← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 87

Sashe 43

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

manna mata kiss a goshi yace also I don t want to see you with another man bye yasaketa yajuya yafita da sauri, Precious tawani kalli kudaden gabanta da dakin sai kawai ta tashi tai wani tsalle tace Precious you are very special ohh my God saita duka tajawo drawer taga kudade harda dollers tamaida tarufe tace hauka nake I swear saina dauki cikinka Saleem I must give you an hair dudda you don t sound like nadawo gidan nan dundundun but I will bring my things here, zan dawo da kayana duka nazama matarka Dudda tagaji amman saita shiga gyaran gidan ta gyara ko ina tasssss tai mopping ga gidan yahadu akwai komi wlh sai wuraren 7 tagama tai wanka tai maza tafita dan she needs to go home ta shirya ta tafi office daganan takoma gida ta tattaro kayanta kap da babban mota tadawo nan taga Saleem yama ijiye mata key a table na falo tai maza tafice Wuraren 5 Abba yataho masallaci tun kafin yakai yaga motan Saleem agaban masallacin dayake shi daman yakan he masallaci da wuri tun kafin lokacin salla yana shiga yaga Saleem zaune da al Qur ani gabansa da charbi saiya ci tura ya tsaya saikuma yataho da sauri yace Saleem Yaushe kadawo dagokai yayi yace tun wajaje goma nabar hospital sainazo nan, kawai addu a nake Allah yaba Marwan da matana Amirah lafiya Abba, sai kuma Allah ya shiryani, ban shigo gida bane sabida nasan bacci zanyi bazanyi kiyamun layli ba maganan duka ahankali yayi sabida baimaso Abba yaji warin giya da bakinsa yake da taba. EPISODE 3 Suna kowama world aka rubuta ma Ammi magani dazata siyama Amirah, aka tattara yan few kayan Amirah aka bata ta amsa tasaka a jaka, koda taje pharmacy aka bata maganin Ammi tace nawane? Wanda ke wajen yace is this not patient din da Babanta yakawota ya ijiyeta ya gudu or did I read her number wrong? Yayi maza yakara dubawa saiya kalli Ammi yace Hajiya Dr M ai all bills dinta are on him shi yake biya dan mahaifinta guduwa yayi daya kawota rannan, kije da maganin kawai it has been settled dan jimm Ammi tayi zuciyanta yawani narke yanzu dama mutumin nan kawo yarinyar nan yayi bai biya ko sisi ba yagudu aka daurama Dr dawainiya? Lallai likitan nan yacika mutum Allah dai yabasa lafiya, saikuma ahankali tace nagode takalli Amirah dake gefenta tadena kuka mai kara amman hawaye sai fita yake daga idanu tadamu sosai, Ammi tace muje mu shiga keke toh Ammi takama hannunta suka fita waje suka tare keke tafarasata tashiga itama ta shiga sundanyi nisa, yanda take goge hawaye tai dama dama da hijabin ya ishi Ammi, Ammi tace wai bazaki dena kuka ba so kike muje gidan Baffan ki aga kina kuka ? Kallon Ammi tayi zuru saita matso dab da Ammi tana kallon fuskanta ahankali tace Ammi Dr Marwan zaiji sauki? Ammi tahaderai dan bata so tai entertaining wannan shirmen sabida tasan tabar Amirah tafara sonshi lamarinta lalalcewa zaiyi tatas cus ina Amirah ina Dr? Ko amafarki ba aurenta zaiyi ba saidai wata kaddaran, tace wane? Har ga Allah Ammi bamata hararoma Amirah aure ayanzu ba dai cus waye zai aure wanda baida cikakken lafiyan kai tsakani ga Allah, ai Amirah nada nakasu so bataso tazo tafara soyayyan Dr da baisan tanayi ba later abin yazo yasa takara haukacewa sosai, kafin Amirah tabama Ammi amsa, Ammi tace kika karamin maganan wani saina bubbuge dan bakin nan naki daya iya maganan maza fitsararriya kawai turoma Ammi baki tayi abin yakara bama Ammi mamaki, tadaiyi shiru bata kara kulata ba taki kwanciya jikin Ammi gashi tagaji bacci ma takeji, chan kawai saita kwanto Ammi ta kalleta bata kulata ba itama tai lamo jikin Ammi kaman yar baby ahaka sukakai gida keke yayi parking Ammi ta sauko tana sauko da ita tabiya kudin keke tabude kofa suka shiga gidan da sallama Lami da Miemie ne ke daka a turmi suna ganin Amirah da sauri Miemie tasaki tabaryan tawani taho da gudu. Amirah oyoyooooo tsayawa Amirah tayi takalli Miemie sosai, Miemie da subconsciously take jira Amirah ta boye bayan Ammi kaman yanda tasaba saitaga bata boyeba ta tsaya, wani kalan dadi da Miemie taji batasan sanda tawani rungume Amirah ba ta kankameta tsamtsam tana tsalle tace wlh Ya Amirah na taji sauki oyoyoooo Ammi tadan kallesu yanda tabar Miemie tai hugging nata dudda ita she s not hugging her back, boyayyen ijiyan zuciya tasauke ko ahaka akabar Amirah wlh wlh she s grateful Alhamdulillah, jiki yasoma kyau, Lami da farin ciki ya lulubeta tana tsaye gefe har wani lekasu take dan is not common kaga fuskan Amirah yarinyar dake nanike da mahaifiyarta kowa tagani saidai ta manna fuskanta ana Mamanta, ita kanta bazata iya gayamaka ga yanda fuskan Amirah yake ba Amman yau tagani ba karya Allah yayi halitta anan Allah kenan jibi yanda yakero yarinya kaman itace mai kanta amman kuma kan ba dadi, sakinta Miemie tayi Lami tace Amirah ya karfin jikin ? Boye fuskanta dasauri Amirah tayi ajikin Miemie, Ammi tace kinga kyale miskilan nan Lami zomuje muyi magana, Miemie samata ruwan zafi a wuta tai wanka ta chanza kayan nan Miemie tace Ammi tashiga daki Lami tabita ciki compound din yarage just Amirah da Miemie, Miemie tace muje nahada miki ruwa kiyi wanka, kinajin yunwa? Gyadamata kai Amirah tayi alamun eh, Miemie takamata suka shiga kitchen tare, tunkunya tabude tazufama Amirah dafa dukan shinkafa da wake dasukayi da kifi takusan sama Amirah duka kifin suka fito takawo chokali biyu suka zauna tare taba Amirah daya suka faraci tare, sosai Amirah kecin abincin Miemie na murmushi wayanta yashiga ringing da sauri ta kalla tun jiya bayan abinda Umar yamata takasa daukan wayansa sabida kunya ga mamakinta sai kawai Amirah tasa hannu tadauki wayan takai kunne muryan Umar ne taji yace Miemie haba dan Allah mesa kika hukuntani haka Miemie na kallon Amirah bata hanata ba, Amirah ta kalli Miemie, Miemie ta gyadamata kai alamun tai magana, cikin yar karaman muryan nan kaman mai tsoro tace Ya Umar Amirah ce! Kunya da mamaki Umar yaji baitaba jin muryan Amirah ba sai yau dasauri yace Ya Amirah Ina yini yaushe kika dawo? Shiru tayi batai magana ba, Miemie tai murmushi, Amirah tace Miemie gatanan da Amirah! Miemie ta kyalkyace da dariya, wani dadi takeji yanda Amirah ke magana, Amirah tacire wayan a kunnenta tamike mata sa wayan Miemie tayi akunya tawani Sunna kai kasa tace ina yini strictly yace Allah kika karamin kalan abin nan saina ma Baffa magana kawai kin tare na karbi gidan haya turo baki Miemie tayi Amirah na kallonta kaman tv kafin ahankali tace Ya Umar dan Allah yanzu aiki nakeyi kaji ahankali yace okay nima aiki nake I will call you back anjima Miemie ta kalli Amirah tace jiya Daddy ya daura mana aure sabida yayi fushi munbar masa gidan ahankali Mairah tace ke matan Ya Umar ne? Gyadamata kai Miemie tayi, Amirah na kallonta sosai chan tace nima inaso nazama matan Dr Marwan zaro idanu Miemie tayi tadan kalli dakin dasu Ammi ke ciki takai hannu tasa akan lips nata tana nuna mata karta bari Ammi taji dasauri tace anjima saiki fadamin mesa kike sonsa, muje kiyi wanka Wuraren 4 Marwan yabude idanunsa kadan Mami na kansa tana tofamai addu a sabida yanda yaketa motsi bakinsa ma haka yakira sunan Amirah kusan sau biyu, bude idanunsa yayi ahankali Mami tasamai glasses nasa tazauna bakin gadon saita shafa kansa takama hannunsa ta bala in damu this boy dakuke gani anan this Marwan wlh wlh tanajin Marwan azuciyanta sama da yanda takejin nata yaran data haifa da cikinta batasan mesa ba kodan tun yana dan baby jariri bearly one year old yasa haka oho, akwai wani special tausayi da Marwan ke bata rashin iyaye fa ba dadi d moment akace bakada Mama bakada Baba babban magana ne, cikeda so ta duko ta mannamai kiss a goshi lumshe idanu Marwan yayi yabude su Mami takama hannayensa takai bakinta tamusu kiss sannan ta shiru tana kallonsa tace bazaka fadamin abinda ke damunka ba Marwan? Mesa kake bacci kake kiran sunan patient dinnan naka yarinyar da Saleem yace ita zai aura ? Lumshe idanu dasauri Marwan yayi, Mami taji hannunsa na motsi, Mami ahankali tace duk tare kukaje neman auren jiya Abba told me bayan anyi fixing date rannan asabar kace kanada emergency, Marwan do you love her that much dahar zakaje ka shiga gaban mota batare daka sani ba? Runtse idanunsa sosai Marwan yayi Mami taga hawaye yazubo daga gefen idanunsa Mami itama hawaye ya zubo daga nata tace mesa kakemin zurfin ciki? Mesa baka sanar dani damuwanka? Eh? Look at the condition you are in babu wanda yasan dalilin banda ni, mesa kake nauyin baki, the first time dakaji kana sonta maisa baka sanar dani ba kabar har Saleem yazo yamaka shigan sauri wanda kasan baya ganin mata ya kyale especially kalan wannan yarinya that s so tender batasan komi ba eh ? Da kyar bakinsa yayi motsi ahankali yace please Mami don t say bad things akan Saleem cikin dan fushi tace I know what I m doing kasan tun jiya tunani tunani nake, yanda na sanka haka nasan Saleem I will always say ga halinka ga halinsa, yarinyar nan kuka auramata Saleem ai cutar da ita akayi so kake Saleem ya idasa saka ta haukace tatas, I don t know anything about her, I just saw yanda ta rungumeka cikeda shirme, she s so pure tayaya zatai rayuwa da rikakken dan iska mai bin karuw Mami! EPISODE 4 Marwan yakira sunan Mami, Mami tai shiru tana kallon jajayen idanunsa da kyar yace stop! Stop saying that about Saleem, ya chanza trust me, the moment yaga Amirah he changed and commit kansa into becoming a more better person, he doesn t go to club, ko drink ko sauransu, he will protect and take care also love Amirah genuinely he promised me that! Tsaresa da idanu Mami tayi chan tace are you sure Saleem kaunar yarinyar nan yake da gaske ko jikinta kawai yagani yaga dolancinta yakeso kawai ya more da ita? Cus yarinyar has everything Shiru Marwan yayi ya lumshe idanu, Mami tace I want to
Chapter 43 · 0% Book details