← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 87

Sashe 23

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cus tayimai wani irin bala in kyau, yazuba hannu a aljihun wandonsa yana kallonta ko kadan Marwan bai kalli Saleem ba amman yaji yanda Saleem ke kallonta and yaji yanda yafurta wow, wani abu kawai yaji yayi brushing mind nasa sai ya matsa gefe yana kallonta yabude kofa murya ciki ciki yace s go sum sum sum duka hannun nata na baki tawuce tafita, Marwan yajuya batare daya kallesa ba yace ina zuwa baima jira amsan Saleem ba yafice tareda rufo kofan. EPISODE 1 Amirah na tsaye gefen kofan yarufe yafito kawai yawuce yafara tafiya baima kulata ba Amirah tana binsa kaman bindi da sauri sauri dan dasauri yake tafiya, one step nasa shine like 2steps nata, kuma ba ahaka yasaba tafiya da ita ba ahankali yake tafiya but yau dasauri yakeyi har zuwa dakinta, yabude ya tsaya gefe batare daya shiga ba yakalleta yace get in zuwa tayi ahankali ta shiga hannayenta na baki, sai yashigo direct ya dauki maganin ta na rana yabata, batai musu ba dan taga kaman he s angry ta amsa ruwan,ahankali yace open bude bakin tayi yazuba ta hadiye da kyar tanashan tuwa, saiyadan kalleta ko kadan batason magani yace haaa bude bakin tayi yaduba, yace stay here, ina zuwa yajuya zai wuce dawani sauri Amirah ta taso. I said stay here! Marwan yadaka mata tsawa da batasan sanda takoma gado da sauri saitama kwanta agadon ahankali ta runtse idanunta takai hannunta baki dasauri tanasha tana numfashi da sauri sauri, Marwan yayi shiru baiji dadin yanda yamata ihu ba at all, but hakanan har cikin ransa baiso Saleem yaganta, there s nothing arayuwansa dazai taba iyama Saleem shamaki but wannan yarinyar sai yaji kawai he doesn t want her in Saleem s space sabida yasan waye Saleem, lumshe idanu yayi yabude saiya juya yayi wajen kofan yabude yafito yamaida yarufe yadan tsaya yayi jinmm saiya shiga tafiya, yana fitowa daga corridor saiyaga Saleem tsaye gaban office dinsa yana kallonsa yanadan murmushi ga waya a hannunsa yanajan gemunsa da dayan hannunsa, Marwan yakarasa wajen yace why are you here? I m very busy with patients bude office nasa Saleem yayi yakoma ciki direct yaje yazauna kan kujeran Dr yayi wani rotating akai Marwan na shigowa yamaida kofan yarufe yana kallonsa sai bai kara magana ba yawuce fridge din yabude yadauki karamin bottle water yadawo yazauna yabude yakai baki yadan kurba Saleem yace I want your ATM card kallonsa Marwan yayi wani mugun kallo ma, Saleem yace kadaisan I m broke ko kuma bazan iya karban kudi a hannun Mami ba ko dan haka kabani kati nawuce kai tsaye Marwan yace anki abayar din kudina bana zuwa club bane kai tsaye Saleem yace why am I even wasting my time asking you drawer table din yajawo yadauki wallet din Marwan, black card dinsa yazara yamike tsaye ya ijiye car key Mami yadauki na Marwan yace Mami s car sucks ba waka so ama use your own yazagayo yawuce yayi kofa yana nunamai card yace t for thanks, I know the pin don t worry yasa hannu zai bude kofan gently Marwan yace Saleem must you club? Can t you go just a day without clubbing? What is fun in shaye shaye and the rest? Do you know how many patients are in this facility sabida shaye shaye ya juyar musu dakai ? Dan shiruuuu Saleem yayi sai yajuyo dasauri yadawo cikin office din yajawo kujera yazauna gaban Marwan dake kallonsa yace actually kasan wani abu little brother ?Marwan yayi shiru yana kallonsa baice komiba, Saleem yace admit me to this hospital wani kallo Marwan yamasa Saleem yace yesss I mean it, listen I m adicted to shaye shaye zuwa club u know girls yadan kannemai idanu alamun sex, yace amman kaga idan kai admitting dina i will be here bazan dinga zuwa ba with 1,2 ko 3weeks maybe na manta da shaye shaye duk kuhuta da wahala ta, the old man shima yadena fushi dani right, yadena rashin lafiya, problem fix, so admit me yamikama Marwan hannu yace samin drip do your Doctor thing dan shiru Marwan yayi sai yace do you think this is funny kai komi saika maida wasa and fun ? Dasauri Saleem yace do you think wasa nake? Dude I want to be admitted here, this is me willingly nake baka kaina kai admitting dina ka mannani bangaren yan shaye shaye you guys should help me cus ni on my own can t help my self, so help me help myself little brother Dr Marwan Marwan yayi shiru yana kallonsa shima Saleem yana kallonsa, Saleem yace bazakai magana ba? Lumshe idanu Marwan yayi yabude yace why here? I can take you to another hospital? Kai tsaye Saleem yace kanada wata budurwa anan ne dakake tsoron karna kwace maka?! Wani mugun kallo Marwan yamasa, Saleem yayi wani cute smile yace just joking, I know bakada shi, and you know me I m not a rapist ko wani monster I will never attempt to touch or sleep with any patient naka that s idan ma abinda kake tsoro kenan ko koyama patients naka bad abu, no Marwan I will never do that so feel free wait one minutes Marwan yaki magana still kawai kallonsa yake, wayansa Saleem yadaga, Marwan duk na kallonsa daddanna wayan yayi sai wayan yashiga ringing Marwan baisan wayake kiraba chan aka daga wayan ba ai magana ba Saleem yadan shafa kai yana murmushi kasa kasa yace Hi Yays cikin fushi Abba yace ka kara kirana da sunan nan saina cikama mutunci Saleem murmushi yayi yace Yaya nifa ba kira nayi muyi fada ba I call you to say sorry saikuma ammm Abba yace ina jinka saikuma me ? Dan gyaran murya yayi yace Abba inaso Marwan yayi admitting dina a hospital nasu ne, kawai nazauna nai dogon tunani nima inaso na chanza dabi una, shaye shaye na yayi yawa so inaso a kwantar dani naga professional, nayi undergoing therapy bayan kwanaki dazaisa na mance da shaye shaye Yaya, I need help I can t do it alone shiru Abba yayi sai chan muryansa asanyaye yace Saleem kaike magana haka da kanka? Saleem yace eh Yaya nine cikin tsananin farin ciki Abba yace Alhamdulillah, Alhamdulillah Saleem ya juya idanu cikide iskanci yanadan tabe baki, Abba yace bari nakira Marwan din da kaina naji yaya za ayi abin Saleem yace ai gani nan tareda shi Yaya nazo asibitin wajensa cikeda mamaki Abba yace da kanka kaje asibitin Saleem ? Saleem yace eh Yaya I really want to change Abba farin cikinsa yakasa boyuwa yace Alhamdulillah, Alhamdulillah, ba Marwan wayan zare wayan Saleem yayi yana murmushi yamika ma Marwan dake kallonsa wayan yace Yaya gasanan, ga Yaya Marwan yayi maganan haka da gangan sabida ya karbi wayan, ahankali Marwan yasa hannu ya amsa yace Assalamu Alaykum Abba Abba yace wslm Marwan Alhamdulillah Alhamdulillah, banda abinda zan cemaka Marwan sai Allah yamaka Albarka, Allah yatayaka gyara naka, thank you for taking care of dan uwanka, Allah yacigaba da hada kamku kaji, thank you Son, please ku rikesa a asibitin amai abubuwan dake fitar da shaye shaye Allah yasa shiriyan kenan Saleem dakejin komi ya yatsine fuska abinsa yana juyar da kansa yakalli kofa daidai inda yaga Amirah dazu kamanninta nadawo wa ransa sosai. Abba yayi sallama da Marwan, Marwan yayi shiru yanadan tunani he doesn t know why but he s not just happy about admitting Saleem dudda idan you look at abin is a good thing, in reality for someone like Saleem to willingly bring himself yace a kwantar dashi abasa taimakon dena shaye shaye, is a good thing and he should be happy but he s not and he s a bit scared kuma yarasa mesa he s feeling that way, yasan Saleem bazai taba attempting iskanci da wata patient nasa ba ko nurses ba, and he s not a rapist, duk Iskancin sa bazai taba shaye shaye a hospital ba to why is he scared? What is he so afraid of instead of him to be happy Saleem yace ayi admitting nasa? Yasake tambayan kansa amman yarasa amsa, tashi yayi saiya wuce kan kujeransa yabude wani file yazaro wata paper yamikama Saleem yace I need you to feel in this form but akwai something da I need to tell you before kayi signning in Saleem ya gyara zama yace m listening Dr Marwan na kallonsa yace I will not favor you ko give you special treatment sabida kai dan uwana ne, in this building all my patients are dsame to us Saleem yace agreed Marwan yace you will not be coming to my office without permission aduk sanda kaga dama unless nina kiraka Saleem yace agreed Marwan yace current condition naka doesn t required a single private room we will admit you in ward na male patient each ward 10 patients ne awajen akwai 9 already you will be the 10th one Saleem yace agreed dan shiru Marwan yayi yasake tsaresa da idanu akwai something dayakeso ya fahimta ya gano game da Saleem but yakasa ganin komi a fuskan sa, Saleem ne ya yarda easily ya zauna a ward da patient mahaukata dayawa haka ciki?, Marwan yace patient namu are not allowed to use phone so you will submit your phone along side your flashy items, visitation is 2times a week sai anyi searching guest naka kafin su ganka idan sun kawo abu mara kyau bazasu ganka ba and they will be ban from visisying you ever again Saleem yace agreed Marwan yace lastly I will not be your Dr, Doctors aren t allowed to treat family so I will be assigning a different Doctor to you kai tsaye Saleem yace agreed Marwan yace then fill in the form, you will be in this facility har sai sanda muka yarda cewa kabar shaye shaye murmushi yayi yashiga rubuce rubuce abinsa, Marwan ya tsaresa da idanu bayako kyaftawa daidai wayansa na ringing yadaga wayan ya kalla saiya amsa yanasaka speaker David ne yace yoh where are you? Dan shiru Saleem yayi sai chan yace you know what Abba just sent me to you Cairo I will be there for 2weeks, will call you when I get back, you guys should go ahead
Chapter 23 · 0% Book details