Sashe 72
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dauki mota ba yasa tadanji sauki danhar tafara tsoro ita kadai a gida an kulleta maybe masallaci zaije ko wajen Mami saida taji fitansa saita daga wayan dasauri takira Ammi. Ringing daya Ammi tadauka dasauri Amirah tace Ammiiiiii tana maganan hawaye na cika idanunta kafin Ammi tamayi magana kukan data dade tana rikewa kawai saita fashe dashi cikin kuka sosai tace Ammiiiiii nayi kewanki sosai dan Allah kizo ki daukeni ni wajenki nakeso nadawooo, kinji abu daya yayi capturing attention na Ammi yanda take magana tana kukan her speech sounds so eloquent anatse tace Amirah dasauri Amirah ta tsagaita kukan tace am Ammi Ammi takara shiru sai anatse tace meya sameki Amirah? Bata gane question na Ammi ba batasan in what context Ammi ke mata tambayanba amman ayanda Ammi tamata tambayan sai kawai tahau magana tace Ammi Ya Marwan fushi yake dani kuma ba da gangan namasa laifi ba baya wani kulani ayanda take magana saitaji kuka ya kara kufce mata deep down she misses him so soo much, cikin kuka tace yau bayan nayi salla nafito daman gidan Mami muka kwana Gabaki daya taba Ammi labarin harda dukan dayama Saleem da yanda aka kaisu asibiti tace shine tunda natashi sai inda aka samin bandage akaina yanadan min ciwo amman yanzu nadena yanda da nakeji kaman cikin kaina na rawa naji yadena zafi kawai wajen kan yakemin Wani abu Ammi taji a kirjinta abun yafi farin ciki farin ciki ijiye wayan tayi kawai saitai sujjada tadago tana share hawaywn daya fado daga idanunta tana murmushi sosai amman duk sai bata nunaba cus batason Amirah yazama distracted tace ba kyau matan aure na yawo da kayan bacci bayan kinsan ba agidanku kukeba, maisa baki fito da hijabi ba eh, dole yaji badadi ai dole yayi kishi, yanzu abinda nakeso dake shine ki lallashesa kibasa hakuri dan turo baki tayi ashagwabe tace salon yamin masifa baki Ammi tabude saitace Amirah tsiwa kinsan mahaimmancin miji kuwa ? Dan shiru tayi kafin ahankali tace Ammi ni banso madinga lallashin miji ina basa hakuri hakan yakesa sudingayin abinda sukeyi kaman yanda Daddy yamiki shiya bani hakuri ya lallabani! EPISODE 8 Wlh Ammi mutuwan zaune tayi jin kalaman da Amirah tafadi, so all this while ciwo yasa Amirah was the way she is amman tana ganin komi dake faruwa tana recording akanta, did she just say bazata ba Marwan hakuri ta lallashesa ba sabida experience datake dashi na Babansu, she always watch the way Ammi kena Daddy hakuri har dukawa take wani zubin tana basa hakuri Daddy yayita tsula tsiya, wani dan tiny bangare na zuciyan Ammi saitaji ta yarda da abinda Amirah tace but then as a mother dole ka koyama yarka bada hakuri especially idan ita tai laifin it doesn t matter girman kai baida kyau inhar ke kikai laifi learn to say sorry hakan yana kara kauna a zamantakewan aure, akwai wasu misunderstanding da za a samu da zaki nade kafa kiki bada hakuri but in this case Amirah needs to say sorry, cikin hikima Ammi tace karna karajin kin misilta mijinki da Babanku, Marwan mutum ne mai imani, hakuri, da kirki, and duk sanda mai hakuri yayi fushi daman fushinsu baida kyau kuma basu iya fushi ba, Amirah ke bakisan so ne yasa yake fushi hakaba wani yaganemai mata abun alfahari ne ai mijinki na kishinki haka eh, kamosa zakiyi ki lallashesa ki goge fushin daga zuciyansa kaman tacema Ammi tayaya zata kamosa ta lallashesa ta goge fushin daga zuciyansa amman kuma saita kasa kunya taji, Ammi tace Mama Lami tace magungunan ki dasu taumin ki duk an samiki a fridge dasauri tace wannan juice dinnan da Ya Miemie kesha? Ammi tace eh shi dasauri ta tashi tana magana da Ammi tawuce kitchen aiko tabude ta gansu dayawa gora daya tadauk tabude tafara sha sunyi magana mai tsawo da Ammi had saida aka fara kiran magrib Ammi tamata sallama dasauri tashiga kiran Miemie, ringing daya Miemie tadauka dasauri Amirah tace Ya Miemie ance na warke Miemie ta zaro idanu tace Amirah Amirah Amirah mene dariya Amirah tayi tace faduwa nayi yau a stairs kaina ya buge har hospital aka kaini tunda natashi I ve been fine inata magana fine tsaya tsaya zan baki labarin nan kinsan menene Miemie dake tsananin farin ciki tace a menene ahankali tace kinga Ya Marwan ne ke fushi dani, nafadama Ammi wai nabasa hakuri Miemie ni banso inta lallaba miji haka Ammi ta lallaba Daddy tadinga cin wahala, ni yaya akeyi ko zan basa hakurin ma dan kadan zan basa dariya Miemie tayi tace eh rudasu ake yanzu dai yaya yake miki fushin? Turo baki tayi tace shareni yakeyi Miemie tace to aiko kiyitamai abubuwan da ko bayama Allah saiya kulaki dasauri Amirah tace me da me ? Miemie tace shagwaba na masifa, kin fadi, kin buge, ihun tsoro irin kinga kyankyaso ko wani abu, kihanasa sukuni kawai kuma kiyita mammannamai nono bansan ya Marwan ba Amman kinga Ya Umar Nono na shine mumu point dinsa baya ganinsu ya kyale Ko fushi yake, kulle fuska Amirah tayi adan kunyace murya chan kasa tace ni tsoro nakeji namai haka sex ai zaimin kuma dazafi Miemie tace dalla zafin sau daya say biyu ne, wlh kinga yanzu ni nadan fara jin dadi, nakosa ma yadawo daga gareji muyi zaro idanu Amirah tayi kunya yasa tace yaushe zakizo nan Miemie tace zan gayama Ya Umar duk randa zai kawoni zan gayamiki gyadamata kai Amirah tayi. Miemie tace yanzu jekiyi wankan dare kici gayu Gyadamata kai tayi ta katse wayan, ta ijiye wayan kan kujera ta tashi tashiga bayi alwala tafara dorowa tafito tai salla saita kalli sama sai kawai tawuce dakin daya kaita yanuna mata kayanta nan ta wani yake nashi kawai tabude kofan ahankali tashiga dakin smells like him sosai ko ina tsaf tsaf bayin tashiga tai wanka tun safe yau sabida bala i sai yanzu take wanka, tafito daure da towel tana kamshi sosai tashiga closet tadauki manta abubuwanta daya nuna mata tashiga shafawa ta feffesa body mist na jiki sannan tadauki wani rigan bacci fari mai lace pant tasaka ya rabbi sun zauna ajikinta sun mata kyau kana ganin boobs nata tasama sosai daidai ana kiran isha i tai salla. Koda akai sallan magrib zama yayi cikin masallacin yadauki Qur ani yafara karantawa ko zai denajin zafin abinda yakeji Alhamdulillah yasami natsuwa sosai ahaka akai sallan isha i aka idar yadan bata time kadan sannan yafito yana kallon gidansu yanaso yaje wajen Mami but he knows she s still angry gwara yabari gobe, tun daga nesa yahango Saleem tsaye gaban gate dinsa da kwalban giya a hannunsa ga karan taba yanasha a GRA suke ba ruwan wani da wani bama ka ganin mutane dayawa a unguwan, tsaresa da idanu Marwan yayi yana bin yanda yake tangal tangal agaban gate din yacigaba da tafiya harya karasa gaban gate din dasauri Saleem ya jefar da kwalban giyan kasa kwalban yafashe yaduka yadauki a piece of kwalban da zafi zafi yakawo zai chakama Marwan yace saina kasheka! Chak Marwan yakama hannunsa yarike gam Saleem nason ya karbe hannun yakasa ya yarda karan taba kaman wanda zai haukace yace cikamin hannu, cikamin hannu nace Marwan yakai almost 30seconds kallonsa yake deep down ma tausayi Saleem yake basa, jibi kalan uban dukan daya masa this morning which yanzu he s regretting it, kansa duk bandage tsakanin daga safiyan yau zuwa this night yarame yakara zama baki kirin, calmly Marwan yace Saleem can you stop this obsession already! EPISODE 8 Cikin ihu Saleem yace stop, stop kutumar ubanme bayan ka kama ka aure yarinyar danake so, kana claiming kana sona you are my brother amman ka aure the only girl dana tabaso aduniya, kaina fara gayama ina sonta, bama Yayana na jini ba, how could you? How could you Marwan? Anatse Marwan yace kasan me ake nufi da Imani da kaddara mai kyau ko mara kyau ? Ihu Saleem yayi yace baza ayi imanin ba, I can never ever give up on my love cus I have true love and true feelings for her, and let me tell you this, wlh wlh ka karbe virginity Amirah saina yanke maka gaba da wuka Dan murmushi kadan Marwan yayi saiya zare kwalban hannunsa ya jefar tareda sakin hannunsa yace put yourself together and stop being miserable, akwai mata dubu a duniya da you can marry stop playing the victim game bayan kaine ka gudu daga wajen daurin aure kace bazaka aureta ba nida ke hospital aka auramin, stop being selfish and childish, kome kakeso mun saba maka but this time learn to be a man and accept faith, stop all this cus bazan taba rabuwa da Matata ba, you look pathetic Guy! Sosai Saleem kema Marwan wani kallo ganin yanda Marwan ke gayamai bakaken magana miserable pathetic, selfish, shine yagudu daga wajen aure okay wato yana nufin indirectly yanachan yanacin Precious maganganun sunmai ciwo, sai yayi murmushi ya matso dab da Marwan yana kawo fuskansa dab dana Marwan daya tsaya kyam a inda yake yace namaka alkawari in 3days time aurenku saiya kare kaida yarinyar nan, then we will see who will look pathetic and who will become the mesrable one Marwan yace kome zakayi you will fail i promise you, Amirah will forever be mine Marwan yajuya zai bude gate, Saleem yabiyosa ya tsaya dab dashi yakai bakinsa saitin kunnensa yace she has the most beautiful boobs aduniy Saleem! Marwan yadakamai tsawan da saida unguwan ya amsa yana huci kaman kumurci Saleem yawani fashe danake dariya ganin yagano weak point nasa, yana kallon yanda yake huci Saleem yace ta gogamin manyan fararen nonuwan nan ajik Hannunsa Marwan yakai yasa a wuyan Saleem yakama Saleem yafashe da dariya dake tunzura mutum, dudda yashaku amman kaman kafiri yana magana da kyar yace kan nononta sai yakusana su yakasa maganan sabida yanda yashaku idanunsa popped out kaman ana zaremai rai da kyar Marwan yasake sa, Saleem yahau tari yana dariya sosai Marwan yajuya kawai yaciro key ya danna kofa yabudu yashiga Saleem yayi ihu yace yess naga jikinta tass babu abinda ban gani ba tsayawa Marwan yayi maganan namai zafi na balai, yaso yawuce karya tankasa amman saiya juyo yakallesa saiyayi murmushi yace katabajin wannan karin maganan