Sashe 70
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yashiga, bakin ciki kaman zai mutu, direct gidansa da Precious ke ciki yawuce, yasauka daga keken yashiga gidan, yana shiga falon babu kowa ciki cikeda wannan baccin ran yayi ihu sosai. Bitch where are you ? Yayi maganan yana hawa staircase yana tafiya sama kaman daga sama Precious dake zaune adakinta da kumburarrun idanunta taji muryansa dagudu tamike tayo kofa daidai tana budewa Saleem na kokarin bude kofan, hada idanu sukayi, Saleem yayi ido da ido da ita tana kokarin magana yadaga kafa yawani kwadeta Precious tai ihu tazube akasa, Saleem yaduka yasa hannu yaja gashin attachenent na kanta tai ihu. Baby you are hurting me dasauri yace that s what I want to do, I want to hurt you soo deep, dan gindin ubanki pastorn kauye ni zakima asiri, all this thing happen because of you, kika turama yayana sex video dinmu eh Precious na kokarin magana kawai yarufe Precious da duka da kafafu da hannu tana ihu sosai Saleem yace how dare you ruin my life? You spoil my marriage da yanzu nine mijin Amirah, do you how fine and beautiful that girl is, did you see her boobs kuwa ba irin naki da Dr yabaki ba, nata na Allah ne, kinsan asaran dakika jamin, I will kill you today Shegiya tsinannan mai tsarki da toilet paper dukanta yake kaman zai halakata tana ihu batasan sanda tace m pregnant Saleem! Chak Saleem yasa tsaya da dukanta dayake, kansa na kasa amsa I m pregnant din datace, saiyasa hannu yakamota ya mikar da ita ya tsayar da ita, Precious na haki sosai dan ta daku tana kallon fuskansa kaman yanda yake kallon nata, saiya fashe da dariya sosai yace re Pregnant kalleni da kyau Precious do I look those men da za ayi using yara akama su hahahahha yakara fashewa da dariya yace ashe bakisan waye Saleem ba, wlh kokin haifi abinda zaki haifa banso bazan taba karba daidai Shegiya tsinanniya yasake kwadeta yanaji kaman yakasheta saiya saketa yawuce wardrobe nadakin yabude yashiga fito da kayanta yana watsarwa yace pack your things and leave my house right now I m selling this house park and leave mu house sosai Precious ke kuka tanajan guiwanta tazo gabansa tana rawan jiki tace Saleem I m sorry I m so sorry, I agreed I made a mistake but please forgive me wlh wlh bazan karaba please for the sake of our Baby don t throw me out jefar da hannunta yayi yace wlh kuka kara tavan zan kasheki agidan nan nasayo acid na narkan da naman jikinki a sick and flush you zaro idanu Precious tayi, Saleem yace ke banda Imani you made a mistake what you did with me dakin bari kawai naciki nabaki kudi na kula dake, I mean I even bought a car for you amman ni zakima asiri, ki hanani aure, ki tonamin a kina turama yayana video ina sex I can never ever forgive you, I don t consider auren mu aure amman dudda haka kije na sakeki saki uku, ciki da ke da cikin durun uwarku, barmin gida Shegiya karuwa kafin na kasheki yayi maganan yana karasa jefar da kayanta yadauki wasu papers harda papers na motan daya sayamata tadauki akwatinsa yabude drawer ya kwashe duka kudaden sa yace leave this house or masu gidan zasuzo su fitar dake good bye, and don t try touching motan dana sayamiki na karbi kayana the papers are here duk inda kikaje da ita za a nemoki Yana maganan yawuce kofa Precious na kuka sosai tabiyosa Amman harya shige motarsa ya kunna yafita kansa kawai ya hargitse yana edge he s having wani feeling na wlh zai iya turining duniyan nan up side down idan har zai iya samin Amirah abun yanasa yawa ya gangara gefen titi yayi parking yadauki wayansa daya dauko daga gidan daya fito yanzun nan kaman yazare yashiga tattaba wayan baida lokacin neman contact na Marwan yashiga saka number sa sai yayi dialing amman har wayan yagama ringing ya katse ba a dagaba ihu yayi a mota yace pick up the call, pick up the call you monster yana zaune a motan nan Marwan kawai yake kira yakira Marwan yakai sau 30 Marwan bai daga ba saiya shiga turamai message. Dan gindin ubanka nine kadaka? Ni kama jina jina? Wait for me, wait for my comeback, Marwan we will settle this score saina maka shegen duka da saika koma wajen uwarka Mami kana kuka ta lallasheka, and let me make this clear to you, Amirah is mine she belongs to me, wlh wlh wlh if you touch her, or sleep with her, I will kill you Marwan Turamai messege din yayi saiya jefar sa wayar jikinsa har rawa yake saiya kara kunna motan yaja kaman yazare saiya wuce gidan da aka bama Daddy a old GrA, parking yayi a kofar gidan dasauri ya tsaya gaban gate din yana dukan gate din kaga Saleem zaka dauka yazare, Maman Baby ne tafito anci gayu dan su yanzu duniya tamusu dadi tace waye haka ke knocking kaman mahaukaci jama tai wajen gate din tana lekawa daidai Daddy dabai dade na dawowa ba shima yana fitowa yace dakata Sweetheart tsayawa Maman Baby tayi Daddy yazo saiya leka Saleem yagani wanda kallo daya yakai ya ganesa saiyace koma ciki tabe baki Maman Vaby tayi takoma ciki abinta, bude gate din Daddy yayi dasauri Saleem yajuya yakoma motan yabude bayan motan yaciro akwatin daya hada dazu saiya dawo yace Ina wuni Daddy dakemai kallo ganin kaman ya sami matsala ga kansa duk bandage yace lafiya Saleem? Shigo shigowa Saleem yayi Daddy yajawo gate din yarufe yayi gaba Saleem na binsa yana jan trolly suka shiga falo Daddy yasami waje ya zauna yakallesa yace meke tafe dakai Dasauri Saleem da jikinsa ke rawa yaduka yashiga bude akwatin, bundle bundan na yan dollars yashiga cirowa yana ijiyewa agaban Daddy akasa guda ashirin, sai yaciro takardun filayensa da motoci duka yashiga ijiye gaban Daddy jikinsa duk rawa yake, yace duka wannan nakane Daddy inhar zakamin abinda nakeso da sauri Daddy ya gyara zama yace ina jinka numfashinsa har wani karkacewa yake idanunsa na motsi ganin dukiya da takardun assets, yace me kakeso Saleem? Dasauri Saleem zuciyansa nayin wani haske ganin yanda har yayi winning DDdy over yace kasan rannan daurin auren nan banzo ba shine aka daura auren da kanina Marwan dasauri Daddy cikeda fadanci yace ko kadan ban kaunar wannan likitan ni dama tunda yamin rashin kunya a asibiti Saleem yace nima bana kaunarsa yanzu danya yaudareni ya auri wacce yasan inaso, abinda nakeso kamin yanzu shine inaso karaba auren! Dasauri Daddy ya kallesa dan baitaba hararo abinda Saleem keso ba, ganin yanayin Daddy yasa Saleem yace nikeson aurenta! Diyarka ce kana iko karaba auren idan bakaso dan haka nabaka kwana uku kasa yasaketa karaba auren, nikuma nakama alkawari gabaki dayan gadona da share dina na duka na Kamapaninmu na gold zan baka gakuma wannan danake baka yanzu, Yayana bazai taba iya baka abin nan danake baka ba, inhar kasa yasaki Amira zan baka share dina na companyn mu namaka alkawari, Amirah kadai nakeso aduniya rayuwana ma zan iya badawa danna sameta! Daddy kallon Saleem kawai yake dayake mai kallon kaman yasami tabin hankali hankali, kaman baida lafiya lafiya, koko tsabagen obsession ne? Tunda yake baitaba ganin kalan wannan offer da kalan dukiyan nan da mutum yake kokarin ya salwantar sabida kawai yasami Amirah mahaukaciya ba jikinsa har tsuma yake dukawa Daddy yayi yashiga daukan kudaden yana dubawa ko fake ne yaga original kudi ne saiya shiga kirga bundle bundul yana jefawa a akwati, daya, biyu, uku, hudu, biyar kirgawa yagama yi tsaf yajera kudin saiya dauki papers yana dubawa filaye uku a manya manyan waje dakuma motoci guda uku, ya kallesa yace yaushe za a aikomin da motocin ? Wani murmushi Saleem yayi yaji yana son mutumin nan yace ko anjima kakeso zansa akawo maka gyadamai kai Daddy yayi yazage jakan tsaf ya mikar ya maida akwatin gefensa yace ko duniya zata hade sama da kasa zata kama da wuta saina kashe auren Amirah da Marwan na aurama Amirah kai, kwana ukun sunmin yawa bani address na inda zanga Marwan Saleem baisan takamaiman gidan da Marwan ke zama da Amirah ba yace bansan gidan dasuke ba amman zan baka address na unguwan mu especially masallacin mu dole zaka gansa Abba yace angama turomin awaya tashi katafi Son Dasauri Saleem yaturamai saiya tashi Daddy ma haka sai kawai Saleem yawani hugging Daddy yace thank you Daddy, thank you Daddyyyy, dagayau kaine Daddyna Daddy yawani kwashe da dariya yanajin son Saleem sosai yace ka tsani Marwan ko ? Gyadamai kai Saleem yayi yace bafa asalin kanina bane, kanin matar Yayana ne, dan riko ne wani dadin news din Daddy yaji, Daddy ya gyadakai yace aiko zan kartamai rashin mutuncin dayafi tozarcin dayamin a asibiti, sai yayi nadaman abinda yamin wallahi Saleem yace we are team suka wani kashe shida Daddy, Maman Baby dataji komi itama tafito tace nima ina cikin team din kuma zan taka maka rawan gani Saleem kai kunga dadin da Saleem yaji tafiyan da baiyi va kenan suka zauna aka shiga kulle kulle abinda za ayi. TOHHH FAHHHH!!! EPISODE 7 Suna fita daga asibitin Saleem na tsaye bakin titi trying yatare abin hawa, yaga motan Marwan nafitowa daga asibitin bin motan yayi da kallo yanajin abu na zuwanmai wuya, da ace kallo na kisa da kallon da Saleem yakebin motan dashi daya kashe Marwan, Marwan ya fizgi motan da mahaukacin gudu shima yawuce sa abinsa, hakan yakara kuntatama Saleem rai sosai, irin shi Marwan yakema abubuwan nan sabida yaga yau yaci lagonsa yadakesa zaiko gwadamasa shi dan iska ne bashi yaci wanda he will pay komu jima komu dade. Sosai Marwan ke sharara uban gudu akan titi, wani kalan tsoro Amirah takeji, gabanta na faduwa sosai, gabaki daya atakure take cikin motan ko inda Marwan yake takasa kallo at all, kanta na kasa sai wasa take da yatsunta, ahaka har sukakai gida, Marwan yadanna remote gate din yabude yashiga da motan yayi parking, yakashe motan batare dayayi motsi ba bai kuma ce kala ba, dan kallonsa Amirah tayi for the first time sai kawai ta runtse idanu da gudu sabida yanda