Sashe 45
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yarinyar da bata sona", kai shima 膹in ya girgiza yace "Musty you are not understanding the whole thing, am telling you......", katseshi Massa yayi yace "hold on, kai mesa baza ka auri Batuul 膹in ba, she is perfect, beautiful, simple, religious, mey kuma zaka nema bayan wannan, like menene aibun Batuul, ni wlhy da zata soni zan aureta but ta riga da tace min bata sona, so i will b living with that intuition a cikin kaina shiyasa bazan nemeta ba, kuma tunda har su Ammah ne suka nema maka auren nan i bet its for everyones welfare, they have seen the best in her, kuma ni nasan they have a genuine reason for all this, Batuul is your sister, you can tell others who she is, kafi kowa sanin asalinta", kanshi ya sauk'e k'asa ya rasa ya za ayi ya fahimtar da Massa akan bazai iya auren yarinyar nan ba, yafi minti 膹aya kanshi na dafe kan hannunshi tukunna ya 膹ago a fusace har idonshi ya canja launi yace "Na fa膹a maka bazan iya aurenta ba", sai kuma ya sassauta murya jin ihun da yayi yace "Mustapha i cant marry her, like i cant withstand her for a day, bare kuma har aure da yake for eternity, i just cant, i dont know but there is this effect she have on me anytime nake tareda ita and am never comfortable with what i feel", ya k'arashe maganan yana mai sauk'e idonshi daga kallon Massa, Ajiyar zuciya Massa yayi ya dafa Kafa膹an Abu yace "okay calm down, kasan mey za ayi yanzu, ka kwantar da hankalinka, addu'a kawai zakayi akan lamarin nan, zamuyi magana daga baya, kuma kada ka nunawa su Ammah baka so dan ransu zai b'aci", shima Abun ajiyar zuciya yayi yayi patting hannun Massa dake kafa膹anshi yace "In sha Allah zanyi", da haka suka canja zancen suka shiga na wajen aiki da bayan rabuwa, duk da Abuturrab Sam hankalinsa bae jikinsa. Bayan Batuul ta dawo daga makaranta gida ta dawo kamar yadda Aunty ta ce mata, da sallama ta shigo taga babu kowa a palo, kitchen ta shiga taga Aunty dasu Esther na aiki, k'arasawa tayi ta gaida Aunty tayiwa sauran sannu da aiki duk suma suka mata sannu da dawowa, jikinta ne yayi sanyi ganin yanayin da Aunty ta amsa mata gaisuwan, hawaye ne ya fara taruwa a idonta don ita a tunaninta tun maganan 膹azu da safen nan ya ke b'atawa Aunty rai, maza tayi ta fita daga kitchen 膹in dan tasan kuka zata fara gashi akwai masu aikinsu a gun, anjima zataje har 膹aki ta sake bata hak'uri akan maganan duk da dai batasan mey ya fara kawo zancen aure ba, sama ta haura bayan ta fito daga kitchen 膹in, hanyan 膹akin k'annenta tabi, bu膹e k'ofan tayi ta shiga , ta ga dukkansu shirin Islamiyya sukeyi, wasu na saka uniform wasu sun gama, shiga tayi ta samu waje ta zauna daga 膹aya daga cikin gadajen 膹akin, ita da kanta batasan mey ya shigo da ita ba, Khalil yace "Yaa Batuul wannan takwarar taki tazo", ya fa膹a yana b'ata rai, Mus'ab ne yayi maza ya karb'e maganan tareda zumb'uro baki yace, "mtsew ni Allah kullum bana son zuwanta", hararanshi Batuul tayi tace "bana son rashin hankali, Mamar Baba cefa kake cewa bakason zuwanta, ita da gidan 膹anta", Ahmad dake fesa turarene yace "ehh mana ai gaskiya suka fa膹a, abu duk randa tazo sai tasa ran Aunty ya b'aci, ni bana ganin amfanin zuwan nata, gara mu mu rik'a zuwa wajen nata mu ka膹ai,ni da tace bata son Abuja ma da膹i naji, kuma fa kamar sunanki naji tana k'ira tana ta fa膹a, ai Aunty ce tace mu hau sama shiyasa banji mey suka fa膹a ba", tsawa Batuul tayi musu tace "bafa na son iskanci, waye yace muku ita take b'atawa Aunty rai, wato dukkanku gulma kuke koya ko", Sa'eed da dama tun can shi bamai magana bane yace musu "ku shirya mu tafi dan Allah, its getting late", ya 膹auki wayanshi kan mirror 膹insu ya saka a aljihu ya fita, Su Yusra ne suka shigo 膹akin su sun gama shiryawa sukace Yaa Ahmad mun gama shiryawa fa, inji Aunty mu k'ira ka mu tafi kar muyi latti, dukkansu fita sukayi daga 膹akin bayan sun gama shiryawa sukayi mata sai sun dawo, jiki a sanyaye tace "okay sai kun dawo, kuyi karatu sosai kunji ko, in kun dawo zan baku chocolate", ta fa膹awa su Mahir da 膹an dariyan yakenta, suna fita ta tashi itama tabi bayansu tayi hanyan 膹akin da tasan zata tarar da kakarta da k'annenta ke cewa tazo, tasan duk gaskiya suke fa膹i, duk yadda akayi ma itace tasa ran Aunty b'aci, batasan meyesa bata sonta ba, tunda tasanta, tasan kakarta bata tab'a son Aunty ba duk da kyautatawan da Aunty keyi mata dan Aunty tasha yiwa Yayya abun kirki tun suna Maiduguri harda suka dawo Abuja ma kuma ba tareda sanin Baba ba, amma bata tab'a appreciating ba, zuwanta bakin k'ofar 膹akin ne yasa ta kawar da tunanin da take ta mur膹a k'ofan 膹akin. 馃挐BATUUL馃挅馃挐 33 By phartiemarhk Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR* Da sallama ta shiga 膹akin taga bata nan amma akwatinta da jakanta na daga gefe, sai glasses 膹inta dake ajiye kan mirror, zama tayi tana jiranta dan da alama toilet ta shiga, tana nan zaune ta fito tana goge ruwa a hannnunta da 膹an k'aramin napkin, da gudu Batuul ta tashi taje ta rungumeta tana fa膹in, " *Yayya nyi kammo isi min gull猫ma, biya ngaima amme nya sorin*, Yayya ke kullum baki cewa zaki zo sai dai kawai a ganki kin fa膹o", Sai da janyeta daga jikinta tukunna tace " *dai fandoro let猫 chingya nyairo gullukin, k猫rma d猫 fato tadanyi yero kadiko, fanuwa na*?, ku bari ranan da na tashi zuwa gidajenku sai in sanar daku amma yanxu gidan 膹ana nazo, babu izinin wanda zan jira kuna jina", dariya Batuul tasa tace "duk mey yayi zafi haka Yayya, namun ma in kin tashi zaki iya zuwa kai tsaye ba sai ki nemi izinin kowa ba", ta karashe maganan tana kallon Yayya da ta k'ura mata ido tana ta kallon ta, kai ta 膹aga tareda da 膹age girarta 膹aya tace " *Yaaa k猫rma d猫 ai yo do, wa shimmin rumin d猫 nyimai nya n猫m shawan kong猫na ro nonema*, Yanxu kuma menene kika zubamin ido kina kallona haka, kinsan ai ko a yarintarki baki kaini kyau ba, sai ma dai rashin tsayi da kikasa na biyoki da" tsaki taja tace " *ndu nyiro nyiro nyi shawas猫 gullono, u awo wallimin d猫 dai rukkin, rui futu ngam n猫ma d猫, biya dai montindo jarawai ad猫 na kwalluwa*, waye yace miki kina da kyan da har zan tsaya kallo, ja'ira ni wannan rama da kuma bak'in da kikeyi nake gani, wannan jaraba ta makaranta da bata k'arewa, gashi duk ya lalataki", rai Batuul ta ha膹e tace "kin fara ko, ni kinga ma 膹akina zan koma", sanin da Batuul tayi sarai akan maganar da zasu shiga nan ne ya sata cewa zata bar mata wajen, cikin 膹aga murya tace " *len猫miya wande waltim yisimi, fuskam yaame yedai a, aima ba k猫nza g猫i ya, nyai sammaso bannaz猫na, afuno g猫i awo gade mananuwin a ba, kamme nyairo kanuri manaja shiro afunon mananuwin, Baan do d猫 g猫renge yishin ai, shima nyairo s猫k猫lima fayin ai*, in kin tafi karki dawo, da fuskanki kamar na uwarki, babu komai sai hanci da gashi da kika kwaso, duk ta fama b'ataku, inba Hausa ba babu abunda kuka iya, ana yi muku kanuri kuna maidawa mutumin magana da Hausa, ai ina nan ina jiran dawowan Baban naku, in shi ya koya muku duk zanji", ta gama fa膹a harda kalmashe k'afa, dariya abun ya bawa Batuul ta girgiza kai ta fita, D'akinta ta koma taje tayi wanka ta saka gown mara nauyi ta fito kitchen taya su Aunty aiki, k'arfe biyar da rabi suka gama aikin da zasuyi suka jera a dinning, K'arfe shida su Ahmad suka dawo daga Islamiyya, lokacin Baba ma ya dawo a tare suka shigo, sai da kowa yayi sallah tukunna suka sauk'o cin abinci, Aunty ce tacewa Batuul taje ta sauk'o da Yayya suyi dinner, ba b'ata lokaci ta haura sama suka sauk'o a tare, cup 膹in ruwan da Baba ya 膹auka zaisha ya maida ganin Yayya na sauk'owa daga bene, da mamakin ganinta ya mik'e ya isa inda take ya rik'o hannunta suka iso dinning 膹in, sai da ta zauna tukunna ya fara gaidata, yace "Yaa baki cemin kina zuwa ba, kuma ko jiya saida mukayi waya dake fa", yaran ta duba sannan tace "toh garin naku wani nisane dashi, ko sae na nemi ixinin ka kafin in xo gidan ka," da sauri yace "A'a wllh ba hka ba yayya nayi mamaki ne kawae" ta dan kyabe baki tace 'a jiyan bayan mun gama magana da ka sanar dani abinda ke faruwa naga gara kawai inzo ayi ta ta kare, nasa Hamza yayi min booking jirgi na taho yau kawae", duk abin nan Aunty bata 膹ago ta kallesu ba sai da taji Yayya na cewa Baba ya sanar da ita abinda ake ciki tukunna ta 膹ago ta kalli Baba, cigaba da serving abincin tayi ganin yaqi kallo direction 膹inta jikinta a sanyaye. K'iran Yaa Mera ne ya shigo wayan Ammah, farida dake xaune gefenta ta dauki wayar ta mika mata, Ammah ta daga tare da sallama, gaisawa suka yi snn Yaa Mera tace, "ashe Babana ya shigo gari, 膹azun nan kawai na ganshi ya shigo wllh", Ammah tace "ehh ya kai sati yanxu ashe bae je gaida ki ba" Yaa Mera tace "Wllh kuwa sae daxu ya shigo min" Ammah tace "Ikon Allah, amma bae kyauta ba, nima dae ina nn shigowa Yaa akwae wata magana da xamu tattauna, ko xuwa gobe da safe in'sha Allah xan shigo" Yaa Mera tace "Toh sae kin xo" da hka suka yi sallama Ammah ta ajiye wayar tana kallon farida, hawaye taga idonta tana kkrin gogewa kadda Ammahn ta gani, da mamaki Ammah tace "Ya aka yi farida? Ya haka?" Shiru farida tayi tana share idonta, ganin ynda Ammah ta kafe ta da ido yasa a hnkli tace "Ammah why Batuul?" Ammah tace "Ban gane ba" wasu hawayen suka kuma xubo mata tana girgixa