Sashe 135
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
聽 聽 聽 Ba Zuciyarta kad'ai ba , har jikinta rawa yakeyi jin kalaman da suka fito bakin Abu, tasha jin ana fad'in wadannan words d'in a films da kuma novels amma bata tab'a tunanin聽 haka mutum keji ba in aka furta mishi su, bata tab'a jin irin wannan abinda take experiencing ba yanzu, wani irin fad'uwa gabanta ya shiga yi lokaci d'aya zuciyarta na mata nauyi, hawaye ne taji yana gangarowa kan聽 fuskarta, ta d'auka baza ta tab'a jin wad'annan kalaman daga wajen wani ba bayan y'an uwanta, shak'ik'anta, tasha jin Farida na ce mata "I love you" duk randa wani abin farin ciki ya giftasu a lokacin, batasan mesa wannan ya fita daban ba, wannan har cikin ranta take jinshi gabanta na tsananta faduwa, she wasnt expecting it, not from him, tunani takeyi itama kamar yadda taji ana fad'a a movies "I love you too zatace?, ta dad'e da sama ranta salama akan jin wadannan kalmomi sabida tasan har sai in ana sonka za a nuna maka, batasan ko tana son nashi ba but tasan yayi casting effect ba kad'an ba cikin rayuwarta, jin tayi shiru snn jikinta na kyarma yasa Abuuturab dafata, kamar jira take taji hannunshi jikinta ta fashe da wani irin kuka, da hanzari ya miqe ya zauna tareda kunna bedside lamp d'in snn ya d'agota, ganin hawaye shimfid'e fuskarta yasashi furta "Subhanallah, Batuul kuka kuma, kinsan I hate jin kukanki, Dan Allah kiyi shiru, am sorry kinji, you don't have to love me back, its okay, ni d'in I will love you with all my myth kinji, just keep yourself safe for me, Be happy", kamar wacce aka daka sai ci gaba da kukan nata takeyi, hannayenta duka biyu ya kamo cikin nashi ya d'an murzasu a hankali yace "Its okay I won't say it to you again tunda bakiso, I promise, kwanta ki huta kinji, its getting late", har lokacin batace komai ba sai jinta take kamar akan iska take zaune, rungumeta yayi ganin kukan nata yaqi tsayawa, jin ya rungumeta yasa feeling d'in da take experiencing yafi Nada,bakin shi ya d'aura daidai kunnenta ya d'an hura mata iska yana patting bayanta snn cikin rad'a yace "Shhhhh, I won't say it again kinji, its a prom....", kasa k'arasa maganar yayi jin fragile tiny hannayenta da tasa ta zagayeshi ta baya dukda ba k'arasawa sukayi ba, nutsuwa da baisan yana da ita ba a yau yaji na ratsa shi jin hannayenta zagaye jikinshi, wani irin ajiyan zuciya ya sauk'e tareda sake k'ank'ameta a jikinshi ya lumshe ido yana shak'ar k'anshinta, dukda yadda yakejin heartbeat d'inta is at a faster pace amma bayason wannan yanayin ya wuce shi ko kad'an, sunfi minti biyar a haka snn ya d'an sassauta rik'on ya d'ago hab'arta, har lokacin idonta lumshe suke, kallon kyakkyawan cute face d'inta yayi da yadda lips d'inta suka koma pink sbd kuka tana d'an twitching d'insu,murmushi ya saki yanajin wani kasala na sauk'o mishi tareda sunkuyowa ya had'e goshinsu waje d'aya sunajin sauk'ar numfashi su na fanning juna, a hankali ta bud'e idonta jin yayi shiru ko motsi bayayi, suna had'a ido tayi maza ta mayar ta rufesu, hannunshi ya d'aura bayan kanta d'ayan kuma kan waist d'inta ya matso da kan nata ya cikata gap d'in dake tsakaninsu, lips d'inshi yayi crashing kan nata har wani sauk'e ajiyar zuciya yayi ya shiga kissing d'inta with passion, batasan sanda ta fara maida masa martanin kiss d'in da yakeyi mata ba a hanKali, saida ya gaji dan kanshi ya k'yaleta yana maida numfashi, jawota yayi ta fad'a kanshi shima ya fad'a ya kwanta, hannu yasa kan lips d'inta yana making circles,yana shaping lip d'in nata a hankali, yana sata jin kamar ana royal rumble a cikinta, rintse ido tayi da k'arfi dan baza ta iya d'aukan feeling d'in da takeji ba yanzu, cikin maganarshi da ke dad'a sata jin wani iri yace "I missed you, your kiss though.....", sake shigewa jikinshi tayi batace komi ba ta k'ank'ameshi dan tasan mey yake shirin cewa, dukda bata ma ganin fuskanshi tasan murmushi yayi jin chuckles d'inshi datayi, turo baki tayi ta kai mishi dukan wasa tace "But I did well today ai", caraf ya rik'e hannun ya d'an matse, d'an k'ara ta saki tace "oucchh, it hurts mana Yaaa Abu, let me be I want to sleep", "That's exactly what I want you to feel, its okay you not loving me, but then missing me, shima bakiyi?", shiru tayi kamar bazata yi magana ba, batasan much about love ba ita, batasan ya yakeba, dukda taji wani al'amari na daban d'azu da ya furta mata yana sonta amma har yanzu ta kasa gane yaya wanan feeling d'in yake, she doesn't know if she loves him but missing d'inshi, ko bata fad'a mishi yasan she did, yasan tayi kewarsa, she is used to him now, kamar zatayi kuka a shagwab'e tace "Toh do I have say it, ai kasan nayi, much more than you do, I missed you more", ko da wannan ta barshi zaiyi baccin farin ciki ba sai ta furta son da take masa ba, yasan with time kamar yadda ya samu kanshi da sonta, yadda ya shigeshi farat d'aya ba tareda ya tab'a kawo hakan a ranshi ba, itama zata soshi da yardar Allah, murmushin dake fuskarshi ya fad'ad'a ya gyara mata kwanciya, bayanta na a jikinshi yayi cuddling tiny figure d'inta da duka hannayenshi biyu, Addu'a ya kuma yi, saida ya gama ya tofa ya shafeta dashi , ya sauk'o da hannunshi saman cikinta cikin rad'a yace and "Lil princess too, sleep safe Daddy loves you" snn ya shafawa kanshi ya dad'a matso da ita jikinshi yaja duvet ya聽 kashe musu bedside lamp d'in, Batuul duk rufe ido da zatayi kalmar "I love you" d'innan ke ringing cikin kanta, ta kasa dena jiyoshi, batasan lokacin da bacci ya d'auketa ba a haka, saida ya tabbata tayi bacci snn ya fara tunanin abinda ya faru yau, mesa Ajiddeh zata mishi haka, does he really deserve this?, laifin nashi ne, meyasa suka zab'i Batuul ba shi ba, how could she be so heartless and cruel, duk irin wannan azaba da Batuul tasha was because of her, wani d'aci yakeji daga mak'oshinshi, ya tabbata da wani ne ba Ajiddeh ba to da saidai yayi kwanan prison, ido ya rintse yana son kawar da tunanin, daga haka bacci ya d'aukeshi
聽 聽 聽聽
聽 聽 聽 聽聽 Tana fita Allah yasa taci karo da cab, lokacin da Mum ta fito bata ganta ba drivern ta dake zaune yana jiran ta tambaya ko yaga Ajiddeh yace yaga fitanta a guje, komawa tayi ciki tayiwa Ammah gargad'in wani abin in ya samu Ajiddeh she wont take it lightly, snn ta fito suka tafi da driver, sai kalle kalle takeyi ko zataga Ajiddeh, saida sukaje gida taga cab d'in parke k'ofar gida, ta tambayeshi ko shi ya kawo Ajiddeh by description yace ehhh amma bata bashi kud'i ba kuma ta fita ba tareda bayani ba, Mum ta ciro kud'i cikin jakarta ta mik'a mishi ta koma mota driver ya k'arasa da ita cikin gida, sak'e sak'e kawai takeyi a ranta, abubuwan sun mata yawa as of this time, batasan da wanne zata fara bama, komai ya dagule mata lokaci d'aya, masu aikinta ta kwalawa kira sukazo su biyu a tare, ta tambayesu ko sunga shigowar Ajiddeh, "Ehhh ta shigo amma tayi side d'in can na gefen na Sir", Mum ta wara ido duk da tasan nan ne wajen zuwan Ajiddeh duk lokacin da ranta ya b'aci tace "Ba nan aka ajiye matar nan ba da Daddy ya mask?", sukace "Nan ne Hajiya", tace "Kuje, Keh Sadiya ki tabbata kin kai mata abinci da duk abinda zata buk'ata snn ku zauna kuna lura da ita da duk motsinta", suka amsa kai da baki suka fita, suna fita ta janyo waya ta shiga neman layin mutum d'aya da tasan lallai zai samar mata mafita