Sashe 52
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin yar karaman muryan nan tace Ammi ni zan tafi wajen Ya Marwan cikeda fada Ammi tace zan makeki fa Amirah wannan wani kalan abune Miemie dake tsaye tace ke baki iya jan ajiba ? Strictly Ammi tace zauna anan da Miemie bari naje muka gama magana sai kije juyawa Amirah tayi da gudu saita wani fada jikin Miemie ta kifa kanta akirjin Miemie tawani fashe da kuka mai bala in ciwo, gani take Ammi nahana ta ganin Dr Marwan dinta, turus Ammi tayi ta tsaya tana kallon ikon Allah ganin kalan rigiman da Amirah keyi akan Marwan, Ammi kawai tajuya aranta tana zakici kankyanki nan gaba saikin dinga neman inda zaki gudu kije, anutse tai sallama tareda daga labule ta shiga dakin da Marwan ke ciki ganin Ammi ce tashigo dagudu Marwan yawani zame daga kujeran yazauna akasa, kansa akasa, murya chan kasa ya amsa sallaman Ammi, wucewa Ammi tayi tasami waje kan kujera ta zauna, cikeda Kamala tace tashi ka zauna Marwan girgizama Ammi kai yayi alamun a a kansa akasa still murya chan kasa yace ina yini Ammi wani irin kunyan Ammi yakeji da bazai iya hada idanu da itaba, he feels he wronged Ammi with abinda yayi, anatse Ammi tace lafiya kalau ya wajen su Umman ka ? Kansa akasa still yace suna lafiya sunce agaidaku Ammi tace madallah muna amsawa daganan bata kara magana ba dakin kowa yayi shiru, sunkai wajen good two minutes ahaka sai Ammi ta mike tace bari naje tai wajen kofa daidai tamika hannu tadaga labulen zata fice asanyaye Marwan yace I am sorry Ammi yadanyi shiru kansa akasa sai chan yace dan Allah kiyakuri juyo da kanta Ammi tayi ta kallesa yanda kansa ke kasa, calmly tace bakomi, komi yariga yawuce, Allah ya albarkaci auren ku Ammi na maganan tawuce tafita tashiga dakinsu taga daga Lami har Miemie lallashin Amirah dake kuka ba wasa suke, har wani ijiyan zuciyan kuka take saukewa, Ammi tamata wani mugun kallo tace tashi to kitaf bata k arasa maganan ba Amirah harta mike dagudu tayi kofa duk suka bita da kallo mayafin ma bata saka ba tadaga labule kawai tafice daga dakin abinta. EPISODE 5 Lami ta kwashe da dariya tana kallon Ammi datai turus kawai tabi Amirah da kallon mamaki, Miemie na murmushi kasa kasa, Lami tace yaran zamani ba kunya ko kadan, daga gobe ne ai mun kaita gidansa muhata da wannan darun datake mana Ammi batace komiba kawai tasami waje ta zauna tadauki charbi abinta tanaja. Marwan na zaune a inda Ammi tabarsa Miemie tashigo dasauri ba kallabi still fuskanta kaman ta wanke da ruwa sabida kuka, Marwan yadago kansa ahankali ya tsareta da mayun idanunsa kirjinsa nawani kalan bugawa, tana tsaye gefen kofa batare data karaso wajen ba, she wants to hug him but tasan yahanata saisa batazo ba tawani turo baki ta lankwashe wuya ashagwabe kaman baby tana kuka still, Marwan ya tsareta da idanu ko kyaftawa bayayi, daga inda yake zaune yanajin kamshin datakeyi dake fizgansa sosai, bakinsa yabude ahankali yace come kaman jira Amirah take dawani irin sauri tazo gabansa kirjinta na bugawa taduka zata zauna agabansa idanun Marwan suka sauka kan gaban boobs nata sabida riganta ya zazzago bawai yagansu full bane but yaga saman dasuke nan acike tammmm farare tasss, ya lumshe idanunsa dasauri, he s feeling kaman ya tsaga kirjinsa yasata aciki yahuta kawai, zama Amirah tayi agabansa dab dashi tana kara turo baki hawaye na zubowa bude idanunsa Marwan yayi ya tsareta da idanu kaman yanda take kallonsa asanyaye itama da idanunta dake kyalli na tears, cikin yar karaman murya yace yaushe kika dawo rigimammiya ? Makemai kafada tayi another new hawaye na zubowa, duk yanda Marwan yaso yadaure yakasa hannunsa yakai ahankali yadaura saman fuskanta, wani sanyi Amirah taji da tafiyan abubuwa a cikinta da batasan sanda tawani sauke ijiyan zuciya ba da saida iskan yasauka akan fuskansa, yatsan hannunsa yakai ya sharce hawaye kaman yana magana da baby yace why are you crying Little Meenah? Wani yammmm Amirah taji sabida yanda yakirata da batasan sanda takai hannunta takama hannunsa dake kan fuskanta ba tarike tana sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri, wani irin abu takeji game da Marwan that s unexplainable but she knows kaman ta cinyesa, kota hadiyesa, kota koma jikinsa gabaki daya takeji, wani yarrrr Marwan yaji jin yanda Amirah takama hannu sa tarike hannunta bala in taushi gashi duk yayi zufa lallen da aka mata ya rabbi hannunta kaman ba hannun mutum ba tsabagen kyau, kawo fuskansa dab da nata yayi yana kallon kwayan idanunta dake kyalli sosai yace rigiman me kikeyi ahankali like a little baby ke magana tace Ammiiiiiiiii murmushi kadan Marwan yayi Amirah tawani tsaresa da idanu ya rabbi murmushi yamai kyau sosai tana kallon glasses na idanunsa, shikuma yasauke idanunsa kan kitson da aka mata baisan sunan style dinba but baitaba ganin kitso mai kyau in his life like this one ba, tunda yake arayuwansa baitaba ganin kitso dayamai kyau like this ba sauke hanunsa yayi daga fuskanta ya ijiye kan fatan wuyanta, wani irin ijiyan zuciya Amirah tayi dan she felt cold har a bargon kashin dake jikinta, tsayawa yayi yanaso yacire hannun nasa daga wuyanta but yakasa, her neck is so soft, is so warm and very smooth, gently yashiga shafa wuyanta da hannunsa tsigan jikin Amirah yawani tashi dahar saida yagani yakai hannunsa yakamo gashinta dasuka azube so silky gashin bakin kirin tana wani kamshi, ahankali yakalli kwayan idanunta kaman yanda take kallonsa yace kitson nan yayi kyau wani irin dadi Amirah taji kawai bazato tashige jikinsa tai hugging nasa tana manna fuskanta a kirjinsa, tanason kamshin dayake sosai bana wasaba, bugawa kirjinsa keyi nonstop kallon kofan dakin yayi da labulene kawai he will feel wani iri idan wani yazo yagansu ahaka, murya chan kasa Marwan yace bana hanaki ba dago kanta tayi daga kirjinsa jikinta duk yamata wani iri, hannunsa yakai yadanja hancinta yace ke mage ce? Washemai Baki yayi saiya dagata daga jikinsa, mikewa yayi dasauri Amirah tamike itama tana shirin kuka, saiya ciro kudade daga aljihunsa dayawa ya ijiye akan kujera yace jeki cema Ammi zan tafi hannunta tasa abaki saita wuce tafara tafiya ahankali tafita, ijiyan zuciya Marwan yasauke saiya fito daga dakin EPISODE 5 Daga bakin kofan dakinsu Amirah ta tsaya tace Ammi tajuyo tana kallon Marwan daya fito daga dakin idanunta yaciko da hawaye dan bataso yatafi, Miemie tafara fitowa akunyace tace Ya Marwan ina yini ? Anatse Marwan yace how are you Maryam ? He talks to her like an elder brother, ahankali tace lafiya lau Lami tafito tareda Ammi, Marwan yasauke kansa kasa dasauri yace saida safe Ammi Ammi tace agida mutan gida gyadama Ammi kai yayi yay hanyar zaure zai fice, kawai Amirah tawani rushe da kuka tana tsaye daga wajen kofan dakinsu datake tana kallonsa, chak Marwan ya tsaya batare daya juyoba, Ammi tadan kallesa sai kawai tawuce takoma ciki, Lami da Miemie suka bita suma cikin dakin, dan juyowa Marwan yayi suka hada idanu da Amirah dake kuka sosai, da idanu yamata alamun tazo, dasauri ta taho wajensa ta tsaya dab dashi tana kuka harda shesheka, ahankali murya chan kasa Marwan yace why are you crying? da yar muryan nan nata dake fita da kyar cikin kuka yar karaman gaske sounding like a baby tace zan bikaaaa hannunsa yakai yadaura kan fuskanta ya sharce hawayen ganin hawayenta kaman river basu da wahalan zubowa kuma nan da nan sun wanke mata fuska tass, murya kasa kasa ta yanda babu wanda zaijisu yace we will be together tomorrow okay, stop crying, daga gobe i will never leave your side, I have to go yanzu kinji yayi maganan ataushashe da sigan lallashi, gyadamai kai tayi tana sauke ijiyan zuciya ahankali na kuka tana kallonsa, Marwan yayi shiru yana kallonta zuciyansa nabugawa sabida yanda yakejin sonta, kaman gobe tayi yanzu yatafi da ita kawai, ahankali ya kawo bakinsa wajen goshinta sai gently ya manna soft lips nasa kan goshinta ya sakin mata wata yar karaman light kiss wani yirrrrrrr Amirah taji da saida shi kansa yagani, dan komawa baya yayi anatse yace go to your room now gyadamai kai tayi saita juya ahankali tana tafiya tana juyowa tana kallonsa shima yana tsaye bai wuceba har saida takai dakinsu tashiga sannan yajuya yafice yashiga mota yaja yabar anguwan. Komawa dakin Amirah tayi tana kuka ahankali Ammi ko kallonta batayiba ahankali tazo inda Ammi take tazauna, still Ammi bata kalleta bata kalleta ba, gently ta kwanto jikin Ammi, Ammi ta kalleta dasauri Amirah ta runtse idanunta bataso Ammi tamata fada takara kankame Ammi tai lamooo, ahaka bacci yayi awon gaba da ita Ammi sai kallon yaran take dan itama Miemie tayi bacci, she feels kaman kar gobe tayi tarabu dasu. Ahankali Ammi ta kwantar da ita agadon tamike tafito alwala tadauro kawai tadawo daki ta shimfida dadduma tafara salla wanda yaranta kawai takema addu a Allah ya albarkaci aurensu, yabasu zaman lpy da mazajensu, Allah yaba Amirah lafiya completely har saida aka kira sallan asuba sannan ta tashi ta tada Miemie da Amira dan ayi salla Lami ma ta tashi makota har an fara shigowa daura abincin biki. Gabaki dayan rannan shima Marwan bai runtsa ba yakosa gobe tayi akawomai matarsa, yayinsa kowa na gidan anyi lalle da sauransu, har lokacin no one knows whereabouts na Saleem. Daga masallacin sallan asuba Marwan yafice abinsa dan baiso ma agansa atasahi gaba. Wuraren 11 aka gama yima amare makeup wanda da kyar Amirah ta yarda dan she was feeling uncomfortable, makeup is something da bata taba yiba, Ya Rabbi ita karan kanta Ammi saida takara kallon Amirah cus yaune rana na farko datake ganin Amirah tazaman mata yar budurwa a ido dan she always sees Amirahnta as a baby, Amirah tayi kyau cikin black and gold lace data saka ana gama makeup din tazo wajen Ammi adaki ta zauna taboye abayan Ammi, batason yanda mutane keta kallonta da yanda taga mutane dayawa agidan acike ana hayaniya dudda babu kida ko DJ but she doesn t like it. Kallonta Ammi tayi tace tashi muje ahankali ta tashi Ammi tariketa, saita kaita dakin Baffa wanda babu kowa ciki tazuba mata abinci karba tayi tafara ci ahankali, Ammi na kallonta