Sashe 69
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ijiyan zuciya yasauke ahankali yaji zuciyansa yarage nauyi cikin tattausan murya tace I know you re hurt amman kaya kuri, Allah na jarabtan mu da jarabawa daban daban ka daure kaci jarabawan nan, karka juyawa Saleem baya kaji no matter what, karka bari shida Marwan su bata, relationship dinsa da Marwan is one element that keeps bringing him back to the right path, reunite them, sannan let s look for a girl mu aura masa EPISODE 7 Abba dake jikinta yace duk yarinyar dazan aurama Saleem inaji kaman naci amanan ta ne bazan iyaba, shidai yafita ya nemo da kansa bazan batama yar wasu rayuwa ba girgiza mai kai Mami tayi tace nasan waye Saleem dudda dabiun sa marasa kyau but he s family oriented ba irin mazan da zasu cutar da matayensu bane wlh kowa ka auramai bazai taba cutar da itaba, inhar kamai aure, zai natsu yadena duka abubuwan bazan nan just think it through Ahankali yace kinsan yar wajen aikina Precious dayabi tamai asirin nan yau da yan sanda nasa aka korata nemansa take, nagaji, nadawo daga rakiyansa, i give up on Saleem he can t change ahankali Mami tace you will not give up, we will never give up on him Gyadamata kai kawai Abba yayi saiya wuce yafita Mami tabisa da kallo saita dawo tazauna bakin gadon ta tsare Amirah da idanu. Gidan Abba yatafi parking yayi yafito yashiga ciki yabude falon glasses na Marwan dayake a fashe yafara cin karo dashi ya tsaya yayi jinmm saiya wuce yafara hawa staircase yana tafiya sama yana kallon jinin dake wajen yawuce har zuwa gaban dakin Marwan din yasa hannu yabude dakin, dakin duhuuuuu hannu Abba yasa yakunna wutan dakin hango Marwan yayi akan gado yarufa da bargo maida kofan Abba yayi yarufe saiya wuce wajen gadon yasa hannunsa ya yaye bargo yana kallon Marwan din da idanunsa sun kumbura sunyi luhu luhu sunyi manya kana ganinsa kasan yaci kuka, Abba always consider Marwan as a son, while Saleem as his brother, strictly dan yasan idanunsa biyu yace tashi kazauna Marwan baiyi musu ba yunkurawa yayi yatashi yazauna Abba yace lemme see idan kanada any spare glasses yajawo drawer gadon yabude nan yaga daya yadauko saida kansa yasa masa a fuska Marwan yasauke kansa kasa yakasa kallon Abba sabida wani kunya da nauyinsa dayakeji Abba ya tsaresa da kallo for a moment saitama rasa mezaice Cikin muryansa data dishashe ahankali Marwan yace Abba kayakuri abinda nama Saleem yayi shiruuu kirjinsa nawani irin zafin azaba tuna da yanga yaga Amirah da Saleem he s sooo angry yanajin wani bakin ciki arantsa abubuwa da dama suke yawo akansa da zuciyansa he feels kaman inbai furtaba zai mutu ahankali kansa na kasan Abba na tsaye yana kallonsa ya linke hannu a kirji Marwan yace Abba zan rab Yayi shiru yakasa furta maganan zuciyansa na tafarfasa, da kyar da kyar yace zan rabu da ita! Yakasa kiran sunan Amirah ma Cikin dakewan zuciya yace ammm babu abinda ya shiga tsakanin mu yasake shiru, chan yace zan rabu da ita inyaso Saleem ya aureta tunda daman shiya fara furta yana sonta nina hakura! Yana maganan sai yadan dago, kansa kadan yamika hannunsa yajawo drawer gadonsa ga pen dawata yar jotter awajen hannunsa yakai zai dauka sai hannunsa yahau rawa sosai sosai gaske hannunsa was so shaking yadake zai dauka sai Abba yakai hannunsa yakama nasa cikin kakkausan murya Abba yace Wlh idan kai kuskuren aikata wannan abin da banmaso na furta sunansa tsabagen yanda abin keda muni wlh sainayi mummunan saba maka Marwan, kun dauka aure is basket ball ko foot ball dakuna tunanin you can easily pass it to next person eh baki Marwan yabude zaiyi magana Abba yadakamai mummunan tsawa. Marwan! Dago kansa dasauri Marwan yayi yakalli Abba, strictly Abba yace I don t want to hear this nonsense you re saying, and I m not here to listen to any of your trash ko abinda yafaru whatever kama Saleem he deserves it, I come here to say one thing Abba yakallesa yace stand up kayi wanke and go to the hospital aka sallami matarka kadaukota ku wuce gidanku dagayau karna kara ganin Amirah agidan nan bawani kwakkwran dalili kuyi zaman aurenku like every other couple, banso nakarajin wani abu bai shiga tsakanin ku ba kafin shekara tajuyo nakeson jika from you, tashi kawuce kaje kai wanka, dress well for matarka ka fesa turare ajikinta. EPISODE 7 Sauke kansa kasa Marwan yayi Abba yace badakai nake magana ba ahankali yamike tsaye yawuce bayi kansa akasa kumatunsa sunyi jaa yasan Mami ce ta mammaresa haka kawai ya kada kai yace ina falo Abba yawuce yafita. Bata lokaci Marwan yayi he s so angry anger da wlh baitaba jin kalan bacin ran nan ba tunda yayi hankali aduniya, baiso yaje ma asibitin baison anything yasake hadasa da Amirah he s just angry anger and angry. Wuraren 12 Amirah tashiga bude idanunta tana bin dakin da kallo kadan kadan take bude idanunta kafin ta idasa bude idanunta gabaki daya dan zafi taji a tsakiyan kanta hakan yasa tadaga hannunta takai tsakiyan kanta taji bandage tai shiru saita sake lumshe idanunta sai kawai rayuwanta yashiga dawo mata tun tana yar yarinya da yanda batason mutane da yanda take makale da Ammi da yanda ta tsani Daddy sabida yanda yake dukan Amminta, haduwanta da Marwan da yanda take sonshi da yanda take farin ciki tagansa abinda yamata da daddare komi kawai yashiga dawo mata tanajin wani kalan perfect feeling wanda bata tabaji arayuwanta ba na natsuwa, wajen farinciki she feels it, bakin ciki she feels it, tajaici taji, komi haka, just like that saitaji jikinta da kanta yamata daban da yanda takejin kanta ada dudda bata gane ba amman kaman something in her change sake bude idanunta tayi jin an taba kofa Mami tashigo dasauri tana kallonta tana murmushi tace Amirah kin tashi? Gyadamata kai Amirah taso tayi amman kanta zafi dasauri ta yatsine fuska Mami tace sannu sannu inda kika buge ne sannu kinji, bari nakira Dr adubaki, ance kika tashi zamu iya tafiya but saisun dubaki dasauri Mami ta danna bell na kiran Dr duk Amirah na kallonta saiga wata mata baturiya Dr tashigo tazo wajen Amirah takama habanta taciro haske tana haska idanun Amirah tace follow this light Bin wutan Amirah tayi da kallo, Dr tace good takashe wutan tana kama Amirah tace sit up tashi Amirah tayi ahankali tazauna, Dr tace tell me do you feel pains anywhere ? Shiru Amirah tayi tana kallonta kaman mai waswasin magana kawai mamaki take to meke hanata magana ada, Mami zatai magana tacema Dr bata magana sosai ga mamakinta cikin normal kamilallen voice cikin kuma harshen turenci Amirah tace I just feel pains here I don t know why Ware idanu Mami tayi tana kallonta cus akwai yanda Amirah ke magana ada her speech is not clear is like a little girls speech tunda tasan Amirah bata tabajin ta tai clear direct speech hakaba, Dr tace ohh is where you hit your head it will go away soon okay pretty lumshe idanu Amirah tayi tabude ahankali tace thank you Dr , Dr takalli Mami dake kallon Amirah batako kyafta idanu tace you guys can go home she s fine now gyadamata kai Mami tayi batama kallon fuskan Dr tace thank you so much Dr Dr tawuce tafita dasauri Mami tazo kusada ita tana kara kallon fuskanta tace Amirah na, lafiyanki kalau Mami ga kalla ahankali tace Mami kaina namin wani irin kaman bani ba dasauri Mami tace Alhamdulillah kaman buge kan dakikayi ya a kin sami lafiya tashi muje gida ga kayanan chanza kisaka hijabinki muje, Gyadamata kai Amirah tayi kayan ta kalla saitaji tana kunyan ta chanza kaya gaban Mami kaman yanda take da sai tawuce bayi ahankali take tafiya dan any motsi sa kanta ciwo yake Mami tabita da kallo saikuma tace Ya Allah kasa lafiyan tasamu kenan mai daurewa daman ance wani abun Alkhairi ne, idan wannan fadan shine sanadin warkewanki Amirah Alhamdulillah Allah mun gode maka fitowa tayi ta maida rigan baccin tasaka maroon hijabi har kasa mai hula yamata yau sai Mami takama hannunta tace muje, ahankali take tafiya kadan kadan every step tanaji akanta suka fito ga su Ya Ammah dasu Ya Maryam wani kunyansu Amirah taji tanaji saita sauke kanta akasa ahankali tace ina yininku ahhh suma mamaki ne yakamsu sunm kasa magan Mami tace kumuje suna fita compound na asibitin daidai Marwan na shigowa asibitin shida Abba yayi wanka yana sanye da faran riga kal zai shiga parking space Abba yace muje gaban reception ka dauki matarka. Baice komiba yawuce direct wajen duk suna tsaye amman yaki kallon kowa yayi parking wajen tunda motan ke dumfarosu gaban Amirah yashiga faduwa dudda bama tasan waye a motan ba daidai Saleem na fitowa daga asibitin kowa yajuyo yakallesa banda Amirah daidai Abba na fitowa daga motan yace daughter Amirah wuce mota mijinki na jiranki kutafi gidanku Saleem ya tsaya chak yakalli Abba dako kallonsa bayayi, jikin Amirah yahau rawa tadan kalli Mami wani irin shakka da tsoron Marwan take azuciyanta sosai, Mami na ganin idanunta tasan tsoron Marwan take ahankali tace jeki zan aiko miki da wayanki gidan kome yamiki ki kirani ki sanar dani zanzo ja cimasa mutunci kinji, wuce kuje gyadama Ammi kai tayi tashiga tafiya ahankali wani abu Saleem yaji kaman zai mutu bazaima iya kallo Amirah na shiga motan ba gashi babu Wanda yaga Marwan dan bai sauke glass kasa ba motan tinted ce kawai Saleem yawuce fuuuu da kafa Mami dasauri tace Saleem ko alamun yaji takirasa baiyiba yawuce abinsa Abba yayi kaman bai gansa ba yana tsaye wajen kofa yana jiran Amirah yace maza tahowa tayi ahankali tashiga gaban motan ko gigin kallon Marwan batayiba ta zauna Abba yace yauwaaaa Allah miki albarka Yakalli Marwan yace son take care of my daughter gyadamasa kai kawai Marwan yayi bai magana ba Abba ya rufe kofan motan Marwan yaja motan yayi reverse yawuce. TOH YAKUKE GANIN ZAMAN SU ZAI KASANCE??? MAISA MARWAN KE FUSHI DA AMIRAH??? KUNA GANIN SALEEM ZAI HAKURA KUWA??? AGANINKU YANZU DA AMIRAH TASAMI LAFIYA WANI SHAWARA ZAKU BATA NA SHAWO KAN MIJINTA DAYA DAU ZAFI??? EPISODE 7 Keke Saleem yatare