← Book details Batuul Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 166

Sashe 51

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Sai dare Batuul ta tashi lokacin har an idar da sallah magrib, da taimakon Aunty taje tayi alwala tayi Sallah, Ce mata Aunty tayi bari in shiga office 膹in doctor, tun 膹azu yake nemana kina bacci shiyasa ban fita ba, Aunty na fita wayanta dake ajiye gefenta yayi ringing, da kamar baza ta 膹aga ba ganin mai k'iran yasa ta 膹auka lokacin har ya kusa katsewa, a hankali murya can k'asa tace "Hello", wani irin ajiyar zuciya ya saki jin muryanta, shima murya kaman ta mai damuwa yace "Habibty dont do this to me again kinji, i was so worried abt you, tun jiya nake k'ira you werent picking, do you know how this affected me", shiru tayi tana saurarenshi idonta ya cicciko da hawaye tana tuna abinda Yayya ta fa膹a mata jiya, jin tayi shiru ta kasa magana yasa yace mata "you there", kasa mishi magana tayi sai kukan da ta fashe mishi da, har cikin ranshi yake jin kukan nata, ki膹imewa yayi ya shiga tambayanta "Fatima mey ke damunki, ki daina kuka and tell me whats wrong with you, you are making me distressed, kina inane i will come right away...", da k'yar ta samu ta saita kukan nata tace mishi "Na'am", cikin shesheka, with so much concern yace mata "Its okay stop crying and tell me whats wrong with you kinji", har muryanshi na rawa, murya can k'asa tace mishi "I was sick", mik'ewa yayi tsaye daga zaunen da yake yayi hanyan 膹akin Mummynshi, tambayanta ya shiga yi "mey ke damunki Fatima, kuma kina inane", a hankali tace mishi " Nima ban san mey ke damuna ba, I was admitted a asibiti tun jiya", ce mata yayi "Its okay, you will get better soon kinji, i will b on my way right away, take care of yourself", har ya katse wayan sai ya tuna ashe baima tambayeta wane asibiti bane, sake kira yayi ta fa膹a mishi asibitin da aka kwantar da ita, da haka ya katse k'iran ya karasa 膹akin Mummy, zaune ya tarar da ita akan abin Sallah, zama yayi daga bakin gadonta yana jira ta gama azkar 膹inta tukunna ta juyo ta dubeshi tace "Babana dama kana gida baka fita ba, ya akayi naga duk ka zama wani iri, what is it", ce mata yayi "Mummy Batuul, i mean Fatima ba lafiya, yanxu haka tana asibiti a kwance, Mum ki shirya muje mu duba ta kinji Mum", kallonshi take yadda ya rikice yana mata magana, bata tab'a ganinshi ya damu akan wata mace kamar haka ba, kanshi ta shafa tace "jeka canja kaya ka 膹auko key kazo mu tafi", da hanzari ya mik'e ya fita, girgiza kai tayi tana addu'an Allah yasa son Batuul ya zame mishi alheri ta cire Rigar sallah dake jikinta ta shirya tafiya asibitin da 膹anta.

Batuul na gama waya zata ajiye taga an turo k'ofar 膹akin, a zatonta Aunty ce ta shigo, Farida ta gani bakin kofar rik'e da Basket a hannunta, Murmushi ta saki tana kallonta, ba shiri murmushin dake fuskanta ya bace ganin wanda ke tsaye bayan Farida, sunkuyar da kai tayi da sauri, farida ta karaso ta xauna gefenta murmushi dauke fuskarta har lkcn tace "Waow Besty, I can see yhu are getting much beta ynxu, ga abinci na kawo maki, ur favourite!" Batuul tayi murmushi sae dae bata ce komae ba don ita ko kadan bata ji ddin dawowan Abuturrab ba, karasowa cikin ward din yyi ya ja kujera ya xauna fuskarsa a daure, farida ta sauka daga gadon ta nufi basket din abincin don dibar mata farfesun da tayi mata, Batuul ta kalleta tace "Don't wrry dear, am okay ynxu, bn dde da cin abinci ba, ltr sae in ci, hope yhu are spending d nyt here?" Farida ta wara ido tace "Y not love, ae da shirin kwana dama na xo" wani harara Abuturrab ya watsa mata yace "Ki gama abinda xa kiyi mu tafi, dnt waste my tym" Bata fuska farida tayi tace "but Ya Abuu Ammah fa ce tace in kwana wllh" mikewa yyi kmr xae maketa yace "Tafi mota ki jira ni" kuka ta saki, ganin ya yo kanta ta fice da sauri daga dakin, juyawa yyi yana kallon Batuul ya galla mata harara yace "C'mon sense din ki bae baki cewar hakurin filthy abinda kika min a jiki daxu ya kamata ki ban ba" ganin taki kallon inda yake bare ya sa ran amsa yasa ya karasa inda take yana mata wani irin kallo, bude kofar dakin aka yi Anty ta shigo, da sauri ya koma baya, Anty ta karaso cikin dakin ya juya kai a kasa ya gaisheta, amsawa tayi d'aga hka ta nufi inda wayarta yake ajiye ta dauka ta fita, Batuul ta dauki wayar ta da ya soma ring a gefenta ta dauka ganin me kiranta, "Hello love gani a hospital din ban san ward din da ku ke ba" satan kallon Abuturrab tayi ta ga idonsa kyar a kanta, ta sunkuyar da kai tare da dauke kai, a hnkli ta gaya masa ward nmbrn da take, snn ta katse wayar ta ajiye, shi kam har lkcn bae bar kallonta ba xuciyarsa na tafasa ganin ynda ta ki ko da kallon inda yake, Anty ce ta kuma dawowa dakin da mamaki take kallonsa tace "ga kujera Abuturrab, ya da tsayuwa" murmushi ya kirkira yace "Tafiya xan yi Anty" Batuul ta kalli Anty a hnkli tace "Anty Abubakar ya xo wae yana waje, na gaya masa ward nmbr" kallonta Anty tayi xata yi magana aka tura kofar dakin, kansa a k'asa ya shigo da sallama mum dinsa na biye da shi a baya, da fara'a Anty tace "A'ah sannun ku da xuwa" Kallon Abubakar kawae Abuturrab ke yi ko kiftawa bae yi, Anty ta ajiye ma mum dinsa kujera ta xauna tana kallon Batuul tace "Sannu Fateema, ashe baki ji ddi ba" Batuul da kanta ke k'asa ta dan yi murmushi cike da jin kunya tace "Ina yini Mama" Matar ta fa'da'da murmushin fuskarta tace "Lfya lau Batuul ya jikin?" A hnkli tace "Da sauki" tace "Allah ya sauwake" har k'asa Abubakar ya kai ya gaida Anty ta amsa murmushi dauke fuskarta tana tambayarsa ya aiki, yace "Alhmdllh Mumy" mikewa yyi yana kallon Abuturrab dake kallonsa har lkcn ya mika masa hannu, Abuturrab ya sunkuyar da kai suka yi musabaha, snn Abubakar ya juya yana kallon Batuul sae dae taki kallon inda yake, sae a snn Abuturrab ya ga daman gaida Mahaifiyar Abubakar ta amsa da fara'a, Mikewa Mumy tayi daga karshe ta nufi gun Batuul ta ajiye mata ledan hannunta tace "Toh fateema Allah ya kara lfya kin ji" Batuul tace "Ameen ngd Mumy" Mumyn ta kalli Anty tace " Hajiya ni xan koma Allah ya sauwake" Anty tayi mata gdya ssae, Abubakar yace "Momy ki jira ni gani fitowa ynxu" dariya Mahaifiyar tasa tayi tace "Dama ae xan jira ka" d'aga hka Anty ta rakata suka fita ward din, Batuul ta sace kallon Abuturrab ta ga kallonta yake, ga Abubakar da duk ya kagu ya fita ya basu waje da Habibtyn sa. 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

37

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Chapter 51 · 0% Book details