyar mutane?", a hankali yace "Ammah she is my wife kuke magana kamar wata nayi kidnapping", Ammah tace聽 "Kana jina ko, Batuul d'in da bata da lafiya ko k'warin jiki bata gama samu ba shine zaka d'auketa ka tafi da ita gantali?", kallon Batuul dake kwance jikinshi yayi suna had'a ido ya sakar mata murmushi har lokacin hannunshi d'aya na cikin gashinta, itama ta maida mishi murmushin a ranta tana tunanin yadda zatayi facing Ammah,聽 yace "Ammah relax, dagaske babu inda na kaita, muna gida fa, she will be safe, I promise" tace "Ban gane gida ba, yanzu haka k'annen nata zasu tafi basuyi sallama da ita ba?", yaja numfashi yace "Ammmaaahhh, we will be back soon, ayi mana hak'uri, kuma ma zan kai ta ta gaishesu ai some other time", Ammah taja tsaki聽 tace "inace jikinta lafiya babu matsala?", yace "She is fine, yanzu zamu dawo", da haka ta katse k'iran, yaja numfashi ya sauk'e ajiyar zuciya, da sauri ta mik'e ta zauna tace "Kaga mu tafi, su Ammah na nemanmu", ya maidata position d'inta na da yace "We are staying here for the night", ta wara ido tace "No Yaa Abu, inajin kunyan Ammah fa", ya d'aura hannu kan flat tummy d'inta yana shafawa yace "Kin manta ma da tambayar da kika min, well those ladies da kika gani, all I can remember is we had classes together when I was in college", tace "toh shine suka zauna har kuka dad'e kuna magana dasu", yayi pouting lips d'inshi yace "Bake kika tafi kika barni ba, you unveiled me kika barni ni kad'ai, they thought banida mata shiyasa suka zo wajena", D'auke ido tayi da sauri, a ranta tace "Subhanallah", wani irin kyau yayi mata da yayi pouting, he will be the dead of her in har taci gaba da kallon face d'inshi da yayi pouting da girarsa da suka had'e waje d'aya, tace "su basusan mey mata bane Kai, I cried because of that, my heart was aching da na ganku a tare", ya sake tab'are fuska yace "Noooo, karki damu baki sake ganinsu anywhere close to me, kema promise not to leave me", pouting d'in tayi itama tace "I can't even do that, I love you", wani farin ciki na daban ke ziyartarsa, ya sunkuya yayi pecking d'inta "You know I do more", lumshe ido tayi tana jin wannan sabon yanayi da ta samu kanta ciki, a hankali tace "kaga fa kukana shi da kanshi yake zuwa, bani keyi ba", ya d'agota yace "And you know it hurts me ba?, I hate to see you cry", a hankali kamar zatayi kukan tace "I promise not to again", yace "Thank you, tashi muje kiyi alwala muyi sallah, its Magrib, ita ta fara yi snn ta jirashi ya fito shima yayi聽 suka dawo ya jasu sukayi sllh, zama yayi bayan sun idar yace zai musu ordering abinci su dan nan zasu kwana, da k'yar ta samu ya yadda suka koma gida, gabanta har fad'uwa yakeyi tana tunanin Ammah zata gane komai ga kunyarta da takeji yau, da Aunty Amnah suka fara had'uwa da ta bishi da harara tayi hugging Batuul tace "kika yadda kika bishi yawo?, gantalinshi fa ba mai k'arewa bane da kike ganinshi", murmurshi kawai tayi ta sunkuyar da kai, ya kalli Aunty Amnah yace "Nima haka zanje in samu uncle ince mishi ya dena zuwa ko ina dake, dama gashi kin fara tsufa, sai a d'auka yayarsa ce",聽 Aunty Amnah ta wara ido tasa salati tana tafi tace "Abu ka gama rainani, zamu had'une da kai har gida zakazo ka sameni", dariya kawai yayi dai dai lokacin Ammah ta k'araso ta harareshi tace "ai ka kyauta", murmushi yayi yana sosa kai yayi mata k'asa da puppy eyes d'in da yayi alamar tayi hak'uri, Ammah ta kama Batuul tace "muje kisha magani, ga soup d'in聽 kifin tun d'azu Amnah taxo dashi", ta manta sam da tacewa Aunty Amnah ma tana son soup d'in kifi, a kunyace tabi Ammah a baya, k'arfe tara Uncle yazo suka tafi da Aunty Amnah bayan ya yiwa Batuul ya jiki tareda yi mata alk'awrin kawo su Nawal kamin su koma Paris, wanka Batuul tayi ta shirya ta sulale d'akin Farida, hiransu sukeyi abinsu sukaji an bud'e k'ofa, duk suka dubi k'ofan a tare suka ga Abu ne, bai cewa kowannensu komai ba ya shigo yad'auki Batuul cak, tace "Yaaa Abu kayi hak'uri ka sauk'eni, kaga fa akwai su Ammah a gida", yace ba guduwa kikayi kika barni ba?", tace "naga fa kana wanka ne shine na tafi kamin ka fito", bakinshi ya d'aura wuyan da yasata kasa yin wata maganr, ranan kwanan farin ciki sukayi , sosai Abu ya gwadawa Batuul irin son da yake mata da missing d'inta da yayi a daren.
Chapter 140 · 0% Book details