← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 87

Sashe 25

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da gudu ga all patients na wajen dake sanye da uniform sun taso ana dariya ana ihu harda clapping abunka da mahaukata Saleem ya tsaya chak gaban kofan bai koyi motsi ba yanaji numfashinsa na neman fita daga kirjinsa cus he just realize he s inlove with this mad girl dako sunanta bai sani ba! Daidai Amirah na taka lace na canvas dake kafanta tai wani gaba zatai tumble tafadi Saleem yataho da sauri dan yakamata yana gab da isowa aka bude kofan wani daki dake next to door din Marwan yafito da hannu daya ya tallabota tafado jikinsa gabaki daya chak Saleem ya tsaya Amirah tawani irin kankame Marwan tana manna kanta a kirjinsa sosai tasa hannayenta biyu ta rirrike lab coat nasa tana wani irin numfashi sama sama bakinta na kiran Ammi Ammi Ammi saikuma ahankali kafafunta suka lankwashe tasume ajikinsa!. GUYS WHAT IS HAPPENING? WANI SADAUKARWA YAFI SALEEM YASA AN KWANTAR DASHI A ASIBITI SABIDA KAWAI YASAMU YAGA AMIRAH! MARWAN IS JUST BEING A DOCTOR! A GANINKU WAYAFI DACEWA DA AMIRAH CIKINSU??? EPISODE 1 Dawani kalan sauri Saleem yazo wajen yaduka yana kallon yanda take a sume jikin Marwan kirjinsa kawai yaji yanamai kaman yakama da wuta, duk yanda yaso ya danne yakasa baimasan ya akayi ba kawai yaga yamika hannunsa yakai zai tabata more like yataya Marwan riketa wani tsawa Marwan yadakamai da saida lobby gabaki daya ya amsa. Do not touch her! Jikake tsit kaman anyi ruwa an dauke, Marwan nayin maganan yatashi tsaf rikeda ita kaman yarike yar paper, Saleem yaci abu yatabamai zuciya yakalli chocholate dinta that was on the floor awajen saiyakai hannunsa ahankali yadauka zuciyansa kawai sai bugawa yake ba kakkautawa kafin yatashi tsaye, saiya wuce yatafi hanyar dayaga Marwan yabi. Bude dakinta Marwan yayi ya kwantar da ita akan gadon, she just had a panic attack, he felt bad somehow he felt responsible cus dazu yamata ihu da fada, saiya tsaya yadafe karfen gadon, she needs her mother, saiya dauki bottle water dake wajen yabude ruwan kadan yadeba ya yayyafa akan fuskanta ahankali Amirah tashiga bude idanunta tana kalle kalle, kafin tadaura manyan idanunta akansa suka hada idanu dasauri tawani lumshe idanu tai lamooo, she seems very scared dudda bawai ya nuna a fuskanta bane, but he could see it, cikin sanyin murya yar karama cike da lallashi yace I am sorry! Yana kallonta still bata bude idanunta ba, kaman yanama yar yarinya magana yace namiki ihu dazu ko? Gyadamai kai tayi alamu eh ahankali kaman yar karaman yarinya, Marwan yace bazan karaba toh sit up tasowa Amirah tayi ahankali tana bude idanunta kadan kadan tadan kallesa saitakai hannunta baki tazauna, Marwan yace zan kawo miki Ammi gobe okay ? Gyadamai kai tayi saita daga hannunta dayan ta kalla chocholate nata take nema, saita juya ta kakkalli gadon Marwan na kallonta dasauri ta sauka daga gadon tamike taduka Marwan yace me kike nema? Shiru tayi batai magana ba, saita mike tajuyo ta tsaya dab dashi agabansa takai duka hannayenta bakinta, Marwan dake kallonta sosai yace me kikeso ? Hannunta dayan taciro daga bakinta sai kawai takai aljihun lab coat nasa tasa aciki na side Marwan dake kallonta yace you want chocholate ? Gyadamai kai tayi kanta akasa, yace abinda kike nema kenan? Gyadamai kai tayi, ahankali yace okay muje nabaki sai yayi gaba yabude kofan ya tsaya jikin kofa yace muje ita tafara fita daga dakin, tana fitowa taga Saleem tsaye a corridor rike da chocholate yana kalle kalle daga gani kasan dakin nata yake nema chak ya tsaya ganinta tafito kanta akasa kaman bata gansa ba daidai nan Marwan yafito kallo daya yama Saleem yadauke kai saiya tsaya agaban Amirah da kanta ke kasa, Saleem yataho da sauri harwani leka Amirah dake bayan Marwan yake yayi murmushi tsabagen how nervous he s yace Hello Pretty girl! Maheer jiyayi kaman ya watsamai barkono a zuciya, one thing with Saleem he s straight forward baida gulma ko munafinci, he s straightforward, saiya wani leko bayan Marwan dan yaganta da kyau, dawani irin sauri Amirah ta manna fuskanta a bayan Marwan tasa hannunta tana kama masa rigansa kaman taga dodo, da kyar Marwan ya iya daidaita muryansa yace can you stop this Saleem ? Saleem yadan dawo baya yakalli Marwan ido cikin ido yace stop what? Dannewa Marwan yaka rayi calmly yace stop scaring her, she s uncomfortable tabe baki Saleem yayi yadaga chocolate na hannunsa yace m here to give her this chocholate dasauri Amirah ta dago kanta saita leko ganin chocholate nata ne a hannunsa saita fito tasa hannunta akan chocholate din zata amshe Saleem yarike yamata wani cute smile cikeda kauna yace Hey my name is Saleem ni yayan this your Dr ne Marwan, I m his bro Wucewa kawai Marwan yayi fuuu duk yanda yaso yadaure ya tsaya yakasa jiyayi kaman zai kama da wuta, yanada wani irin zuciya sometimes mara kyau, Amirah tadago kanta dasauri takalli Marwan daya wuce jin yawuce, this is the second time Saleem ke ganin kwayan idanunta, tunda yake aduniya baitaba ganin yarinya that is as fine as this girl ba, sannan takeda shiga rai kaman new born baby ba, sakinmai chocholate din tayi saita bi Marwan da sauri sauri gudu gudu Saleem yajuyo yana kallonta batama iya sauri da gudu ba and she has shape what! Marwan na fitowa lobby yasa male nurse a maida kowani patient ward nasa, yasa Umma ta maida Amirah daki dudda yana gani tana kokarin zuwa wajensu but yaki ganinta kawai ransa yabaci yawuce yashiga wani ward abinsa yayi banza da ita. Wuraren magrib yasa akaimata magani da abinci lafiyaye yawuce yatafi batare daya ganta ko yaje yaga Saleem ba. Ammi na zaune bayan sallan isha i tabuga taguma tai shiru daga ita har Yaya babu wanda yasami Daddy dan wayansa a kashe har lokacin, Miemie tai girki takawo mata amman takasa ci, saida yayi parking a compound dinsu sannan yayi jimmm batare daya fito daga motan ba saiya kalli folder nata dake dayan seat din yakai hannu yadauka ahankali yabude yayi shiru yana kallon details na next of kin nata da details na mother wanda duk info daya ne awajen Zainabu Auwalu same phone number wayansa yadauka saiya kwashi number yasa ya ijiye folder gefe yayi shiru, contacting family patients is a normal thing a asibitin mahaukata da akeyi dan tambayoyi kam patient da sauransu amman baitaba yo dakansa ba receptionist ake sawa suyi aikin but baisan mesa shiyakeso yayi na Amirah da kansa ba, they is this urge dayake feeling na he wants her to get better he believe he can help her get better he knows it she s to young and too innocent tafara suffering from all this matsala at a young age haka, jiyan zuciya yasauke sai yayi dialing number yasa wayan a kunne Ammi na zaune wayan yafara ringing dasauri tasa hannu tadauki wayan dan taja expecting wayan Yayanta amman saitaga number da bata sani ba kaman bazata dauka ba saikuma tadauka takai wayan kunne ahankali da muryanta da duk ya shake sabida kuka tace Assalamu Alaykum Shiru Marwan yayi kaman mai nazarin muryanta saiya amsa sallaman anatse yace ahmmm kece mahaifiyar Ameenah? Wani zabura Ammi tayi tamike tsaye dasauri Mimie tamike itama tana kallon Ammi, Ammi tace eh eh nice nice, kaga diyata ne? Nemanta mike tun jiya? Waye Kai bawan Allah? Kagan mini Amirah na ne? Muryan Ammi yakoma karami cus she was getting emotional calmly Marwan yace sunana Dr Marwan and your Daughter na asibitin mu I called to tell you inason ganinki gobe by 10 hawaye Ammi tagoge tace Alhamdulillah, Alhamdulillah Doctor lafiyanta kalau ko? Gani nan zuwa ma yanzu basai gobe ba wani asibiti ne Dan bata dauki muryan Marwan bama, a nutse yace kokinje yanzu baza a barki ki shiga ba dan ba a zuwa da daddare, and Ameenah is fine, just come tomorrow general asibiti ne but asalin ward din psychiatric zakizo building dinmu daban da general Ammi tana goge kwalla tace Doctor nagode nagode daka kirani ka sanar dani inda Amirah take, kaine Dr damuka ganinrannan nan ko ? Ahankali Marwan yace Ammi tace nagode nagode nagode katse wayan Marwan yayi kawai yana sauke ijiyan zuciya yayi shiru sannan yabude mota yafita yana tafiya ahankali. Yana bude kofa yaga wutan falon akashe ahankali yakai hannu ya kunna wutan falon suprise! Akai ihu yaga anyi decorating falon sosai ga Mami, ga Farida da Faiza, saikuma gawasu mata guda uku wanda duk manya ne Ya Ammah, Ya Maryam da Ya Fadila, kap gabaki dayansu suna kama, kana ganinsu kasan yayyinsa ne especially Fadila wanda ita Marwan kebi tabasa 2yrs, ita ke rike da cake da akwai candles na 34yrs ajiki, suka hau waka. Happy birthday to you, Happy Birthday to you Happy birthday, happy birthday to Marwan, happy birthday kid bro kansa yadan shafakai cikeda takaici zai juya Ya Fadila tace zai gudu dasauri Ya Ammah tazo ta jawosa tace zan cimaka mutunci fa Marwan kaman zaiyi kuka yadan kalli Mami dake dariya na manya tana kallonsu yace Mami Mami tace t call me, kasan how long they ve been planning this? Kowacce tazo gidan nan sabida kai kana wani Mami awajen, menene problem dinka da birthday naka ? Ya Maryam tace zaunar dashi Ya Ammah ya hura candles nasa zaunar dashi Ya Ammah tayi tana karban folder hannunsa da labcoat, tace Faiza take this folder to your Uncle s room dasauri Faiza ta amsa tawuce sama, Ya Fadila takawo cake din tana murmushi sosai tace Happy Birthday Kiddo wani kallo yamata yace waye Kiddo ? Ya Maryam wacce Fadila ke bi tace kahura candle kadena wahalar damu Mami ya kalla gyadamai kai tayi alamun yayi, baiyi musu ba, ahankali ya hura candle din, sukahau tafi, Ya Fadila ta lakato icing sugar ta shafa masa a fuska tana dariya, Marwan yace Mami zuwa wajen Mami tayi kaman zata mata fada sai itama ta lakata ta shafa mai a kumatu tace happy birthday Son, Allah maka albarka saita mannamai kiss a goshi, lumshe idanu yayi, Ya Ammah ta rungumesa tace I love my only brother Ya Maryam itama ta zauna tace I love him even more, Faiza kumana hoto dasauri Marwan ya yunkura zai tashi suka
Chapter 25 · 0% Book details