Sashe 70
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ji tayi wayanta na ringing, ta duba taga Aunty ke k'iranta, da sauri ta goge hawayenta cike da murna ta 膹aga ta gaida Aunty tace "Aunty har na fara zuwa school yau, Aunty sai kinga makaranta, i couldnt believe it sai da na ganni a lecture hall, da i thought i will never get d chance to study there, but God has other plans, am just happy tun 膹azu", Aunty tayi murmushi daga 膹aya b'angaren tace "Ai dama every disappointment is a blessing in disguise, kinga you were sad abt getting married, but God knows best, sai kinyi aure zaki samu kiyi fulfilling dream 膹inki", ajiyar zuciya Batuul ta sauk'e tunawa da tayi auren da tayi ne yayi silar zuwanta makaranta, jiki a sanyaye tace "Aunty its so nice, Nagode", Aunty tayi dariya tace "godiya kuma, Allah zaki godewa ai", tace "Ai nagode mishi sosai shima, saura Baba shima zance mishi nagode", Aunty tayi dariya tace "toh shikenan, kayanki sun iso?", da mamaki tace "Aunty wane kaya?", Aunty tace "kayayyakinki mana da kuma su turaren wuta", tace "A'ah Aunty, ni kawai wanda nazo dashine, sai turaren wutanma 膹an ka膹an ne", Aunty tace mata "toh shikenan, in sun iso Abu zai kawo miki, sai ki gayamin", tace "toh", hira sukayi da Aunty daga nan sukayi sallama, tana ajiye wayar aka bude kofa, mikewa tayi da sauri sanin shi ne ya dawo, wani mugun kallo yake mata daga bakin kofar ta sunkuyar da kai a hankali tace "Anty ce ta kira ni" juyawa yyi ya bar kofar ta bi bayansa da sauri, downstairs ya sakko tana biye da shi a baya, xama yyi gefen Ajiddeh yana kallonta yace "Kin yi sllh babe?" Xata basa amsa idonta ya kai kan Batuul dan zaro ido tayi kafin ta mike cikin fada ta fara magana "Aliyu meye hka xata wani sakko mani falo da kwalliya hka kmr gidan mijinta? Ohh dama ita ce ta cika min gida da turare hka?" Kallon Batuul da ta k'asa ci gaba da tafiya Abuturrab yyi don shi bae ga wani kwalliya da tayi ba banda kaya da ta sa, xae yi magana Ajiddeh ta ci gaba da masifarta "Toh gskya baxan yi tolerating haka ba, cin arxiki ta xo yi gida na don hka ta bi ni a hankali, daga yau ni kar ta sake sa min turare a gida kuma kar ta kuma sakko min falon miji bbu hijab, idan ba hka ba gskya xa a ga bala'i" murmushi Abuturrab yyi ya ajiye cup din coffesn hannunsa ya kalli Batuul dake tsaye har lkcn a tsawace yace "Baxa ki bar wajen nn ba" juyawa tayi a d'an tsorace xata koma sama, yace "C'mon kin wuce kin yi abinda xa ki yi ko sae na xo kan ki" kitchen din ta nufa hawaye cike idonta, rasa abinda xata girka tayi gashi tana tsoron kar ya shigo ya ganta tsaye, bude deep freezer tayi ta ga kayan miya kala kala da nama, deciding kawae tayi ta soya Irish, tayi sauce kadan, cikin mintunan da basu wuce ashirin ba ta hada abincin ta kashe gas, kan kace me tuni kamshin d'an sauce din da tayi da hanta ya bade gidan, Ajiddeh sae wani yatsine fuska take tana kyabe baki, Abuturrab ya juya ya kalleta yace "What's that?" Tsaki tayi bata ce komae ba, ya mike ya nufi kitchen din, goge goge ya sameta tana yi ga abincin ta ajiye gefe, juyawa tayi tana kallonsa, kmr baxae ce komae ba sae kuma yace "Iyakar girkin knn?" A hnkli tace "Um!" Tabe baki yyi har xae fita sae kuma ya karaso cikin kitchen din, plate ya dauka ba tare da ya kalleta ba ya nufi inda ta ajiye abincin ta bi sa da kallo, kadan ya dibi Irish din da sauce a gefe, ya daga kai suka hada ido, sauke idonta kasa tayi tace "ya ishe ka hka?" Juyawa yyi yace "Yea!" Snn ya fice, hade rae Ajiddeh tayi tana kallonsa har ya xauna gefenta tace "Haba babe, wnn ae xub da girma ne, maimakon ka fita ka siya ko ka aiki driver" yace "koh? In xa ki ci ki sa hannu mu ci" tsaki tayi ta dauki remote, fork ya dauka ya fara cin abincin, he was so surprise at the taste of the food, bae taba tunanin Batuul ta iya girki hka ba, lumshe ido yyi yana cin abincin, amma sbda bae son ta rainasa bae cinye potatoe din ba duk da bae ishe shi ba ya ajiye, dai dai nn Batuul ta fito bayan ta gama tsaftace kitchen din rike da plate din abincin ta, bata yi gigin kallon inda suke ba ta haura sama. Abuturrab na gama kallon program din da yake kallo ya mike ya haura sama ya bar Ajiddeh nn falon, har xae shiga dakinsa sae kuma ya nufi na Batuul, ya kusa minti biyar tsaye don bae ma san me xae kai sa dakin ba, bude kofar dakin aka yi ya koma baya da sauri duk ya daburce, kallonsa take da mamaki, ba tare da yyi wani tunani ba ya samu kansa da cewa "Tnx!" Sae kuma ya juya da sauri ya nufi dakinsa, bin sa da kallo tayi sae kuma ta kyabe baki ta sauka downstairs, dai dai lkcn da Ajiddeh ta duka ta dauki plate din potatoe'n da Abuturrab ya rage xata d'an d'ana taji taste din girkin da ya cika ma mutane gida, sae a idon Batuul, sake plate din tayi duk da har ta kai daya baki, duk ta daburce. 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
49
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
49
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*