← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 87

Sashe 28

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hijabinta ta share fuskanta tace bantaba sanin i could be the reason why diyata is like this ba sai yau Doctor and it breaks my heart so so much Ya Allah! Ninaja y ata is like this Ammi ta share hawaye, da kyar tai shiru muryanta yayi rauni sosai tace Doctor Marwan can she be fine? Ana warkewa ? Ajiyan zuciya Marwan yasauke yace lemme answer you as a Muslim cewa duk cuta nada magani banda mutuwa da tsufa so yes, as a Doctor kuma idan mutum yakamu da schizophrenia ba a warkewa amman ana warkewa ahankali yace what I mean by ba a warkewa shine inhar zata koma tacigaba da ganin mai dukan ki ko ana dukanki still you are in pain or you are sad she will always be coming back to square one, she will not be fine, ana warkewa idan har an kiyaye duk wani abu dazai dinga triggering anxiety nata, if you re the problem you need to be in a space with her dazata tabbatar cewa you are 100% safe and happy hakan zaisa she will be relax and calm tafara sakewa, then in my side as the Doctor I will take my part na giving her therapy, teaching her how to manage her anxiety, how to overcome her fears dasauransu, your daughter have high chance of getting better she s still young she s just 20, zata warke and act like any other kids kawai yawan magana hira da sauransu sune ahankali ahankali zatazo ta saba da yi Ammi tai shiru sai chan tace s all my fault and kome zanyi zanyi dannaga Amirah tasami lafiya, akwai bukatan ta zauna a asibiti? Gyadamata kai yayi yace yes I want to monitor her for 21days that s 3weeks and see progress chat nata, in those days inaso ki dinga zuwa ganinta after every 3-5days, before yanzu kitafi talk to her and kigayamata kinaso tanemi lafiya taji sauki, what I mean is for the first time I want you kiyi magana da Amirah kaman kina magana da an adult not yarinyaShe understands things sama da yanda kike tunani, just talk to her, and pray for your daughter s health addu an mahaifiya babban abune, pray for her to be strong minded, tazama yarinya that can live and depend on kanta even without you being there, just pray hard kibarma Allah komi Ammi tadade tana kallon Marwan dake magana gabaki dayan rayuwanta bata taba ganin matashi ko likita mai hikima daya bata lokaci yamata bayan n rashin lafiyan Amirah, sannan yakaranci Amirah yagano matsalan Amirah like this doctor right here for the past almost 20yrs kenan, kawai saitaji Marwan yashiga zuciyanta sosai, ahankali tace nagode Marwan nagode kwarai, Allah yamaka albarka gyadamata kai saiya mike yace go and meet her wucewa tayi yayi Ammi ta mike tana bin Marwan da kallo yabude kofa ya tsaya Ammi tazo tawuce sannan shima yafita yakai Ammi dakin. WHAT DO YOU GUYS KNOW ABOUT CHILDHOOD TRAUMA??? ITS VERY BAD YARA KANANA SUNA GAN N IYAYENSU NA DAMBE KO FADA, PLEASE PARENTS TAKE NOTE AND NEVER TRAUMATIZE ABINDA KIKA HAIFA!!! EPISODE 2 Budema Ammi kofan dakin dasuke ciki yayi yahada idanu da Amirah datai lamo ta kwanta ajikin Miemie kaman itace kanwar Miemie, Miemie kuma itace yayan, Miemie na playing game da wayanta na candy crush Amirah na kallo, kana ganinsu kaga siblings dakeson juna dakeda hadin kai, inhar babu Ammi to tasan Miemie, idan kuma akwai Ammi, Amminta kadai tasani, hada idanu dasukayi yasa Marwan yadauke kai yawuce yana rufo musu kofa Ammi ta shigo dakin, ahankali Amirah tacire idanunta daga kofan ganin Ammi ta tashi daga jikin Miemie Ammi tazo ta zauna zata shiga jikinta sai Ammi tace tsaya tsaya Amirah, magana zanyi daku dukanku especially ke Amirah Amirah ta kalli Ammi asanyaye, Ammi tadan sauke ijiyan zuciya maganan namata nauyi sosai abaki amman ta tattaro duka natsuwanta tace hospital ba shine wajen daya kamata nayi irin maganan nan daku ba amman dole anan zanyi ta da ku cus is very important Ammi tasakeyin shiru, saitace tana kallon duka yaran tace Amirah bata gama cika shekara daya aduniya ba mahaifinta yarasu ta sanadiyyan hatsari dayayi! Ammi tai shiru saita kalli Amirah tace Babanki was hardworking and he s doing very well, baiyi makaranta kaman Yayansa Baban ki Miemie ba dan Babanki dan boko ne, sannan shine kannin Babanki, trailer yake tukawa yana zuwa su lagos da sauransu ahaka Allah yabudamai yasai nasa trailer yafara tafiya da ita kafin yarasu yanada trailer guda uku tasa ta kansa, gidan mu dinnan nasa ne, da motoci biyu wanda an saida Babanki Miemie yasai sabo da kudaden, da sauran kudin gadon ki duk yana wajensa Ammi tai shiru saita sauke ijiyan zuciya tace bayan Babanki ya rasuwa tun kafin nagama takama Babanki Miemie yaje yasami Umma ta kafin tarasu kan zai aureni sabida ke marainiya, menene, menene, Umma ta yarda da hujojin daya bayar dudda raina bai soba amman da Umma tamin bayani nima naga gaskiyan ta, mace ce diyata, bakowani namiji zai yarda najemai da yarinya ba, sabida ke na yarda na auresa badan ina sonsa ba ko wani abu kawai Umma tadage sabida tagansa babba yanada hankali, ga ilimi zaiyi kasuwanci da gadonki kudin hayayyafa duba da iliminsa menene menene itada yayana dai saida sukasa nai auren, tunda nai auren banjin dadi, gashi immediately saina sami cikin ki Miemie, saisa dake da ita shekara dayane banbancin ku Ammi tai shiru duk tana kallon yaran dake kallonta tadan fuzar da ijiyan zuciya tace cin mutuncin yau, daban na gobe daban Amman ina hakuri na daure ganin Allah yariga yabani yara mata da kansu yake daya to ya zanyi idan ban hakura na zauna ba? Natafi wazai kulamin da ku Maman Baby ko ganinku bata kaunar yi, banda komi, gadon duka ya amshe yana hannunsa, nasan kun riga kun sani mahaifinku mutum ne mai saurin kai hannu, so yakan dokeni tai maganan tana kallon Amirah dake kallonta batako kyafta idanu, saita kalli Miemie ahankali tace nasha tunani da dama but among reason dake hanani daukan mataki harda ke Miemie, nakanyi tunani idan nabar gidansa aurenki fa? Nine mahaifiyanki I need to stand akanki na shirya ki na koyarda ke zaman gidan miji, yaya kenan? Ammi tai shiruu tace as yarana banda abokan shawara ayanzu sai ku, ko yayana ban sanar da shi abin nan dazan fada muku yanzu ba sabida bazai barni ba, kunakeso na sanar sabida kune hakkin ku ke kaina Ammi tai shiru kafin ahankali tace inaso na rabu da Babanku auren mu yakare gabaki daya kun yarda? Duk sukai shiru suna kallonta, Miemie ce ta iya breaking silent din tace Ammi kika rabu da Daddy yazakiyi? Ina zamuje? Yaya baida kudi balle muje gidansa, I m sure Daddy bazai taba baki gadon Amirah ba har gidan ma dudda gidan Amirah ne ina zamu? Murmushi Ammi tayi tace banson gadon yarike, gadon nata ma duka yarike, akwai wani fili da Baban Amirah yabani tun yanada rai, Yaya naba alokacin ya ijiyemin takardun suna wajensa zan sa adaga filin asa akasuwa konawa na samu zansai karamin gida haka abarayin unguwan su Yayana, sai na miki siyayyan kayan daki dan nasan narabu dashi zai iya cewa bazai siya miki komiba, na rike na neman maganin da asibitin Amirah, sai na ja jari nakama wata sana a sabida na iya kula da Amirah in sha Allah, kun yarda? Ahankali Miemie tace na yarda Ammi, Ammi you re a good woman, Daddy baya sonki at all, babu amfanin zama da wnada bai sonka, sabida mu baikamata kiyita cutuwa ba, I know halin dana shiga rannan dakika sume akasa, I m with you and I pray Allah yasaka miki da abu mafi alkhairi, sannan Allah yabiyaki hakurin dakikayi all this years sanadiyan mu Ammi ta lumshe idanu tace Ameen Ameen, thank you Maryama na saita kalli Amirah tace kin yarda na rabu da Daddynku Ameenatu? Bazai kara tabani ba, he will not have power over me, zamubar gidansa and live far away kinason haka ? Gyadama Ammi kai tayi alamun eh, murya chan kasa yar karama kaman mai tsoron magana tace I don t like him murmushi Ammi tayi saita kama hannunta tarike tace kinsan menakeso kimin yanzu Ameenatu na? Girgixakai Amirah tayi alamun a a, Ammi tace I want you to stay here kiji sauki completely, Dr Marwan is a good Dr, inaso ki sami lafiya Amirah, kizama daidai dakowace diya mace sa an ki, kafin nan nikuma da Miemie munsai sabon gida, mu koma sabon gida, Daddy ki will never touch me again, nor beat me, or make me sad, we will always be happy, sannan muyi aure da bikin Miemie, zan zo jibi, upper jibi sainazo na daukeki mukoma sabon gidan mu just me and you da Miemie ko kinason haka ko? Tadade tana kallon Ammi saita gyadama Ammi kai alamun eh, Ammi tace kidinga bude baki kina magana, biggest buri na aduniya is naga kin warke, inhar kin warke I will be very happy babu abinda zai kara damuwa, kinason Ammin ki ta kasance cikin farin ciki? Gyadama Ammi kai tayi alamun eh, Ammi tace naganki kin warke shine zaisa naji farin ciki, promise me you will be fine daga yanzu tunda ba Daddy ? Ahankali ta gyadama Ammi kai tace I promise murmushi sosai Ammi tayi tace toh bari nakama gashin nan ahankali zan miki kinji gyadama Ammi kai tayi Ammi ta kwantar da ita akan cinyanta tafara mata manya manyan kalaba, gashinta tsantsi, wuraren 12 Ammi tagama saita maida mata hulan goshinta yadan fito tayi kyau, Ammi tace muje toh Ammi na rike da hannunta suka fito daga dakin daidai Saleem na saukowa daga sama ward nasu, he s feeling very sick today, sai amai yake gawani kalan tunanin Amirah daya addabesa, baisan yarinya ba, baimasan sunanta ba amman ko kulle idanu yayi ita yake gani wlh, ganinta tareda wata mata dayana gani yasan mahaifiyanta ne saida gabansa yafadi, gawata yarinya da kusan kansu daya da Amirah, she look a bit older or bigger than Amirah ma. Knocking yaga Matar tayi suka tsaya, muryan Marwan sukaji a nutse daga ciki yace come in bude kofa Ammi tayi ta shiga kaman
Chapter 28 · 0% Book details