← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 87

Sashe 78

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba same goes for the entire family, baka auramin Amirah ba shima bazai taba zama da itaba, kodai ni na aureta kokuma dukanmu nida shi muhakura inba hakaba wlh wlh bazan taba barinku ku zauna lafiya ba dukanku saiya juyo da kansa yakalli Marwan dake kallonsa Mami ta taresa tareda kama shoulder nasa idanunsa kadai ya kalla yasan yayi kuka yayi murmushi yace remember rannan nace maka you will go to Mami and be crying like a Baby? Trust me bakama fara kukan ba wait for the things that await you, nizaka kwana kanacin yarinyar nan ina Saleem! Abba ya fizgosa yana daka masa tsawa, Saleem shima azuciye yadakama Abba yace dalla chan Yaya kabarni mana dakai nake eh yane, ahhh ka kyaleni fa mutumin nan ko zan sassaka maka hannu zuciyan Marwan tafarfasa yashigayi jin yanda Saleem kema Abba rashin kunya sosai, zai wuce Mami tasake rikesa tace Marwan! , Abba ya tsaya turus kawai yana kallon Saleem da idanunsa suka juya kaman zai rufesa da duka, Saleem ya nunasa da yatsa yana ihu kaman zai daga gidan sama yace Yaya after abinda kamin kafifita kanin matarka kan ni I loose all respect for you, girmanka yazube a idanuna Yaya! Kahanani wacce na keso kuma akan idanunka zan aureta, sannan ka tattara gadona kabani abuna na barka har abada, kabani share na na company kokuma I will go to media saina ci maka mutunci, saina tozartaka nasa kayi loosing respect akan idanun duniya and this our gold company will come crumbling right before your eyes, you hurt me I will not hurt you amman idan baka bani gadona da share dina ba wlh I will hurt you in the most painful way, kuma da yardan Allah amanata da Baba yabaka baka rikeba saita kamaka! Saika wulakance Yaya Saleeem! Mami takirasa da karfi jin abinda yake gayama yayansa dayake matsayin uba a hannunsa, he s just 3yrs old Abba yadauki Saleem, Saleem yajuyo yakalli Mami yace baruwanki dani makira! Fizge hannunsa Marwan yayi zaiyi kan Saleem cikin tsananin fushi Mami tace inhar kataba sa Marwan ban yafe makaba wallahi! Chak Marwan ya tsaya yana nishi da zafi zafi yana kallonsa, Saleem shima yakallesa yace you all will pay for betraying me wlh! Da wanchan mutumin dakakema kallon mahaifi zan fara dayaci amanata, saina wulakantasa na wulakanta sunansa aduniyan nan, saikasan ni kaninka ka yar kaja kanin matarka a jiki ka maidasa da kaman ance Mami ta kalli Abba hannunsa tagani yadaura akan kirjinsa yanadan kyafkyafta idanu dan mugun jiri yake gani bana wasaba saiya fara tangal tangal zai fadi dasauri Mami tace Alhaji! Alhaji tai wajensa da gudu Marwan yayi wajen da sauri Abba nawani kalan nishi he s finding breathing so hard and difficult Mami tafashe da kuka tana kiran sunansa tana kamasa, dudda Abba na in that condition Saleem yake kallo dakemai mugun kallo, Saleem yaki shiru yana kallon Abba in the eye yace ko mutuwa ce in sha Allahu you will not die in peace! Sai Allah yasakamin abinda kamini! Yana maganan yajuya abinsa yafice. EPISODE 8 Gidan sukakai dake bayan gari daga sama Daddy yaji karan motan mikewa yayi yaleka ta window daidai an budema Amirah kofa tafito ahankali jikinta bari kawai yakeyi tashiga dafa motan tana tafiya ahankali da kyar chan ta tsaya sabida zafi zai kasheta, mutumin yace ke dallah jamuje tsorata tayi bashiri ta gwale kafafun tashiga tafiya tanajin radadi ahaka da taimakon Allah suka shigo dakin ana bude kofa ta hango Ammin ta kwance a daddaure, baki a rufe hakan yasa tawani kwala ihun kiranta ahaukace. Ammiiiii dauketa akayi da mari da saida taga stars guda uku ajere suna blinking, tawani zube akasan wajen takai hannunta dasauri tadaura kan kumatu tana wani kalan sauke ijiyan zuciya da duka jikinta marin ya shigeta, Daddy yashiga yarfe hannunsa dahar zafi yake mai sabida yanda yazuba mata marin yana jan tsuki yace nonesense kin dauka nakawo ki nan ne dan kimin ihune mahaukaciya, nasara da rayuwan GRA yace I hate noise and tantrums ahankali Amirah tadago rinanun idanunta takalli Daddy dake yarfe hannu yahade fuska hannunta na kan kuncinta ta tsaresa da kallo tana kallonsa da manyan idanun nan nata, bude idanunta Ammi tayi dan ihun Amirah har kasan zuciyanta tajisa abinda yasa ta farka kenan kanta na sarawa, tabi ko ina da kallo da yanda aka daddaureta dakuma Amirah data gani zube akasa tadafa kuncinta tana kallon Daddy da jajayen idanunta ga gardawa adakin saita fara yunkurin tashi zaune tana motsi sosai trying to talk so bad tace uhmmm ..uhmmmmm dasauri daga Amirah har Daddy suka juyo, dasauri Amirah tace Amm,i Ammi na, Alhamdulillah Ammi kin tashi ta yunkura zatai wajenta, kafa Daddy yasa yawani tokare mata kirji saida tiles yaja Amirah kiiiiii ta buge da bango, Ammi tawani zaro idanu tareda mirginowa zata tashi takasa hawaye nafitowa daga idanunta tana uhnnn uhnnn ganin kalan haure Amirah dayayi kaman ya haure kwallo da ba aso, Amirah felt kaman zata mutu her chest got congested from yanda Daddy ya tokare ta, ko numfashi balle kuka saitama kasa tama kasa wani motsin kirki, Daddy dako aji kinsa yawuce Plastic chair yazauna yadaura kafa daya kan daya batare daya kalli Ammi ba yanuna Amirah datake ayanda take da yatsa kaman yana nuna kashi yace ku dagota ku kawomin ita nan gabana gardawa biyu suka wuce hannu sukasa suka dago Amirah sharap ta biyosu suka kawota gaban Daddy suka ijiye yadaka mata tsawa yace kalleni nan ko angaya miki yanzu zaman n dakikemin haukan nan ne kallonsa Amirah tayi ahankali da jajayen idanunta dasukai laushi gwanin ban tausayi, Abba yakalli agogon hannunsa saiya kalleta yace I don t care ko ke mahaukaciya ce koba mahaukaciya ba, if there s one language danasan kina understanding aduniyan nan shine mahaifiyarki dan haka yanzu ma we are using her as mode of communication, kalli mahaifitarki yanuna mata Ammi dake uhmmm ummm tana kiciniyan bude hannu ko kafa wlh duka takasa, idanun Ammi sunyi jaaaa Amirah ta tsare Amminta da kallo dake struggling in pains taji abu ya tsayamata a kirji, Daddy yadaka mata tsawa yace kalleni nan! Kallon Daddy Amirah tayi ahankali, yace you have one hour idan bakison mahaifiyarki ta mutu, inba hakaba kasheta zanyi! Amirah tashiga girgizamai kai zatai magana yadaga mata hannu yace you have exactly one hour dot za a maidake gidanki, I don t care kome zakiyi, kome zakiyi kije kiyisa ki tabbatar kinsa Marwan ya sakeki! Wani kalan kallon Daddy Amirah tayi da sauri kanta nawani dundummm! Dum! Dum, Ammi tazaro idanu tace uhmm, uhmmmmm, ummmmm Daddy daya tsareta da kallo ganin yanda take kallonsa just makes him realize tsaf tagane abinda yake cewa kuma tagane menene saki, sai taga yakalli daya daga cikin yaran kawai saitaga yawuce yashiga wani daki Amirah tabisa da kallo saigasa yafito da bulalan inji doguwa sharbebiya a hannunsa ya tsaya gefen Ammi, wani bugawa kirjin Amirah yayi tama kasa kallon Daddy sai mutumin dayake tsaye gefen Amminta da dorina zuciyanta na racing kaman zai fito, Daddy yayi wani murmushi cus ya karanci Ammi da diyarta kaman me, strictly yanajin kansa yau kaman sarkin duniya mai power da babu wanda zai iya takasa yace yima uwarta shegen duka kai Goro! dawani kalan sauri Amirah tazare muryanta dabaya fita kawai yafito tagama kidimewa tace Daddy, Daddy, Dady dan Allah dan Allah Pauuuuu! Kawai taji karan an zubama Amminta dake adaddaure bulalan injin Amirah ta kalli Ammi datai wani mikan bankara na tsantsan azaba da radadi ga ba bakin kuka, Ya Ilahal Alameen! Wuyan Amirah harwani girrrgirrrrgirrr yakeyi ganin yanda mahaifiyarta keyi agabanta in pains, tawani fashe da kuka wanda tunda aka haifeta bata tabayin kalansa ba harda majina, koda Marwan yake cinta ba irin kukan nan datake yi yanzu takeyi ba, tama haukace gabaki daya tawuce zatai wajen Ammi, Daddy ya fizgo hijabinta yajawota gabansa gardin yasake zubama Ammi bulala na biyu ihuuuu kuka Amirah tayi tana hada hannayenta biyu. Daddy dan Yarasulullahi kadena dukan Ammi na, na rokeka da girman Allah kudena, ni kumin dukan amadadin Ammi na, na rantse da Allah zanyi kome kakeso, Daddy Kamin rai, ni ku dakeni kudena dukanmin Ammi na, Daddy nika daken, dukanku ku taru akaina ku daken, Daddy wlh wlh kome kakeso zanyi, zance ya sakeni kudena dukan Mamana now this is abinda yakeso ta tsorata har tsakiyan jinin jikinta, kuka harda majina har baki, tsawa Daddy yamata yace bacewa nayi kice yasakeki ba kisa yasakeki, you have one hour zaki dawo wajen nan da takardan sakin sa, idan kinason mahaifiyarki araye inba hakaba kasheta zanyi babu abinda aka isa amini ke kin sanni, kinsan waye ni ahaukace Amirah tagama kidimewa tana magana tana kuka tana waigen Ammi tace toh, toh, naji, wlh saiya sake, Daddy stop hurting Ammi na dan girman Allahhhhhhhhh yanda take kuka kaman zata shide, Ammi dudda she s in pains jikinta namata radadi saida taji wani karfin hali da dakewa yazo mata, she needs to be her daughter strength, cikin karfin halin son yin magana tace Amirah kibarsa ya kasheni ban yarda ki kashe aurenki ba amman ina Amirah bataji, Daddy yace kina dawowa da sakin zan aura miki Saleem shin zaba miki, do this and I will let mahaifiyarki leave in peace, saikuma gargadin dazan miki wlh wlh kika wuce hour daya, ko kika sanar da wani ga abinda ke faruwa na rantse da wanda ke busamin numfashi yaune rana na karshe dazakiga mahaifiyarki aduniya, idan kina tantaman hakan ki gwada yi kiga Daddy yabuga kafa akasa irin buna mata he s serious Amirah ta tsorata har karshen zuciyanta yace tashi kutafi tashi tashigayi mance ciwon tayi tayi wajen Ammi tawani rubgumeta tana shafa bayan Ammi da hannunta inda taga bulalan yasauka tana wani irin kuka, Ammi taji jikinta zafi kaman wuta, Amirah ta kankameta tace Ammi ina sonki na yarda narasa komi na duniya bandake Ammi na, kene rayuwan Amirah, I will save you kinji Am fizgota gardin yayi yajata Amirah na kuka suka wuce suka fita tana waigen Ammi tana share makinan hancinta da hijabi hankalinta yatashi na fitina yau. BURA UBA NOVEL NA FIRE A GANINKU MARWAN ZAI YARDA YA SAKETA??? A GANINKU AMIRAH ZATA YARDA KAR MARWAN YASAKETA?? JAMA A I THINK AMIRAH
Chapter 78 · 0% Book details