Sashe 48
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
lips dinsa sunyi pinkish sosai, yarame but he looks so damn cute and rich, irin rich yaran nan dake asibiti marasa lafiya, ya rufe da bargo daga kafansa zuwa wajen cikinsa ganin Abba yasa ya yunkuro, dasauri Abba yakamasa yace yi zaman ka dan albarka ya jikin gyadama Abba kai yayi batare dayayi magana ba yacire idanunsa daga kallon Abba dan kayan jikinsa yanuna daga wajen daurin aure yake zuciyansa yahau masa wani iri da har saida fuskansa ya nuna Abba yace wani abu namaka ciwo ne nakira Dr ? Girgiza Kai yayi baiyi magana ba, gabaki daya yazama baya wani magani kwanan nan yakara zama miskili sosai har Mami saitayi da gaske zaiyi mata magana, Abba yadan sauke ijiyan zuciya saiya zauna bak n gadon Mami tazo ta tsaya gefensa dukansu suna kallon Marwan dayaki kallonsu yasa idanunsa akan TV dakin dake aiki dudda baisan me ake yiba bayama ganewa, ahankali Abba yace Saleem baizo wajen daurin auren ba! Sarai Marwan yaji me Abba yace amman sai baiyi any motsi ba, ahankali Abba yasauke ijiyan zuciya yace a daura auren da Saleem ba Marwan! Juyowa Marwan yayi ahankali yakalli fuskan Abba da kyau trying to really get mai Abba yake nufi da ba a daura auren da Saleem ba, ahankali bakinsa yayi motsi zaiyi magana saiya kasa, Abba yace Saleem bazai taba chanza hali ba, shaye shaye, bin mata bazai taba chanzawa ba gently Marwan yace Abba Saleem ya chanza, yadena all those thin Karya yamaka! Abba ya katse Marwan. EPISODE 4 Abba yace karya yamaka Marwan, this is what he sent me yaba Marwan wayan Marwan ya karba yana kallon watsapp din saiyamaki danna video dan from irin hoto dake nunawa ajikin video kafin ka danna ka kunna yaga Saleem dawata tsirara saiya ijiye wayan ahankali, Abba yace Saleem yakirani awaya yana aikata abu mafi muni yana cemin yafasa auren Amirah na aurama wani karuwansa zai aura sosai kirjin Marwan ke bugawa Allah yasani he believed in Saleem sabida yaga he was serious about yanda yakeson Amirah harda kwanciya asibiti he really did change what happened? Why? Ko Sheri aka masa, Marwan! Abba yakira sunansa Hakan yasa yakalli Abba yace am Abba ahankali Abba yamika masa certificate dake cikin babban envelop da aka rubuta Alhul Sunna Daawa community da larabci yashiga zaro certificate din gabaki daya idanunsa yasauka kan sunansa dakuma sunan Amirah kafin yagama gane kan abinda yake karantawa Abba yace na auramaka Amirah! I choose you to become Mijin Amirah! Faduwa certificate din yayi daga hannun Marwan yakalli Abba dasauri kirjinsa na wani kalan bugawa kaman saukan aradu dumm! Duumm! Dumm! Yakasa furta daidai da kalma daya, Abba ya lumshe idanu yabude, yace I have so many soo many reasons dayasa na aura maka Amirah I will tell you few Abba yayi shiru, yace ata bangarena nasan duk duniya Marwan kai kadaine zaka cireni daga kunya dan uwana na jini almost made me karamin mutum amman nasan babu abinda bazakayi ba dan kare darajata da martabata a idanun jama a so this is one of the reason that has to do with me outside that Marwan, bantaba ganin someone as caring as you re ba, I see the way kake tolerating Farida, Faiza da sauran yaran yayyinka inhar zaka iya kula dasu haka kayi hakuri dasu haka kakuma sosu haka Amirah take she will have your care, your attention koda baka sonta wannan shine dalilina na farko! Abba yayi shiru dalilina na biyu shine I believe in you can help yarinyar ta warke gabaki daya, ban hadu da uta adakin nan dakai hatsari ba amman Maminka tacemin nan tazo sabida na gayamata mun ganta akasa, this simple means despite yanda yarinyar take batason jama a dan data ganmu boyewa tayi bayan Mamanta harda rufe fuskanta da hijabin Mamanta abinda nake fadi anan shine despite condition nata zuciyanta acknowledge and identify you sama da mu anan duka har shi Saleem din rannan ko kallonsa batai ba, so what if dalilin auren nan naka yasa ta warke gabaki daya kasan kalan ladan daka samu dalilina na uku shine I saw na girl all I see is a pure innocent girl da idan Allah ya bata lafiya mace ce dakowani namiji zaiyi burin damunta agidansa, you will teach her everything ilimin ad , boko zamantakewa, irinsu sune matan da ake building healthy and a fruitful marriage life with, and I see you in a better position to take care of her ba Saleem dakeda garagara ba, you are gentle so is the girl you re the best man for her just give it a time I know zakaso ta and for me na tunaninka na aura maka ita only means Allah ya kaddara daman matarka ce I know namaka ba daidai ba ban tambayi shawaranka ba but I feel inada wannna ikon akanka dan kai d a nagari ne Marwan, dan haka Amirah, I mean Ameenatu matarka ce ayanzu, get well a sallameka zansa yayyinka suje gidansu dauko matarka kaji! tunda Abba ke maganganun nan kirjinsa ke bugawa, he knows Saleem ayanda yakeson auren Amirah, kome yace Abba kome ya turoma Abba he did it in state of baya hayyacinsa he was high giya ta bugar dashi, ahankali yace Abba! Abba na kallonsa saiya hade fuska cikin kakkausan murya yace banson ka furta koma wani kalamai kake kokarin furtawa dan zan saba maka Marwan! Mami tai murmushi kawai bata cemusu komiba, sauke kansa kasa Marwan yayi yay shiru, asanyaye yace Abba tayaya zanyi rayuwa da wacce yayana keso is it proper? Dan dariyan takaici Abba yayi, saiya kalli Mami yace kinsan mene everything is just coming back to me komi is getting clear yanzu nake kara fahimtan Saleem wato ko Allah ko cike yake daya hikima Allah kuma ba azzalumi bane baya bari acutar da mumini yace I don t think Saleem yataba kaunar yarinyar nan, dan iskan yaron nan if you look at it ubanme zaiyi da yarinya mara kai? Kawai shiyasan meya gani shirin morewa yayi, dan duk wanda yakeson wani so na gaskiya zaibar aikata abubuwan da Saleem yake yajira auren sa, so Please Marwan karna karaji kace Saleem na son yarinyar nan trust me Allah ne ya kubutar da ita daga hannunsa data kara haukacewa, Amirah matarka ce Allah ya sanya albarka a aurenku, bari naje manyan baki na na jirana a company yadauki certificate din da kansa yasa a hannun Marwan saiya dago kan Marwan suka hada idanu ahankali Abba yace I know babu abinda bazaka iyamin ba and you will never disappoint me, I choose this girl for you kariketa amana kabarni da Saleem, kayi wani abu Marwan I will not be happy with you this marriage yanuna mai certificate din, yace this Marraige is forever Marwan! Saiya mannamai kiss a goshi yajuya kawai yafita Mami nawani kalan murmushi kaman taita ihu Marwan was speechless bazai iya tantance ga exact yanda yakeji ba, he feels wani sanyi sanyi azuciyansa yanajin duk wani damuwa na jikinsa na barinsa for the first time in this 7days dayake hospital saiyaji duka ciwukan dayakeji just varnish and dissapers, bangare daya na zuciyansa na tunanin Saleem kuma while bangare daya na zuciyansa na tunanin Amirah dayaji yana wani kalan jin yunwan kewanta he just wanna see her, dago idanunsa yayi suka hada idanu da Mami dake murmushi tana kallonsa dauke kai yayi dasauri saiyaji yanajin wani kalan kunya, da gangan Mami tace uhn my son feels better bar na nemo Doctor Naji Yaushe za a sallamemu tawuce kofa tafita su Ammah takeso taje takira. Marwan yayi shiru saiya kalli certificate din yakai yatsansa yana shafa rubutun sunansa zuwa rubutun sunan Ameenah he can t believe he s the husband is he dreaming? He can t just believe it at all, but bangare daya na zuciyansa sai tunanin Saleem yake wayansa yadauka saiya shiga jiransa har wayan ya katse ba a daga ba, yacigaba da kiran he promised kansa bazai bar kiran wayansa ba saiya dauka amman shiru, akira na kusan biyar ne aka daga wayan tass tass tass kawai yakeji na sex ga ihun Precious datakeyi da gangan. Yes Daddy! Yess Daddy! Yess yess yess cire wayan saga kunnensa Marwan yayi cikin kakkausan murya yace Saleem! Dasauri Precious tace tell him the same thing you tell your brother Daddy so that they will leave us alone Saleem! Marwan yakara kiransa hakan yasa Saleem yace what!? Mtsww yayi tsaki cikin muryan shaye shaye yace m fucking some good damn ass pussy yoh, why d call? I said I don t wanna marry that pagal girl, fuck you Marwan and fuck yays! Dasauri Precious tace ll him ni zaka aura dasauri Saleem yace ama marry my baby right here! Suck suck suck my dick bab Marwan katse wayan yayi yay shiruuu saiya ijiye wayan kawai. Sunci juna yafi sau ashirin sannan tasasa bacci tadauki wayanta tafita falo tashiga kiran Mommy tace Mommy what next? Mommy tace good girl now when he wakes up kuje any mosque make sure you wear their kind of outfit kuje a daura muku aure, make a story that kin musulunta but his parents refuse to accept you okay dasauri tace Mommy you are the best, dariya Maman tayi, bayi Precious tashiga tai wanka tanada sabuwan abaya ta saka tazo gado ta tada Saleem da kyar yatashi tacd muje kayi wanka wucewa yayi, koda yafito sanye da towel ya tsareta da idanu wani mahaukacin sha awanta yakeji yayi kanta rikesa tayi tace no idan mun dawo ga kayan dazaka saka shaddan yadauka yasaka tace muje fita sukayi da kanta tai tuki har zuwa wani massallaci anan bakin titi tai parking tajuyo ta kallesa tace we are getting married i want you kashiga that mosque kace na musulunta iyayenka refuse to accept me so kake muyi aure am I clear wani iri yaji azuciyansa amman saiya gyadamata kai yafita yashiga haka akayi nan da na. Aka daura musu aure yabiya 50k cash dake jikinsa har wani tsalle takeyi. WANNAN SHINE SALEEM YACI GINDI MAI TSADA! MUJEDAI ZUWA!!!! EPISODE 4 Har tsakar dare Ammi takasa runtsawa daga ita harsu Baffa da Lami babu wanda ya sanar da yaran abinda ake ciki, wayanta ta laluba saita kunna flash din