Sashe 45
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsaresa da idanu sai Marwan yadauke kai ahankali yana murmushi da Arkham dake jikinsa baimaso yatuna gobe za a dauramai aure dan gobe ne Saturday zuciyansa har tashi yake yatuna,Ya Ammah tace shigo mana Saleem ka tsaya a kofa shigowa Saleem yayi yamaida kofa yajuyo yace I just got carried away tunda aka kwantar dashi sai yau nagansa idanunsa biyu duk nazo yana bacci Ya Ammah tace muma haka Mami tace cikin magungunan sa harda na sa bacci zuwa bakin gadon Saleem yayi saiya tsaya chak yana kallonsa ahankali yace ya jikin? Dagokai Marwan yayi yakallesa saiya sauke kan dasauri kawai he can t help it yakalli Saleem wani abu yakeji a wuyansa kaman kishi da zafi da ciwo dan he s marrying wacce yakeso ahankali yace fine tsaresa da idanu Saleem yayi sosai, rashin lafiyan ne yasa Marwan baya making eye contact dashi ko is another thing but baiso yayi thinking so deep saiya kalli Ya Ammah yace Ya Ammah daga gobe ne, daga gobene fa cikeda raha Ya Ammah tawani hararesa tace toh mara kunya gabana Saleem kake cewa daga gobe ne dariya yayi saiya kalli Marwan dake magana da Akram dake jikinsa kasa kasa Saleem yace yaushe za a sallameka? Batare da Marwan yadago kaiba yace I dont know yet kaman Saleem zaiyi kuka saiya zauna bak n gadon yakalli Marwan kaman zaiyi kuka yace who will be my best man wajen daurin auren toh? Please kace su sallameka Ya Ammah dake lurada Marwan since batadai ce komiba tamusu shiru, Saleem yace kaga yanzu haka wajen designer dinmu zani na karbo mana kayan daurin auren mu gobe, please kace su sallameka, su Mama sunkai akwati fa wani abu Marwan yaji zai bude baki yayi magana saiyahau tari dasauri Ammah tace sannu Marwan sannu, Saleem varsa haka karfin halice fa yake maka magana Akram taho Uncle ya kwanta tadauki Akram, sai Saleem dasauri ya kwantar da Marwan daya lumshe idanu ahankali tarin na tsayawa, Saleem yakai kusan 20min yana kallonsa saida sukaga kaman yayi bacci sannan Saleem yace Ya Ammah bari naje I have a lot of errands today, ga zuwa duba jeren da akeyi da sauransu Ya Ammah tai murmushi tace Allah yasa albarka Saleem yayi murmushi yafice abinsa Akram na binsa da kallo Saleem ba children freak bane inda Marwan yafisa kenan, fita yayi yashiga mota Marwan was acting wired today saikuma yace s sick wat do you expect? He undergoes surgery ga rashin lafiya yabata yi ahankali yacd Allah sa a sallamesa yau i need Marwan on my big day yawuce yana kan titi Wayansa yashiga ringing ya kalla Precious ne koda safen nan fa saida yafita kafin ta tafi office why is she calling him he told her today he will be busy he will see her in the night, karo na uku yadauki wayan baiyi magana ba muryan Precious yadanyi sanyi ahankali tace Daddy sabida gobe zakai aure shine kafaramin wulakanci cikin dan fushi yace to menene i gave you enough sex this morning, I gave you plenty money this morning just to say thank you for your kind service, I bought you a car, nasai miki wani apartment acikin gari I told you to park your things dakika kawo gidan nan ki koma apartment din banson ki zauna area mu my wife and my family house duk awajen suke is risky, why are you disturbing me haven t I done enough ? Wani abu Precious taji aranta sai ahankali tace toka yakuri Daddy daman ce maka zanyi i organized a bachelorette party for you anjima da daddare kazo please this is my own way of saying thank you for everything dakamin sabida nasan one kayi aure gobe mun rabu kenan so please for the sake of old times and the good moments we shared kazo kaji please My Daddyyyyy Shiru Saleem yayi yaji yanda tacemai mai Daddy har brain nasa ahankali yace okay okay but I might come very late I have plenty errands Dasauri tace s okay ko karfe nawa ne come to GRA house, don t worry gobe dasafe I will move into the new aloarymeng daka sayamin Saleem yace okay ya katse wayanta dasauri yana kara gudu yana kallon abubuwan dake dayan seat na gaban motan magungunan maza ne daga eypt yayo order su yanda yake murna yakejin wani farin ciki he can t wait for first night nasa da Amirah, zai more Amirah sosai wlh yajawo searcher daya yabude yanasha yana murmushi. Sabon gidan Daddy dasuka tare aka kawo akwati all this drama da akeyi da gin su Saleem fa basusan cewa Ammi ba Matar Daddy bane har yanzu bama Asan cewa basa gidan ba, same thing with Ammi batamasan anayi ba wlh, bakin ciki yakusan halaka Maman Baby ganin akwatin da akama Amirah da gwalagwalai aciki. Tunda Saleem yafita jikin Marwan yarikice da Ya Ammah saida takira Doctirs har oxygen aka samai tai maza takira Mami tadawo hospital din, Dr yacema Mami his heart is developing issue Mami tai kuka harta godema Allah wannan wani kalan jarabawa ne haka, Abba bayan yayi closing daga work yazo dubasa yana bacci yakalli Mami yace s take him outside toh I will talk to my Dr immediately nayi settling this stubborn boy an dauramai aure gobe sunday or at most Monday we fly Marwan to UK right? Gyad amai kai kawai Mami tayi she s so scared tace tom. EPISODE 4 Tun bayan rannan nan Umar bai samu yakara matse Miemie ba cus da gangan take zuwa da Amirah, kuma bata zuwa ko ina sabida makarantan su sai kawai suka tafi srike, Ammi ta karbi kudin filin taba Baffa miliyan daya kyauta yaki amsa saida tai da gaske ya amsa, miliyan biyu suka shiga yima Miemie sayayyan kayan daki, Ammi tadauko professional mai hayran jiki hakanan kawai tace ayi da Amirah gyaran fatan dasu turare Amirah is still d way she s just that yanzu tanama Ammi da Miemie magana suma bawai sosai ba but she s calm bata cikin tsoro da fear dinnan hankali ya kwance gidan Baffa kowa na sonta Baffa ko bai sayoma yaransa komiba saiya sayama Amirah wani abu yana wani kalan jin Amirah aransa tausayi da sauransu ga condition nata ga rashin mahaifi, sai Amirah tafara sakewa dashi har saida ta cemai Baffa Amirah na son Dr Marwan, saida yasami Ammi yamata maganan Ammi tace shirme ne kawai inma da gaske ne yazatayi wazai auri yarinya mata kan gado. Saleem yayi nan yayi chan har gidansa inda za akai Amirah yaje shiyayi komi harda furnitures yashiga yaga komi yahadu yashiga master bedroom yana kallo yayi murmushi tunawa da gobe zaiyi amfani dashi dan bazai yarda a kwanan masa agida ba at all wayansa ne yashiga rining yadaga Abba ne kai tsaye yace kana ina? Murmushi yayi yace Yaya nazo gidan nan ne ina duba ayyukan i did a lot today wlh nagaji yanda muryansa ke eco yasa Abba yakara gamsuwa yace okay tom ni xan kwanta ahankali yace nima gani nan zuwa Yaya wayan Precious ne dataci gayu tai decorating gidan da flowers dawasu dim light tasaka wasu kaya da basuda banbanci da tsirara, kallon wayan tayi Mom tadauka tana dagawa tace s still not here Mom Maman cikin yare tace badai kin hada magungunan ba? Kinsha naki dasauri tace that s the first thing I did bayan na karbo su daga park Maman tace t worry Saleem belongs to you, he will come just do as I say ahankali tabude baki zatai magana saikuma tafashe da kuka sosai tace Mommy I swear I really love him, I m very scared I don t want to loose Saleem Mommy, he loves wacce zai aura he s so excited about the wedding cikin daga murya Maman na dukan kirji tace as long as nina tsugunna aduniyan nan na haifoki da kaina saikin sami yaron nan just do as I say and leave the rest he will come gud night To be honest Saleem yama manta haryakai gida wayansa yashiga ringing ganin Precious ne yaja tsaki yajuya motan funny enough today he s not even in the mood for sex dan yagaji sosai saiya juya kan motan fidan is just bayan layinsu yawuce yashiga yayi parking yafito yana bude kofa yaji wani kamshin turare ne yamai sallama dayaji ya fuzgesa hakan yasa yashigo yamaida kofan yarufe kawai yaji kaman magnet na jansa murya chan kasa yace m back flower daya gani akasa yashiga bi har zuwa stairs yayi sama yanadan murmushi kamshin na shiga kansa sosai harya bude kofan bedroom nasa red fliers yagani akasa da gadon kan white duve ga table da shisha ke kai dawani kwalban gida da an bude dakuma kaza, fitowa Precious tayi daga bayi da tsinannun kayan tasa hills ga red lipstick tawani taho gabansa Saleem ya tsaya chak, bata taba saka kalan kayan yan iskan nan ba saitazo gabansa tai wani hugging nasa tana shafa gaban wandonsa tace welcome Daddy come nasan ka gaji takama hannunsa tai gaba yabita kaman wawa yana kallon yanda take juyamai duwawu sai kawai tadaga kwalban gida tana addu a Allah sa yasha dan aciki maganin yake tace I bought your favorite alcohol tadauki cup ta tsayaya tabasa karba yayi yakai baki ya kurba yaji dadin yanda yakeda sanyi yace ahhhh shit I m so thirsty wani dadi ne ya lulkube precious ganin yasha, yabata cup din yace samin again dasauri tace no muje namaka wanka tashiga bude boturan rigansa yana wani kalan kallonta hakanan saiyaji yau tafi kullum kyau kawai zuciyansa yahau narkewa yana kallonta, taciremai rigan sannan tashiga ciremai wando tana kallon yanda gabansa yatashi tace muje muyi wanka makemata kai yayi yace I don t want to leave you even for a second I want you yajuyar da ita zai cita tabasa pipe na shisha yakarba yana buga saita shiga bin wakan dake tashi tawani faramai rawa tana hijjiga duwawu kan Saleem harwani juyawa yahauyi saitazo tafara shafasa,abubuwa daban daban Precious take bashi yana amsa gabaki daya yafice hayyacinsa babu abinda yakeji ko yake gani kawai sai Precious tass tasa ya shanye giyan da shishan tabude wani giyan agabansa tazuba maganin but baisan inda Kansa yakeba sannan saitazo tafara kissing nasa tabata kansa