Sashe 63
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
right parth ba, as long as baka taba shirka kahada Allah dawani bani there s still hope Saleem and I believe one day zaka chanza for good Saleem yadade yana kallonsa idanunsa sunyi jajur sai kawai yayi hugging Marwan ta side ya rikesa gam zuciyansa namasa wani kalan nauyii wlh hardly yake kuka arayuwansa amman yau he tries to talk sai hawaye wani iri yakeji ahankali yace m sorry Marwan, I am sorry, kuyakuri, wallahi wallahi I promise you daga yanzu na chanza this time taubatan nasuwah, even the other promise dana maka I meant it zuwa office na Yaya change everything for me, I couldn t resist it danaga Precious I don t know why nakeda jaraba haka, I fucked that girl tun a office, I never knew she will hurt me like this tabata ni wajen dan uwana tamin a m sorry wlh wlh na chanza Wani iri zuciyan Marwan yayi jin hawayen Saleem ajikin rigansa, yabasa tausayi sosai yama kasa magana, sun dade ahaka sai Saleem yasakesa yataso yana huci yakai hannunsa yana goge fuskansa tass saiya kalli Marwan da idanunsa shima sunyi ja, ahankali yace how about Amirah! ? Wani irin bugawa zuciyan Marwan yayi har wani suka yaji zuciyansa yamai, baigama dawowa daidai ba Saleem yace meya faru awajen daurin auren? Kafin yamayi yunkurin samo amsa Saleem yace I want to go to gidansu dazaran na sami lafiya nabama iyayaneta hakuri, saina nemi aurenta na aureta and settle down, I want to build family with her and just be a good person and a good husband to Amirah, duk duniyan nan bantaba ganin mace danake son innocent nata ba tashiga raina naji ina kaunarta genuinely like Amirah, zaka bini muje gidansu gobe naba iyayenta hakuri?! EPISODE 6 Bugawa kirjin Marwan yadinga yi jin maganan dayake mai nonstop nonstop, sabida Saleem na cikin yanayi na rashin lafiya da tashin hankali ne da ace a natse yake da tsaf zaiji karan yanda kirjin Marwan ke bugawa da karfi, bakinsa Marwan yabude zaiyi magana daidai an bude kofan dakin an shigo da sallama da saurinsu dukansu suka kalli kofan Ya Maryam ce rikeda flask na tea tace Mami tace namuku shay Bata karasa maganan ba Marwan yamike tsaye dasauri yayi kofa batare dayama cema Saleem yana zuwa ba Saleem yabisa da kallo, fitowa yayi direct dakin Mami yawuce kai tsaye yayi knocking tareda sallama yana bude kofan, Amirah na zaune tana game abinta tareda su Farida, Mami na rike da wayanta tana duba miss call data gani, shigowanta kenan dakin yanzu, Abba yatafi dayan gidan, dukansu juyowa sukayi suka kalli Marwan jin sallamansa banda Amirah dako dago kanta batayi ba game take abinta, tsareta da idanu Marwan yayi saikuma yadauke kai yakalli Mami da itama ta zubamai idanu sai yadan sauke kansa kasa yadan shafa kansa ahankali yace Yakasa magana wani nauyi nauyi yakeji na Mami, saiya maida kansa yakalli Amirah dako kallonsa batayi, kaman mara gaskiya ahankali yace tashi mutafi Amirah wani kallo Mami tamai, strictly tace kutafi ina? Ahankali yajuyo da kansa yakalli Mami suka hada idanu saiya sauke kansa kasa ahankali, ba yabo ba fallasa dan Mami batason yaran su gane anything at all, tace s here with me anan for now harsai taji sauki ta warke gabaki daya, she s not going anywhere! Kawai faduwa gaban Marwan yashiga yi sosai bana wasaba, yadan kalli Mami ahankali zaiyi magana da idanu Mami ta nunamai yawuce yafita yabar mata daki inhar he can be making decision bai shawarce ta ba zaiga other side nata, he knows the situation dake kasa bataki dawo da Saleem dayayi ba but akanme bai kaisa dayan gidan ba asalin gidan da Saleem din yataso idan co wife dinta? Har zuwa lokacin da za a sanar da Saleem gashifa Marwan ke auren Amirah yanzu, atabbatar yadaina son Amirah then he can be coming here, amman yakawosa nan kai tsaye he knows Amirah zata dinga zama anan partly especially idan yakoma aiki he knows halin Saleem, he s shameless a kallon mata, yazo yana kallonmai mata da yanayin sha awa fa? Kuma wlh Amirah bazata bar gidan nan ba she is here, he will learn his lesson, so he should sort everything, is non of her business, Amirah is here she will take care of this girl ta tsaya mata as mahaifiya and protect her asibitin ma she will look for another psychiatric Dr for Amirah, Marwan yasha zamansa shiya sani she will make sure this girl gets better tai hankali sabida ta tsayama kanta matarka ba lafiya kamata jina jina kuma bakabi takanta ba sabida kaga batada baki batada wayau zaisha mamaki she promised, wani kallo Mami tamai tace excuse us s wondering maisa Mami ma ke fushi dashi, dan satan kallon Amirah yayi da ko kadan batama nuna alamun tama sanshi ba so unlike her, abin yabasa mamaki da tsoro at d same time saiya juya ahankali yafita tareda jawo kofan yarufe musu daidai nan Amirah tadan dago kanta takalli kofan karaf a idanun Mami sai kuma tacigaba da abinda takeyi, kasa komawa dakin da Saleem yake Marwan yayi saiya shiga dakin Saleem tunda shi Saleem na dakinsa maida kofan yayi yarufe sai ahankali ya s lale kasa ya zauna tareda dafa kansa ahankali yace Hasbunallahu wa ne emal wakeel yayi shiru kirjinsa na bugawa one thing daya sani shine nooo baimaso yayi tunanin bazai taba iya rabuwa ba matarsa ba, the only person yataba so arayuwansa is Amirah and she will always be that person, at d same time baisan tayaya zai kalli idanun Saleem yagaya masa he s now married to Amirah ba yanajin nauyi da kunya dakuma tausayin Saleem din, yana tsoron yabashi good news dazai kara komar da Saleem gidan jiya. Hankalin Precious bakaramin tashi yayi ba dabataga Saleem ba gashi wayansa na daki, wani irin son Saleem take kaman zata haukace, tunda ta mallakesa ko barinsa futa batayi gani take yafita wata mace zata kwace mata mijinta, kullum suna tare sex daga safe har dare taga likitoci sunfi a kirga kan lamarin ciki amman ciki yaki samuwa har alluran karama eggs nata da ovulation mata lafiya takeyi dan tasami ciki har cikin period takesa yacita yakawo Amman ciki shiru kuka ciki ne burinta dana iyayenta tayi dan shine big weapon nata shiru, yau ba inda bata nemi Saleem ba shiru tajira mamanta dan akira boka Asa a a yadawo g da Amman anyi shiru shiru har dare bata runtsa ba Saleem bai dawoba. Around 10 nadare Marwan yafito yakoma dakin ya tsaya kan Saleem daya dade dayin bacci, hannunsa yakai ahankali yataba wuyansa yaji dumi, lumshe idanu yayi yadade tsaye ahaka sai yafito yarufe kofan yana kallon kofan dakin Mami, all abinda yake bukata right now is kawai yaga Amirah, hug her and sleep right next to her yayi cuddling nata, yadan lumshe idanu jin he also wants some boobs, wajen dakin Mami tayi yakai kusan 5min tsaye wajen saiyadan bude kofan dakin Mami ahankali yana addu a Allah sa tabar Amirah ita kadai ita tatafi dakin Abba ta kwanta, yana bude kofan yaga an kashe wutan dakin amman side lamp daya that is so dim yana a kunne, Amirah kadaine agadon Mami a kwance tana bacci tarufa da bargo zuwa wajajen shoulder nata daga wajen yana ganin spaghetti hand rigan baccin dake jikinta red, yana ganin farin wuyanta da fuskanta gashinta a bude tana bacci looking damn sexy, maida kofan yayi yarufe tareda murza key saiya taho dasauri yazo gaban gadon kai tsaye yadaga bargon yashiga and just hugged her yana placing kansa a kirjinta yana wani sauke ijiyan zuciya irin yanaji har gabobin jikinsa yanda yayi kewanta yayi missing nata zuciyansa na racing dasauri. Dan motsi Amirah tayi dan boobs dinta duka namata ciwo not just the nipples danya tumurmushesu da kyau so gabaki daya nonon ciwo suke mata, motsin datayi yasa Marwan yadago kansa dasauri yana kallon fuskanta cikeda so, sai ahankali yahura iskan bakinsa kan fuskanta hakan yasa Amirah tashiga bude idanunta ahankali kadan kadan long eyelash dinta bakake na motsi Marwan na kallonta kamshin datake na fizgansa sosai, matso da fuskansa yayi ahankali hancinsa yadaura kan nata yana kallon kwayan idanunta, bude idanunta Amirah tayi ahankali tadaura akan fuskansa ta tsaresa kwayan idanunsa da idanu tana kallonsa batare datace kalaba baccin na washewa daga idanunta gabaki daya yana mata wani kalan kamshi tanaji kaman tai hugging nasa sabida kamshin dadi, cikeda wani kalan tsantsan so da kewa yanaji kaman bai ganta for an entire year ba Marwan yace ve missed you so much Babybear ya manna fuskansa gabaki daya kan nata gently yakai bakinsa zai sauke kan nasa sai Amirah ta kauda kanta gefe, dan jimmm Marwan yayi ahankali, asanyaye yace fushi kike da mijinki ? Shiru Amirah tayi, kaman bazatai magana ba saita juyo ta kallesa suka hada idanu saita turo baki sosai cikeda tsiwa tace ni wajen Ammina zani tunda batazo ba sosai Marwan ke kallonta shi kansa yasan Amirah ta warke ko wlh za ayi mara kunya kuma sarkin tsiwa awajen nan, dan tsare gida yayi cus maganan datake is not something that will happen, calmly yace ba yanzu zakije wajen Ammi ba, bakisan kinyi aure ba, sai kin haihu zakije wajen Ammi mukaimata Babyn mu sake turomai baki Amira tayi giranta suka hade making that angry face sosai looking very cute, tawani make kafada idanunta sun fara kyalli sun ciko da hawaye, ashagwabe cikeda daru tace ni baramyi auren ba, wajen Ammi Amirah zataje bugawa kirjin Marwan yafara yi wlh har wani tsoro yaji datace bazatayi auren ba gabansa na faduwa, ahankali yarage murya sosai cikeda lallashi dakuma lallabawa kaman yana magana da Sarauniya yace dan Allah kiyakuri uhm Babybear bazan kara fita nadade na barki ban dawo ba kinji, I promise, Yaya Marwan is very sorry yakai hannunsa duka biyun yakama kunnuwansa, makemai kafada Amirah tasakeyi tana kallonsa taki magana, takai hannunwanta ta turesa daga jikinta batare data damu da yanda yakama kunnensa ba saita juyamai baya tai facing dayan side takai hannunta baki ahankali wlh kewan Amminta takeyi sai kawai tafashe da kuka ahankali mara kara sosai, cikeda rigima tace ni wajen Ammi na zanje, bara ayi auren ba, bara ayi baaaaaa Marwan dafe kanshi