Sashe 26
Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Washegari asabar, ranar 膹aurin aure, tunda yaje 膹akin da ya sauk'a na hotel 膹in bai kwanta ba, salloli da addu'a yayi sosai na Allah ya tabbatar musu da duk alheran dake cikin auren nan ya kawar musu da sharran dake ciki kuma sannan yayiwa iyayensu addua , tashi yayi ya shiga toilet bayan ya gama, wanka yayi ya fito yaje 膹akin da sauran abokan nashi suke ya tada su suje masallaci suyi sallan asuba, duk 膹akunan da ya san abokanshi da mutanen da sukazo 膹aurin aure sun sauk'a sai da yabi ya tada su, wasu ya samesu idonsu biyu wasu kuma suna bacci, sai da ya gama ya wuce masallaci, bai shigo ba sai takwas, yana shigowa ya k'ara watsa ruwa, Massa ne ya shigo bayan ya fito daga wanka sanye da bathrobe fari, ko sallama bai yi ba ya fara "ango ango ka sha k'amshi", murmushi Abutturab yayi yace "nasan zanyi aure someday or the other but never thit would be this close, kamar ba ni zanyi auren ba nakeji", gefenshi ya dawo ya zauna ya dafa mishi kafa膹a yace "There is time for everything bro, Allah ya sanya muku alheri" sannan ya mik'e ya fice daga 膹akin, closet 膹in 膹akin Abutturab ya bude, kayane a jere iri iri, sai da ya saka under garmenta 膹inshi sannan ya 膹auko wata farar shadda , 膹inkin dogon kaftan ne na zamani yayi kyau, sawa yayi tare da 膹auko hula fari da blue da cuff links 膹in kayan, agogon Hublot ya mak'ala bayan ya saka hulan, a cikin closet 膹in ya ciro turarukanshi masu k'anshi ya fesa su , sai da ya gama tukunna ya 膹auko bak'in takalmi daga k'asan closet 膹in ya saka, juyowa yayi ya dubi mirror yayi kyau sosai, wayanshi ne ya ringing, sai da ya zauna ya 膹auki wayan "salamu alaikum, Abui nda wattu", Abui ne ya amsa da "kelewa Alhadulillah, kuntashi lafiya", "Alhamdulillah Abui", "dama ina so ne in fa膹a maka ku shirya da wuri kai da abokanka, dan goma saura yanxu, kuyi hanzari kuzo kar a b'ata lokaci", a nutse ya amsa sannan suka katse wayan, Ammah ya k'ira bayan sun gaisa tayi mishi addu'a, Su Massa ne suka shigo su dayawa kowa ya sha gayu, Su Massa har da saka babbar riga kaman shinene ango, tun daga hotel ne photographers suka fara covering , na gida can ma sunayi, fitowa sukayi suka nufi inda motocinsu suke suka shishiga, motocine manyan gaske, su Benz, BMW, Audi, Range Rover...., convoy sukayi har wajen 膹aurin aure, tun daga waje yake gaisawa da mutane har suka isa filin dake wajen gidansu Ajiddeh, k'arfe sha 膹aya limami yayi announcing an 膹aura auren Aliyu da Ajiddeh akan sadaki sisin gwal talatin. 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐
21
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
K'iran Ajiddeh ne ya fara shigowa wayanshi, kin dagawa yyi da farko don ya rasa gne haushinta yake ji ko akasin hka, ansawa yayi daga karshe tare da yi mata sallama can kasa "salamu alaiki zawjati", wani irin murna takeji kamar ta ganta a gabanshi, ta saki wani murmushi cikin muryarta me ddin sauraro tace "baby an 膹aura, am officially yours now", murmushi kawae yayi hade da girgiza kai yana mamakin Ajiddeh ko ka膹an bata jin nauyinshi ko kunya, cikin sanyin murya yace"In sha Allah forever" zata sake magana kenan wasu mutane suka zo yi mishi murna, ce mata yayi "hold on wife, zamuyi magana anjima, am busy over here", da murnan sunayen da ya k'irata yau ta katse wayan, daman mum ta fa膹a mata in ya aureta sai ya sota fiye da komai, gashi nan tun yau ta fara gani, gaisawa yayi da mutanen dake gabanshi, jama'a sai k'aruwa sukeyi suna mishi murna tare da yi mishi fatan alheri a rayuwan aurenshi, walima suka wuce daga wajen 膹aurin auren a state hotel, k'arfe 膹aya suka gama walimarsu suka wuce airport daga nan, a airport sukayi azahar gaba 膹ayannsu, 1:45 sukayi boarding plane, k'arfe uku dai dai sukayi landing a Nnamdi azikiwe international airport dake Abuja, basu isa gida ba sai biyar saura, a gajiye ya shiga bayan an gama kai mutane masaukinsu,