Sashe 163
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daaaddddyyyyy, she let you take them?", yarinya k'arama y'ar shekara hud'u da ke zaune kan comfy bed ta baza colouring books d'inta kan bed d'in ta fad'a tareda mik'ewa tana wara ido, da ganinta kasan cike take da murna, dariya yayi ya zauna kan gadon shima yana zube mata chocolate packs da bottle of nutella d'in dake hannunshi, with excitement ta yarda crayon d'in dake hannuta ta hawo kan jikinshi ta zagaye duka hannayenta biyu wuyanshi biyu tace "Dad how did you get em?", ta fad'a tana kai hannu zata karb'i packet d'Raffaello packet d'aya, bud'ewa yayi ya mik'a mata, saida tayi pecking duka cheeks d'inshi biyu kamin ta jefa size bite d'in bakinta tana lumshe ido, kamin ta gama shanyewa ya bud'e mata nutella jar d'in tareda soka mata craft stick ciki, ido ta sake warawa tana lashe bakinta ta karb'i jar d'in daga hannunshi tace "Daaaaddddyyy", kallonta kawai yakeyi yana murmushi ya amsa da "Yesss Twwiinnkkllee", tayi dippping stick d'in ciki takai bakinta, saida ta lashe tace "Daddy life is always better with nutella jar", kai ya kad'a mata yana dariya dan yasanta da son zak'i yace "Really?", kai ta kad'a mishi tace "Yessss, and do you know what makes life the best?", kai ya kad'a mata alamar a'a tace "having the best Dadddyy like mine, you make life the best Daddyy", ta fad'a tana kawo mishi craft stick d'in bakinshi tareda d'age mishi girarta d'aya kamar yanda yakeyi shima, ido ya lumshe yana jin k'aunar yarinyar har numfashinshi, ko kad'an bai damu da har yanzu bata samu kannai ba dan son da yake mata na sashi ya manta da wasu damuwanshi, baki ya bud'e ya lashe nutellar, daidai nan Batuul ta shigo rik'e da glass cup cikeda fresh milk, kallonsu kawai ta tsaya yi da mamaki da kuma chocolates d'in da suka baza kan gadon, ita sam bata ma san da yana d'akin ba, sake shigewa jikinshi twinkle tayi ta kanainayeshi tana sadda kai k'asa, zama tayi bakin gadon bayan ta k'araso cikin d'akin batareda ta kallesu ba ta ajiye cup d'in kan drawer tace "zimme gone yay"("sauk'o ki d'auka ki sha"), a hankali ta janye jikinta daga na Abu, da ganinta kasan batada gaskiya, har ta mik'a hannu zata d'auki cup d'in ta fasa ta d'ago idanunta masu haske ta sauk'esu kan Batuul da ta zauna babu wasa fuskanta, kamar zatayi kuka har idonta ya cicciko tace "Mommah am sorry pls, imma not gonna take chocolates again", batareda Batuul ta kalleta ba tace "nyiro gone yay na woko",("Nace ki d'auka ki shanye ko?"), jiki a sanyaye ta mik'a hannu ta d'au cup d'in tareda kaiwa bakinta tana yatsina fuska ta fara shan madaran da aka tafasa da spices(cinnamon da cardamom), kurb'a ta dinga yi kamar baza ta shanye ba, saida ta shanye fiyeda rabi snn ta kalli Abu dake zaune yana kallonta ta langab'ar mishi da kai tanason ya taimakata ta bar shan madaran nan haka, tsaresu da Batuul tayi da ido yasa shi shima langab'ar mata da kai tareda lumshe mata ido, alamun tayi hak'uri kawai ta shanye tunda Batuul ta kasa ta tsare, maida cup d'in tayi bakinta ta shanye sauran da ya rage hawaye na sauk'o mata, Sai da ta gama shanyewa tass snn ta karb'i tumbler daga hannunta ta mik'e zata fita daga d'akin batareda tace musu komai ba, raurau twinkle tayi da ido tana kallon Daddynta dake zaune, hannu yasa ya rik'o Batuul, bata juyo ba snn bata ci gaba da tafiyan ba, cikin sanyi taji muryar twinkle na cewa "Mommah kanadi tay plsss, I promise not to take chocolates again, don't be angry plss Mommah, Daddy tell her I promise not to", "( Mommah kiyi hak'uri, nayi alk'awarin bazan sake shan chocolates ba, kar kiyi fushi dani kinji Mommah, Daddy ka fad'a mata nace bazan sake ba plsss", muryan Abu taji shima ya kwaikwayi yadda twinkle d'in ke magana yace "Mommah kanadi tay, gadero diyen ba plssss", ("Mommah kiyi hak'uri baza mu sakeyi ba"), juyowa tayi tareda dubansu d'aya bayan d'aya har suna jin dad'in ta huce fushin da takeyi duk faces d'insu yayi lighting da smiles, "Dinner is ready", ta fad'a tareda juyawa ta bar musu d'akin, raurau twinkle tayi da ido tana kallon Daddyn nata, ido ya lumshe tareda mik'a mata hannunshi, pan d'in grilled salmon d'in dake hannunta ta ajiye kan dinning table d'in, ta juya zata koma kitchen d'in ta hangosu suna sauk'owa kan stairs, shigewa tayi ta fito riqe da bowl d'in ta ajiye kan dinning d'in shima, har sun zauna a lokacin, kujera taja ta zauna, saida ta fara serving Twinkle kamin tayi serving Abutturab da kanta, A nutse suka fara cin abincinsu bayan sunyi addu'a, Kallon plate d'in kawai twinkle keyi riqe da fork a hannunta, kallon Abutturab Batuul tayi snn ta sake kallon Twinkle da ta k'urawa Plate d'in abimcin nata ido kamar mai son ganin wani abu jikin marinated olives d'in dake cikin abincin, da ganinta kasan abu na damunta, kujerarta ta matsar kusa da ta twinkle tana k'arb'an fork d'in dake hannunta ta gutsoro salmon fillet d'in tareda kaiwa bakin twinkle d'in, "Mommah jirero waltike dikkin ba fan3ma?, wande g3ran3mi, plsss", ("Mommah nayi alk'awarin bazan sakeyi ba dagaske kinj?, kar kiyi fishi plsss"), tayi maganar hawaye na gangarowa fuskarta, har cikin ranta takejin rashin dad'in ganin hawayen twinkle, da saauri ta d'auketa ta d'aura ta cinyarta tareda rungumeta tana rocking d'insu tace "Its okay baby, g3rang3i dei Twinkle, wande yir3mi, baby nyiro g3ranyin ba, bei b3rim", ("its okay baby, banyi fushi ba Twinkle, karkiyi kuka baby, bazan iya fushi da baby na ba, kici abincinki"), ta fad'a tana kai mata fork d'in bakinta, wani irin murmushi ne yayi escaping lips d'in Twinkle jin Mommah d'inta bata fishi da ita, a hankali ta bud'e bakinta ta saka mata abincin ciki, tana taunawa tana share hawayen dake kan fuskarta, saida ta gama taunawa snn ta kalli Daddynta dake kallonsu tace "Dadddy g3raz3i wono, am happy", ("Dadddy tace batayi fishi dani ba, naji dad'i"), murmushi yayi mata tareda mik'o mata hannunshi yana cewa "High five", tana dariya ta mik'a mishi suka tafa, suna tafawa tace "Goals yeah?", kai ya kad'a mata yana mata Thumb up, daga haka ta maida hankalinta kan abincin da Batuul ke bata, tab'are fuska Abu yayi yace "Wannan son kan naku dayawa, you guys are eating and no one is concerned about Daddy?, am hurt Twinkle, I will also go to my Ammah to feed me", ya fad'a yana langab'ar da Kai, dariya Twinkle tasa tace "Daddy you look an old smurf", dariya yayi yace mata "Tell your Mommah I want to b fed by her", kallon Batuul da tayi kamar bataji abinda yake cewa ba tayi tace "Mommah my Daddy wants you to feed him too", hararar wasa tayi mata tace "Sannunki mai Daddy", kujerarshi ya matso dab da ta Batuul yace "Glitter yanzu kin dena caring about me ko, kullum komai sai Twinkle, babu komai nima zan nemo wacce zata rik'a caring about me nima", ido Batuul ta zaro tace "Amor rigima dai kace kake jin yi, ko breakfast we had it together, we fed each other fa, yanzun ma its because ina feeding Twinkle ne, bara in gama da ita sai in baka, kasan I can't take it ka samo wata mai kula min da Kai, nida ita ma mun isa haka, plss kaji?", tafad'a tana langab'ar mishi da kai tareda zumb'uro d'an bakinta, kamar jira takeyi ya matso da kujerarsa kusa da nata tareda sunkuyowa yayi brushing lips d'inshi kan nata, ido ta wara tana janyewa tareda yi mishi alama da Twinkle fa na nan zaune, murmushi yayi yace "nima d'in bazan iya kallon wata ba bare har ta kular miki dani, Inajin dad'ine in kikayi feeding d'ina, and then those lips, kinsan bana iya resisting d'insu ko, I love everything about it, ke kuma kullum sai ki rik'a pouting d'insu, they tempt me to", ya k'arasa maganan yana kallonta yana son ta d'ago su had'a ido, murmushi kawai tayi tana ci gaba da bawa Twinkle abinci, saida ta tabbata ta k'oshi snn ta juyo ga Abu ta fara bashi dan taga bashi da niyyan ci, tare suka ciyar da junansu abinci cikeda kwanciyar hankali, Daidai suna gamawa aka k'ira sallah Isha, Twinkle da Abu tare suka tafi masallaci Batuul tayi a gida, tana idarwa ta shiga had'a musu kayansu da zasu yi tafiya gobe dashi, suma bayan sun idar da Sallah sukaje gidan Ajiddeh, tayi kyau abunta duk ramar nan ta b'ace, cikeda Murna Twinkle ta hau jikinta, tunda sukazo take ta surutu, Ajiddeh ma ta dinga biyeta, bata sauk'a daga jikinta ba saida zasu tafi, saida ta rakosu bakin mota ta rad'awa Twinkle magana a kunne, a mota Abu ke tambayan Twinkle mey Ajiddeh ta fad'a mata, sam taqi fad'a mishi tace "Mummy said I should tell Mommah first", haka ya hak'ura, Batuul kam tunda taga har an idar da sallah basu shigo gida ba tasan mayb ya kai Twinkle yawo ne dan sun saba hakan, suna komawa gida ta tafi da gudu jikin Batuul tana mik'a mata ledan dake hannunta da Ajiddeh ta bata, karb'a tayi ta duba mey ke ciki, tana gani tasan inda sukaje d'in dan duk lokacin da taje ire iren abubuwan da take batan kenan, da murna ta zauna kan cinyar Batuul ta zagaye duka hannayenta biyu jikinta ta sunkuyo dai dai kunnenta snn tace "Mommah, Mummy ye nyiro gulnge wa Disney world California wo sadin wono" (Mommah, Mummy tace in fad'a miki zaki zata kaini Disney world Carlifornia tunda muna summer ne yanzu", Babanta ta nuna mata tace "Daddy ro gulle, shima deciding sidin", ("ki fad'awa Daddy, shi zaiyi deciding", ba musu ta sauk'o ta fad'a mishi yadda sukayi da Ajiddeh, ya jawo hannunta yana d'aura ta kan cinyarshi yace "Twinkle I don't like America you know?", jiki a sanyaye ta kad'a mishi Kai, yayi murmushi dan yasan tsoro taji zai hana zuwan, yayi murmushi yana kamo cheeks d'inta duka biyu yaje "But we will be going to Paris", ihu ta saka tana rungumeshi tace "I will see small Mommah there", yace " Yeah But after coming back from Nigeria, then we go to Paris", pecking duka