Sashe 86
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunda Saleem ya lura Marwan ke auren Amirah rigima yatashi, yaki hakura, yaki imani yadage sai Marwan yasaketa shine yadinga abubuwa haryane yahade da babban su bansan tayaya suka zama team ba, yanzu dai haka Saleem na asibiti ita yarinyar datamai asiri ta yankemai gaba ta gudu! Kowa ya kalli Abba, murmushi yayi na manya yace hmm Alhamdulillah jiya akai surgery yafito amman he s on coma I pray Allah yasa sanadin shiryuwan sa kenan, kuma one thing dana sani is alhakin raba auren nan ke kamasu duka Baffa yace ba shakka, to Allah ya magance komi, daman munzo baku hakuri ne bisa ga abinda diyarmu tamuku mara kyau mara dadin ji kuma Abba yayi murmushi yace mukuma namu dan dayayi nasa shirmen fa Marwan? Koko shi kanina da shine ummul aba isi na komi? Shine haddasana daya hada wannan gurmin Abba yasauke ijiyan zuciya yace Amirah yarinya ce wacce keda condition da hikiman Alkah yasa ta warke, sunsan this is the exact way zatai handling abinga sabida ba wayau, amman muna iyaye idan har kunkai maganganunta zuciya ai mun tapka shirme Mami tace kwarai, wlh banma dauki maganganunta wani abu ba, bata batamin raiba, konine zanyi haka dan haka munema mukai abin baku hakuri ba Amirah ba, kuma in sha Allah aurensu zai daidaitu Marwan na son Amirah fiye da misali, dan haka bakomi mun zama daya mun zama family duk ijiyan zuciya aka sauke sai aka shiga hira Alhaji Hamza yadan dago kansa karaf suka hada idanu da Ammi sai kawai yakalli Baffa, anatse yace Baffa Dasauri Baffa yakallesa jin yanda yakirasa da Baffa yace Naam Alhaji Hamza Baffa yace sunana Hamza, Baffa dan Allah kabani damar neman auren kanwarka, ina matukar kaunar ta lullube fuska Ammi tayi kunya kaman zai kasheta batasan sanda tace kasan ina gidan surukaina ko Dasauri Alhaji Hamza yadafa kirji yace Alhamdulillah finally tamin magana haba zokaji dariya harshi Baffa saida ya kyakyata Ammi ta tashi dasauri tace sai anjiman ku tai kofa Mami tabita tana dariya tace jirani da Mami da Lami suka bita, Alhaji Hamza kaman zaiyi kuka, ahankali Baffa yace nabaka daman nemanta Hamza, inhar ta yarda ko gobe ne zan daura muku aure, yau tafita daga idda indai lissafina daidaine Dasauri Alhaji Hamza yace bani number ta dan bazata bani ba Baffa da kansa yabasa sai suka taso aka sake musabaha suka fito. Wayan Amirah Mami taba Ammi tace ga wayanta nan akaimata dan Allah agaishemin da ita sainazo Ammi tace zataji. Bayan sati biyu! A sati biyun man kusan kwana goma Amirah rashin lafiya tayi sosai dan har saida aka mata allura, tadamu wani kalan damuwa dabata tabajin tanayin kalansa arayuwanta ba, ko rufe idanu tayi Marwan take gani, tun Ammi najin haushinta hartazo tarage tafara kulata tashiga koya mata abubuwa yau 4days da warkewanta daga ciwo abinci aka koya mata yanzu kullum ita keyin abincin gida, gyaran gida da Shara kunna turaren wuta duk wani abu dabata yi da yanzu tanayi, Ammi da kanta tasata a islamiyya na matan aure yaune second day datake zuwa duk ta rame yafice hayyacinta, sai ta ciro number Ya Marwan dake wayanta taitai kallo saita ita kira bayama shiga tarasa ina zatasa kanta. Alhaji Hamza yayi pressing charges on Abba, kidnapping, torture da sauransu Ammi bataso taje police station sai shi yakawo mata yan sandan har gida akasa tarubuta statement aka maka Abba a kotu take yanke alkali yaturasa 30yrs prison Abba baitaba sanin baida kowa ba sai yau, dudda an basa waya yakira Maman Baby yakira yakira harya gaji wayanta baya shiga, baida number Baby akansa kona mijinta baida wani wanda zai kira baitaba sanin he s a nobody arayuwansa ha sai yau, yanada kudi ba amfani baida means na communicating ko reaching family nasa kawai rayuwa tamai duhu gidan yari ha dadi sai ciwo kanzuwa takamasa soshe oshe yake kaman mene ga mugaye a prison dake kwacemai abinci kawai ya wulakanta iya wulakancewa, zama Ammi tayi tana tunani Allah yasani tanaso tai aure kuma takamu da son Alhaji Hamza kawai Amirah take tunani dake gabanta, bazata iya tafiya gidansa tabar Amirah anan ba damuwa zai kara mata yawa, text tana Alhaji Hamza kan tana nemansa, takwas tamasa agidan shigowa yayi falon Abba Ammi tadan bata lokaci saita fito da hijabinta har kasa taje dakin tasami waje tazauna tana kallonsa tace ina yini sosai yake kallonta kaman zai cinyeta da idanu ahankali yace dan Allah ki aureni my love dan kallonsa Ammi tayi tace ammm maganan danakeso nayi dakai kenan Dasauri ya gyara zama yace ina jinki Ammi tace zaka yarda na tare gidanka da Amirah? Wani kallo yamata na bacin rai yace what are you saying sweetheart? Amirah is my daughter gidana gidan mahaifinta ne, haba raina yabaci da tambayan nan? Kin dauka nida kaina zan bark ki barta anan ne? Idan kowa na gidan nan ma kinaso kije dashi my house is big enough inason jama a I have just two children maza duka suna US suna karatu ni kadai in that big house so duk inda kike Amirah has to be there wani natsuwa Ammi taji aranta tadan sauke ijiyan zuciya ahankali tace ka shirya kazo gobe na yarda zan aureka, zan tare gidan ka sati na sama wani saukowa daga kujera Alhaji Hamza yayi sai yajawo guiwansa, yazo gaban Ammi yace sweetheart can you please repeat abinda kikace? Dan kallonsa Ammi tayi cikeda so tace na yarda zan aureka Alhamdulillah yafadi da sauri yana sunjada akasa Ammi tai shiru sabida itane har wani yake sujjada sabida tace zata aureshi Allahu Akbar, wato mahakurci mawadaci. Tasowa yayi Ammi tace wuce katafi before I change my mind murmushi yayi yace to ranki shi dade natafi natafi take care of yourself Ammi tai murmushi tashiga dakin Lami kai tsaye tace Yaya yashigo ki gayamasa gobe zasuzo adaura mana aure na yarda zan auresa ihu Lami tayi ta rungume Ammi duk kunya yakama Ammi tawuce takoma daki taga Amirah kwance agado tai shiruuu ta lumshe idanu wanda yanzu haka rayuwanta yadawo wucewa tayi tazauna bakin gadon tace Amirah bude idanunta Amirah tayi, ahankali Ammi tace meke damunki Ameenatu? Shiru tayi kaman bazatai magana ba sai wani kuka yashiga taso mata takasa magana amman tawani kalan fashe da kuka agaban Ammi kuka mai taba zuciya Ammi ta tsaya tana kallonta bata cemata komiba, anatse Ammi tace sai yanzu kikasan kina sonsa, I ve been watching you, naga yanda kike kiran number sa sana da sau dari arana, bantaba cemiki komiba sabida i want keda kanki kiji ajikinki me kika rasa, yanda kikeson mijinki, and how important Marwan is to you, you did this to yourself Wani kalan kuka Amirah take harda shesheka da ijiyan zuciya da majina tarasa inda zatasa kanta dawata kalan wutan son Marwan datakeji da ke Wanda da begensa da kwadayin ganin fuskansa, tabama Ammi tausayi, tunda tai abin nan Ammi bata kara lallashinta ba, amman yau zuciyanta ya sosu, ahankali tabude hannayenta tace come kaman abinda Amirah take jira kenan she missed hug na Ammi da gudu ta shiga jikin Ammi ta kankameta tana kara rushewa da kuka tace Ammi I m sorry kiyafemin Ammi tashafa bayanta tace shiiiii cikin mugun kuka tace Ammi Ya Marwannnnn, Ammi ina sonshi, wayansa baya shiga yayi blocking dina tayaya dan basa hakuri, lumbarsa bata watsapp, Ammi idan bangansa ba zan mutuuuu Dagota Ammi tayi tace ya isa takai hannuwanta tashiga share mata fuska tace now listen to me zan koyamiki wani important abu dakowace matan aure yakamata kisani ahankali Ammi tace aduk lokacin dazaki sami wani gagarumin matsala da mijinki ya zamto ya tsaneki, he s distance baya kaunar ki ko kaunar ganinki, abinda yakamata kiyi is, ki koma ga Allah, kibisa da addu a, ki daga hannuwanki sama ki roki Allah ya karka to miki da hankalin mijinki gareki, Allah ya saukar da kaunar ki zuciyansa wanda yafi da, Allah ya daidaita ku, Allah yadawo miki dashi rayuwanki, Amirah babu abinda yafi karfin Allah shine gatanmu, so me kike jira? Face Allah and beg him ya daidaita tsakaninki da mijinki, idan Marwan yadawo gareki start afresh ki kunamai kim girma kinyi hankali bazaki kara wannan kuskuren dakikai da ba kinajina, stop crying gyadama Ammi kai tayi tace dagayau kullum kidage da tashi sallan dare okay, zan dinga tashinki gyadama Ammi kai tayi. Washe gari bayan sallan azahar aka daura auren Ammi, bata tambayesa komiba kawai saiya bata sadaki babban gida da miliyan biyar, kuma yayi hakane yakira Baffa privately yabasa gida da mota Baffa yaki karba, koda Ammi tamai maganan yanuna mata Baffa yakeso taba yabar gidan nan, Ammi saida tai kuka sabida yanda abin yamata, haka taba Baffa gidan kyauta yaji dadi, nan fa aka fara shirye shiruen tarewan Ammi next week, Amirah ne kawai bata walwala babu abinda kemata dadi aduniya, ko abinci bata iyaci, tadage da addu a dakuma azumi. EPISODE 1 MINI Bayan 3weeks Tashi yayi ahankali yazauna dan gabaki daya yakasa gane meke damunsa tunda yazo garin nan azumi kawai yake back to back one day on one day off, he s trying his best ya mance da Amirah yakasa Wani Kara kansa yayi kiiiiiiiiiiii kirjinsa yawani buga da saida yakai hannunsa kan kirjinsa Mai tace babu wanda yasan da cikin kawai rashin lafiya ya rufeta Ammi da Alhaji Hanza kasan sunyi aure sai suka kawota asibiti, ba a fadan mana mene ke damunta ba but she s in extreme danger da Dr yace ko ita ko Babyy dole sai mijinta yazabi daya and they need you here Marwan, ana nemanka wani kalan bugawa kirjinsa yake ba kakkautawa, Abba ya karbi wayan yace already jirgina yasauka a Netherlands please Marwan drop this phone kataho matarka is on oxygen batasan ina kanta yakeba she really needs you, kai kadan ake jira, every second the danger keep increasing haka Dr yace lumshe idanu yayi sai kawai ya jefar da wayan yariga yayi sallan azuba komawa bacci kawai yayi da kayan fake jikinsa kawai yadaki takalmi yasaka da jacket yadauki passport nasa da waya duk wani sauran abu yabari awajen kawai yajuya yafice daga dakin dagudu. Guys I m really sorry! I lost all typing na novel dinnan! Telegram dina is not back! So many things went