Sashe 40
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ahankali Saleem da jikinsa yayi sanyi saiya wuce ya tsaya gaban operation room din ta glass ya leka baya ganin komi amman dudda haka yacigaba saikuma yadawo yazauna yadafe kansa yayi shiru, da kyar Mami tai shiru tace kira min Ammah Alhaji baiyi musu ba yakira Ya Ammah Mami ta karbi wayan tafada mata tana kuka kawai ta katse wayan within one hour suma sukazo duka yayyinsa idanun kowa yayi jajir Yaune rannan da Ammi zataje taga Amirah, girki tamata mai dadi ta iso asibitin around 12:30 tana ganin yanda asibitin yarikece saita wuce bangaren mahaukata tana tafiya anatse tana zuwa taga nurses suna a tsaitsaye hankalin kowa atashe gaidasu tayi tace nine Maman Amirah Dr Marwan yace yau nazo na ganta jikin Nurses din yakara sanyi jin sunan data kira, daya daga cikinsu takasa daurewa tace Dr Marwan yanzu haka yana cikin theater fighting for his life yayi hatsari babban mota ta takesa! Wani kalan faduwa gaban Ammi yayi tace Innalillahi wa innailaihi raji Nurse tace wlh on his way coming to the hospital abin yafaru, anyways nacikaki da surutu, Nurse Wali take her to Patient 422 room Nurse tace muje Hajiya wani iri jikin Ammi yayi saitaji hankalinta yatashi gabaki daya saitaji ta bala in damu kaman ta juya taje wajen dayake tabar Amirah, bata taba haduwa da likita mai kirki da mutunci irin Dr Marwan ba, Allah yabasa lpy, Allah yatashi kafadunsa, ahaka aka bude mata dakin da Amirah ke ciki tashinta kenan tareda Umma, Umma kebata labarin ance Dr yayi accident kawai saita fashe da kuka da Ammi tashigo taga Amirah na kuka saita tsaya turus tama kasa motsi daga wajen tana kallon Amirah, Amirah ke gani na kuka haka ko idanunta ke mata gizo? Nurse tai ciki dasauri tace meya sameta take kuka? Umma tace gayamata nayi Dr dinta yayi hatsari shine take kuka ni banmasan tana kuka ko magana ba wlh Nurse da sauri tace you don t tell patient irin abubuwan nan Umma, ya isa Amirah, nothing will happen to Dr M kinji, kinga see your Mom is here to see you, stop crying now juyowa Amirah dake kuka sosai tayi takalli Ammi data tsaya turus tana kallonta mamaki ya kasheta saita wani tashi da gudu tazo tai hugging Ammi kukan yakaru harda shesheka kaman zata mutu, tsorata ma Ammi tayi tace ke Amirah kukan ya isa haka babu abinda zai samesa kinji, kinji yan matan Ammi cikin kuka sosai Amirah da yar karaman muryan nan tace Ammi ina sonshi! Dan dakatawa Ammi tayi kaman bataji maganan ba dan ahankali tayi maganan, Nurse da bama su jitaba dan bata magana da karfi tace bari muje Madam itada Umma suka fita daga dakin, Ammi tafito da Amirah daga jikinta dake kuka nonstop tace me kikace Amirah? Cikin kuka tana shesheka tana huci lips nata nakara komawa so pinkish sabida uban kuka ahankali tace Amirah na son Yaya Marwan Dr Mai saka glass! Sandarewa Ammi tayi gashi tai maganan exactly kalan sequence datake magana kuma ahankali, tunda take bata tabajin Amirah tace tanason wani ba, Amirah bata ma taba mata long sentence haka ba, yanda abin keba Ammi mamaki saitaga kaman she s over thinking abun maybe so as her Dr take nufi cus ina takeda hankalin sanin wani so, but for Amirah taita kuka haka yarinyar da batada emotions sau nawa ita Mamanta na ciwo saidai Amirah taita kallonta with that straight face ba tausayi ba kuka, yarta taji sauki ne? Amirah tasoma warkewa? Her little soft brain yafara processing something called love? Tausayi da damuwa ne? Ammi bata gama lissafe lissafen datakeyi ba Amirah takama hannunta tana rera kuka kaman waka tace zanje wajensa Dasauri Ammi tahada fuska tace banson shirme fa Amirah mutumin dake operation ne zakije wajensa, wuce kizauna kafin na sassaba miki kallon Ammi Amirah tayi saita juya ahankali ta wuce gadonta ta kwanta saita juyawa Ammi baya takai duka hannyenta biyu baki ta lumshe idanu tana kuka ahankali mai tabarai, yau Ammi ke ganin abu Amirah fushi tayi da ita? Ko Ammi tama Amirah fada da ihu Amirah still bata bar n side d nya tana nanike da ita saidai ta sauke kanta kasa Amman jibi Amirah yanzu? Zuwa Ammi tayi saita zauna bakin gadon tabude jakanta tana ciro kula tace tazo nadafa miki abinci mai dadi na soya miki kaza ko motsi Amirah batayiba, wasa wasa babu wani kalan abu da Ammi batama Amirah ba Amirah taki kula Ammi sai kuka ba kakkautawa jikinta ma yarikice yayi zafi Ammi sai kawai tazauna tana kallonta daidai likitan dake dubata yau tashigo ganin Amirah na kuka yasa tace Subhanallahi meya sameta haka? Jikin Ammi yayi bala in sanyi tace wai Dr Marwan zataje gani take kuka haka gabaki daya narasa gane kanta dasauri likitan datake dattijuwa tace oh no kuka sosai haka is not good for her, Amirah Dr Marwan is out of danger Alhamdulillah yafito daga surgery lafiya lau he s with his family, gobe zan kaiki ki gansa kin yarda? Make kafada Amirah tayi batare data kalli likitan bama, Ammi tace kodai natafi da ita gidane Dr naga tasoma samin sauki tunda har tana iyama kuka tana magana daidai gwargado Dr tace uhmmm I can t say for now bansan what plan na treatment Dr M ke dashi akanta ba bai rubuta a fill dinta ba, but I will advice tunda keda kanki kinyi acknowledging progress na treatment nata kibari zuwa gobe ko jibi haka Dr M yadan dawo daidai I will talk to him idan ya yarda saina sallameku okay Gyadamata kai Ammi tayi wlh kukan da Amirah keyi har zuciyanta yake sosawa yarinya has been crying for how many hours now, ahankali Ammi tace likita dan Allah nadan fita da zuwa zuwa waje haka nadanyi magana da ita maybe tahakura tai shiru likita tace yeah please cus this kuka da sadness dinnan is not good Idan kun dawo nurse zata gayamin zanzo nadubata again, I will let the nurses know nina baku permission na fita da ita so za a barku, zuwa Ammi tayi dab da ita takoma kfadanta cikeda lallashi tace tashi to mufita Amirahn Mamanta Cikin muryan kuka yar karama sosai tace zakikai Amirah wajen Dr Marwan? Tsare jajayen rinanun idanunta Ammi tayi da kallo saita gyadamata kai kawai batare datayi magana ba sai Amirah ta taso hijabin da Ammi tazo mata dashi daga g da tabude handbag nata taciro hijab milk color ne 2 yards ya tsaya mata wajajen ciki, Ammi ta duka tasaka mata takalmi sannan ta share mata fuska tass da hannunta tarike hannunta tace muje toh ahankali tasauko daga gadon jikinta ba karfi Ammi tabude kofa suka fice kanta akasa she looks very very pretty sweet and innocent, babu wanda yahanasu suka fito compound na asibitin kanta akasa bata kallon kowa sai Ammi tashiga tafiya sukai wajen asalin dayan bangaren asibitin sai suka shiga ciki Ammi ta tsaya dan batasan ta ina aka kwantar da Dr ba kowani abu, Umma dake kula da Amirah tagani tana zuwa wajen zata fita batama kurada u ba dasauri Ammi tace dan Allah wani daki Dr M yake Umma ? Umma tace ohh Dr M dai Allah yamai farin jini yau kinga marasa lafiya dake kuka sabida shi, kinga benen nan zaku hau kuje na uku private dakuna ne dakinsu ne 651 gyadamata kai tayi sai suka wuce Ammi na tafiya da Amirah dake hawa bene ahankali dan cikinta ciwo yake, tun kafin su karasa hayowa straights din Ammi taga room 651 din kawai jitayi Amirah ta karbe hannunta daga na Ammi harda dan gudu gudunta tawuce EPISODE 3 Waiwaye baya kadan! Wuraren 3 aka fito dashi daga surgery aka kawosa private room, Mami, Ya Ammah, Ya Maryam, Ya Fatima dukansu sun iso hankalin kowa atashe idanunsu yayi jajur, Saleem was so down shima, Abba ma haka duk suka shiga dakin yana kwance akan gado ga oxygen a hancinsa, bai farfado ba yana sanye dawani riga na operation, ganinsa ahaka su Ya Amah suka kara fashewa da kuka, Dr strictly yace idan kuka zaku mana i will send you outside, he s fine, he s completely out of danger, he will recover soon, zai farfado soon godiya yakamata kuma Allah he survived irin ghastly accident dinnan Abba yakallesu yace dan Allah kudena kuka, wai Mami kinayi sunayi wazai hana su toh eh Sweetheart ? Shiru Mami tayi tana goge fuskansa, Dr yace bari naje he will wake up soon ahankali Saleem ya tsaya gaban gadon yana kallon Marwan yayi folding hannunsa a kirji idanunsa kuri kan fuskansa, saiya juyo yakalli Mami yace Mami kinzomai da any spare glasses dazai saka ya farka? Dasauri Mami ta kadakai alamun aa, Ya Fadila tace nazomai da wani dayake gidana tai maza tabude handbag nata taba Saleem ya karba saiya ijiye kan side drawer na gadon yana kallon fuskan Marwan har lokacin kaman yacemai yabude idanunsa, anatse Abba yace zomuje masallaci Saleem gyadama Abba kai yayi dudda yasan bazai iya salla ba saiya bisa suka fice dakin yarage su Mami kadai dasuka zazzauna Mami tazauna gefen gadon tana kallonsa takama hannunsa tarike while su Ammah nakan couch kowa na addu PRESENT MOMENT Da gudu Amirah tai wajen dakin Ammi na kirana. Amirah! Amirah! Amman dasaurinta ta murza handle na kofan tabude tanajin wani shauki na sanyi da gudunta tashiga dakin saita tsaya turus da sauri kanta akasa ganin mutane, daga Mami, Ya Ammah, Ya Maryam, ya Fadila duk suka juyo suna kallon wata yar yarinya mai fitinannen kyau data shigo dakin ba sallama, ba magana, bakomi kanta akasa takai duka hannayenta biyu tasa abaki tai tsit, baki Mami tabude zatai magana wani dan karamin motsi Marwan yayi hakan yasa Mami tajuyo da sauri ta kallesa, daidai hannunsa na motsi dasauri Mami tamike tana shafa kansa cikeda so tace Marwan, Marwan, katashi? I m right her Son ganinan Amirah na tsaye chak inda take su Maryam duk suka taso zuwa gadon, ahankali Marwan yashiga motsi yana kokarin bude idanunsa Mami tai maza tadauki glasses nasa tabude tarike a hannunta, kadan kadan yashiga bude idanunsa dasukamai nauyi sosai yana ganin dishi dishi Mami tasamai glasses din anatse yace Son can you see me ?Bude idanunsa yayi sosai yana kallon Mami