Sashe 143
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tunda Ajiddeh ta fara Magana Kulthum ke karanto Innalillahi wa inna illaihi raji'un, sosai ta tsorata da jin lbrn snn ta tausayawa Ajiddeh, tasan duk so ne ya sata aikata abinda take nadama a yanzu, ta jima kamin ta bud'e baki da k'yar "Kuskure kikayi Babba, shirka ba k'aramin laifi bane, da lokacin kin mik'awa Allah lamuranki da ko baki had'a da kowa ba yaron nan zai zama mijinki tunda Allah ya kaddara da aure tsakaninku, amma da yake komai rubuttace ne babu yadda za ayi ki tsallake hakan, gashi nan yanxu koda ya hak'ura bazai dena kallonki da abinda kika aikata ba, kada ki gaji da bashi hak'uri koda yana korarki ne, itama yarinyar da ki nemi ta yafe miki dan ita akafi zalinta, batada haqqin kowa sai dai nata da kuka d'iba, ni bansan Mummy d'inki ya take ba da zai yiwu sai kije ki sameta kuyi magana da ita, yanda na fuskanci mijinki yana sonki har yanzu, ki sameshi ki sake bashi hak'uri", d'agowa Ajiddeh tayi da idanunta da suka rine tace "Baya sona, ya dena sona, cemin yayi in fita kada in sake nuna mishi fuskata", ta fad'a tana share hawaye, Kulthum da har ranta ta tausaya mata tace "Fushi yayi, in ya huce zai saurareki, ki bashi lokaci ya sauk'o, snn ki fad'awa Babanki cewa bazai yiwu ki koma gidanshi ba, sbd yace baya son ganinki", a tsorace Ajiddeh ke kallonta, batasan da ya Dad zai d'au zancen ba,haka tayi ta rarrashinta tareda kwantar mata da hankali, da yamma Dad da ya dawo duba ya jikin Kulthum da mamaki yake kallon Ajiddeh yace "baki tafi ba Hauwa?", hawaye ne ya fara zirya idonta, da kyar ta samu ta iya cewa "Dad ya koreni, yace I should not show my face to him ever", kallonta kawai yakeyi har ta gama magana, bayason raising family issue gaban Kulthum duk da hankali ya kwanta da ita amma baijin yin magana gabanta, Kulthum ya duba yace "ya jikin yayi sauk'i ko?", wani awkward haka take jinta, ce mishi tayi "Alhamdulillah tana jin sauk'i", yayi mata sannu da jiki snn yace in tana buk'atar abu ta fad'awa masu aikin a sama mata, ya juya kamar Ajiddeh bata d'akin ya fice, da gudu Ajiddeh tabi bayanshi, wani kallo da ya bita dashi yasa ta tsaya with pleading eyes tana so ya barta ta mishi bayani tukunna kamjn ya yanke kowane hukunci kanta, jiki a sanyaye ta durk'ushe wajen ta fasheda kuka, Daddy kam a ranshi yake tunanin irin tashi kaddarar, ko jiya da daddare saida Mum ta gama mishi tijara harda cewa mey ya tab'a mata duk zamansu, da yake ba mai son hayaniya bane bai biyeta sunyi surutu, masifa ta dinga yi akan zaman kulthum gidan, ganin yaqi kulata ta fice ta banko mishi tana cewa zai gani, duk sai tayi maganinsu, kanshi ne yaji yana sara mishi Dan abin yayi mishi yawa, Ajiddeh da yake ganin gara ita itama gashi tana fad'a mishi wani zancen daban, nan inda Ajiddeh ta durk'ushe ta jiyo k'arar wayarta, addu'a take a ranta Allah yasa Abutturab ne, da k'yar ta mik'e taje ta d'auki wayan, ganin Mum ce yasa ta maida wayar ta ajiye dan batasan mey zatayi mata ba in banda k'arin b'acin rai, har ya katse bata d'aga ba aka sake k'ira, d'auka tayi tasa a kunnen tana jiran jin mey zata fad'a mata, kamar a mafarki ta dinga jiyo abinda ake fad'a Mata, ta kasa yadda da Mum d'inta ce ake cewa tana Illorin, yaushe ta bar Abuja har ta tafi Illorin, wayar ce ta kubce mata daga hannu itama ta sulale tayi k'asa.
[12/1, 15:42] 80k: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
93
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Gabanta ne ke fad'wa, batason son tabbatar da abinda kunnuwanta ke jiyo mata, yaushe Mum ta bar gida har ta tafi Illorin, so take ta k'aryata zancen amma tunanin da wayar Mum aka k'irata ya sata saurin mik'ewa, a guje kamar wata mara lafiya tabi bayan Daddy, ba tareda tasan ta inda zata fara ba ta isa gabanshi tace "Daddy Mummy", Kallonta yayi yanason jin mey ya samu Mummy, a ranshi yace mey ma zai sameta, a daburce cikin kuka tace "Daddy wai Mummy ce wai sunyi accident", duk da maganar tazo mishi a ba zata bai nuna ba, dakewa yayi yace "Hauwa mey kuma kikeson sake aikatawa bayan wanda kikayi, burinku ne a kullum ku kunyata ku tozartani ku sani magana, dake da y'ar uwar taki duk kunyi nasarar cikar burinku, kun biyewa son zuciya, ki koma kiyi zamanki tunda shi d'in ya fiye miki shi kika zab'a", wani sabon kukan ta fasheda hawaye d'aya na bin wani tace "Dan girma Allah Dad kayi hak'uri ka saurareni, wlhy ba k'arya nake ba, yanzun聽 nan aka min waya da wayar Mum akace tayi accident hanyar Illorin, Dad dagaske ne dan ko da naje side d'inta bata nan, kayi hak'uri kasa a bincika muji ko itance dagaske", kallon Ajiddeh kawai yake a ranshi yana tunanin abinda zai kai Zuwairah Illorin, wa ta ajiye wa take dashi can garin da har zata tafi bada sanin shi bs", juyawa yayi ya tafi Side d'inshi a Ajiddeh na biye dashi a baya tana hawaye, yana k'arasawa d'aki ya d'auki waya yasa a bincika mishi ko dagaske ne abinda Ajiddeh ta fad'a mishi, ba a jima ba aka k'irashi aka tabbatar mishi da "Ehhh gaskiyane, matane uku da Driver d'insu sukayi accident d'in", ajiyar zuciya ya sauk'e dan ya rasa tak'amaimai abin fad'a, tashi yayi zai fita Ajiddeh dake zaune tana hawaye gefenshi ta taso tace "Kaji ko Daddy, an tabbatar maka da Mummy ce ko?, Na shiga uku Dan Allah Dad muje mu dubata, wayyo Mummy na",wani irin kallo da ya watsa mata ne ya sata saurin had'iye maganar dake bakinta, tun da take harara Dad bai tab'a yi mata shi ba sai yau, jiki a sanyaye ta koma ta zauna, fita yayi shida driver yana neman yanda za ayi a dawo dasu gida dan sai an had'a da police, baisha wahala sosai ba kasancewarshi d'an siyasa ko ina sunada mutane,