Sashe 84
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
horn akayi har yau Abba yaki dauko mai gadi da kansa yake budema kansa horn din yasa Maman Baby tabude idanu dasukai ja tace yau bazaka fito ka bude gate din dakanka ma tabuga tsaki tabude kofan falo tafito tazo wajen gate din kai tsaye tashiga bude kofan batare daya leka ba tana budewa ta wuce gefe motan yashigo da gudu tana masifa tace eh kana tareda tsohuwar matarka ko kirana bakayi kama katse wayan ne iyye yanzu kadawo ka banni da bude maka gate mutum sai bak n mako menene a dauko mai gadi tayi maganan tana maida gate din tarufe tana juyowa taga wani mutum tsaye abayanta yarufe fuska da mask ya danno mata bindiga ya saitata, wani zaro idanu tayi gabanta na faduwa zatai ihu da murya na boss yace if you shout I kill you tsurewa Maman Baby tayi jikinta na mahaukacin rawa sosai takasa magana bata taba ganin bindiga ba sai yau, kawai saitaga an bude bayan motan maza biyu sun shigo suma duk fuskansu arufe ga bindigogi hannunsu, Mutumin yasa hannu yaja hannun Maman Momi yace s go fitsari har kufcemata daga gaba yayi tana tafiya yana zuba akasa face Innalillahi Innalillahi, yau nashiga uku shigo da ita falon akayi aka wani jefar da ita tsakiyan falo dukansu yan fashin u uku suka tsaya kanta aka kara bindiga uku akanta Maman Momi tace Auzubillahi Mina shaidanir rajeem daya yamata ihu yace ina mijinki yakesa kudi? Ina kudin da Saleem yabasa? Wani zaro idanu Maman Momi tayi zata bude baki kawai daya yasa bindiga a bakinta cikin kakkausan murya yana kina furta karya zan harbeki abaki sai bindiga nan ta bullo ta keyanki mutuwa direct so ki tabbatar gaskiya kike fada, ina kudaden suke ? Maman Momi nawani kalan ijiyan zuciya na tashin hankali da bindiga a bakinta still tace duuukinsa maganan ma baya fita daga bakinta da kyau sAbida bindiga kawai suka kamata suka daga suka sata agaba let s go, sama sukahau dakin Daddy tabude tashiga suka suka shiga, daya na tsaye da ita tamusu alamu ashiga neman kudi nan da nan aka shiga neme neme ashe haka yan fashi keyi hatta katifan gado saida suka daga suna farke yadin katifan komi na dakin saida suka bude aka kwashe kudin akwai tin tasss takardun, agogo laptop duk wani abu na dukiya saida suka dauka da ATM card dinsa dake guda dan fashin yace muje naki dakin dakinta suka wuce tana ijiyan zuciya gwalagwalan ta suka kwashe tasss da kudade harda wayanta har dakin yaranta suna ciki yauma itada Daddy suka turasu gidan Baby su kwana sabida aji dadin rayuwa yau. Babu abinda basu daukaba yace kuje ku loda a mota search the entire house atare sukace yesss sir suka wuce suka fita Maman Baby sa jikinta ke rawa yakalla sai kawai yasa hannu ya juyar da uta yana daga doguwan riganta sama Maman Baby tace innalillah Bindiga taji saman kanta yace ko tari kikamin saina kasheki wlh kimin shiruu Kai Maman Baby taga tashin hankali wai da tsufanta itaba ba yarinya bace shekarunta kusan daya da Daddy classmate ne su tun zaman n secondary school tanaji tana gani dan fashi ya shigeta kawai yahau sosokata duk yanda taso ta daure takasa sai kukan bak n ciki tsofai tsofai da ita wani yake mata fyade kusan minti goma yayi yajuye mata shi ciki yaciro abin yamaida wando sannan ya fincimeta yasa bindiga akanta yafito da ita, suka sauko falo duk sun gama koda komi a mota har wayanta sun dauka ga daya na fitowa daga kitchen dinta dabatasan mesukajeyi a kitchen dinba, yace bani tape the same ragowan tape da aka rufe bakin Ammi dashi dazu akai amfani dashi ya rufe nata gam, sannan yadaura hannuwanta da kafafunta tasss suka dagata aka bude kofan bayin dake nan falo ya ijiyeta yafito yarufe bayin yace s go kun dauki car key dayan motan dana gani a gidan yaran sukace yesss shi Ogan yashiga babban jeep na Daddy dayan suka shiga dayan motan lexus sukabar gidan ransu fessss. Maman Baby tai juyin duniya ta kwance kanta takasa ga baki arufe kuma sai warin gas takeji, ga sperm dinshi daya zubamata kaman barkono gabanta is on fire sosai babu abinda yafi damunta kaman yanda takeso tamike ta wanke kasanta amman bahali tai kukan tai kuka saita ma fara tunani ramin mugunta suka fadane? Yaran nan ayanda sukasan da kudin nan da sunan Saleem dasuka kira kaman fa yan bangan da Dady yace zai nema yayi aiki dasu ne, to kashe daddy sukayi suka dauki motarsa yanzu sunzo sun kwace komi na gidan nan tassss kudaddensa sun kwashe da wayoyi da laptop daga ita sai gidan nan, Innalillahi hankalinta yatashi saitaji wani kalan tsoro yana kamata bangare daya na zuciyanta nagaya mata Allah ne yakamaki, Allah ne yakamaki, kun zalunci marainiya kunci amana gashinan yanzu bakisan inda mijin naki yake ba gashi kun rasa komi banda gidan nan tuussss taji karan abu kaman tashin bomb dabatasan menene ba, chan taga alamun wuta naci daga dan space na kofan bayin datake hangowa tafara kokarin ihu uhmmmm uhmmmm uhmmm amman ina! kai jama a this is the first time in her life take ganin mutuwa mutuwa na ganinta wlh wlh gidan nan yakama da wuta batasan tayaya ba tafara Allah natuba, natuba Ya Allah, na tuba zuciyanta kaman zaiyi tsalle yafito ta idanunta ganin wuta papapaaa har wutan ya iso kofan bayi. Yan anguwa da vigilante ne akaga wuta na kamawa agidan aka fara ihu ana kiran makota da fire service jama a suka fito ama bada taimako GrA ne sunada tasu motan tanka na ruwa incase of incident haka na fire nan da nan aka kawo aka shiga fesawa wajen 30min wutan ta mutu aka shiga ciki aka dauko Maman Baby da gabaki dayan gefen jikinta ya kone bakinta ya kone sabida tape din ya narke abakinta aka daukota da ranta amman wani kalan numfashi take irin na mai shirin mutuwa aka wuce da ita asibiti ana duba gidan ko akwai yara luckily ba yara ba kuma mijin .. WANNAN KENAN WAIWAYE BAYA KADAN! Sanda yan sanda sukakai gidan taredasu Marwan cikin yaran akwai guda daya daya zaga cikin daji yaje yayi kashi dan agidan ba wajen kashi saisa ba a tafi dashi ba dayazo yaga key mota ga Motan Abba duk awajen daman he was planning yayi magana dasauran team din suyu sama da mugun mutumin nan sukwashi kudin dan yaji wayan dayake da Saleem all this while amman dayaga an kwashe sauran takira asalin boys nasa suka fito farautan nan da daddare, da gangan suka sama gidan wuta dan kar wata camera tanuna su they re using this money da dukiya suyi japa subar Nigeria. EPISODE 9 Koda sukakai gida Lami ne ta taresu hankalinta yatashi tana kallon Ammi da Amirah zatai magana Ammi tace samin ruwan zafi a wuta lami, kiramin Yaya yazo gida, tayani kiran Miemie itama, bansan inda wayata takeba kwata kwata Mama Lami kawai ta gyadamata kai ganin ba lafiya Ammi tawuce tashiga dakinta Amirah tabiyota ahankali she s still crying, zama Ammi tayi bakin gado saita dago kanta ta kalli Amirah data shiga tahowa wajen Ammi ahankali cikin fushi Ammi tace wlh wlh kikazo wajena nan saina nakada miki mummunan duka Amirah, saina miki shegen duka yarinyar nan shigowa dakin Lami tayi da gudu dan bata tabajin Ammi na fada da Amirah hakaba, Lami tace lafiya Ammi ?Ammi tace dauki yarnan tabarmin dakin nan banson ganinta, ki taimakamata idan zaki iya ki hadamata da paracetamol kawai I m not ready to see her now kunga yanda Amirah ke kuka ga fushin Marwan ga Ammi na fushi da ita kalan wanda bata taba ganin Ammi tayi da itaba kawai saitaji dubiyan yamata zafi Lami tashiga dagata tace muje muje Amirah me kikama Mamanki haka? Amirah bamata iya magana Lami ya fitar da ita taje tahada ruwan dan itama talura da condition na Amirah sukaje bayi ita ta taimaka mata ta gasu saida Amirah taji kamanma mutuwa zatayi suka fito Lami tawuce da uta dakinta tabata wasu kaya tasaka daidai lokacin Umar na sauke Miemie akan machine jin ayanda Lami tace mata Ammi tace yazo he was so supportive kawai yakawota yace idan kun gama ki kirani nazo na daukeki gyadamai kai tayi daidai Baffa na zuwa shima Umar yashiga gaisawa da Baffa. Kafin da Baffa da Miemie sushi go gidan tare yana rikeda hannunta suna hira suka shigo gidan da Sallama Mama Lami tafito ganin fuskanta kadai sunsan bakafiya tace ku shigo nan shigowa dakin sukayi zata wuce takira Ammi taga Ammi tafito idanunta sunyi jajir, Miemie nashiga dakin taga Amirah ga tea agabanta bata tababa dagudu tai wajen Amirah tace Ya Amirah? Menene meya sameki? Baki da lafiya ne? Mama Lami meya sameta haka fuskanta duk ya kumbura ? Daidai Ammi na shigowa dakin tace sakinta tasa mijinta yayi atare da Baffa da Lami da Miemie sukace mene! Zama Ammi tayi saitai shiruuuu saikuma tashiga basu labarin komi daya faru tassss har zuwa dawowansu saita kalli Amirah cikin zafin zuciya Ammi tace open your mouth kifada mana dalla dalla abinda kikaje kikayi ma Marwan da iyayensa inba hakaba ranki zai baci Sosai take kallon Ammi gabanta kawai faduwa yake ashe uwa wacce bata taba dukanka ba take riritaka duk randa zata rikida tai fushi dakai jikake kafi tsoronta kan komi aduniya, Amirah bata taba sannin haka take tsoron Ammi ba sai yau sabida yanda taga ran Ammi yabaci har rawa jikinta yake takasa magana, Ammi tadaka mata mummunan tsawa. Bazaki bude baki kiyi magana ba Ameenatu rushewa dawani kalan kukan tsoro tayi kawai tashiga fadin abinda tayi ba karya dan ta dimauce, Ammi tafarfasa kawai takeyi, sanda Amirah takai wajen datace ita ta rungume Saleem dama yaga jikinta kawai Ammi ta taso Lami tana. Ammi, Ammi Inaaa fizgo Amirah Ammi tayi tashiga dukanta, though bawai wani lafiyayyen duka take mataba but just soft beating haka na fushi dayake nunama yaro yayi abinda ba daidai ba Lami tarike Ammi tace dan Allah kimata hakuri dan Allah Miemie ma ta tsorata bata taba ganin Ammi ta fusata hakaba har tana dukan Amirah tafashe da kuka itama tana rokon Ammi, Amirah nawani kalan kuka wlh