Sashe 31
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kawai ya karbi abincin yawuce dakinsa yazauna ya ijiye abincin yawuce gado ya kwanta bazaima iyacin abincin ba yasa hannunsa a switch na wutan dakin saiya kunna, saiya kashe, saiya kunna saiya kashe yana tunani, knocking kofan dakin akayi tareda budewa aka shigo Mami ce, suka hada idanu saita kalli abincin dako tabawa baiyiba, saita maida kofan tarufe ta taho wajen gadon hakan yasa cikeda karfin hali Marwan yatashi yazauna, Mami ta taho bakin gadon tazauna ta tsaresa da idanu, dauke idanu yayi da sauri dan yanzun nan saita ganosa, calmly tace meke damunka yau ? Ahankali yace bakomi tsaresa da idanu Mami tayi baya kallonta yake maganan, jintai shiru saiya juyo ya kalleta, ahankali yace Mami do you really want me to marry that girl? Idan ita kikeso na aura I can marry her for you shiru Mami tayi tana kallonsa, ahankali tace why will you marry wacce bakiso ? Dan ijiyan zuciya yasauke yace sabida babu abinda zaki bukaci namiki da bazan iya miki ba Mami na kallonsa sosai tace nafison ka auri wacce ranka keso gyadamata kai yayi saiyayi shiru, duk Mami na kallonsa, saita matso dab dashi tadaura hannunta akafadan sa tace did something happen a hospital naku ne? You look very sad lumshe idanu yayi baiso tacigaba da kallon kwayan idanunsa dan zata ganosa tsaf, murya asanyaye yace kaine ke dan ciwo kawai nai bacci zai dena ko kadan Ammi bata yarda ba amman batason ta takura shi, ahankali tace koma menene I m right here Marwan, you re not alone kaji, stop being sad, komi nufine na Allah, kwanta to Mami ta kwantar dashi dakanta tasa kansa a pillow dataji yayi dumi, ya lumshe idanu yaki budewa ya kalleta and this is one behavior nasa tun yana yaro, idan yanada damuwa daya bude idanu Mami ta kallesa ta gane gwara ya kulle idanunsa and end up sleeping, sai Mami taja bargo tarufesa tana kallon idanunsa tacikin glass ganin kaman hawaye yafito daga eyes nasa ya tsaya a hanci, tasan is not this yarinyar nan that is making him sad, tun dazu data kira taji muryansa wani iri meke faruwa toh. EPISODE 2 Yauma har dare su Abba basu dawoba amman Ammi tariga tagayama Yayanta yasa filinta a kasuwa agani. Bayan isha i taji ana bude gate na gidan dasauri ta tashi tabude window taga Daddy ne da Maman Baby, hakanna jitayi she s stronger than before komawa tayi tazauna Miemie data fito daga dakinsu tace Ammi Daddy ne? Gyadamata kai Ammi tayi batare datai magana ba chan tace daukomin hijabi na Miemie dasauri Miemie tawuce bedroom na Ammi tadauko ma Ammi hijabin tafito takawo mata karba tayi tasaka sannan tace kijirani bance ki biyoni ba Miemie tace bude kofa Ammi tayi tafito tasaka takalmi saita wuce flat na Maman Baby Sallama tayi duk suna falon kananun yara u biyu maza aura ta ne suka amsa sai Ammi tadaga labule tashiga tana murmushi tace Hassan an dawo lpy yaran suna dariya sukace lafiya lau ? Takalli Maman Baby dake kusada Abba tace Ya hanya Maman Baby wani banzan kallo tamata bata ansa ba Ammi takalli Abba tace inason magana dakai kaman jira Abba yake yace daga zuwana bazaki barni na huta ba indai zancen mahaukaciyan nan ne zakimin wlh bazakisan inda take ba, bari kiji wallahi wallahi kinji nai rantsuwa har abada mahaukaciyan nan datakusna kasheni bazata kara shigowa g dana ba, duk yana kumfan bakin nan Ammi kallonsa take adake sai kawai tazagayo tazauna akan kujera ta fuskanci Daddy sosai tace ba sabida Amirah nazo ganinka ba sabida kaina nazo Daddy saiyadanyi shiru yana kallonta hakana Maman Baby, da kyar yace Ina jinki dudda akwai yara awajen amman Ammi ta share tace inaso ka sawwakamin ne! Hakanna Daddy jiyayi gabansa yafadi dum Maman Baby tawani gyara zama tanaji har wani sanyi sanyi ajikinta, Ammi dake kallonsa sosai tace karka damu I don t plan on collecting gidan y ata ko motocinta ko dukiyanta dake hannunka, idan kaga dama kabamu, idan kaga dama karka bayar duk daya, sonake kasakeni nabar gidanka peacefully y ata naruga nasan inda take a asibiti zanje na dauketa mukoma gidan yayana da zama wat I want is kasake ni, nazo ja tambayeka ne sabida karubutamin takardan kabani idan baka bani ba the first abu dazanyi gobe da safe is naje namakaka a kotu dan na gama aurenka har abada wlh tunda yake da Ammi bata tabamai magana dakai kalan tone dinnna ba for 19yrs yanzu sai kawai yaji kirjinsa na bugawa itakuma Maman baby taji wani mugun farin ciki, baki Abba yabude zaiyi magana Maman Baby tace dalla Sweetheart kai shashasha ne dasai ta makaka a k ta tona maka a zaka saketa iyye? Ka saketa mana! Taje Chan u karata wanchan diyarta ka kira dan garejin nan ka daura musu aure abar mana gidanmu oho Daddy ya kalli Maman Baby sosai saiya kasa magana ma Ammi tace kainake jira Maman Baby kawai tamike tashiga wani daki tafito da takarda da biro tazo tabama Daddy tace idan kai ba tsinanne bane shine mace zatazo ta tasaka agaba kan ka saketa ka kasa ita taci baya wlh kana rufamata ma asiri dalla ka saketa hannu Daddy yasa yakarbi takardan saiya kalli Ammi yace inhar na sakeki wlh ko takarda bazan siyawa Maryam takai gidan miji ba and blame it akanki ke kikaja Ammi dake kallonsa cikin idanu tace duk abinda kakeso kayi ransa yaji yana baci ganin kaman so Ammi take ta kuresa tadauka bazai iya sakinta bane kodanbtaganta kyakkywa iyye saiya shiga rubuta ni Idriss na sakeki saki Maman Baby dake kansa tace saka uku dan tasan amfaninka wlh wlh Daddy yarubuta uku yayi signing instead of yaba Ammi saiya jefar akasa yamike tsaye fuuu afusace yabar dakin Ammi tasa hannu tadauki paper tamike tawuce tafita Maman Baby tace idan bakibar gidan nan gobe ba wlh sai an watsar da kayan ki Wucewa Ammi tayi takoma flat nasu tana shiga taga Miemie a kofa Miemie tace Ammi bai dakeki ba girgiza mata kai tayi ahankali tazauna saitadan sauke ijiyan zuciya takalli takardan saki kawai saitaji kuka bawai she loves Daddy bane but saki is something dake taba kowace mace wlh wani iri taji saitakai hannu ta share fuskanta Miemie ta rungumetata tana shafa bayan Ammi sun dade ahaka Ammi tadago kanta tace ba lallai aurenku yakai nan da 2month ba Babanki yace zai kirasa yadaura aurenku zaro idanu Miemie tayi ahankali tace Ammi murmushi Ammi tayi tace karki damu kome yayi zan miki kayan daki zanmiki komi daya kamata kinji Maryamana gyadama Ammi kai tayi, ganin jikinta yayi sanyi Ammi tace maza muje mufara hada kaya, mufara da dakinku bari muhada kayanki dana Amirah ko Ammi tasaka takardan sakin a handbag nata sukasauke yan akwatinan su aiki suka shiga yi tass suka hada komi Miemie sleep ma daga baya Ammi ta lullubeta tawuce kitchen ta hahhada kayayyakinta tanada buhu tazauna tabude envelope na kudin da Marwan yaba Miemie bandur na yan 1k guda biyu ne that s 200k da kudin zata sami mota gobe dazai kwashe jayahta tasss sutafi gidan Yayansu bata taba sanin kudin zai taimakesu hakaba. Batai bacci ba tass ta kwashe komi da komi duk tahada tarkacen su a falor tai sallan dare tama yaranta biyu addu a Miemie Allah sa albarka a aurenta Allah basu zaman lpy Amirah kuma kan Allah yabata lafiya daurarriya, da asuba Ammi tadata Maryam dan salla salla tayi tadauki wayanta taga miss calls 5 na Umar dasauri ta kalli Ammi tace Ammi Ya Umar yakirani sau biyar jiya kafin Ammi tai magana yashiga kiranta tace Ammi shine Ammi tace kidauka ahankali tadauka tace Hello shiru tayi chan saitace uhn jikinta yayi sanyi sosai takatse wayan idanunta na ciko da hawaye tace Daddy yakirashi jiya yace yazo da safen nan da magabatansa yadaura masa aure wai ya sakeki yanaso dake da abinda kika haifa kubar gidansa, Ya Ynar bai fadaba amman abinda Abba yace kenan Miemie tafashe da kuka sosai Ammi tace stop crying everything will be fine, ya isa ya Isa, Allah sa hakan ne mafi alkhairi bugo kofan dakin akayi atsirace Miemie tafito daga jikin Ammi, Ammi tamike tanaji anyi ball da kwanuka jikake ratssss abu na fashewa Ammi tafito falo Miemie biyeda ita, Ammi tace go inside Maryam da taga idanun sa, yace duk wani abu dana saya kada ki tabamin Ammi tace bakaga tv ka abango ba, babu abu naka dana taba you can still check kagani sosai Daddy yake kallonta yace nikikema magana haka? Wlh wlh tsinke bazan siyama yarki ba large goman safen nan zan daura aurenta gwara tasan bankata komiba sAbida uwarta ne, you out here up to this, Ammi tace you think sabida baka mata kayan daki ba nika cutar, kanka ka cutar ai dan Maryam yarka ce kuma bazata taba mance abinda kamata ba aure happen once in a life na diya mace amman dan kaci mutuncinta shine kakira yaron zaka aurar da ita awulakance dan kaci zarafina zarafin kanka kakeci nikikema magana haka Zainabu ? Yawani yo kan Ammi, azuciye Ammi tadauki wani muciyan tuka tuwo tace kai ba mijina bane yanzu wlh ko hannu kasa ajikina saina babballaka yau dakatawa Daddy yayi dan Allah yayisa da tsoro yace ashe mahaukaciya ce ta haifi mahaukaciya Ammi tace yess say that again katabani saina kakkaryaka da itacen nan juyawa Daddy yayi yace I don t have your time today useless woman zan koya muku hankali dake da yaranki you will come back to me begging idan yunwa halakaki agidan fakirin yayanki yawuce yafita, Ammi ta jefar da muciyan saita zauna kawai chan ta mike tawuce takoma dakin takalli Miemie datai zuru tace kiramin umar idan yanada masu mota yaturomin inason kafin karfe goman dazasu zo munbar gidan nan gyadamata kai yayi tashiga kiran Umar tace Ya Umar muna neman mai mota kanada shi da safen nan? Baima tsaya yaji menene dalili ba yace eh zan aiko da wani zaizo before 7:30 takatse wayan tace zaizo by 7:30 Ammi kawai tashiga lazimi abinta duk suna zaune around 7:20 Umar yakirata yace yana waje katse wayan Miemie tayi tace yazo Ammi Hijabi sukasa suka shiga kwashe kayan itada Ammi wanda bazasu iya dauka one one