Sashe 83
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
danta kai fruits kenan yawani karceta a gefen lips dinta kawai ya yage sai jini tai wani ihuuuuu tana kokarin magana magana bai fita da kyau ba sabida gefen lips ya yage iska ragejewa yake wani zaro idanu tayi tai ihuuu wayyyyoooo yawani daga wukan zata chakamai Saleem yawani kama hannunta ya murda ko tsohon jinin da bakinta keyi baiyiba lips dinta ya yage har kumatu yace ni zaki chakama wuka dan gindin ubanki ya kwasheta Precious tazube akasa daga ita har wukan tana wani kalan ihuuuu, Saleem yayi tsaki yana kallonta yana huci yace sainaci mai danne uwarki da asuba Shegiya mai jiki kaman na gwaggon biri, ki tashi kibar gidan nan kafin nafito yana maganan yawuce abinsa staircase, Precious tabisa da kallo tana kuka tanakai hannunta tana taba gefen fuskanta ta wajen lips dataji a yage har gum da hakoranta take tahowa tace Jesus Christ! Maganan baya fita sai iska yanda tarude bamata jin zafi, dan kwalin kanta tadauka ta chukuikuye ta daura kan wajen sAbida jini yadena zuba zuciyanta yakoma saman kanta bata tunani da kyau ita zaima tabi a fuska bakin nan sai dinki haka fuskanta zaiyi tabo kaman na mai bullen magi har abada idan ta yarda Allah ya tsine mata wlh itama saitamaj tabon da babu macen dazata kara sonsa aduniya mai tsoron amutu gawan fari kawai ta wuce sama tana rike da wukan gam a hannunta tana tafiya kamna basamudiya tawuce sama tabude dakin datasan anan yake tana budewa Saleem dake tsaye wajen wardrobe yajuyo yakalli yanda hannunta daya ke rike da tsumma a kumatunta duk jinin dayan hannunta rike da wuka ya zubar da kayan hannunsa kasa yace Au baki daddare ba kawai yataho da zafinsa dudda kirjinta na bugawa itama shigowa dakin tayi tayi, Saleem yashiga tahowa da sauri a zuciya yana zuwa dab da ita yakai hannu zai kamata kawai kaman fatalwa Precious tai squatting ta duka gabansa tashi daya takai wukan gabansa jikake kiiiiiii! Jallabiya ce ajikinsa, wlh cinyansa taso yankawa ashe babu boxer jikinsa haba saiga wukan tasauka gabansa da jallabiyan da gabansa jikin scrotum dinsa ya yage kiiiiii gindinsa na lilo zai fadooooo kasa! Saleem yayi wani irin mummunan ihuuuu na azaba wanda tunda aka haifesa baitaba yiba yana kallon jini yanda yake feshi awajen kaman an bude shower, jefar da wukan Precious tayi jikinta nawani kalan rawa bata taba daukan wukan nada laifi hakaba ta yage jallabiyan tass tana ganin yanda buransa ke lilo saura kiris takarasa yankewa ta fadi kasa kawai yar yadi na nama ne yarike buran from falling gabaki daya yarabu da jikin Saleem. Kawai Precious tajuya ta kwasa a guje kafin dan mutane yamutu tana gidan straight tasha zata tafi tasamu mota sai kauyensu, Saleem na ihun in trauma da tsoro gashi yakasa komi baimasan mezaiyiba ganin gabansa na lilo ta yanke baitabajin fear wani kalan usulin tsoro a ransa kaman nayau ba, ihuu yake. Marwan! Marwan! Marwan! Yashiga kiran sunan Marwan TO JAMA A SAIDAI MUCE INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI UNA! MARWAN SALEEM NEEDS YOU??? DOCTORS GABA YA YANKE YANA GYARUWA KUWA??? GA HOTON SALEEM DA YANKAKKEN GABANSA!!! GUYS ARE YOU HAPPY DA UKUBAN DAYA SAMI SALEEM???? YANZU DAME ZAICI AMIRAH DAYAKESO YA AURA??? JAMA A AKAMO PRECIOUS TA NAKASA MANA SALEEM GUYS OFF DAY TOMMOROW AND MONDAY! EPISODE 9 Marwan, Marwan, Marwan help me zan mutu, Innalillahi wa innailaihi raji un, Astagafurallah Astagafurllah, Allah natuba, natuba wlh Allah natuba, Marwan, Marwan where are you? Saleem was totally traumatized ganin yanda jini ke feshi daga jikinsa kai baimasan mezaiyiba, abu yatuna da Marwan yataba fadamai, duk inda akwai blood loss due to an accident ko incident kodai anything kafin asalin ciwo yakashe mutum blood loss ke kashe mutum, so dazaran you come across wani incident da jini ke tsayaya your first action is kayi kokari ka tsayar da zuban jinin dan dazaran jinin jikinka ya kare katashi aiki, tuna haka Saleem yasa ahaukace yace okay Marwan natuna, I remember Bro, i remember kaji Marwan dina yayi maganan yana yaga rigan jikinsa yanaji ajikinsa karfinsa natafiya alamun jininsa yasoma kasa yakalli gabansa saiya daga kai dasauri yadena kallo, ya daure yakai hannu dayake rike da rigan jallabiyan yadaura agaban nasa wani ihu yayi yana wani kalan wawan zubewa akasa sabida radadi na ciwo da azaba baimasan mezaiyiba ba ko mutum daya a gidan nan Precious ta gudu wayansa naman gado baisan wazai kiraba kawai sai actions na rayuwansa suka dinga dawomai idanunsa na karancewa yace Ya Allah mutuwa tace tazo? Muryansa yakara kankanta yace wutan jahannama zanje? Ahankali yace zare raina ake saisa nake cikin azaban nan? Annabi yace zare ran wanda ba muminiba nada azaba sosai, sannan Annabi yakara fadi a hadizi Allah baya karban tuban wanda yazo gargara yayi shiru yanajin wani pain na azaba dabai tabaji ba yace Ya Allah can I ask for one last chance? Namaka laifuka dayawa, shan giya, mata, na cutar da yayana, na cutar da Marwan nayi abubuwa da dama, dalilina aurensu yarabu and immediately Ya Allah you are punishing me this is a sign cewa you re really angry with me, Ya Allah dan Allah kayakuri, just give me one last chance natuba, Ya Allah karka kasheni yanzu, kamin Rahama kadubeni ka aikomin dawani taimako nak idanunsa suka shiga rufewa kawai lubbbb ya sume! Daidai ana shigowa gidan security gate na anguwan ne suka zo aka shigo gidan saida Precious tashiga mota jikinta na rawa tana tuki zata wuce tasauke glass da muryanta da baya fita takallesu ganin kallon dasuke mata jikinta duk jini kawai ta taka mota ta arce aguje mutum daya yabita dagudu, ganin da motan Oga Saleem tafito daya wucesu yanzun nan ba a dadeva suka kwasa da gudu sai gidan. A sama sukaga Saleem tsirara a sume ga jallabiya agabansa daya jike da jini sukai salata aka daukesa aka fito compund babuma mitar da za a sakasa aka shiga kiran makota nan da nna aka ka aka kawo mita aka sakasa sai asibiti security na bude wayansa yana neman number yan uwansa Allah yasa babu password wayansa Yaya aka gani a dailcalls nasa aka shiga kiran Abba. Kira uku security sukamai Abba bai dagaba daidai sunkai anguwan su Ammi suna parking Alhaji Hamza yace kadaga mana cikin fada Abba yace Saleem ne fa nace masa me Alhaji Hamza yace kayakuri kadaga dan shiru Abba yayi har wayan ya katse Alhaji Hamza yafito yabudema Ammi baya suka hada idanu dasauri Ammi tadauke kanta sabida yanda gabanta yafadi tafito yakalli Amirah dake kuka har lokacin yace come down daughter ko kallonta Ammi batayiba tace nagode Allah saka da Alkhairi takalli Abba tace Alhaji mun gode kwarai atayani ba Mami hakuri Abba yace bakomi murmushi tayi tawuce cikin gida Amirah tasauko Abba yabita da kallo tabasa tausayi tawuce ciki daidai wayan nasa Nakar a ringing cikeda fada yadaga yace hello security yace ahh Good afternoon Sir, this is Mr Sunday GRA line 4 Chief Security please Sir are you family to Mr Saleem? Abba yadanyi shiru saiya kalli Alhaji Hamza daya shigo motan saiya danna wayan a speaker Abba yace yes I Sunday yace you need to come to General Hospital Emergency ward right now, your brother is in critical condition! Dudda Abba na fushi da Saleem amman saida yace what? How? I just finished talking to him few minutes ago, what happened to him? Alhaji Hamza ya kunna motan ya buga mata wuta suak dauki hanya, Sunday yace eh toh, muma cikin few minutes yazo yawuce mu the next thing mukaga his wife Madam precious tafito duk jini jikinta with his car with truer to catch her she run away, mukaje gidan we met him unconscious naked with his manhood cut with a knife! Abba yace what! Wani mugun bitki shima Alhaji Hamza yaci Allah yasa basuyi hatsari ba kafin yakara karama motan wuta Abba yace innalillahi wa innailaihi raji kawai yashiga maimaita kalman yana sauraran Sunday nabasa labarin komi daya faru ahaka sukakai asibitin da gudu Abba yasauko ya shiga hankalinsa yatashi, almost all Doctors na hospital na General ana kan Saleem da qualify surgeons this is case da ba common ake samuba gaban namiji an yanka ance matarsa ce ta gudu Abba baidama baki yace karuwansa ce, basumaga Saleem dinba but an debi jininsu. Jikin Abba yayi sanyi kawai alhakin Marwan da Alhakin Amirah da Alhakin aurensu daya raba ke binsa ai duk wanda yakibin Allah wlh sai Allah yakaya maka darasi in his own way, har karfe 6 suna asibiti Saleem na theatre, wuraren 7 babban surgeon din yafito yazo gabansu Abba dake kallonsa, anatse Abba yace Dr how is he? Dan ijiyan zuciya Dr yasauke gaban Abba yabuga, Dr yace m sorr gaban Abba yakara bugawa yakama hannun Alhaji Hamza dasauri, ganin haka yasa Dr yace no he s alive Alhaji, kawai we couldn t save his penis, dudda mun maidata mun dinke amman yabata lokaci sosai kafin suzo asibiti some nerves sun riga sun mutu, so his penish will never ever work again, bazai kara iya saduwa da mace ba nor ya iya haihuwa, he s not a man anymore he s just a human being! Kai jama a maganan yataba Abba, imagine likita na gayamaka kaninka ba namiji bane yanzu, yanzu mutum ne kawai shi, to asalin abinda yasa ake kiransa namiji ya mutu, he s just a human being, jama a muji tsoron Allah danko Allah yatashi kamaka yasan the best way yakamaka ya hukunta ka, bura shine abinda Saleem yafiso ajikinsa kullum kaikayi take masa yayi iskanci da ita da Allah yatashi kamasa kuma da itadin yakamasa Allahu Akbar! Allah ka gafarta mana kura kuran mu. EPISODE 9 Shiru shiru Maman Baby bataji Daddy ba har dare, hakan yasa tashiga kiransa amman ina shiru kakeji, wayansa baya shiga kwata kwata, hankalinta yatashi, wasa wasa har dare shiru, wasa wasa har wajajen karfe goma bataga Daddy, gashi ita batada number Saleem, ko number yaran daya samo dazasu masa aiki, kishi da komima damunta yake sanin yana tareda Ammi, sai zuba uban ashar take tana tsaki, bacci yagagareta har karfe shabiyu nadare daga baya bacci ma yasoma saceta anan falo kan doguwan kujera. Around 2 nadare motar Abba dayake ji da ita tazo kofar gidan