Sashe 21
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
that are a bit free compare to na dazu kafanta ba takalmi ba safa haka take taka tiles din, sosai tashiga murza hannayenta sai kuma tadaga hannu daya takai tasa fingers nata a baki bata dago kanta ba dake kasa, ahankali Marwan yamaida kofan yarufe calmly yace jeki zauna juyawa tayi tawuce taje ta zauna abakin gadon like a very obidient girl saiya taho wajen yajawo wata kujera yazauna yana facing nata saiya ijiye bottle of water da container na maganin daidai anyi knocking Umma ce takawo tray na breakfast da akama patients yau tea ne da bread da egg abincin is not bad for government hospital o, hannu yasa ya karba da kansa ya kalli abincin saiya bata yace take this kin cire hannunta daga baki Amirah tayi takima kallonsa sai cin yatsu datakeyi tana wasa da kafafunta, he knows bazataci ba bataso, saiya juya yaba Baaba yace Baaba akwai flask na abinci a office dina za adan taimakamin dashi Umma tace toh Dr tawuce tafita. Ahankali Marwan yasa hannu a aljihun lab coat nasa saiya ciro leda na new dogon black socks mai dan kauri yabude yacire safan tareda mikemata yace take put this on a kafanki, always wear sock daga yanzu left hand nata wanda shine akan cinyanta takai tamikamai still bata kallesa ba, Marwan yace no bani hannun dama not left cire hannunta tayi daga bakin tamikamai duk saliva a jiki, tsare hannun yayi da idanu saiya saka hannunsa a aljihun yaciro handkerchief dinsa, ahankali batare da skin na hannunsa yataba fatar hannunta ba yashiga share mata yawun daga hannunta, gently Amirah tadago kanta tadan kallesa da fararen manya manyan idanunta, kawai Ammi ta tuna anytime taba Ammi hannu idan akwai datti ko ruwa ko kasa ko yawu a hannunta sai Ammi tafara sa tsuma ko wani abu ta share hannun tass kafin tabata abinda zata bata, sosai take kallonsa especially glasses dake idanunsa, da lips dinsa dasuke pink yirrr ga kamshi mai bala in dadi dayakeyi dake kwantar mata da hankali. Tass Marwan ya goge mata hannun saiya saka safan akai tareda dago kansa karaf hada ido yayi da Amirah dasauri Amirah ta maida kanta kasa abin yadan basa mamaki ganin takallesa, bude safan tayi saita shiga sawa a birkice wajen diddige na saman kafa instead of yazauna a kasa zata saka dayan, cikin tattausan murya Marwan yace wait! Tsayawa Amirah tayi batare data kallesa ba, hannunsa biyu yakai kan kafan data saka safan, ahankali yakama fatar safan without touching her sai yayi adjusting ya daidaita safan, kaman yana magana da Baby sabida how soft he s da ita yace jashi sama toh ahankali Amirah taja safan sama, Marwan yace sa dayan saka dayan tayi same way, yasake gyara mata saiya koma yazauna yabude file nata sai yayi rubutu awani fresh paper, saiya dago yakallate tamaida hannunta baki, a hankali yace I will ask you some questions inhar kin bani amsa kinyi duk abinda nace baki mana rashin ji ba zan kawo miki Ammi gobe kin yarda zakiyi ? Gydamai kai tayi tana cin hannu tana kallon waje daya, gently yace stop eating your fingers ciro da hannun tayi daga baki ta ijiye akan cinyanta, saita shiga ninninke yatsun nata all together Marwan na kallonta saiyayi rubutu ahankali yace kinsan sunanki ? Gyadamai kai tayi, his eyes fixed on her yace gayamin sunanki naji dan bata lokaci tayi kaman mai tunani idan zatai magana murya chan kasa that s very tiny and slow suna kiran term din a psychiatrict world da bedroom voice idan baka natsu bama bazakaji me zatace ba, murya very very kasa Amirah tace ..mirah! EPISODE 1 She speaks very low with a very gentle tone da zaka dauka a year old baby ne tai magana, muryanta bala in dadi, soft charming and adorable da baby yanda zatai magana da zuciyanka bazai amsa ba, sosai Marwan ke kallonta tai maganan tana wasu wired wasanni da yatsunta bazama kace itane tai magana ba, kaman badaga bakinta maganan yafito ba, rubutu yayi yacigaba da kallon gesture datake making, calmly yace Amirah sunanki but rannan Ammin ki tafadamin asalin sunanki, kinsan asalin Sunanki? Shima magana yake mata calmly and very gentle baiso yadaurama kanta abubuwa dayawa, gyadamai kai Amirah tayi alamun eh batare data kallesa ba, Marwan daya kafeta da idanu bayako kyaftawa yace gayamin, menene asalin sunanki wannan karan maganan ma fitowa yayi daga bakinta like whispering, kaman irin tafadi ma mutum magana a kunne dinnan, tace Ameenatu! Wlh bugawa kirjin Marwan yayi dum! Dan shiru yayi ya lumshe idanu kadan taredakai hannunsa yadaura kan goshinsa sannan yazare tareda bude idanun, why is he feeling like this towards this patient? Yasake dago idanunsa yadaura akan fuskanta yana kallonta, wasa take da hannayenta tanadan motsi da kafafunta suma, dakewa Marwan yayi ya danne duk wani abu da zuciyansa kemai yace dake da waye da waye agidanku ? Tafin hannunta daya shiga zufa ta share a cinyanta saita daga duka hannunta biyu zatakai baki saita tuna abinda yace dazu yahanata wasa da yatsunta tashiga yi saita kalli gefe kaman bada ita akai magana ba, chan da yar kankanuwan muryan tace Ammi, Miemie da Amirah ne agidan muuu taja muu din like a baby tai shiru sai kawai this time takai hannun nata baki tafara ci tana kallon gefe, Marwan ya tsaya yana kallonta kirjinsa na bugawa dum dum dum yana maimaita kalan sigan yanda tajero sunansu Ammi, Miemie da Amirah ne agidan mu, irin yanda yara ke gayamaka waya da waye gidansu dinnan sai Marwan yayi circling Babanta cus bata ambato mahaifinta ba, daidai lokacin akai knocking akan shigo Baaba ce da flask dayace takawo mai tace gashi Dr nuna mata inda ya ijiye ruwa da magani yayi saita wuce ta ijiye tajuya tafita, sai yadauki wani empty blank paper yarubuta Ameena boldly saiya daga paper yabata yace take hannunta datake wasa dashi tazare zata bashi na haggu batare data juyoba saita basa na dama yasa mata takardan ta amshi paper tana kallo yace mena rubuta anan? He wants to know idan ta iya karatu koda kadan ne, ahankali Amirah tace Ameenah murmushi Marwan yayi yace good job Ameenah wani sanyi taji a zuciyanta kaman an goga da kankara yanda yace good job Ameenah, saiya mikamata hannu alamun tabasa yace kawo basa tayi ahankali tana kallon agogon hannunsa, saiyasa hannunsa a aljihu yaciro chocolate na cabry diary milk yamika mata yace that s all for today take your reward chocholate din ta kalla sai dawani irin sauri tasa hannu ta amshe, zata bude yace wait, wait kisha magani kici abinci then chocholate maganin yakawo yana bude ruwa, yawanci su ne suka ba patient magani da kansu a gidan mahaukata wannan ka ida ne dan patients akwai wayau basashan magani, gently Marwan yace haaaa kin bude baki Amirah tayi dan batason magani ko kadan takai hannuwanta biyu tadaura akan fuskanta tarufe, abin yaso basa dariya, saiya mika mata hannu yace bani chocholate dina tunda bazaki sha magani ba dasauri tacire hannayenta dake kan fuskanta da chocholate din ke jiki taboye chocholate din abayanta tana makemai kafada batare data kallesa ba, Marwan yamata wani kallon mamaki da ace this girl is very fine kalan tsiwan dazatayi ko, ataushashe kaman mai lallashinta yace okay tunda bakiso na amsa chocolate din open your mouth kisha magani, ko bakiso nakawo miki Ammi ? Ahankali tabude baki jin maganan Ammi, dan bugawa zuciyansa yayi sabida yanda tabudemai bakinta that is very clean, hakoranta yan kananu with her very pinkish lips and tongue, maganin guda biyu yasamata abaki tareda samata ruwa ta zuka ta hadiye tana lumshe idanu tai ahhhh, ahankali yace karkimin amai yadan kalleta to be honest bata iya expressing happiness ko sadness ko tsana ba, she hates magani tasha taji ba dadi but fuskanta is just d way it is, rufe goran ruwan yayi yace open your mouth nagani cus you patient are kinda sneaky now adays bude bakinta tayi ya kalla saiya wuce wajen warmer da Mami tabasa abinci saiya bude, chips ne da eggs da pepped chicken and plantain saiyasaka spoon yazo wajen yabata yace Kafin yama karasa magana yaga takawo hannunta takarbi kulan hannunta nataba nasa takarba da sauri tadaura akan cinyanta saitasa hannu tafara cin chips din da egg da plantain, tsayawa Marwan yayi yana kallonta saiya sa hannu yadauki bottle water din yabude yazo wajen ya ijiye mata a gefenta, sai kawai yadena kallonta yabude folder yashiga rubuce rubuce saiya rufe yasake kallonta she s still eating comfortably kaman batasan da mutum awajen ba, sai yadan sauke ijiyan zuciya since she s eating today unlike jiya, and yau she s not running temperature, yajuya zaiyi kofa dawani irin sauri Amirah tamike tabiyosa hannunta daya rikeda chocholate dinta dayan rike da kulan abinci gabanta na faduwa hankalinta natashi bataso yabar inda take, dakatawa Marwan yayi ya tsaya jin tabiyosa yajuyo da sauri yakalleta tana tsaya dab dashi kanta akasa ga kulan a hannunta da chocholate, kaman zata shiga jikinsa ayanda take dab dashi yayi dan jim saiya juya yawuce yace muje kici abinci juyawa tayi itama sum sum yanuna mata gadon taje ta zauna tasake tacigaba da cin abincin yana tsaye yana kallonta, she has a very very good appetite dudda bada sauri takecin abincin ba but she s eating well, tagama takama naman duk tanaci, abinma dariya yaso basa saiya dauke kai yaciro wayansa yana dannawa dan ita kawai yake jira, kadan tarage a abincin tadauki ruwan tasha ta ijiye saiya dago kansa yakalleta ganin tagama kanta akasa saiya maida wayansa aljihu ya matso dab da gadon yasa hannu yadauki gora sai yarufe ya ijiye a gefe yadauki flask din yakalli dan naman karamin data rage, saiya sa hannu yashiga picking abincin data zuzzubar a gadon, ahankali Amirah tadan dago idanunta ta kallesa yana wani irin sanyi takaraji acikin zuciyanta kaman an zuba kankara, rufe flask din yayi ya ijiye ya kalleta hada idanu sukayi dasauri Amirah tadauke kai, baice mata komiba yawuce wajen bayi dasauri tamike tabiyosa yana bude kofa tabisa yajuyo ya kalleta saiya kunna tap yace come wash your hand bude tap yayi saitazo tasa hannunta akasa tana wanke hannunta saita bude baki hakoranta suka fito tai wani clapping hannunta under the