← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 87

Sashe 10

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya zubo tana rike da slippers tadaga hannunta sama Daddy na ganinta yakoma baya dasauri Adan tsorace, Ammi tai Maza takama hannunta tace Fizge hannunta tayi daga rikon da Ammi tamata tawani yunkuro zatai kan Daddy yakoma baya again dasauri yace kungani ko, kun gani, kasheni takeso tayi ku kamata nace dasauri Ammi ta fizgo Amirah tana kaita baya kawai maza ukun sukayo kan Ammi data wani tsorata ta tura Amirah cikin daki zata rufo kofan kawai gardi daya yawani fizgo Ammi ta watsar jikake jagab atare Amirah da Miemie sukai wani ihu sabida mugun faduwa da Ammi tayi zube a tiles goshinta ya tsage jini dudda haka ta yunkuro zata taso amman ina kawai takoma kasa a sume warwas, dawani irin gudu Miemie tayo wajenta itama Amirah tafito dagudu zatayi kan Ammi kawai chak namiji daya ya chapketa, tai wani ihu dayakusan tsaga gidan. Ahhhhh! Miemie dake kan Ammi tadago tama rasa mezatayi ga Ammi sume akasa ga Amirah maza sun dauka tana ihu da top of her voice tana wuntsila kafa tana tokare duk wanda karfinta yakai tana yakushi da Cizo tana kururuwa tana kallon Ammi dake kasa a sume, ganin tana neman gagaran bouncers din Daddy yace ta haukace sosai jama a bari nakawo igiya ku kulleta Daddy yajuya yafita dasauri Amirah na kokawa dasu tana ihu da duka muryanta, saiga daddy yadawo da igiyan shanya, yabasu kwantar da ita sukai kaman rago suka hade hannayenta suka take saida tai wani irin kara na azaba, Miemie tasaki Ammi tazo wajen tana kallon yar uwarta takalli Daddy dayake basu instruction na yanda zasu kulleta asanyaye tana hawaye tace Daddy is it because she s not your biological daughter? Dasauri Daddy ya kalleta saiyawani taso azafafe yayo kanta yana huci yace repeat what you said? Inaso akaita gidan mahaukata before she kill me or even you and look at what you re saying stupid girl ahankali tace Daddy is it because she s not your biological daughter? Tassss! Daddy ya dauke Miemie da Mari yana ihu how dare you? Ni kike ma rashin kunya? Amirah takara ihu ganin Daddy na Marin Miemie, Cikin kuka Miemie tace this girl is the daughter of your own late brother uwa daya uba daya, Daddy all this wealth including this house da motan dakake tukawa duka gadonta n Mari Daddy yakaima bakinta akaro nabiyu yace shut up! Ni kikema rashin kunya, wlh zan kira family su Umar na gayamai na fasa auren naku fitsararriya kawai ya hankadata daki yarufo kofan yana murza key, Miemie tana ihu tana bubbuga kofan, Daddy yawuce inda Amirah ke ihu har lokacin tana kallon Ammi sun daureta tana ihu yace ku dauketa muje daukanta sukayi suka fice da ita tana ihu with top of her voice tana kokawa da duka power ta idanunta sunyi jajir kaman wuta gashinta ya barbaje yama rufe fuskanta gabaki daya kanta nawani irin sarawa suka jefeta a bayan mota maza biyu abaya daya a gaba Daddy na tuki sai asibiti. Tunda suke motan bouncer daya dake baya dake right side nata yake kallon Amirah yanabin duka jikinta da kallon in his entire life baitaba ganin kyakkyawar mahaukaciya like extremely extremely super beautiful mahaukaciya like this girl ba, she looks like an Arab with her hair, skin dinta is so soft, batada kiba she s skinny but tanada wani irin curved hips da full ass ga boobs cike tam a kirjinta dake jiggling sosai tsayayyu, skin dinta so fresh kasan bata wahala she s so damn sexy, kawai take gabansa ya mike dawani irin sauri ya kalli gaban motan da dayan bouncer na side din yake danna wayansa abunsa, yay maza ya harde kafafunsa hannunsa na kaikayi yana rawa yasauke idanunsa gaban kirjin riganta dan boobs dinta na bouncing sosai sabida kokawa datakeyi har lokacin tana kokarin kwance kanta, ga bakinta dasuka sakama handkerchief dan ta ishesu da ihu, ahanakali stylishly yashiga kai hannunsa yana kallon kowa na motan zai taba mata kirji daidai Daddy na juyowa yakallo baya yace mahaukaciyan tai shiru dasauri bouncer yamaida hannunsa back bawanda ya lura, ahaka sukakai hospital din. Daddy yayi parking duk suka bude motan suka fito boucer yawani fizgota kaman yana fizgo akuya taji wani sharp pain ajikinta da hannayenta da kanta, taji cikinta na ciwo, itama ga karfin hali sai kokawa take dan duk ta daburce ta dimauce ganinta dasu duk bata sansu ba, sai mutsu mutsu take, Daddy na gaba suka shiga cikin asibitin anan reception babu mutane sosai dasauri Nurse dake wajen sanye da uniform kafinma suyi magana tataso tace ammm please untie the patient and remove the clothes from her mouth Sir cikin fushi Daddy yace Malama don t tell me what to do, can t you see my head she bites and injure people she s a total lunatic nurse din tace dudda haka please untie h ke don t tell me wat to do nakawo ta ance asibitin kyauta ne kuna neman mahaukata, gatanan kisan kai take tuburan tuburan, Allah ne ya kaddara inada kwanaki agabana da jiya anmini jam i na janaiza, I can t watch her kill people in my family I have other kids, kananu yara , she s a threat to me and my family dan haka kuyi admitting dinta for as long as she gets better respectfully nurse din tace still Sir untie her first before all the formalities ran Daddy abace kaman yarufe nurse din da duka yakalli boucer yace kwanceta Tunda suka shigo reception din yake kallonsu ta window wani emergency room dayake dake first floor treating wani male patient nasa, yaga an shigo da wata yarinya da he can t see her face dan gashi yacika mata fuska but he saw yanda suka kukkulleta akasa tsumma abakinta, and he heard what the man was saying. yana tsaye daga jikin window yaga boucer ya duka yana kwance igiyan kafanta harzai dauke kai saiyaga boucer yadaga kasan gown dinta kaman zai leka saiya fasa yadan juyo yana kalle kalle kaman mara gaskiya, chak ya tsaya anytime yaga mutanen that loves taking advantage of masu matsalan kwakwalwa he knows, he had many cases da ake kawo mahaukata masu ciki, he wonders wat does people gain by taking advantage of someone that is mentally unstable duk masu halin nan deserve death as punishment wlh, ahankali yabude kofa yashiga fitowa yana tafiya one one without making a single sound, ganin babu hankalin wanda ke kanshi batare daya kwance hannunta ba yakai hannunsa dasauri zai daura saman boobs dinta dake moving sabida yanda Amirah ke motsi trying to free herself chak yaji an rike hannunsa dawani irin sauri yadago kansa ido da ido yayi dawani hadaden Dr dake sanye da glasses da labcoat yana wani irin kamshi mai bala in dadi, mummunan faduwa gabansa yayi sai yayi murmushi awayance yace cewa akayi na kwanceta Dr babu ko alamun rahama atattare dashi yaki sakin hannunsa kuma baice masa kalaba boucer yashiga kokarin fizge hannunsa sabida azaba dayaji amman duk karfinsa na boucer yakasa yayi wani ihu jin zai balla masa hannu. Ahhhhh! Hankalin kowa yadawo kansu, saida Marwan ya karya yatsansa daya tass boucer yayi wani ihun azaba Daddy yaz wajen dagudu yace kai lafiya Dr yahaka? Are you guys okay kuwa a asibitin nan? Ko kuma mahaukatan ne Marwan yasaki hannunsa tareda dauramai wani lafiyayyen mari da saida yayi tangal tangal zai fadi cikin zafin murya yace call the securities I need this man arrested and charge to court for attempting to take advantage of a patient before kace a saiga Kamal dasauran security su biyar sun shigo an kama boucer, Daddy yace Bangane ba ahh likita tareda ni yak hannu Marwan yadagama Daddy ransa amasifan bace alamun baison maganan wlh saida Daddy yaji tsoro, strictly yanuna Amirah yace you said she s a patient and you are treating her like an animal dasauri Daddy yace of course i have to, she s violent she tries to kill m Rudely Dr Marwan yace get her details from him and send him out of my hospital immediately! I don t care who you are to her tunda Daddy yake in his life baitaba ganin mara mutunci likita like this one ba, abun yabasa mamaki. Sai yama kasa magana, Marwan yajuyo saiya duka gaban Amirah ahankali, hannunsa yakai gently yazaro tsumman daga bakinta ya ijiye ya tsaya yana kallon fuskanta baya ganin fuskanta da kyau banda bakinta da pink lips dinta yanada kalan numfashin datake dayake fita akarkace, she s tense, she s in panic mode, her breath is very hot too she s running temperature, saiya ya tsare lips dinta dake motsi da kallo wanda direct yagane metake furtawa. Ammi .Ammi .Ammi Sauke kansa kasa yayi yakai hannunsa gently yana warware daurin igiyan hannunta, hannayenta sunyi ja sosai sabida daurin, kaman jira Amirah take dudda kanta na sarawa yana bugawa amman Marwan na karasa kwance hannunta tamike tsaye da sauri sai baice mata kala ba tabi ta gefensa ta wuce riganta na shafan jikinsa tashiga tafara tafiya dasauri sauri tana numfashi sama sama tayo kan Daddy, abala in tsorace Daddy yace nurse nurse kuriketa mana nurse tai banza da Daddy, Daddy yakalli boucer biyun yace kuriketa strictly Marwan yace if any of you lay a hand on my patient you will go to prison as well duk suka tsaya gabbage can Amirah tadauka tawani kalan bi Daddy da gudu ta kurma ihu Marwan yayi folding hannu yana kallonta, Daddy na ihu sosai yace wlh zata kasheni, help me guys yanda Daddy ke gudu tana binsa Daddy baisan sanda yace likita, Dr Dr, Dr amman ko ajikin Marwan, wani kallo yama nurse hakan yasa takawo mai wani tray da wani allura guda daya ke kai daidai sunzo ta side dayake kawai Marwan ya tsaya gaban Daddy hakan yasa Daddy ya tsaya Amirah ta risko Daddy batai wata wata ba tadaga gabbage can din zata bugamai hannu daya Marwan yasa yarike yace no, cizo zakiyi Daddy yawani kwalalo idanun tsoro ganin ikon Allah yau yaga likita mahaukaci aiko Amira ta gantsarama Daddy cizo a hannu Daddy ya tsala ihu yakai hannu zai daketa gently Marwan yakama hannun daddy yarike ya ijiye bin din yasa dayan hannunsa yamata allura a gefen wuya
Chapter 10 · 0% Book details