Sashe 79
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
WILL DO KOME ZATAYI TA TABBATAR MARWAN YASAKETA SABIDA TA CECI MAHAIFIYARTA AMMI KO??? KUSA KANKU A SITUATION NA AMIRAH KUBATA SHAWARA MEYA KAMATA TAYI YANZU TAKOMA GIDA???? EPISODE 9 Tashi Daddy yayi yawuce ya tsaya jikin window saida yaga tashiga mota sannan yajuyo ya tsare Ammi da idanu da harga Allah baiso an dakaba but yasan idan baiyi hakaba bazai taba ruda yarinyar nan ba Amirah, Ammi nawani kalan kallonsa da idanu tanaso tai magana yashiga tahowa yana kallonta yazo har gabanta saiya duka yana kallonta sosai gabansa na faduwa batare daya cire tape na bakinta ba yace me kikeso ki fadamin Amaryata saiya daga hannunsa yakai kan bakin Ammi yaja tape din yacire bala in zafi saida Ammi ta runtse idanu Daddy ya tsaya ya tsareta da idanu yanda ta runtse idanun kaman yacemata sannu amman saiyayi shiru yana kallonta bude idanunta Ammi tayi cikeda fada da tsananin masifa kaman ba Ammi ba tace what do you think you re doing? Kana tura yata taje tacema mijinta ya saketa what are you up to? Meke damunka Baban Baby? Are you sick? Kai wani kalan mara Imani ne azzalamu eh? Tunda Ammi take masifan kallonta yake bayako kyaftawa saida tagama yace wai tayaya ma akayi na sakeki eh kinyi fresh sosai yadaga hannunsa zaikai jikin Ammi, Ammi tace wallahi wallahi inhar hannunka yataba jikina koda this is the last ting dazanyi aduniya saina gille maka hannu sannan zan rasu? Why are you back in my life? My y ata tamaka dakake cutar da ita kake azabatar da ita kallon Ammi yake sosai saiyadan sosa kai yace bari na gayamiki asalin wanda yaga mahaukaciyar yarki yanaso Saleem ne, Saleem kanin Akhaji Gold ne uwa daya uba daya, Marwan ba dansa bane, kanin matarsa ne dasuka daura dun yana dan shakara daya sabida iyayaensa sun rasu ya girma hannunsu, Daleem akaso har gidana nemawa aure ba Marwan ba muka sa Rana, rannan daurin aure something happens Saleem bai hallara ba kawai aka daura da Marwan bayan sunsan Saleem ke sonta, to sai bayan wata daya yadawo shima ashe a wata yarinya tamai, yanzu ni Saleem nakeson bata Ammi na kallonsa tace sabida yabaka kudi kallon Ammi yayi irin tayaya kika sani, Ammi tace Baka taba abu dan Allah, bazaka tana zuwa this limit hannu banza ba yabaka kudi shine kake kokarin bata auren yar kaninka, kasan Amira marainiya ce bata da mahaifi and a sick girl kake azabtarmin da yarinya haka? Wani washe baki Daddy yayi yace ai naga ta warke Ammi tai shiruuuu tana wani kalan kallonsa saitai jimmm tace deep down ada nakance duk abinda kamin nayafe kaddara ne, somehow I feel rashin soyayya yasa kamin duk abinda kamin da yarana, amman yanzu mun rabu dudda haka bakabar diyata tahuta ba, bakabar kwakwalwanta yahuta yasami sukuni ba Ammi tai shiruuu ta lumshe idanu saita bude ta kallesa tace abu daya nasani shine inhar auren Amirah da Marwan yarabu daman Allah yariga ya kaddara rabuwansu ya zone amman kai baka isa karaba abinda Allah yahada karubuta ka ijiye nina fada maka maganan nan Daddy yafashe da dariya yace zako kisha mamaki, diyar nan naki is ready to do the impossible for you baki sani ba, zakisha kallo nagaya miki Abba yana maganan yajuya yana wake yana tafiya Ammi tace Baban Baby chak Daddy ya tsaya saiya juyo ya kalleta yaga idanun Ammi sunyi jajir cikin murya mai masifan ciwo Ammi tace Ya Allah kace aduk sanda wani ya zalunceka kai addu a zaka amsa Ya Allah wannan bawan ya azabtar da rayuwana dana diyata da batasan komiba, he torture diyata tun tana yarinya har yau bai bartama, Ya Allah ina rokanka ka amsa bakina na uku ka azabtar da bawan nan kwatankwacin yabda ya azabtar da yarinyana marainiya, Ya Allah ka sakamata da gaggaw Kafa Daddy yasa yatokare Ammi batare daya bari tagama maganan ba yace ke bakisan Allah yace anemi kudi ba that is simply what I m doing kisan nawa yaron nan yabani kuwa? Kinsan band r band r na dollars guda nawa yakawomin kuwa? Gardawan biyu dake dakin suka kalli juna sai Daddy yajuya rai abace yace kurufe nata baki yawuce yazauna zuka o wajen suka yaga tape suka kara mannawa abakin Ammi dake kallon Daddy idanunta yayi jajir. EPISODE 9 Tunda suka shiga mota kan Amirah juyawayake, kanta na sarawa, amai ma tashigaji yazo mata wuya dasauri tabuga kujeran driver da kyar tace Malam kayi parking dayake su biyu ne mazan juyowa sukayi suka kalleta dasauri ganin yarinyar dake kuka since tadena tana musu magana adake, cikin wani kalan dakewa da ihu Amirah tace nace kuyi parking! Ba guduwa zanyi ba, Mamana na hannunku, kunsan gidana, park the damn car Yanda sukaga hannunta awuyanta da yanda tamusu ihu kaman mahaukaciya dayan yama driver alamu dayayi parking gangarawa gefen hanya sukayi sukai parking, ruwan data gani a tsakiyansu gaban motan tasa hannu tadauka tabude motan dasauri suka bude suma harda dan gudunsu irin karta gudu dinnan, wani matsayicin kallo Amirah ta musu zuciyanta yagama konewa kawai ta taka kafanta cikeda dauriya da jarumta tawuce dab da kwatan kwalbatin ta duka takai hannayenta biyu tadaura saman kanta tareda lumshe idanu zuciyanta na tashi tanason tai aman takasa sai ijiyan zuciya kawai take saukewa, takai one minute ahaka taji zuciyanta na kwanciya iska nasa tanajin tashin zuciyan na raguwa saita bude idanunta tadauki goran ruwan tabude tazuba a hannunta ta kuskure bakinta ta zubar sannan tadena ta wanke fuskanta tasss hancinta yayi jaaa saida ruwan yakare sannan ta jefar da goran tasa hannu tadauka sharce fuskanta tanajin wani confidence da dakewan zuciya da karfi da jarumta kalan wanda bata tabaji ba arayuwanta, ahankali tace Ammi i will save you kinji, just wait for me Ammi na, whatever it takes me to do, I will do it to save you tana maganan tamike tasa hijabin ta goge fuskanta tasss ko kallon gardawan batayiba ta taka kafanta for the first time da kyau tana danne azaban ciwon datakeji tawuce kawai tashiga motan duka mutanen sukabi Amirah da kallo ganin something in her just changed, sauke glass na motan tayi ta kallesu cikin wata kalan murya kaman ba tataba tace idan bazaku kaini gidaba zan iya sauka na shiga dan sahu i have less than an hour yanzu kallon juna sukayi suka kara kallon Amirah sai suka wuce suka shiga motan sukaja Amirah bata maida glass na motan ba tanajin saukan iska kan fuskanta tana kallon hanya tana kiran sunayen Allah taki yarda tai tunanin wani abu kawai, ahaka har sukakai layin motoci biyu tagani kofar gidansu da batasan nawaye ba but probably maybe motan su Mami ne cus tasan hankalin Marwan zai tashi ba a ganta ba da sauransu, parking sukayi kofar gidan takallesu anatse tace kujirani karkuyi nisa duk atare suka waigo suka kalli Amirah cikeda mamaki ganin tama daina kukan datakeyi that time tabude kofa tafita taja tafiya straight tabude kofa tashiga gidan tawuce direct tabude kofan falo tashiga babu kowa a falon, but taji muryan Abba dawani magidanci Abba nacewa zaisa case din a police magidancin na cewa is a family matter hawa staircase tashigayi ahankali, Marwan dayake tsaye tuntuni yakasa zama yana sauraran u Abba yahango inuwa mutum a bene da sauri ta tashi daga jikin bango kirjinsa na bugawa dumdumdum kaman daga sama idanunsa suka sauka kan Amirah dake hayowa benen walking perfectly, tana sanye da maroon hijabin daya samata this morning tai salla dashi, her eyes are a bit swollen yanda dai suke this morning sabida kukan daya sata tayi, her nose tip is reddish, sai yaga kaman bangaren haggu na fuskanta is looking swore sannan yadanyi jaaa, dawani kalan sauri yace Babybear, Amirah, wife yawani taho da sauri yan dakin na juyowa jin sunan wanda ya ambato Marwan na karasawa wajen daidai tana karasa hayowa staircase din baiyi wata wata ba kawai yayi wani hugging nata yana sata ajikinsa ya kankame ta yana sauke ijiyan zuciya abayyane kaman yayi shekara bai ganta ba yana fadin. Oh Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah! Har sau uku Amirah could hear the way zuciyansa ke bugawa, wani kalan karaya taji zuciyanta yayi kaman zata fashe da kuka amman takara dakewa bamatason taji wani feeling for him sai kawai tasaka hannunta biyu ta turasa Marwan yadan koma baya kadan, tafita daga jikinsa saita kalli Mami datazo wajen su Abba ma duk sun tsaya Marwan nawani kalan kallonta, Mami tace Amirah daga ina kike duk hankalinmu yatashi bamu ganki ba ? Kallon Mami Amirah tayi she needs to do something that will make them hate her, kai tsaye tace ni yarinya ce dazaku taru anan sabida baku ganni ba, banda right nafita ne? Wani kalan kallonta Marwan yake jin abinda tafadi hakama Mami dasu Abba, juyowa tayi takalli Marwan dake kallonta bayako kyafta idanu tace inason magana dakai Marwan! sosai Marwan yake kallonta kawai yasha jinin jikinsa, he knows something is happening, gabansa sai faduwa yake, hannunsa yayi folding a kirji yana kallonta da kyau especially daya lura she s also talking fine, acting fine, babu wasa atattare dashi sounding like a man yace maganan dazakiyi dani can wait, first I need to know daga ina kike? Ina kikaje all of us anan were worried because of you? Ina kikaje ? Atsanake Abba yace eh daughter Amirah ina kikaje daga ina kike eh? I was about nakira Inspector nace we have a missing person report, where are you coming back from daughter Cikin kakkausan murya Amirah tace where I m coming back from ko where I was is non of you guys business, kaikuma tajuyo ta kalli Marwan dake kallonta tace tunda you re not ready mu kebence muyi maganan danazo yi dakai, then let s have it here sauri nake I have somewhere to be kowa na dakin ya girgiza harshi Marwan infact yanda take maganan ma bazaka yarda Amirah can talk like this ba dan yawanci maganan ta shagwaba ne, shirme da sauransu, Marwan kallonta yake kawai, wani juya idanu Amirah tayi na tsantsan rashin kunya da rashin ganin girman mutum tace Yayarka was there with me rannan dana sami lafiya kin fadamai? Takalli Mami dake kallonta saita kalli Marwan tace bayan naga yanda kaman Poor Saleem dukan kisan kai