← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 87

Sashe 8

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

please take care of her, watch whatever goes into her mouth, za a baku net kusa make sure sauro basa cizonta, please ki dawo da ita idan jikin bai lafaba gyadamai kai Ammi tayi jikinta yayi wani irin sanyi akwai a way mutum zai maka magana saikaji zuciyanka yayi sanyi, bata taba kawo Amirah asibiti tahadu da likita that seems to care about condition na Amirah and that s very soft ba sai wannan Dr, kawai sai idanunta sukai ja kaman zatai kuka tabude baki zatai magana saikuma takasa tasauke kanta kasa, sauke kansa kasa shima Marwan yayi, ahankali yace re not just a strong mother but the best mother to Ameenah!zataji sauki daidainan hawaye ya gangaro a idanun Ammi, tai maza ya share, ahankali tace nagode Dr, nagode, Allah ya muku albarka yakuma sakamuku da aljanna, bari muje, tashi Amirah Marwan baice komiba yakoma wajen zamansa Ammi tace muje Amirah tariketa da kyar Amirah ke tafiya amman ta kankame chocholate daya bata sosai, yabisu da kallo har suka fice daga office din, saiya sauke ijiyan zuciya, the mom tabasa tausayi sosai, ahankali yamike tsaye tareda daukan car keys dake saman table din yawuce yafita ta kofan dayake cikin office din har zuwa wajen motansa yabude labcoat na jikinsa yacire yakoma wurga dayan kujeran gaba ya kunna motan yaja yafita daga hospital din yana gudu sosai yana kallon agogon hannunsa. Phamarcy sukaje allura akamata da kyar, akama hannunta proper dressing, pharmacist din tabama Ammi wani cream tace Dr yace nabaki wannan is for ur face and any bruise zaki shafa shiru Ammi tayi sai chan tace nawa kenan kudinmu dasauri phamarcist din tace dressing na hannunta da maganin nan is on Dr shiyace abaku just 3k zaki biya na magungunan ta da alluran ahankali Ammi tace angode Allah saka da Alkhairi Direct airport Marwan yawuce yayi parking inda yakamata yayi parking saiya fito ya jingina da motan yana duba agogo cus yasan yayi latti sosai, vibration wayansa dake aljihu ya shigayi saiyasa hannu yaciro wayan dakenan kiran iphone 16, number da akai saving da Mami yagani saiya danna yakai kunnensa daga dayan bangaren muryan wata yar dattijuwa tace inada masu daukana fa sunfi a kirga amman duk nace karsu damu sabida kai, ka shanya ni a airport sama da hour daya, nai tafiyata? Dan shafakai yayi yace sorry Mami patient suka rikeni yana maganan ya katse wayan yakalli building na arrival dake directly opposite inda yake dake cike da mutane wlh ya tsani shiga wajen inbadai tafiya tabiyo dashi wajen ba, sake dialing number Mami yayi tana dagawa ahankali cikin yar karaman murya yace Mami please kifito dasauri tace kafafuna sun kumbura sosai is one young lady anan ma ta taimak kit ya katse wayan yawuce ciki da dan sauri. Hamshakiyan Matace zaune akan daya daga cikin kujerun lounge na business class na wajen tai dan murmushi takalli yar budurwan dake gefenta da bazata wuce 25yrs ba tace ko ciwon kai baizo yaji nayi, motanki bai iso ba? Murmushi yarinyar tayi tana danna wayan hannunta tace zan je da taxi kawai wai motan takashe kanta ahanya Mami tace ahh baza ayi hakaba, zansa Dr yayi dropping naki, gama shi nan Mami tai maganan tana nuna kofa hakan yasa Ramla tadago da kanta dan kallon wanda Mami ke nunamata, wani irin bugawa kirjinta yayi dummmm! Ganin guy din da Mami ke nuna mata shi Dr yana tahowa wajensu yana sanye da riga da wando brown sunmai bala in mahaukacin kyau, yana kama da Mami sosai, duk yanda take ta yaba kyan Mami tun a jirgi amman namijin yafi Mamin kyau nesa ba kusaba, ga kuruciya ajikinsa, glasses na idanunsa sun kara masa kyau sosan gaske, dogone kuma kosasshe ko kadan ba ramamme bane, a murje yake akuma murde, yanda yake tafiya alone abin burgewane, kana ganinsa kaman samarin nan yan gayu masu shegen kudi, da gata, is not just her kowa na wajen ke kallonsa harda maza, ga kamshin dayake daya cika wajen da dadi, har wajen yataho kai tsaye yaduka gaban kujeran su batare dayayi paying attention to ko mahaluki daya dake wajen ba anatse yakama kafan Mami yana zare takalmin yakalli kafan daya kumbura yataba saiya kalleta, cikin a very gentle soft voice dake cikeda natsuwa ba irin voice dinsa na hospital ba yace I told you kihuta yau gobe saiki dawo, why don t you listen to me Mami? Dan murmushi Mami tayi cike da matukar sonsa ta karbe kafanta tace kaga banni Marwan nayi kewan gida me akeyi da garin farare ai babu inda yakai Nigeria dadi a duniya dan dago kansa yayi yakalleta asanyaye batare dayace komiba but damuwa ya bayyana a fuskansa sosai, Mami tai murmushi ganin yadamu tace kaga I m fine stop making that face for me, ga Ramla she helped me alot a jirgi katayani mata godiya batare daya kalli wacce Mami ke nunamai ba calmly yace thanks Ramla tabisa da kallo kaman zata hadiyesa zatai magana yamike yana kama handbag na Mamie ya dauka yace lemme take this to the car nadawo and take you yana maganan yasa handbag nata saman cart da boxes nata kekai yashiga turawa a natse Ramla takara kallonsa zuciyanta yakara melting, now this is a Man dayaci sunansa a man, ga aji ga yanga, ga kyau ga gayu gakuma kudi, bata taba believing in love at first sight ba but wlh wlh is real sabida wannan Dr ya bala in burgeta, and she wants him, har yafice yabar wajen but ko ina still smells like him, Mami tadan juyo takalli Ramla dataga tabi Marwan da kallo tace kanina kenan which I technically d ana ne, infact some people ma suna dauka nina haifesa sabida yanda muke kama, mu 8 Maman mu ta haifa shi kadaine kuma namiji autan mu, last born, yanada 1yr aduniya ko yayesa ba ayiba mahaifiyarmu da mahaifinsu suka rasu tareda kannina su uku, anbar Marwan g da za akai su Aminatu asibiti su uku suna zazzabi babban mota yabi takan motansu dasauri Ramla tace Innalillahi wa inna ilaihi raji murmushi mai nuna ciwo Mami tayi tace a hannuna ya girma tundaga lokacin, Alhamdulillah gashi nan yanzu ya girma yazama babban psychiatric Dr, da akeji dashi, abu daya kawai yarage Yayi da burina zai cika akansa shine naga yayi aure daidai lokacin yashigo wajen Mami tabisa da kallo anatse yake tafiya one one yazo har wajen zata mike yace no kizauna Mami tace menene kuma Dr ? Baice komiba yawuce duk suka bisa da kallo especially Ramla dan Mami kanta ta lurada yanda take kallonsa tai kaman bata gani ba chan saigasa da wheelchair mai kyau yazo har wajen ya ijiye sannan yasa hannu yakamata Mami tace yau naga abu da kafafun nan fa nai tafiya nazo har nan kaikuma kazomin da wannan abin murya ciki ciki yace t put any pressure on the leg Mami, sit ya zaunar da ita, zai turata Mami tace zamuje da Ramla mu sauketa agidansu kai tsaye yace s Ram ? Cus shi harga Allah yama mance, Mami ta ballamai harara, tace zaka fara ko murya chan kasa yace okay ya wuce yana gungura Mami while Ramla nabinsu abaya rike da hand bag dinta tana jan karamin trolly ta mai kyau dayake tafiya da kansa na LV. Har sukakai wajen arniyan motansa yabude baya yakama Mami yasata abaya, whispering Mami tace help her with her bag eh Doctor fuskansa bawani reaction amman ransa yasoma baci ba yanda zaiyi da Mami ne kawai tajuyo batare daya kalleta ba yace leave the bag get in the car murmushi Ramla tayi cikin yar karaman murya tace thank you Dr baice komiba yaki taba jakan saida tacire hannunta tawuce tashiga gaban mota sannan yadauki jakan yasa shima a booth sannan yazagayo yazo yabude maxaunin driver yaga Ramla ta zauna agaba lab coat dinsa dake wajen tadaga tasa akan cinyanta he wants to tell her ta ijiyemai abinsa ko akasa ne he doesn t mind but sabida guest din Mami ce kawai yahadiye yayi shiru yashiga ya zauna ya kunna motan yaja, murya ciki ciki adikile yace ina zamuje Mami ? Dasauri Mami tace yauwa Ramla inane gidan naku ? Murmushi Ramla tayi zuciyanta yayi fari tadan saci kallon Marwan sannan tace GRA ne Mami, Gaskiya Layout Mami tace yoooh ai bamu ma da nisa sosai, mu a New GRA muke nan area gaba da ku bai kara cewa kala a motan ba har sukakai GRA, har gaskiya layout din tace house number 2 har gaban gidansu yayi parking ya danna inda zai bude booth, Ramla tajuyo tace Mami Allah kara sauki take care of yourself kinji Mami Mami da dadi Ya kasheta tace to naji, nagode Allah ya yi albarka agida su Mama ko Ramla Ramla ta gyadamata kai tana bude kofa, Mami takalli Marwan da baida niyyan fita daga motan tace jakanta na booth fa Dr wai bazaka dena bakin hali ba badan yaso ba yabude motan yafita Ramla na tsaye tana kallon booth din batare data dauki akwatin ba dan tasan dole Mami tasa yadaukan mata, jin yabude kofa dasauri ta gyara fuska looking cute, ahankali yazo wajen yasa hannu yaciro jakan ya ijiye mata zatamai magana yawani buga marfin booth da karfi har saida Ramla tadan firgita itama Mami saida tajuyo sannan yawuce yayi gaba yashiga ya kunna motan yawani kwana yaja Mami tasaki salati. Innalillahi wa innailaihi raji un waikai Marwan me haka eh? Yarinya na kokarin maka godiya zaka buga mota? Your so disrespectful yarinya tagama taimako saikuma cikin fada Mami tace wai inama matan dakace zaka kawo nagani wacce zaka aura? Daman su Hadiza sun rantse mini sunce karya kake bakada budurwa ko daya, yaushe zaka kawomin wacce kakeson nagani? Kaman bazaiyi magana ba chan murya ciki ciki yace soon dasauri Mami tace kaci gidanku da soon, kullum soon soon kasan shekaranka nawa kuwa yanzu eh? Sa oninka sun ijiye yara goma yanzu dan murmushi kadan yayi bai sake cewa komiba Mami tadinga mita chan tace wlh bakaramin sha awan Ramlan nan namaka ba wlh eh ? Tai maganan tana kallonsa sarai yagane so take yayi magana yamata banza, cikeda takaici Mami tace wai bada kai nake magana ba eh Marwan kaman zaiyi kuka yace
Chapter 8 · 0% Book details