Sashe 27
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsuma jikinta yafara kaman tai shekara bataga Mamanta ba kawai saita wani irin kwasa da gudu tai wani tsalle kaman yarinya tawani rungume Ammi ta kankame Ammi gamgam tana manna fuskanta sosai a kirjin Ammi kaman zatasha nono, batace anything but kalan hugging Mamanta datayi says morethan enough, she misses mahaifiyarta, kankameta Ammi tayi idanunta na ciko da hawaye sosai duk yanda Ammi taso kartai kuka amman takasa sai hawaye tana shafa bayanta tace Amirahhhhh Miemie ta share hawaye tana kallonsu she s so happy taga sister ta, Marwan yadade yana kallonsu dazai shigo office dinne amman saiya maida musu kofan yarufe yawuce they need the time. EPISODE 2 Ammi taciro Amirah daga jikinta da bataso ta barta taga yarinyar kaman ma takara kyau ne tana bin jikinta da kallo tundaga sama har kasa tace Yammatan Ammi ta tsare Ammi Amirah tai da idanu tana kallonta batako kyafta idanu, Miemie tace ni barakimin magana ba ko kallonta Amirah tajuyo tayi saita shige jikin Ammi dasauri tai lamo amman still tana kallon Miemie dake murmushi sosai, Ammi tacirota daga jikinta ta zaunar da ita cikeda kulawa irin na mahaifiya ta taba uniform din tace wayake samiki kayan nan Amirah ? Ahankali tana kallon Ammi da yar karaman muryan tace Ammi tace an ina ? Ahankali tace bayi Ammi tace wanka fa waya miki ?ahankali tace Ammi tace da me da me nace babu kyau namiji ko mace su taba miki idan sun taba kiyi ihu ki gudu ko kiyi cizo sannan ki sanar dani ahankali Amirah ta nunama Ammi boobs da wajen fitsari, cikeda hikima Ammi tace wata ko wani yataba? Girgixama Ammi kai tayi alamun a a, wani ijiyan zuciya Ammi tasauke tace Alhamdulillah ,Alhamdulillah Ammi takai hannunta tadaura gefen fuskanta tana murmushi sosai hawaye naso su kara zuba amman ta tsaresu tace bari Dr yazo saimu tafi gida ko sake hawa jikinta Amirah tayi ta kankame Ammi wlh kaganta zaka dauka nono zatasha she s super clingy to her Mom, Knocking kofan akayi Ammi na kokarin cireta taki fita daga jikinta tai lamo Marwan yabude kofa tashigo batare daya kallesu ba yamaida kofan yarufe Ammi tabisa da kallo kawai taji zuciyanta ya natsu da Dr ganin diyarta is fine babu wanda yayi kokarin cutar da ita a facility or take advantage of condition na yarta na rashin wayau da shirme haka, zama Marwan yayi ahankali Ammi tace Doctor Marwan dan dago kansa Marwan yayi dan baitabama tunanin Ammi zata rike sunansa ba ko ta kirasa in full hakaba, baki Ammi tabude zatai magana but she s so emotional saitai shiru kafin tace sauke iniyan zuciya tace this past kwanakin nan sune the saddest day of my life Ammi takai hannu ta sharce hawayen daya zubo mata hakan yasa Marwan yasauke kansa kasa Ammi tace banda tunanin daya wuce is y ata fine? Taci abinci? Tana ina? Yana wajen wa? Yarinya na bata magana, what if wani ko wata take advantage of condition nata kaganta ba uhm ba uhmhum ba wayau ba Ammi tai shiru sabida kuka dayake cinta, Ammi tasauke sauke ijiyan zuciya tace naga diyata she is fine, healthy, babu abinda yasameta, she looks healthy than yanda takema a gidana, zzzabin yatafi nobody took advantage of her, she s well taken care of and it s all thank to you Dr Marwan, dan haka nagode nagode, Allah yayi Albarka sannan Allah yabiyaka nagode dakin duk akai shiru, ahankali Ammi tace zan iya tafiya da ita ai ko Dr? Dan shiru yayi saiya dago kansa yakalli Ammi yace before that akwai maganan danakeso muyi dake saiya mike yazagayo yayi wajen kofa yace Maryam keda Amirah ku biyoni dasauri Miemie tamike tana mamakkin yanda yakirata cikeda izza kaman yana kiran kanwarsa, ahankali Ammi tadaga Amirah daga jikinta tace bi Miemie kuje zamuyi magana da Doctor gani nan zuwa awani kalan shagwabe Amirah takara kwakwume Ammi, Marwan na kallonta kai tsaye yace come with Maryam Amirah ba musu tasaki Ammi ta taso, saitazo sai yayi gaba wani room yabude kayan wasa ne adakin da tv saiya bude yace ku zauna anan shiga sukayi yamaida kofan yarufe yawuce yakoma office din Ammi tabisa da kallo tace ina fatan komi lafiya lau Dr ahankali yace eh, sit here yanunama Ammi kujeran dake gaban table hakan yasa Ammi ta taso tazo wajen gaban tazauna Marwan yazauna yana bude locket saiya ciro zanen da Amirah tayi daya linke yamikama Ammi yace Ameenah tai zanen nan ahankali Ammi tasa hannu ta karba saita shiga warwarewa batamasan Amirah tai zane ba Ammi ta zana tsafa akasa ga Daddy yana kaimata punches da duka dasauri Ammi tarufe zanen takalli Marwan dake kallonta tace Dr Amirah tai zanen nan? Bata taba zane a agida ba banmasan ta iya Zane hakaba ahankali Marwan yace kids like her nada talents da dama da bazama kasani ba sai randa zasuyi zakaita mamaki, and yara irinsu nada wani irin memory da basa mance abu, she might not be verbal but she has many ways na communicating abu example this drawing datayi Marwan yayi shiru sai chan yace I know this is your private life and baikamata nasani ba, but did you know what this means for yara irin su Amirah the day dasuka fara samun takardan zane su zana abin nan sai Marwan ya karbi paper ya warware yakalallo Ammi yace it means this is matsalan dake damun Ameenah! I believe I can help Ameenah get better but I can t do it without your help dole saikin taka rawan gani a nema mata lafiya, please answer me sincerely yayi shiru kafin kai tsaye Marwan yace idan mijinki na dukanki agaban Ameenah yakeyi?! Sauka tambayan yayi a kunnen Ammi kaman saukan aradu, bawai tambayan yana dukanta ko ba a dukanta yayi ba no kai tsaye yamata tambayan cus he s sure anayi ne sai Ammi takasa magana, ahankali Marwan yace I am sorry I know my question might be somehow on your ear, amman condition din Amirah shine wannan, akwai cases na children dasukai withnessing domestic abuse, ana dukan iyayensu agabansu dayasa suka shiga depression, wasu suka sami ciwon hauka etc Marwan yace I read history nata she was okay as kid but around 6/7yrs kika dawo da ita hospital dinnan akan she hardly talks, ko a school batason mutane, she s so clingy towards you batason ta barki even for a second, that means alokacin brain dinta yafara wayau tafara understanding someone is hurting her mother or her mother is always sad ko abu makamancin haka am I right? Lumshe idanu Ammi tayi hawaye na fitowa saitasa hannu ta sharce ahankali tace Dr are you saying nine sanadin da Amirah take haka? Ahankali Marwan yace not entirely but kin dauki 70% na dalilin dayasa she s like that Tashi Marwan yayi saiya wuce wani drawer saiya dauko wasu abubuwa kaman roba kaman ceramic amman all of them brain ne guda biyu yace can you touch this hannu Ammi tasa ta taba na farkon Marwan yace what did you feel? Tace karfi yanuna mata dayan alamun ta taba ta taba tace taushi wannan Marwan yace good I want you to picture brain na Amirah as mai taushin nan Ahankali yace yawanci a matsalan kwakwalwa duk wanda zakiga yakeda tabun hankali kokuma wani matsala na kwakwalba abu daya zuwa biyu ko uku ne, na farko akwai heredity inhar a danginka kunada mai ciwon hauka so likely a lineage naki ko family naku akwai Wanda zai dauka, sai nabiyu family, family plays a big role good or bad a ciwon hauka now this is inda Ameenah tashigo, don t forget nace ki dauki brain na Amirah as soft one dinnan, Allah yana halittan mutane with different features, akwai mutane masu taurin rai, taurin zuciya karfin hali da sauransu, akwai mutane masu sanyi zuciya, hakuri, peaceful marasa damuwa, Example now Amirah and Maryam are siblings amman Maryam looks tough a inda Amirah take, Amirah is a child dakika haifa that s so soft consider her an egg, she s so dalicate abu kadan zai iya tada mata da hankali sabida haka Allah ya yota, that girl loves you more than anything and all of a sudden tana yar karaman nan maybe she witnessed kullum mahaifinta ke dukanki her little delicate brain couldn t take it and boom Marwan yadauki brain din ya wurga a kasa saiya fashe ga abubuwan brain din sun tarwatse Ammi takalli abin Marwan yace this is brain na Amirah, her brain doesn t function well sabida she s traumatize with abinda take gani a g da saisa she doesn t act normal, ganin mahaifinta triggers her anxiety, she s always clingy towards you cus she feels that s her own way of protecting you idan tana jikinki nobody can hurt you babu wanda zai taba mata Mama, she s scared, afraid of mutane she feels kaman za a daketa they might hurt her yanda ake miki, gani mutane da yawa na daga mata hankali, she s constantly not at peace, she s always sensing danger around duk inda take, hallucinating it, she s never at peace saisa bacci kemata wahala koda yaushe she s thinking or imagining you might be in danger, she s sad from abubuwan dataga ana miki saisa she grew up not to know yanda ake smiling ko wani abu her face is always straight da sauransu, low speech tone, her voice is always low, she hardly talk, very attach to you dake kadai take yarda aduniya, all this are signs na Schizophrenia spectrum disorder, wanda particularly trauma during childhood, can disrupt healthy brain development and trigger symptoms na schizophrenia, that s why kike ganinta she s not a normal girl as she should be kaman sauran yara yammata of her age duk yanda Ammi taso ta daure takasa tafashe da kuka sosai gaban Marwan, wlh da gaske ne ilimi ba karya bane, bata taba sanin cewa yaro yataso yana ganin fadan iyaye, dambe ko ana dukan mahaifansa yakansa yasami trauma dahar kwakwalwansa zata buga ba sai yau, brain na kowa daban akwai wanda baida karfin zuciya da abu kadan koda tsoro ne zaisa kansa ya tarwatse, Ammi tabasa tausayi saiya sauke kansa kasa yayi shiru, Ammi takama bakin