← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 87

Sashe 4

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 2 MUTANE DAYAWA HAS BEEN ASKING ME M SHAKUR INASO KISSA CLASS, INASO NA SHIGA INTIMACY CLASS, YAUSHE ZAKI FARA TO GA BABBAN ALBISHIR! ZANYI 2in1 CLASS BOTH IYA KISSA DA ILIMIN INTIMACY WATO OZA ROOM DUKA A AJI DAYA FOR A MONTH HAJIYA KI IYA KISSA DA KISISINA SANNAN KI IYA SARRAFA OGA AJIKINKI NORMALLY THE CLASS SHOULD BE 10k BUT ZAN BADA 50% DISCOUNT MA READERS DINA! PAY 5k ONLY AND JOIN KISSA/INTIMACY BOMB CLASS JAMA A DUK WANDA YA IYA YAHUTA FA KIZO KI KWASHI HAAJA MAMANA AMARE A SHIGO DA GUDU! MAKE PAYMENT HERE AND SEND ME EVIDENCE OF PAYMENT PAY 5k INTO 7032934950 Aishat Muhammad OPAY KO 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT SEND EVIDENCE AND JOIN CLASS DIN wa.me/+2347012181461 Wuraren 7 akazo kai Amarya za akai Amarya wurin Ammi danta samata albarka Maman Baby tahana tace awuce ita, itama Ammi taso fita amman gudun cin mutunci abainar jama a yasa tai zamanta ga Amira da bata isa tai motsi batare data bitaba, ga Miemie data samu ta lallaba tahakura gwara tazauna cikin yaranta sune farin cikin rayuwanta. Tasss suka gyara falon da jama a suka zauna sukai moping ko ina Miemie tasa turaren wuta sannan sukai isha i, Ammi ta kunna mata cartoon a TV a falo sabida ta yarda tazauna taje tai wanka, tace zauna keda Miemie bari naje nai wanka, yi kallo abinki kinji diyar albarka, bari naje na watsa ruwa Ammi bata jira amsanta ba tawuce tana kyaftama Maryam idanu alamun tariketa, bin Ammi Amirah tayi da kallo harta shiga bedroom dinta, saita janye kanta tamaida kan tv ahankali Miemie tace mayyan Ammi, bazaki iya rayuwa babu Ammi ba Amirah ringing taji wayanta nayi daga dakinsu dake kusadana Ammi hakan yasa tamike dasauri tace Ya Amirah ina zuwa Ya Umar na kirana tawuce dakinsu dakin yarage just Amirah ne ciki, kusan 10min tana zaune ita kadai tana kallon tv aka bude kofan dakin da sallama ciki ciki. Assalamu Alaykum wani irin tsalle Amirah tayi tasauka daga kujeran datake zaune tasauke kanta kasa dasauri, wani dattijo ne haka ya shigo yana sanye da suit, fuskanshi ahade ba rahama yama Amirah wani kallo mara dadi kafin cikeda kunci yace ke ina uwarki ? Kan Amirah na kasa tana wasa da fingers nata tana goga hannunta awajen cinyanta tasaman riga kaman bada ita akai magana ba, dattijon yaja wani tsukin takaici. Mtswww useless girl! Yawuce yashiga tafiya takalmin kafansa cover shoe na kos kos kan tiles na parlor, bedroom na Ammi yabude kofan yashiga yamaida kofan yabugo da karfi yarufe dayasa Amirah tasake firgita saita dago kanta tana kallon kofan saitakai hannunta tasosa gefen fuskanta takasa komawa tazauna, hannunta sai rawa yake tana sake goga hannuwan ajikinta sosai sosai. Karan yanda aka bugo kofan yasa ahargitse Ammi tafito daga bandaki tana kokarin daura zanin wanka da kyau danta dauka Amirah tafadi ne, taga mutumin hakan yasa ta dakata tadan sauke ijiyan zuciya tace sannu da zuwa Daddy, wlh nadauka Amirah ce tafadi bakaga yanda na tsorata ba wani bakin kallo yamata tareda daga mata hannu yace that s not why I m here Madam, ubanme da me kika fadawa Asiya yau? Ahankali Ammi tace kaman ya? Cikin fushi sosai Daddy yayo kanta kaman zai rufeta da duka yace ke mesa baki da mutunci, how dare you disrespect my wife? Ba ke kikace zaki girki bakiyi ba kuma kikahau zaginta agaban jama a on her daughter s wedding day, ke maisa bakida mutunci, you re a very very useless woman saisa kika haifi that useless, foolish, dumb headed girl dinchan! Wlh zagin daya mata ko kadan baimata zafi ba, amman na Amirah yamata zafi da ciwo arai. Faduwa gaban Ammi yayi tadan kalli kofa cus tasan the way fada da ihu ke triggering condition din Amirah gashi daman bawai shiri suke da Babanta ba dan baya gamaciji da ita, cikeda damuwa da dan sassauta murya Ammi tace Daddy dan Allah kayakuri kadena daga murya Amirah na falo kasan ba ishashen lafiya ne da itab Tasssss! Yadauke Ammi da mari mai zafi kafin Ammi ma tadawo hayyacinta yasa duka hannayenshi ya hankadata ga ruwan wanka dake kafanta jikake tasss Ammi tafadi akasa sosai, Daddy na huci sosai yace nikike gayama maganan banza? Sabida mahaukaciyar yar da kika haifo bazanyi magana dake ba? Who do you think you re? Are you telling me how I should behave because of that dumb mental girl ? Dan bude kofan dakin kadan akayi hakan yasa Ammi dataji kaman kafanta ma ya murde tadago kanta takalli kofan shima Daddy yajuyo jin an bude kofa, Amirah ce tabude kofan dakin amman kanta akasa sai yakushin hannayenta biyu take cikeda karfin hali Ammi ta kakalo murmushi tace Amirah banace idan ina magana da Daddyn ki kidena shigowa ba, go and watch your cartoo Cikeda zafin zuciya Daddy cikin tsawa yace ubanme kikazo yi anan wuce ki koma inda kika fito ja ira dakikiya, mahaukaciya kawai ko motsi Amirah batayiba saima cigaba da susan hannunta datakeyi, sosai ran Daddy yabaci azuciye yajuya zaiyi kanta cikin fushi yace badake nake magana ba kikeyi kaman badake nake ba, nace kibar wajen nan dudda Ammi naji kaman tai targade akafa amman ganin zaiyi kan Amirah wani karfine yazo mata ta yunkuro tama kasa mikewa tsaye takai hannunta takama hannunsa arude tace Daddy dan Allah karka tabata dan Allah kayakuri, bawai batajin maganan ka bane, ba cika gane maganan take ba dan Allah kamata afuwa, don t beat her please wani kalan juyowa Daddy yayi sabida bakincikin yanda Ammi tarikemai kafa baiyi wata wata ba kawai ya fizge kafansa ya tokare Ammi aciki, Amirah dake yakushin hannunta tawani kalan buga kanta akofa jikinta yafara kyarma, Daddy na ihu sosai yace maganan banza maganan wofi dani kike magana zanyi maganin ki toh agaban diyar naki nagama dake nakoma kanta tunda you re becoming bold kawai yashiga dukan Ammi tun Ammi na daurewa bata ihu tashiga kokawa dashi tanason kwace kanta tafara ihu. Sosai Amirah tadinga buga kanta akofa cikin yar karaman muryanta tana Ammi Ammi Ammi dukawa Daddy yayi yakaima Ammi naushi a hanci yace zan miki jina jina yau ba nikike maidawa karamin mutum ba wani kalan juyawa kan Amirah yafara, har rotating idanunta suke in circular motion da kanta kaman lizard, plate na tangaran da Ammi tabata abinci dazu tagani anan dakin kawai saita taho ta duka tadauka jikinta ko ina rawa yake ta taho wajensu dukansu babu wanda ya lura da ita, batai wata wata ba tadaga plate din da duka karfin da Allah yamata na duniya kawai tabugama Daddy plate na tangaren akansa wani irin mugun mahaukacin bugu saida tray din ya tarwatse jikake ratsatsaaa!!!! ihu Daddy yayi sosai, sai jini, yashiga juyowa amman kafin ya idasa juyowa ya zube akasa a sume bayako motsi Ammi tazaro idanunta ta kankare tsabagen tsorata da mamaki, awani irin haukace Amirah ta duka tadauki a piece of broken plate din from kasa mai sharp mouth Ammi da muryanta baya fita tace ..Am .mirah Amirah Amirah was not her self tai inda Daddy ke kwance a sume zata chakamai kwalbal Ammi takama hannunta, Amirah tai wani ihu ahhhhhhhhhhh ta fizge kanta zatai kan Daddy Ammi batasan sanda tasa karfi tai kan Daddy ta tare sa tana bude hannuwanta ba tana goge hancinta dake jini tace ni zaki kashe ai ba Babanki ba Amirah, maza chakamin kwalban kinji saimu mutu mubar miki duniya! Dakatawa Amirah tayi amman har lokacin tana rike gam da kwalban jikinta na rawa sosai tana huci, taki kallon Ammi tana wani irin nishi kaman zata shide na zuciya tawani kankame kwalban dayasa jini yafara fita daga hannunta Ammi tamike da kyar tana dingishi tayi kanta, hannunta takama zata cire kwalban amman tayi tayi takasa sai numfarfashi take tana kallon Daddy har lokacin, Ammi tafashe da kuka kawai tarungumeta tana shafa kanta sosai tace s okay, babu abinda yasamen eh Amirah, calm down please, bagani nan ba eh, Ammin ki lafiyanta kalau! ko kadan she wasn t calm Ammi tadago tasake kai hannunta kan nata tace bani kwalban kinajin ciwo amman ina Ammi takasa karbe kwalban nan daga hannunta tsabagen yanda ta kankame kwalban gam gam. EPISODE 3 Ganin tana bata lokaci akanta ga Daddy ya suma jini nabin kansa ya a ta share fuskanta tass sai kawai ta barta tadauki hijabinta dake kan gado tasaka tadawo inda Daddy yake gabanta na faduwa tana addu a Allah sa wani abu bai samesa ba, taduka takai hannunta ta taba wuyansa taji yana numfashi, zanin jikinta tayaga ta kulle kansa inda ke fitar da jini tadago kanta takalli Amirah dake tsaye tarike kwalban gam that s very sharp tana kallon Daddy, she s ready ta chakamai again sabida Ammi ne kawai tadakata, kan Ammi kawai ya kwance tama rasa mezatayi akwai jama a agidan na biki, tafita yanzu taje tace gashi gashi zasu iya kashemata yarinya, Daddy ya suma ne probably sabida shekaru sunja but he won t die zai farfado, wayanta Ammi tashiga nema taganshi chan kan gado bazata iya barin Daddy tajeba. Dan motsi Daddy yayi ajikinta yana shirin bude idanu wani asalin ihun rashin kan gado Amirah tayi tayo kansu wani sakin Daddy Ammi tayi akasa tamike tana dingishi dasauri Ammi ta tareta ganin yarta ta birkice tace ke Amirah, Amirah, Ameemee, bagani ba babu abinda yasameni, if you use this on him zai mutu k Allah ya konaki ? Ina at this point ko Ammi ma kaman bata ganeta kokawa tashigayi da Ammi sosai zatayi kan Baba daya bude idanu tasss sabida ihun da Amirah tayi yana ganin jiri jiri yana kallon Amirah da Ammi ke faman rikewa tana daga hannunta zata chakamai wukan wani mugun faduwa gabansa yayi ashedai yarinyar nan hauka take sosai tuburan tuburan dan baitaba ganin outburst nata haka ba yadauka ai haukan shiru shiru da solobiyanci takeyi, ashedai hauka take muraran, aiko dasauri yashiga dadadafa bango dan yanda yakeson rayuwanshi bai shirya mutuwa yanzu ba, yanaso yamike yakasa kafin yaci nasaran tashi, wani irin tura Ammi Amirah tayi tai kan Daddy, Daddy ya bala in firgita ya kurma ihu yana dingishi yace wayyyyyo jama an Annabi zata kasheni, bazaki riketa ba Zainabu Baba
Chapter 4 · 0% Book details